MOON CHAPTER 8 KARSHE END BY NIMCYLUV

MOON CHAPTER 8 KARSHE END BY NIMCYLUV

                Www.bankinhausanovels.com.ng 

Da sauri² Zuciyar Moon ta fara halbawa sbd tsoran daya gama cika zuciyarta, infact ma batai tunanin ganinsa yanzu ba, mene yasa yazo? Waya kirasa? Bayan ance mata sai ranar kilisa zaizo, ana igobe ɗaurin auren Yaah Faizak, runtsa idanunta tayi sosai tana jin yadda ya shige jikinta amma duk da hakan bai hana ta sauke numfashi fa,ita kanta tasan tayi missed Mijinta,kewa ba ɗan kaɗan ba, idanunta tane duk ya cicciko da ƙwalla bakinta na rawa tace “Dad!!” Lumshewa idanunsa yay tare da sanya dukkan hannayensa ya juyo da ita gabansa muryarsa can ƙasa yace “Ohh wow! Say ita again” shiru tai masa sbd ya fara firgita ta, tsoranta ɗaya kada Fulani ko Yakumbo ko kuma Jakadiya Salifa tazo ta kanta a haka, yana murza faffaɗan west

ɗinta yace “say my name Queen Maimunatou, just say it nasan zaifi daɗi abakin ki fiye dana kowa, yeah! All ears Sarauniyar Nufaz” ƙara runtsa idanunta tayi sosai sbd yadda sukai kusanci da juna gaba ɗaya ya gama firgita da yanayinsa jin tayi shiru yasa ya fara ƙasa da hannayensa zuwa West ɗinta da sauri ta riƙe sa tana faɗin “leave me please Dad!” Idanunsa a lumshe yace “Uhm can You understand how happy da nke ciki, Soon matana uwar gidana amaryana zata tare da fadarta zaki dawo ƙarƙashin inuwar Aliyou Eneye Ahuoyza, dukkan ɗawainiyarki zai dawo under King Aliyou” kwaɓe fuska tayi tace “toka sakeni mana,idan na shirya zan fito ai” ware gajiyayyun idanunsa yay a kanta yace “Ko?” Da sauri ta ɗaga masa kanta tana ƙara matsu ƙwallar shagwaɓa, sosai ya shigar da ita jikinsa yana sauke mata numfashi gaba ɗaya ya daina mata kallon Lollynsa or Dolly yasan she’s still a young girl amma sam idanunsa da zuciyarsa basa mata kallon hakan, damuwarsa ɗaya da addu’ar sa Allah yasa ta iya ɗauke dukkan buƙatunsa, domin yasan shi ɗin mabuƙaci ne wanda a koda yaushe kuma a ko wanne lokaci zai buƙaci matarsa, jin yay Shiru yana fesa mata Numfashinsa yasa ta fara ƙoƙarin zame jikinta amma ko mutsi ta kasa sbd mugun riƙon da yay mata, Idanunta na kawo ruwa tace “Dad let go of me” idanunsa a rufe yace “Uhm just say my, that’s what i wanted” turo baki tayi gaba tace “To Dad” idanunsa ya buɗe tare da saukewa a kanta Muryarsa harta fara sauyawa yace “Meye?” Kai tsaye tace “Dad” idanunsa ya lumshe yace “Olright” ya faɗa yana ƙara tura hannayensa a cikin towel ɗin data ɗaura a jikinta, bakinta na rawa tace “Ohhh..okey zan faɗa but stop this frist” tsayawa yay da abinda yake tace “to ai ban san me zance ba,Ni Dad na sanka dashi tun ina ƙarama” wani ƙawataccen Murmushi yay wanda ya ƙara fidda zallar kyansa yace “Ohhh! my Queen, yanzu kin zama big gal kin samu big boms and bombom and you still called me Dad Wow!” Washe baki tayi tace “Ai You are my Dad since before” hannunsa guda ɗaya ya zame tare da sanyawa a haɓarta ya ɗan ɗago kanta kaɗan shi kuma ya ɗura forehead ɗinsa a saman nata, cikin ƙasa da Murya yace “Uhm Say my name now” ƙirjinta na harbawa tace “Da…,”  Kafin  ƙarasa yay saurin sanya mata tongue ɗinsa ba cikin bakin, datse bakinta tayi shi kuma yasa hannu ya matse gefen cikinta, ƴar ƙaramar ƙara ta saki hakan ya bawa bakinta damar buɗewa da sauri ya cafke bakinta ya shiga bata wani hot