NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
Www.bankinhausanovels.com.ng
A JIYA MUN TSAYA
don lokacin da labarin ya zo musu suna tare da Hajiya da yayansa da Sa’adatu har ma da Salma. Suna ta jinjina labarin amma budar bakin Adamu sai cewa yayi, _ Ni ban ga abin jinjina lamarin nan ba wallahi, ai wurudi ka nemi kudi ba laifi ba ne in dai ba shirka zaka yi ba, shi ma Shazali akasi aka samu’” salma tace
ZAMU TASHI
“Ko babu laifi Yaya Adamu ai kasada da _ rayuwa ganganci ne, yaushe mutum zai saka hankalinsa a caca yana ji yana gani a bashi zabin kudi ko hauka… -Ya mike yana amsa mata ‘cikin gwasalewa, “Ke ai wata Dumfa ce wallahi, ai dai kin san matsaroci baya taba zama gwani. Dama rayuwar ai kamar caca ce, zubi ake ko a samu ko arasa…. “Sannu Kala-kato In ji Sa’adatu – Adamu ya so ace ba Yayansa.a wajen ya yarfa wa Sa’adatu Magana, idon yayan nasa ya sa ya bige da cewa, “Yauwa akarambana, sarauniyar . shiga abinda babu ruwanta’. Ya sa kai ya fice daga gidan. © Hajiya ta dawo daga tunaninta cikin taruwar fargaba, ta dade tana duban Adamu wanda yake ta faman tsince-tsince a abincin da yake ci cikin yatsine fuska har ya kamala cin abincin ya ture kwanon.. “Wai me kake da carbin nan Adamu?” Www.bankinhausanovels.com.ng Ta ji muryarta na tambayarsa ba tare da layi shawara da zuciyarta ba. . ‘Ya danyi jim, sannan ya amsa cikin –
murmushin da-biyu mai alamar waskiya, ° . “Waccan Kundubar yarinyar ce tana gani na ba Cas! ba As! Wai ta kwaso Kyallayen anko har guda biyu ta kawo min, dan kar aji kunya na karkade kundi na dukufa gaban Allah ~ roKonsa ya hore abinda za’a fita kunyar…” Har ga Allah Hajiya ta yarda da shifcin gizonsa. | . “Wacce Kundubar yarinyar?”” Ta tare shi cikin rashin fahimta “Salma mana . Ya amsa mata cikin karsashi tare da mika mata kyallayen, ° Ta karba ta shiga juya su tana kallo. Zahiri Kwayar idonta ce kawai take kallon Kyallen amma zuciyarta da kwanyarta sun fi na’ura mai Kwakwalwa tara aiki. Can jimawa suka samo matuntuba daya, cikin raunin murya ta daga _ kai ta dubi Adamu, Yanzu kai tsakani da Allah da ka san akwai addu’o’in da zakai domin canja hagu Www.bankinhausanovels.com.ng ta zama dama amma ka kasa yi wa kanka gatanta a rayuwarka da neman ilmi wanda ‘-kamar ya zama shi ne tsanin sana’ar mutanen Wannan zamanin in ma an ture wayewar | rayuwa?” _Yana sane ya mike yayi kicin-kicin yana fuffukar tafiya, | “Ni wallahi Allah ne gatana, kar a daga min hankali akan batun da tuni nayi jana izarsa na binne’ A gajiye da takaici Hajiya iya ta yafito shi – sannan ta shafa hannu a fuska,, “To fatiha, an gama binne karatun boko, zo mu yi wata maganar daban” Ya dawo ya zauna yana kumburin Karya. Sai kawai Hajiya ta watso masa tambayar – da ta kusa tarwatsa masa numfashi duk da yaji ‘ alamar ita kanta Hajiyar tambayar bata shirya mata ba ta fado harshenta. Ina fatan ba ta tsanin Malam-Na-Allah ka hau domin kusaci da Allah ba….” Ragowar maganar ta makale a makogwaronta shaidar a cikin tsoro ko abinda yayi kama dashi tayimaganar Www.bankinhausanovels.com.ng Ya jima yana tattare yawun bakinsa yana hadiyewa da kyar ko dan ya sami Kofar da -sautin zance zai fito daga huhunsa. Ba ya shakkar Hajiyarsa ko kadan amma ya tabbatar – a cikin sha’anin Malam-Na-Allah ko tsoron – – sata ne ya sami kansa da yafitowa. Lokaci guda ya nemi danshi a makogwaronsa ya rasa, don haka lamarinsa ya zame wa Hajiya bambarakwai tunda ta san ya saba fadin gaskiyarsa kai tsaye in yaso kome > za ayl,ayi. . ‘ juyyata ya aro fuskar kunu ya yafa, “Me yasa kika yi min wannan tambayar?” Ta rausaya kai cikin yanayi na saduda a matsayinta na ‘yar masani