kiss na yaushe gamo, domin baƙin cikin hanashi tarewa da matarsa yasa ya bar ƙasar baki daɗin da ɗawa da kuma laifen da zai mata, haka nan kuma ya sanya a sauya launin Masarautar yay kyau sosai, shine fa a ranar daya dawo ko gida baije ba ya tsaya a nan garin kayan kuma za’a kai har gida, yana shigowa bai tsaya a fada ba kai tsaye ya shiga cikin gidan a nan parlo ya samu Faizak yana shirin zuwa Paris wajan Amaryarsa, sai ranar ɗaurin aure zai dawo tare da matar da yamma kuma a tafi dinner, kallon Faizak yay yace “Hello” Faizak ya saki Murmushi yace “wlcm basai ka tambaya kaci sa’a tana flat ɗin ta so you can go” jinjina kai yay ba tare kuma da yay mgna ba, ya nufi cikin flat ɗin bai tsaya ko ina sai cikin bedroom ɗin ta shine ya risketa a haka. Zare bakinta tayi da sauri tana maida numfashi tare da kwantar da kanta a ƙirjinsa riƙeta yay sosai ya na maida numfashi shima yace “say it now?” Runtsa idanunta tayi da ƙarfi tace “Nifa kunya na keji” bakinta ya kalla yaga yadda lips ɗinta ya ƙara Shinny ga wani kyau da kauri daya ƙara yace “Au haba? So ki fanshi kanki da small touch ɗin da zan maki” riƙesa tayi tace “No! Zan faɗa” yace “all ears” kamar zatai kuka tana jin wata faɗuwar gaba bakinta na rawa tace “HAY…HAYDAR..” kallonta kawai ya shigayi ko ƙiftawa ba yayi bai taɓa tunanin sunan da zata bashi ba kenan, but yaji sunan har tsakiyar kansa Musamman yadda taja sunan daga ƙarshe sai yaji duk tsigar jikinsa ta tashi, rungome ta yay tare da sumbatar forehead ɗinta kana ya juya da sauri yana faɗin “wear your clothe am waiting for you ok!” Ya faɗi hakan yana ficewa daga cikin ɗakin dan baya jin zai iya ƙara wani second a ɗakin ba tare da yay mata wani abun ba, zubewa tayi a bed ta shiga maida numfashi,harga Allah yanzu tsoro yake mata. Kasancewar Moon dana aureta yasa ba wani sabon Aure za’ai ba sai manyan event da aka haɗa, yauta kama Soldiers day, da misalin karfe 10 hall ɗin Meena event ya cika maƙil da manyan sojoji ko ka kalli p.cap ɗinsa za kaga an rubuta M&A  matan wajan sun sanya amy color ɗin wando with p.cap maza ma haka, waje ya cika sosai da mutane ENEYE AHUOYZA  shida SARKI ALIYU AL’AMIN suna zaune a manyan kujeru kowa yasha Alƙyabba amy color da white ɗin rawani, sunyi masifar kyau haka ma matansu, waje ya rage zuwan amarya da ango kawai ake jira, bayan an gama taron yau za’a hau jet zuwa Paris domin halartar dinner ɗin da m.k suka haɗa, Misalin 10:30 m.c ya fara Sanarwa a shirya ga iyayen gayyana nan, kowa ya miƙe domin girmamawa, wani sound aka saka mai daɗi a hankali suka fara shigowa cikin hall, Yana sanye da Manyan kayan sojoji asalin na gsken ga wasu guns a cikin aljihun gaba da baya gaban rigar sa akwai Rang na girmamawa ya cike dukkan wasu ƙa’ido shirya sanya dukkan rang ɗin ɗin ya cike su, ga ƙwantaccen gashin daya sauka har baya wanda yasha saloon ya ɗura p.cap akan sumar sai ya zamana ya rufe wajan rabin fuskarsa sai jajayen laɓɓansa kawai ake gani, amma kallo ɗaya zakai masa kasan cewa Tabbas yakai ƙarshe wajan kyau da kuma tsari, MOON na gefensa itama tana sanye da wando sojoji kamar na Deen, sai farar rigar wacce daga baya da kuma gaba aka sanya MRS Captain Aliyou, sumar kanta an ɗaure ta yadda p.cap ɗin kanta ya samu zama, yanayin yadda hips ɗinta ya bai yana sosai sbd belt ɗin da aka ɗaure mata wandon yasa Deen da kansa ya nema mata wata amy color ɗin Alƙyabba mai ratsin fari a saman uniform ɗin sojojin, itama an sanya mata wata ƙatuwar bindiga tai kyau, mmki ne ya kusa kashe ni lokacin da naga wanda suke mara masu baya manyan marubuta suma suna sanya da uniform ɗin sojoji, layin farko M.shakur sai Real Smasher sai Nu’ayymerh Abdul, ga maman fareesa (LADINGO) gefe guda ga Autar manya sai BABYLUV writer ɗin Amir rockstar, ga Feenerh matar soja, daga can gefen Billygaladanci with Billynabdull ga Hafsat Rano, daga ɓangaren matasa kuma ga Nana khadii sai Heroine, Nanatou Ayushacool, suna tafe cikin nutsuwa kowa yasha ado kamar su sukai kansu da kyau, bayan komai ya lafa amarya da ango sun zauna, aka nemi wata ta buɗe taro da addu’a sunan Aisha Aliyu garkuwa ya sanya kowa ya juya, wani side ne mata na zaune a nan naga ashe Fauziya d sulaiman ce da Garkuwa dai Sumayya t.kori, ga zuwariya gere with Nasir nid, dryar da akai a gefe yasa na juya ware ido nayi naga Nimcyluv tasha ado cikin white ɗin Lace ta ɗura red ɗin Alƙyabba a saman lace ɗinta, hannunta riƙe da p.cap ta sojoji tana tsakiyar fans ɗinta sai murmushi take kana ganinta kasan tana enjoy na duk shirar da suke mata, babu wacce ta cikata da mgna irin Sapna sai ta biyun ta Cutee Meeyrah, duk ƴan Nimcy’s library da Moon fans sai Moon COMMENT SECTION, ga kuma SIRRIN MU vip yawancin shirar ta littafin SIRRIN MU ake wasu na faɗin har kuka sukai da mutuwar Airah wasu kuma na cewa sunji daɗi, wasu na tsinewa Mami gefe guda ana mmki wa Sheikh zai kusanta har ya samu lfy, duk ina jinsu  Fatima Ali Adam ce tace “ai littafi na gaba ga ABU MALEEK ga AUREN FANSA, amma wlh nafi ƙaunar ai ABU MALEEK sbd yadda sunan ya tafi dani kun san Yaruba people akwai iya soyayya musamman da akace mata uku ne dashi kunga akwai bayani” gaba ɗaya wajan ya ruɗe wasu nata faɗin a basu acct number su fara payment domin littafin ya tafi dasu tun ba’a fara ba, dry nai sosai domin har raina ina son fans ɗina jinsu nake kamar ƴan uwana OPTION na Basu sbd book ɗin 1 & 2 nace all 500 idan sunfi gane a fara book to zai tashi 300 then book 2 ma 300 gaba ɗaya suka ɗauki 500 ɗin. Anci ansha an bada gift wasu an basu iphone wasu iPad wasu laptop wasu fridge sai kayan ciye ciye a wata babbar bag mai kyau, an sanya sunan amaran dan Deen ya hana a maƙala photon matarsa yace shi ba shasha ba ne, a ranar Arjit sin ne yazo ansha rawa yana gamawa ko 1min bai ƙarawa ba ya hau jet ya huce India. A daran aka nufi Paris bayan an kammala dinner da daran ranar aka dawo masarautar Aliyu Al’amin. Juma’a ya kama ɗaurin aure manyan Mutane sun halarci ɗaurin auren Faizak Aliyu Al’amin tare da Amaryarsa Maimunatu Khalid, Faizak tun yana Ƙarami yake wajan sarki Aliyu Al’amin Yaya a wajan Mahaifinsa Chiroma, Sadaki dubu 100k With car key, bayan an kammala Faizak ya dawo Masarauta tare da matarsa Sai wasu few mutane daga danginta, da yama aka fara shirin zuwa dinner ranar colour of the day aka bada, kowa yay kyau barin dai Moon ta zama kamar wata balarabiya, ta sanya farin lace tass ko ratsin kala babu sai green ɗin Alƙyabba ranar kam dole saida ta taka sbd daɗi da waƙar Arman Maleek tai mata Murmushi kawai Deen ke mata shima kansa dan bai san yaya ake rawa ba musamman daya fara waƙar.