a cikin halayyar . Adamu, zuciyarta ta tsinke da ambaton sai yadda Allah yayi shiyasa gangar jikinta ta . dauki barin jimamin abinda Allahn ya boye mata, hakan ya sa duk da ta nemi guri musamman ta zauna bata kasa jin jiri daga ‘ zaunen ba. ~ “Shazali na tuna” Www.bankinhausanovels.com.ng ta fada cikin rawar murya tare da Kurawa Adamu ido saboda ta canki amsa da kanta ko da shi zai mata Karya. Ya kawar da kai yana sake cin magani. “Nima Na-Allahn kaina ne > Hajiya, bana son | . zarge-zarge -. Sai Hajiya ta sa masa ido sagalo tana kallonsa amma zuciyarta cike da hirji da neman tsarin ubangiji. — -Suka. dauki tsawon wani lokaci a haka kowa da abinda zuciyarsa ke.saKawa. – Can Adamu ya dago ya dubeta fuskarsa na ‘kokarin shaye fargabarta ta dazu, Yanzu yaya zamu yl da maganar sai wa Salma ankon nan, hakuri zan bata ko kuma za ki ara min na sai mata kafin na fara aiki?” Kirjin Hajiya a nauyayae ta kada kai, “Ba komai zan bayar a siyo sai ka karba ka kai mata, don kar na baka kudin Ka kashe ka ki | — kai mata” —_ Ya mike yana dariya ba tare da zuctyarsa ta _ iya tantance abinda yake ji cikin ransa ba. Www.bankinhausanovels.com.ng “Dama haka rayuwa take, in baka da kudi to – duk zantukanka Kila-wa-Kala ne wajen mutane” Cikin yanayin tunani ta amsa, “An ji, je ka’
*******
Da sanyin yammacin Alhamis ya dogara ya fito waje da kwalin sugansa mai Kwara-Kwara ~ a hannu. Ban da dolen an ce a yau din nan kafin faduwar rana zai yi sadakar babu abinda ~ zai fito da shi har sai ya sha ruwa. _ Shi dama can a ibada ba mai bashi wahala irin azumi, don haka ban da azumin Ramadan da ya zama farilla baya taba tarkar wani na Nafila, to yau neman rufin asirin duniya ya kai shi ka’idar da ta gindaya masa azumi bayan ‘kwanan zaunen wurudi, sannan ya rufe ranar azumin da wani raya daren wurudin. Wuni yayi yana bacci amma abin mamaki bai hana shi jin wuyar azumin ba, in ma ba rudewa yayi ba sai ya rantse da Allah bai taba -azumin daya bashi wahala irin wannan ba Www.bankinhausanovels.com.ng Gashi dai a. kwance yake, amma a _ Kwancen : yake jin Zai fadi. – Kamar ya kwanta a dakalin kofargidansu yayi rabon sugan a haka lokacin da ya sanya. yara suka yi masa layi, haka dai ya daure ya _cije yayi rabon sannan ya raba ya kwanta. Kwanciyarsa ke da wuya ya hango abokinsa ‘Salmanu na doso shi cikin kuzari kamar ya tashi sama. Shi ma wani matsanancian kuzarin ya motso masa bai san lokacin da ya gan shi zaune ba. Salmanu abokinsa ne na bani da wani ‘asali a nan unguwar suke zaune kafin Allah yayi wa mahaifiyarsa rasuwa mahaifinsa ya auro wata fitinanniyar mace, wadda babu . shakka dalilinta Salmanu ya kangare har ya . gagari kowa, —_ . Karshen barinsa gidan mahaifin nasa ma – wuKa ya dauko ‘sai ya yanka matar uban © nasa da kyar mahaifin nasa da jama’ar unguwa suka taru suka karbe matar, dalilin daya sanya ita kuma tace in dai da Salmanu zata ci gaba da zama a cikin gidan to ta gama auren ubansa. Tayi yaji ta tafi gidan ubanta Www.bankinhausanovels.com.ng bisani ta dawo bayan Uban Salmanu ya tara mutane har da ‘yan sanda ya sanar musu ya | sallama Salmanu ya yanke, diyancin da ke . tsakaninsu komai ya dauko, babu hannunsa, — ciki kuwa har da sharadin ko gidansa aka gan shi ya shigo zai iya zuwa hukuma ta bi masa hakkinsa. | Hajiyan Adamu da ta san ciki da bai na maraicin Salmanu da kuma sanin wani abu daga cikin muguntar matar babansa, sai ta amince da zaman salmanu cikin gidanta tare da _ yarda ai Da na kowa ne, kuma idan da rabo in Salmanu ya sami-rikon kirki Kila ya shiryu. To amma me? Ba a shekara ba: sai maimamkon Salmanu ya shiryu sai ya kasance ya fara Bata