+

*_🎻🎸 Juda hum ho gaye maana,Magar ye jaan lo jaana, kabhi Main Yaad aauna to, Chale aana! Chale aana! 🎸🎻_*

Ni kaina a lokacin dan i don’t know how to dance ne da babu abinda zai hana sarauta girgizawa tunda tanar tamu ce, lura da yadda yaga Moon na ƙafe Idanunta jikinta ya fara rawa launin Idanunta ya fara sauyawa da alamu mutanan ne zasu kawo gaisuwa da kuma fatan alkairi ga aurensuy yasa ya faki idon mutane ya ɗauki Amaryarsa cak, ya fita ta ƙofar baya, a harabar hall ɗin ya samu Adyan da sauri ya shiga mota yace akai shi airport, dan ya ɗauki alwashin ko gida ba zashi kai tsaye Honeymoon zai huce da ita, tana maƙale a jikinsa yana shafa kanta dan lokacin harta fara masa surutai baya son mutane su fahimci hakan yasa ya kifa kansa a fuskarta tare da haɗe bakinsu waje guda a dai-dai nan kuma jirginsu ya ɗaga zuwa NEW YORK…Kwantar da ita yay a saman bed ɗin dake hotel ɗin daya sauka, har lokacin ko addu’a ɗaya bai mata ba shi a lokacin ma Aljanun dry suke bashi hakan yasa yay baya kaɗan tare da zame alƙyabbar jikinsa daman ba wani damunsa tayi ba zama yay saman sofar dake kusa da bed ɗin ya tsorawa bakinta ido yana jin wani shauƙi da ƙaunar matar tasa, ganin yadda take mutsa bakinta da kuma yadda jikinta ke rawa yasa ya miƙe a sanyaye ya zare raguwar kayan jikinsa ya rage daga shi sai boxer dan sam baya ga maciji da manyan kaya, cikin nutsuwa ya taga zuwa bakin gadon ya zauna a hankali ya sanya tattausan hannunsa ya jawota jikinsa cikin nutsuwa ya zame mata kayan ya barta da iner rungume ta yay sosai a jikinsa tare da manna bakinsa a kunanta kamar mai raɗa ya shigayi mata karatu cike da nutsuwa da kamala cikin daddaɗar muryarsa kai taushi da kuma sanyi yake karatun yana fidda sauti mai amo, babu jimawa jikinta ya saki ta shiga miƙa tare dayin hamma sai kuma bacci ya ɗauke ta a jikinsa, kwantar da ita da yay shi kuma ya nufi cikin bathroom ya sakarwa kansa ruwa mai sanyi yana jin wani daɗi na ratsa shi ko babu komai hau zai kwana jikin matarsa,yana gama wankan ya zura wata jallabiya kai tsaye yay ya fita tare da sanya key ya rufe ƙofar. Murmushi kawai Sarki Aliyu Al’amin yay yana gdy ga Allah daya bawa ƴarsa miji nagari mai sonta da ƙaunarta shi har ransa Deen ya birgesa ya kuma jin daɗin tafiyar da sukai, Besty ne yace “Allah ya shirya Aliyou” Sarki Aliyu Al’amin yace “Da yay me?” Yace “banda rashin kunya ta ɗan yanzu kawai ka ɗauki yarinyar kamar ƙasar da ita kamar haka yaga anayi?” Murmushi kawai Aliyu Al’amin yay kafin yace “Ni yay min dai-dai sau nayawa yana son a bashi matarsa anaƙi yanzu kam kaga yay mgnin abun idan yaso ma sai bari sai watan haihuwa ya kama ya dawo da ita” dry Besty yay yace “Daman na daɗe da sanin kai kake ɗaure masa…yake rashin kunyar da yaga dama Aliyou sam bashi da kunya akan abinda ya keso musamman da yake Ganin kamar ba za’a bashi matar sa ba” Aliyu Al’amin yace “Yayi maganin abin yanzu ai” miƙewa Besty yay yace “Bari na tashi jet ɗinmu na jira daman sallama nazo muyi” yace “To shkknan Nagode sosai da karamci su kuma Ubangiji ya masu zama lfy da zuri’a ɗayi ba” har airport ya rakasa suka hau jirgi Besty Nene sai Yayinda. Amarya M.k an kawota cikin Masarauta ɓangare guda da aka warewa Faizak waje ne mai shegen kyau da kuma tsari sai kuka take taji baƙin cikin rashin zuwan familyn ɗita daman ana ɗaura auren Faizak yay gaba da matarsa bayan ankawota ne aka haɗa dinner shine a wajan dinner Deen ya gudu da tasa matar Amma shi anja an riƙeta kamar bashi ne mijin ba, sai da aka gama shiryata cikin farar Alƙyabba sai ƙamshi take wajan Aliyu Al’amin aka kaita bayan ta zube ta gaishesa yace “Allah yay mata albarka ta kula da haƙƙin mijinta,taje Allah ya basu zama lfy” yana da hope akan Faizak yana da hqr da ɗauke kai dan all nasihar da zai sai dai yayi akan matar tasa, haka aka kaita har ɓangaren mijinta aka kaita tana kuka lokacin yana can tare da wani Best friend ɗinsa da yazu daga U.k bayan sun yi Sallama ya nufi ɓangaren sa zuciyarsa fal farin ciki dan zuwa yanzu babu son Moon sai kuma yanzu ya fahimci son da yake mata na jini ne kawai, a zaune ya sameta sai kuka take da ido kawai ya bisa kafin a hankali ya nufi inda take. Turo ƙofar room