mata Adamu da tsayayya, don haka babu shiri ta sallami Salmanu cikin dadin rai inda ta kora shi dangin mahaifiyarsa can hannun Kanin mahaifiyar tasa a Unguwar _Panshekara. Amma wannan bai raba zumuncinsu da Salmanu ba wanda lokaci lokaci yana zuwa — gaishe ta kuma bashi da abokin sirri sai | Adamu, Www.bankinhausanovels.com.ng Tun kafin ya karaso wajen Adama ya fara. kora masa kirari, “Ruwan rijiya mai wuyar raba gado. Gawo ba a hawanka ta reshe. Gonar nesa mai wuyar kaitaki. Buhun Kaya baa cika ka a danna. Buzun Bushiya Malam na kallonka yake salla a Kasa. Dakalin majina a hau ka’a: zame, ka hau mutum ka zauna daidai.- Kutu-kutu mugun Icce, . tsohuwa na kallonka ta kwana da yunwa. -Fagen gyada ba a rasa a kala. Salmanu ya karaso suka tafa cikin ihu iri nasu mai bayyana murnar ganin juna. – “Ya aka iya, ya za a yi?’ Inji Salmanu lokacin da ya zauna kan ‘Dakalin kusa da Adamu. . _ “Ka zo a lokacin daya dace Salmanu, Sama ta turnuke da hazo, Kasa ta dauke ni ta cilla Www.bankinhausanovels.com.ng Adamu ya fada cikin gyara zama zuciyarsa na’ farin cikin jin kamar matsalolinsa sun zo -Karshe. Salmanu ma ya tari numfashinsa. — ‘ “Nima da tawa nazo, shiyasa kirarin da kake min bai taba yi min dadi irin na yau ba, lallai. ka sami guri ka adana shi, domin amfaninsa yazo – “Allah ko? To da me kazo? * ‘ Adamu ya tambaya cikin zumudi.. – Salmanu ya kada kai, .- “Ai kai zaka fara saukewa, don da alama ka fi ni abin fada, ni nawa Caca ce kawai, ko a ci riba ko kuma a fadi… me ya faru ma naga idonka ya fada? Kai ka ma rame gaba dayanka fa” Adamu ya’ kai hannu yana_ shafar kundukukinsa tare da Kurawa hanyar da yake ‘yawan ganin Husna ta bullo ido tsawon wani- lokaci sannan ya juyo ya dubi Salmanu, Kududdufin soyayya na fada, wanda kifin _ dake cikinsa giwaye ne…..” Salmanu ya kawar da kai cikin bata fuska,Www.bankinhausanovels.com.ng Ka ji wani Ajawo! Kai baka dauki kanka Zaki bane shiyasa kake tsoron Giwa. Macen banza da har zata iya zama kududdufi a duniyata, dan uwar kakanta ta ma isa…” “Kar ka ja ta da nisa cikin rashin sani Salmanu” : – Adamu ya fada cikin jin ciwon zagin mata da salmanu ke yi, dama ya tsame Husna cikin zagin to kalas! ya mayar da matan zogale idan ya So. . Salmanu zai yi Magana Adamu ya tare shi, _ Kar: mu ja ta da tsawo, ka tsayar da zafin kanka dan mu fahimci juna”“A’a tafi kawai, na ji ka fada maliyan so, kar a raina son in ka ce kududdufi” – Adamu ya kada kai cikin murmushin shanye ba’ar ta Salmanu, a takaice kuma ya kwashe labari tsab ya bashi. Babu abinda yayi _ wa Salmanu dadi sai ritayar Adamu daga karatun boko, labarin ya yi masa dadi ba dan kadan ba har bai iya boyewa ba ta kansa ya fara sharhi, Www.bankinhausanovels.com.ng Gaskiya | barinka karatu yayi min mugun suga ~ Adamu ya sanya masa ido kawai. Zuwanka wajen Malam-na-Allah kuma ya. Bakanta min, da gaske ne fa shegen Malamin nan fa yana sunkuyar da ‘ya yan mutane, ni kuma ko komai nama ne a wajena wannan harkar ina mugun ganin Kazantarta: Fuskar Adamu ta fara nuna a jimami, nan da nan yaci laya,~ “ “Na rantse maka da ‘Allah ni bai taba yi min maganar ba, na san dai fara’arsa’ da haba habarsa ta sanya ni jin lallai banza bata kai zomo kasuwa, na kuma yi Kudurin da zarar_ bukatata ta biya zan ari takalmin kare, nima ina ganin Kazantar haka Salmanu ka yarda da ni” “To ka manta da shi, azumin nan ma ka karya shi, ba fa Karya ba ne wurudin nan na haukata mutane, don in baka tsinto kudi ba na _rantse da Allah hauka zaka tsinto, kuma a daren irin wannan ranar ne a zaman wurudin nan suke haukacewa”’ Sai wani mugun tsoro ya runtse Adamu, ko kowa yana Karya a wajensa