akai da sauri ta sunkuyar da kanta ƙasa zuciyarta na bugawa cikin ƙasaita da zallar izza yake Kallonta tana zaune inda ya barta Kallonta ya shigayi frm head to toe sai a lokacin yasan ba ƙaramar baiwa Ubangiji ya bawa Moon ba tana tsarin halitta mai ɗaukan hankali duk Namijin daya kalleta, sanye take da ƙaramar rigar daya maƙala mata ta bacci wacce ta tsaya iya cinyoyinta kana iya ganin komai na jikinta laluban inda ta sanya hijab ɗin ta take amma bata gani ba, tunda suka zo ƙasar bai samu damar tarewa da matarsa ba sbd period ɗin daya kawo masa cikas, lumshe idanunsa yay ya buɗe a hankali ya fara takawa kusa da ita kasa mutsawa tayi tana jin sanda ya haɗata da jikinsa yana sauke numfashi cikin ƙasa da murya yace “My Queen kin wahalar dani shanyar ya isa haka” shiru tai masa kafin ya zareta a jikinta yace “Olright jeki alwala” kanta a ƙasa tace “ina da ita” bai mgna ba ya shige bathroom ya ɗaura alwala kana ya fito hijab ya sanya mata kana ya shimfiɗa masu Dadduma jansu yay Sallah raka’a biyu bayan sun idar ya juya ya kalleta itama kallonsa tayi murmushi kawai yay mata kafin ya miƙa hannunsa ya ɗura a saman kanta ya shigayi mata addu’a, sanin tana da iliminta yasa bai tsaya wata wahalar tambayarta ba, miƙe ƙafafuwansa yay ganin yay mata shiru da alama sarautar ce ta mutsa yasa ta turo baki gaba tace “ni bacci na keji” ware idanunsa yay kafin yace “abinci fa?” Girgiza kai tayi tace “I’m full” yace “Sure?” Tace “eh” yace “kada ki tashan cikin dare to” kwaɓe fuska tayi tace “to zanyi bacci” sakewar da tayi dashi yasa bata iya bacci ba’a jikinsa ba sbd sabon da yay mata da kuma ganin babu abinda yay mata, ware mata hannayensa yay alamar tazo tace “to a ƙasa kuma?” Kai kawai ya ɗaga mata bata ce komai ba ta nufi wajansa tare da kwanciya a jikinsa hannunsa yasa ya zame hijab ɗin ita kuma ta zagaye hannayenta a west ɗinsa tare da kwantar da kanta a ƙirjinsa, tunanin yadda zai mata yake shidai kam a yau bazai iya hqr da ita ba, ganin ta fara bacci yasa ya miƙe da ita a jikinsa tare da kwantar da ita kashe hasken ɗakin yay tare da zame rigar jikinsa sosai ya shigar da ita jikinsa yana shafa bayanta tare sauke mata numfashi a fuska hakan yasa ta buɗe idanunta ganinsa a naked itama haka a yadda bata taɓa ganinsa ba yasa duk ta gigice da alamar tambayar take kallonsa shima kallonta yay yace “What?” Baki ta buɗe zata sakar masa kuka yay saurin yi mata gurbi da bakinsa, zare ido tayi shi kuma ya lumshe nasa idon yana jin daɗin bakinta domin har wani garɗi yake masa Idanunta taja ta rufe tana jin kiss ɗin yau na musamman ta yarda Haydar ɗinta is the best kisser ya ƙware wajan sarrafa baki, jin hannunsa na yawo a jikinta yasa tai saurin zare bakinta tana maida numfashi tace “Dad stop” da jajayen idanunsa yake Kallonta  kafin a hankali yace “Maimunatou…!” Saurin kallon shi tayi ya daɗe bai kira sunanta haka ba idanunsa yaja ya lumshe Murya kamar ta mai koyan magana yace “Please ki bari na ɗura maki idda ta akanki ki bari na sanya baki ƙwai na a cikin mahaifarki ina da tabbacin a daren yau Ubangiji zai amsa addu’a zai bani zuri’a masu yawa, so dan Allah ki bari na maidaki cikakkiyar mace kamar sauran matan aure” ya ƙare maganar yana ɗura dukkan hannayensa a saman ƙirjinta kuka ta sanya masa tace “Dad tsoro ina ji” idanunsa a lumshe yace “why? Am your husband you don’t have to worry Queen Maimunatou” ya ƙare maganar yana manna bakinsa a saman ƙirjinta jikinta ta ne ya ɗauki rawa da sauri ta riƙe kansa tana jin tsigar jikinta na tashi, Yasubuhanallah! Wani Irin sha yake masu wanda bata taɓa tunanin zai mata irinsa ba, gaba ɗaya sallama sa tai domin tasan yau ba zata tsallake tarkonsa ba a wannan lokacin babu inda bakin Deen bai taɓa ba a jikin Queen Maimunatou, sai kuma a yanzu ya ƙara tabbatar da ƙarfin soyayyyar da yake mata, lokacin daya ɗura bakinsa a ƙasanta kamar yadda yay tunani hakanne ya kasance domin nan take ta sakar masa fitsari, baya son ratsa jikinta a yanzu domin yasan ba ƙaramar wahala zata sha ba amma yadda jikinsa ke rawa da yadda Deen ɗinsa take neman agaji yasa ya fara ƙoƙarin ratsa jikin jikinta jikinsa duk rawa yake bakinsa ɗauke da addu’ar kasancewa da ilyali;+

STORY CONTINUES BELOW

   *_باسم الله، اللهم جنبنا الشيطان، وجنب الشيطان ما رزقتنا، فإنه إن يقدر بينهما ولد في ذلك لم يضره شيطان أبداً)* [ر:141]_

Ya faɗa a dai-dai lokacin da yake ratsa cikin jikinta a kusan tare suka saki kuka yau dai Ubangiji ya nuna masa ranar da yake fata kuma yake mafarkin ganinta, sosai Moon tasha baƙar wahala a wajan Deen bata tunanin abin haka yake sai yanzu ji take kamar yana sanya wuƙa yana yanka mata jiki haka ta keji, zafi da bala’in abun ba zai taɓa faɗuwa a gareta ba. Washe gari da same tana zaune yana bata tea sai dry yake mata ita kuma ta cika tai fam kamar zata fashe dan baƙin ciki kashi duk ya shige mata ga wani zazzaɓi daya fara saukar mata sbd tsabar wahalar daya gana mata tasha wahala iya wahala ajjiye cup ɗin yay yana jawota jikinsa luff tayi domin bata da wajan daya huce jikin nasa sai lokacin soyayyar JALILERH da UNCLE ɗinta ya faɗo ta cikin littafin UNCLE NE, jiya data ƙarasa karanta SIRRIN MU ji take duk duniya babu littafi Mai daɗi da zallar soyayya kamar SIRRIN MU shiyasa take jinjinawa marubuciyar har ranta kuma take tausayin Sheikh har jira take Monday yayi taga ya zata kaya, kanta ya shafa yana zura hannunsa cikin ƙirjinta yace “so gamon jini ne, yayin da jinina ya gamu da naki sai na jini tamkar ana shayar da ni zuma da madara.

Ya ke sassanya mai sanyaya zuciyata, farin wata mai haskaka duniyar mafarki na.

ya ke sahiba sadanin farin ciki na mai wanke dukkan damuwata tare da maye gurbinta da farinciki.

Ya ke tauraruwar taurari haske mai yaye duhu zuma wadda ta kere madi.

Hakika so da kaunarki sun mamaye dukkan wani gurbi na cikin zuciyata, ina fatan za ki bani so da kauna domin su ne kawai abincin da ke kawar da yunwar da ke cikin zuciyata ruwan da ke kawar da kishin da ke cikin zuciyata” kallonsa kawai take domin bata taɓa tunanin ya iya wannan kalmar soyayyar ba yana murza Nippy ɗinta yace “You do a million little things that bring to joy to my life. I know fairy tales come true because I have you. There are only two times that I want to be with you: Now and Forever. My six word love story: “I can’t imagine life without you.” Rungomesa tayi sosai yauta ƙara gas gata love ɗinsa a gareta kallonsa idanunta cike da hawaye tace “Dad dame zan saka maka na sanyaka farin cikin daka sani?” Dry yay mata yana lumshe idanunsa ya nuna mata ƙirjinta da sauri ta ɗaga rigar ta tare da sanya hannunta ta riƙe ƙasan ƙirjinta jikinsa na rawa ya kafa ya fara yi masu wani irin sha, da sauri itama ta sanya hannunta cikin wandonsa ta riƙe Deen dinsay nan da nan suka ƙara birkita junansu ganin yana shirin ƙara maimaici yasa ta Marai-raice fuska. Rayuwa kenan sai da sukayu wata huɗu ciff suna zagaye a duniya Sannan suka sauka a ƙasa Naija lokacin tana da cikinta wata huɗu ciff ta zama babbar mace son kowa ƙin wanda ta rasa Aliyou Eneye Ahuoyza ya kan karagar mulki ya fara gudanar da mulkinsa cikin tsafta da bawa Kowa haƙƙinsa, ɓangaren Sarki Aliyu Al’amin shima tunie yay murabus