to ban da Salmanu Www.bankinhausanovels.com.ng ba a ‘bakinsa kadai ya fara jin maganganu a akan Malam-na-Allah ba amma shaci fadi ya – dinga daukar maganganun. Ba wai tsarkin — niyya ko ayyukan Salmanu ke janyo masa yarda a wajen Adamu ba face don ya hakKake babu matsi a ra’ayoyin Salmanu, sauKakan fatawoyi yake bi wadanda ba zasu matsa wa numfashinsa da farin cikinsa ba. _ . Adamu ya lula can duniyar canki-canki ya -Balla azuminsa wanda bai’ rage masa cikakkiyar awa daya ayi kiran sallar magariba ba ko ya bar abinsa? Sail juyowa yayl ya ga Salmanu da karan sigari yana zuKa, a firgice zai yi Magana Salmanu ya riga shi tare da miKo masa sigarin _ yana dariya cikin karkace lebe, ~ “Don Manzon Allah kafa tarihi ka ja abar nan sau daya ka karya azumin nan da ita, nima agurina ta tarihi ce don karan karshe nake zuka”’. Adamu ya fizga yayi cilli da ita cikin tsoro da fusata yana kallon soron. gidansu kana ya dubi hanya, Www.bankinhausanovels.com.ng zaka janyo min masifa salmanu ka manta sa idon anguwarnan salmanu ya tare shikenan ya wuce yanzu mu koma abinda yafi kyau damu adamu ya tare yanzu mu fara ta yaddah husna zata shigo rayuwata cikin sauqi don kirjina na fadamin yanzu kamar gaba daya itace rayuwar tawa ma
Macen ka mayar haka? Na fada maka inka basar suda kansu suke kawo kansu indai mata ne kawai kaidai ka nemi karafa inji salmanu cikin gadara adamu ya kada kai cikin jimamai nifa ba fari dogo kyakkyawa kamar kai bane da mace kalar da nakeso zata kawo kanta gurina duk sai jagwal irinsu salma kai nifa na fada maka niba mata nakeso ba husna kawai nakeso
Suka tuntsire da dariya su duka sannan suka tafa salmanu ya yafito wani mai lemun fata da yazo wucewa yasai musu cikin saduda dajin bashi da wani zabi da yafi wannan adamu ya karbi lemon ya karya azumin musamman da Salmanu ya cigaba da kururuta masa yawan – mutanen da suka haukace bayan sun kai azumin sun kuma zauna lazumin dare.. Salmanu ya cigaba da ce masa, “Kai ni fa duk namijin da na ga ya kwanta | yana jiran arziki daga kwance kallon gara nake masa, Allah Wallahi, Kwanji ai ba Karya ba ne | ’ nemowa kai ake har a samowa _ wasu, musamman kai da kake da wasun…” “Kai baka dasu?” Adamu ya tambaya yana dariya. ‘ Salmanu ya dauke kai yana cin magani, – “Ni babban burina in na yi arziki shi ne in _ dinga tula wa wancan tsohon banzan Kura da ~ . mota, ita kuma wannan kilakin da ya Boye a gidansa yake wa kallon mace sai na ci kan ubanta wallahi, na rantse sai nayi sanadin da zata mutu a daure shi kuma mijinta ya mutu a -hanyar zaryar ganin ta kubuta, na rantse da . sarkin da ya Kage ni” Dariya kawai Adamu yake idan Salmanu na cin irin wadannan layun mahaifinsa da www.bankinhausanovels.com.ng matarsa, da can yana dan kwabarsa, amma tun da suka raba gari akan haka ya sanya ya daina kula shi sai dai kawai ya dinga yi masa dariya. | Suna ta hirarsu har magariba ta Karato, bisa ‘ dabi’ar Adamu da sallah bata wuce shi Salmanu da sallar ma gaba dayanta bata dame shi ba dole ya bishi masallaci. Dukkansu dama suna da kiyaye girmama buKatun juna. Bayan sun dawo. suka wuce cikin gida Salmanu ya gai da Hajiya, suka dan jima tare da ita suna hira tana Kara yi musu nasiha kamar. ‘yadda ta saba, ta yau har ta fi ta kullum kasancewar tana cikin firgicin halin da Adamu yake shirin fadawa. – Bayan sun dawo dakin Adamu suka ci abinci suka cigaba da hira. Wai me yasa na ga Hajiya a firgice? Ina fatan ba zuwana ba ne?” Salmanu ya tambaya. “Kan zargin na je wajen Malam-na-Allah – ne , -Adamu ya amsa.
Hmm labari nata tafiya shin koya zata kaya kudai kuci gaba da kasancewa damu Www.bankinhausanovels.com.ng