Faizak ya hau kan kujerar mulki. Suna zaune a Parlo lokacin cikinta yana 9mth haihuwa yau ko gobe wata Jakadiya ce ta zube gaban Deen tace “Allah ya ƙarawa sarki lfya da nisan kwana” ganin yay shiru bai mgna yasa Moon faɗin “Ameen lfy dai?” Kan Jakadiya a ƙasa tace “wasu mata ke zarya tun ba yanzu ba ganin yanzu kana ƙasar yasa nace bari na nema masu iso” baki ya buɗe zai mgn Moon tai saurin rufe bakinsa tace “an basu izini” Kallonta yay tace “Afuwa My King” ganin masu shigowar yasa Deen sakin tsaki kaɗan jikinsu na rawa suka zube suna diɓan gaisuwa Moon ce kawai ke amsawa shikam kwantar da kansa yay a cinyarta yama bar inda suke cikin kuka Yasmin tace “Allah ya ƙara maki lfy dan Allah ki yafe min naso cutar da rayuwarki Allah bai nufa ba gashi cutar da nayiwa wasu ance har abada bazan taɓa haihuwa ba, mahaifata ta samu matsala sbd abinda na dinga aikatawa dan Allah ki yafe min ko zanga dai-dai” kafin tai magana Eki tace “Dan Allah nima ki yafe min kusan nice na haddasa rabin abun naso mijikin kamar raina daga baya na fahimci ba sonsa nake ba kawai sha’awa ce tunda akan ido aka ɗaura masa bom ma kasa yin komai sai mai sonsa da gsku Salmerh ita ta sadaukar da ranta domin ganin ya tsira dana sa dan Allah kuyi hqr” Murmushi kawai Moon tayi tace “Allah sarki kada kuji komai Allah ya yafe mana baki ɗaya” Eki tace “Mijin naki fa?” Tace “kada ki damu ya yafe maku” haka su ka tashi jiki babu ƙwari bayan fitarsu yace “And you mai waccen ta aikata maki” sai lokacin ta bashi labarin komai, Kallonta kawai yay ba tare da yay mgn. A farkon sati na watan 10 Moon ta haifi ɗan ta namiji mai masifar kyau da shiga zcy Lokacin M.k tana da sati wajan uku da haihuwa da itama kuma ta haifi mace Deen yafi kowa farin ciki musamman ɗan daya ɗebo kamaninsa hatta gashin kan irin na Deen ne anyuy shagali sosai kuma sun zaga dangi. After 5years Zaune suke tsakiyar Yaransu Ɗan so na farko mai suna Nuruddeen ana ce masai Prince Noor Shekarar sa shida ciff sai Ɗa na biyu mai suna Arman sai na ukun mai suna Amman duk farare ne kuma maza sai yanzu take ɗauke da wani ƙaramin ciki wanda suke sanya ran samun princess. Sun shagala sosai kafin sukaisu bedroom ɗinsu kowa bed ɗinsa daban duk sai da sukai masu addu’a sannan suka nufi nasu flat ɗin ganin yadda take tafiya duk a ganiye yasa ya ɗaga ta cak sai dry take a haka suka zube a gado suma maida numfashi. Zare mata kaya ya fara yace “tun safe an hanani abinci fisabilillahi har su nake yaran nan su ƙara wayo duk subar ƙasar ko zasu ban Papi ɗinsu ya sarara da matarsa” dry tai masa tana jan sajensa tace “Kishi kake da yaran naka” yace “No at all kawai Nima ina buƙatar Maminsu ai” ya fara yana haɗe bakinsu feedback ta bashi kafin a hankali tace “Thank you!” Yana sakin murmushi yace “for what?” Tace “For everything ka zame min komai a rayuwata kai ne Duniyar Maimunatou bana da bakin gdy a gareka” bai kulata ba yaci gaba da Abinda yake tace “You came into my life and made it a blooming world to live in…..

The more you go away from me, the closer I come towards you. …

Love is like sunshine. …

I have never loved the way I love you neither can I ever love any other person than you, my sweetheart, I love you heartily! Ta faɗa tana bashi wani hot kiss…

*ALLAHAMDULILLAH I’d like to say to all my fans out there, thanks for the support! And to all my doubters, Thank! you very much because you guys have also pushed me. I just wanna give a big shout out to all the fans out there who have followed my work up until now. You guys are amazing!! Hearing from fans is the best feeling in the world. Wow duk Yadda kuke tunanin zan gode maku abun ya huce haka Jazakallah bilkhair barakallahu fikuuuuuu jazakallahu bilkhair Habibaties 🥰 NIMCYLUV Always be with you thanks for the love and care really appreciate this book is DEDICATED to my Papa Alhaji Sulaiman shu’aibu dagacin ja’oji, Thank you My Shamsudeen (Deen)your love means everything to me Thank you Aliyu Sufyan (Aliyu) thank you ANTY Maimunatou (Moon) thank you my sweet sis (Yasmin) love you Soo much my daughter Khadijertou (Nana khadii) thank you my big bro Bashir (Alhaji Bashir Yahya gidan iko) Thank you soo much ALLAH yaywa rayuwarku Albarka*

_A nan na kawo ƙarshen Littafin MOON abinda nai dai-dai Allah ya kaban ladansa wanda nai kuskure Allah ka yafe min, wanda na ɓatawa a masoyana ina neman afuwarsu gaba ɗaya Labarin fiction story ne amma nasan definitely zai dai-dai da rayuwar wasu, so ko yafewa Sis Na’ima_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *