NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

                    Www.bankinhausanovels.com.ng 

MUN TSAYA 

Salmanu ya kawar da kai kamar  acikinsa, –

“Ai shikenan, ka je kayi wurudin nemankudi ka kira aljan, in naga ka samu kuma ka
wuce lafiya sai nima na bi hanya ka dan kar ka canja ni daga zama aboki idan kayi Kudin” salmanu Ya Kare zancensa cikin dariya,  Adamu ma ya dara. Salmanu ya sake cewa, —- . “Ka san abinda za’ayi?”  Adamu ya girgizakai. ” Salmanu yace, —“Don ma kar Salma ta biyo ka gida ta sammace ka ka zo mu je gidanmu mu kwana° Da sauri Adamu ya dube shi’ , “Wanne gidan naku?” – Wajen sana’armu nake nufi, ka ga  dare kai kana wurudin neman kudi ni kuma ina yi mana na neman tsari da ‘yan sa ido, koda yake babu ma wanda yasa cewa
ta silar sana’ar taka zamu samu kudin da wurudin naka ya samar” Adamu ya dan yi jimami kafin ya amince, ya ce, “Ni fadan Hajiyanake tsoro”  Salmanu ya shiga rarrashi, , , “Kar ka damu, ka san mu da dabara dole zamu san Karyar da zamu Kirkiro mata” : Da wannan Adamu ya yarda suka koma Zawaciki,

. Kafin su isa magariba ta Karato. Adamu ya — tsaya masallaci, Salmanu kuma ya wuce gida a guje ya fara shirin zama aljanin Adamu na  tsakar dare domin katange shi daga masifar da _ yake shirin jefa kansa. .

*************

– Salmanu ya tanadi fararen kaya da farin ~ bokitin fenti mai murfi, hade da fararen rawani

– ya hada biyar guri daya sannan ya zauna ya nada wa bokitin fentin nan rawani tamkar wani _ jibgegen kan ifritu,. yayi masa .Karamin _. masakali yadda zai hau kansa kai tsaye ya

ZAMU TASHI 

zauna daram, ya nemo zabgegiya farar jallabiya da kuma dogon kwagiri, duk ya tura a sako ya farajiren dare. ° :Karfe uku na dare Adamu ya farka ya dauro alwalarsa, ya zo ya sha turarensa jikida – – kuma carbi sannan ya fara aiki. Bai ja carbin nan ya kai kwaya dari ba, kamar daga sama ya _ ga dirar wata doguwar halitta mai rafkeken kai ‘ a gabansa, sanye da fararen kaya dogare ‘da Sanda daya hannun kuma rike da wata ~ ‘ shimfidediyar bulala. ; ; _ Tun yammar. Adamu ke gwajin yadda zai ” yi Magana da aljaninsa cikin kwanciyar hankali idan ya bayyana, tare da kwatanta yadda zai yi Magana da shi da kuma abinda zai nema a wajensa, ciki har da Husna, amma abin mamaki lokacin da aljanin ya afko sai da fitsari – ya kuBucewa Adamu, ya sunkwi da kai cikin ‘, fansa yana cewa, Na shiga aljanna na kasa fita. Yana ta barin jiki ba tare da razana ta bar Adamu iya kallon aljanin ko tanka masa ba. Aljanin ya saki tsawa cikin wata irin razananniyar murya, yace, ~ Www.bankinhausanovels.com.ng 

_ “Kai Bil adam, wa ya kai ka karambanin kirana?” Jikin Adamu ya Kara daukar rawa, ya Kara . dukar da kai yana jan carbinsa yana kuma – ambaton wurudinsa a fili. : Aljanin ya sake daka masa tsawa, ya ce, “Dan Fatalar-Gyatumarka ba da kai nake Maganaba?” , Yanzu-Adamu ya daure ya amsa cikin harufa daidai ba tare da ya dago kansa ba, “Ranka ya dade, wai so nake na kai adadin –

_ da aka ce ‘sai na yi zaka bayyana da alheri…naga kamar yanzu da akasin haka ka zo… a fusace kake.”  ‘Adamu bai rufe baki ba aljanin nan ya

. daga shimfidediyar bulalar hannunsa ya zurara wa Adamu, nan take Adamu ya baje a wajen, yana shirin. sumewa, Aljani ya sake daga ~ bulalar yana yi wa Adamu tsawa,

– “Ba zaka fada min abinda kake buKata ba?”

Adamu na neman rasa hayyaci ya ce masa,  “Ni buKatata kawai ka bace ranka ya ;

Adamu bai rufe baki ba Aljanin nan ya dinga shirgawa Adamu ba KakKautawa sai da ya tabbatar ya sume sannan ya Kyale shi.. A hanzarce Salmanu ya tube shigarsa ‘ -yayi saurin kawar da su daga wajen sannan ya koma shimfidar da yayi wa Adamu basajar ‘ -yana ciki yana bacci yayi kwanciyarsa ba tare’ da ya damu da halin suman da Adamu ke ciki . ba ya hau shirgar baccinsa. , Sai da.sanyin asuba ya daki Adamu — sannan ya farko cikin mawuyacin hali na ciwon ‘ jiki da razanar zaton Aljani na tsaye kansa, “> Ya dinga ihu yana hurwa da neman afuwa, – tare da ambaton ya shiga aljanna ya kasa fita, a iyakar imaninsa wannan Kalmar zata iya _ kubutar da shi tunda Hajiyarsa ta sha gargadin sa cewa, Ya shiga uku, fata nagari lamiri, in ya -shiga aljanna ya kasa fita ya fi masa. – Salmanu na jin sa yayi muKus yana tuntsira dariya cikin mayafi.. ; Adamu ya gaji da kurwa ya fara neman daukin Salmanu, cikin ihu da Karaji, ~ . : “Salmanuna Salmanuna! Ka tashi ka kawo min dauki ana zaluntata, wannan wane irin Www.bankinhausanovels.com.ng 
mugun bacci kake, wane baccin asara yaukake alhalin ana hanyar kashe ni…” Jin dariyarsa na neman kubucewa ya sa shi ya bankade mayafi ya taso a gigice ya kunna fitila, — “Adamu.. Adamu…haukan ne ya tashi? Mun shiga uku Adamu…” — , Adamu ya tattaro wasu mayun ashar ya ” aunawa Salmanu cikin neman dauke numfashi saboda wahala da fishi, bayan ashar din ya dora da cewa “Kar ka Kara kira mana shiga uku nan dan_ kaza-kazanka, kai dan iska ne Salmanu? Na . hadu da masifa tun dazu amma kana kwance wai kana bacci?”  Salmanu ya cigaba da hadiye dariyar da ke – neman kashe shi, cikin hanzari ya Karasa wajen Adamu yana marairaice murya, “Bacci ne mai nauyi ya dauke ni Adamu, Barayi ne suka shigo? “Uban barayi ne suka shigo, zo ka daga_ni Taga-taga Salmanu ya daga Adamu ya ja _ shi bango ya jinginar, har wannan lokacin idon Adamu yana runtse yana ta faman nishi,

Salmanu ya zauna a gabansa yana dubansa da fuskar tausayi, murya cike da jimami ya ce, — “Wai me ya faru, yaya na ga fuskarka a kumbure? .Kai duk jikinka ya yi suntum wani _ gurin.har da jini, mun shiga aljanna Adamu me ya same ka? Bude idonka mana”. Adamu ya soma neman barkewa da kuka yana cewa, “A’a fara duba min yatafi?” Salmanu ya ce, “Ya tafi? Waye yatafi? =~ – .Adamu yace, . . . “Aljanin da na kira, daga kai ka dube shi gashi nan akanka da rafkeken kansa” -Salmanu ya shiga waige-waige kamar _ gaske, sannan ya dawo da ganinsa ga Adamu,_“Ban ga komai ba Adamu, ko dai mafarki kake?”

Adamu ya barke da kukan da yake son yi tun dazu,

“Ni kadai nake ganinsa kenan, gashi nan kuma ina ganin inuwarsa”’ Salmanu ya ci laya, yace , ‘ “Wallahi ba komai Adamu, ka daure ka . bude idonka” “To ka roKe shi ya tafi” °_ Salmanu ya shiga kurwa, . – “Bawan Allah kai kake ganina ba ni nake. ganinka ba, Adamu ya kira ka shi ma yana meman alfarmar ka bace, in kudi ne ya fasa nema ka tafi da abinka” Yakatse maganarsa ya juyo ga Adamu yace, -“Ko Adamu?” Cikin rawar jiki Adamu ya kada kai yace,: . . “Eh wallahi, ya barni “To ka ji ta bakinsa Bawan Allah” In ji Salmanu yana gintse dariya. Can kuma saiyace,“Bude idonka Adamu, ina jin ya.tafi, na jiyo wani huci” Adamu bai iya bude idon kai tsaye ba sai da ya KanKame Salmanu yana ta faman karatun ayatul kursiyyu sannan ya bude idon yana~ =~

zazzarewa cikin bin dakin da kallo a tsorace, sannan kamar zautacce ya hau sambatu yana . tambayar Www.bankinhausanovels.com.ng Salmanu, ; “Yanzu ashe da gaske baka gan shi ba Salmanu?” . “Ban gan shiba Adamu” — – “Ta daidai nan ya faso Salmanu” Yana nuna wa Salmanu daidai gurin da ya tsaya, sannan ya cigaba da sambatunsa, “Kamar saukar aradu na ji dirarsa Yiff! Dogo tokarere da shi ya kusa tarar da rufin kwanon nan, kai ina jin ma kansa yana wajen . kwanon, ko da yake nayi arba da kansa sinke : da farin rawani….” = “Ka ce ka sha kallo”_ Salmanu ya tare shi yana son fitar da _ dariyarsa, Adamu ya cigaba da numfarfashi ‘yana . cigaba da sambatu, ‘Na sha kallo ko na sha wahala Salmanu? Na ci baKar wuya na ci dukan aljan yau na sha bulalarsa sai ka ce shi ne walakiri, mutuwa ce kawai ban yi ba Salmanu. Kila ma na mutun na dawo”ne

‘A wannan gabar Salmanu ya sami sararin sakin ragamar dariyarsa iyakar Karfinsa. . . “To kuma jaka nawa ya baka? Na zaci ai duk bulala daya a matsayin wasu maKudan . _ miliyoyi take” .  _ Adamu ya dauke wuta dif! Sai can ya nisa ya dago sosai ya dubi Salmanu, – “Ai da kai muka je wajen Malam ko? Don . Allah ka ji sharadin aljanin nan zai dake ni a wajensa?. Salmanu ya kanne, “Wallahi ban ji ba kam, amma ko baka yi ~. daidai ba ne?”  Adamu ya sake rafkewa, ~ – ‘ Wallahi iyakar iyawata na_ kiyaye sharudan da ya ba ni, kuma in da na san da_ .duka ba zan taba karba ba” §almanu ya sake kannewa, – “Shiyasa ai nace Kila kuskure ka yi baka _ san ka yi ba” ; – A tunzure Adamu ya ce, . ° “To tsakani da Allah ni dai ya zalunce ni, Allah ya isa ban yafe ba, kuma na dauke masa.  Kafata wallahi ko Karin bayani ba zan koma in masa ba tunda abin nasa mugunta ne” | Amin” . _ Salmanu ya fada a gajarce, yayin da wani farin ciki ke cika zuciyarsa. ; _

KEKEKKKKEKKE °

Wasa-wasa sai da Adamu yayi sati yana ~ jinyar dukan da ya sha wajen aljanninsa ba tare – da ya leKa gidansu ba, yana kwance Salmanu na jinyarsa, yana yi masa famfon Kin zuwa gidansu ko sanar da su halin da yake ciki, wayarsa na hannun Salmanun shi yake zuwa ya . ce Hajiya na gaishe shi wai Kafarta ke ciwo shiyasa bata zo duba shi ba kasancewar Alh. yayi tafiya zuwa Enugu: .Www.bankinhausanovels.com.ng 

. Ba wannan ne kadai aikin da yake da wayar ba, yayi blocking din hanyar shigowar ko wane kira, duk sanda ya bushi iska kuma ya kan tafa maganganun cin mutunci da cin fuska hadi da nuna Kiyayya ya tura wa Salma a zuwan shi ne Adamu.

Salmanu ya dauki wannan matakin ne dalilin abubuwa uku, na farko jin haushin yadda Alh, ya runtse ido ya ce ya raba shi da Salmianu, shiyasa a tasa iyawar yayi niyyar nuna musu tasu iyakar. ;

Sannan abu na biyu ya san tabbas idan Adamu na gida sai an yi yadda aka yi ya ga Salma, abinda kuma Salmanu yafi tsana kenan yanzu a filin duniyarsa, Salma ta shiga jerin

_ mutanen da ya tsana, saboda haka yake iyakar _ yin sa ya hana ta rayuwa da Adamu.

. Sai dalili na karshe, ya sami wani Alaramma ya sanar da‘shi matsalar Adamu ta zargin da yake na an masa Sihiri, saboda haka kullum yake bada rubutu ana kawo wa Adamu, Salmanu na yi masa Karyar ai maganin bibikon aljanin da ya make shi ne Www.bankinhausanovels.com.ng 

Adamu bai taba shakkar abinda Salmanu_ke fada masa ba don Salmanu ya iya hila, saboda haka hankalinsa kwance yayi zamansa a gidan gonar nan, kuma gidan sana’ar bokancinsu da cutarsa ta dakatar dasu farawa.

A can gida hankalin Hajiyarsa ne kadai yayi Kololuwan tashi saboda rashin ganin .

Adamu, amma Alh. ya rantse ya kuma wallahi _ Adamu yana sane ya buya, kawai so yake ya nuna musu iyakarsu, don haka babu inda zai je nemansa. Hajiya ta so ta musa, amma kasancewar

 Www.bankinhausanovels.com.ng Alh. na iyakar KoKarinsa akan Adamu, kuma_ yawancin abinda ke hado su ma Adamun ne

_bashi da gaskiya, sai kawai ta daure ta cije domin kar ta kware wa Alh. baya, musamman

_ da yake yana ta kumfar bakin don shi Adamu_, ya buya, sai da ya sanya shi karade dangida maganar aurensa da Salma: sannan zai juya baya ya zo masa da rainin wayo, ya bace kowa in ya buga lambarsa ba zai same shi ba, sai shi , idan ya ga dama ya bude ya dinga aikawa da Salma baKaKen maganganu da nuna Kiyayya.

“Na rantse da Allah, sati daya na cika in —

ma bai dawo ba sai na daura aurensa da Salma sai dai idan ya ga dama yace ni ba jininsa bane mu raba hanya”. –

’ Wannan ne alwashin da Alh. ya dinga ci. cikin tsananta fishin da ke Kara tashin hankalin Hajiya mai son ta kare Adamu ko tayi umarnin a yi cigiyarsa. .

Amma dai dole haka ta hadiye ta cigaba da kawaici, shi kuma Alh. ya cigaba da shirye shiryen aurar da Adamu cikin sati dayan da ya Kudurta, kuma ya himmatu cikawa, ya kuma cika a ranar da Adamu ya cika kwanaki bakwai

. da Bacewa, ba tare da an yi gangamin tara mutane ba, hasalima su isu danginsu suka hadu da makwabta aka daura auren. A wannan sati dayan duk. zirga-zirgar da –  su Salma zasu yi gidan bokansu sun yi abinsu, . Shi ya tabbatar musu aure an yi an gama, shi ya ingiza Alh. rasa kwnciyar hankali har sai da ya daura auren, sannan ya tabbatar musu Adamu idan ya dawo ba shi da wani katabus na – yunKurin bijirewa. ;Www.bankinhausanovels.com.ng 

. Ranar da Adamu ya cika sati dayan, da kansa ya ji hankalinsa yayi mugun tashi na buKatar zuwa gida.

Tun da sanyin asuba ya gallabi Salmanu

_ tafiya zai yi.

Ba tare da son rai.ba Salmanu ya dinga Karfafa masa gwiwa, amma cikin siyasa ya . dinga ribatarsa har ya kai azahar sannan ya.bar

shi ya tafi gida bayan sun ajiye ajandar.cewa – gobe da sanyin safiya zai fito aiki.  cikin Karfin gwiwa sosai ya tunkari gidansu kai tsaye zai shiga yana dab da shiga soro suka yi kacibis da Alh. ya fito daga ’ gidan shi kuma zai fita. . Adamu ya ji wata irin mummunar faduwar gaba ta daki Kolin zuciyarsa. Gaskiya ba haka __ ya so ba, ba Alh. ya so fara gani ba, Hajiya yaso fara gani yadda duk yadda ya tsara ta zata tsaru, ashe yau Allah ya hukunto masa haduwa da abinda ba ya so. . “ Kawai sai rudewa ta sanya Adamu zubewa Kasa yana gaishe shi saboda tsabar rudewa, musamman da ya gan shi cikin fishi. Alh. yayi masifar cin magani, maimakon ya amsa gaisuwar kawai sai ya yafice shi yace . masa, “Zo mu je” .

Tsoro ya Kara kashe Adamu da ya ga ba cikin gidan Alh. ya dosa ba, hanyar gidansa ya . dosa. : . Wani Karfin gwiwa ya shigi Adamu da ‘ wani tunani ya zo masa Kahon zuci, don me ma zai dami kansa da tsoron Alh. sai ka ce wani – Ubangiji? Bakinsa na rawa ya tambayi Alh. wanda ya riga yayi gaba, “Alh. ina za mu?” ‘ “in mun je sai ka gani~ Ya amsa masa ba cikin dadin murya ba. . ° Adamu ya Kara dakewa,

“To ba zan iya shiga na gaisa da Hajiya ba – ~ tukunna? Gara na shiga ta gan ni hankalinta ya kwanta..”. .

Cikin juyawa ya kalle shi fuskaatamke ~ Alh. ya amsa,, “In kwanakin sati da kayi baka gidabata fadi ta mutu saboda bata ga fuskarka ba ai, rabin awa ko awa daya da zaka yi yanzu ba zai sa ka dawo ka tarar ta mutu ba” . Adamu na jin haka ya san Alh. ya hadiyo, don haka sai ya ja bakinsa ya rufe, a ransa_,

kuma ya Kudurta rashin kirkin da zai yi in an nemi raina masa wayo.

Ya tarar da gidan da hayaniya, amma dai suna shiga aka hau kallonsa saroro yana bin. Alh. a baya yana ta faman yake yana gaisawa da mutane har suka shige dakin Alh. —

Alh. ya shige bandaki shi kuma ya nemi kujera ya zauna ya ci magani yana ta faman muzurai da saKe-sake har Alh. ya fito daga bandakin ya hakimce a kujera cikin kalar nasa « nuna bacin rai

“Ba na so in ce daga ina kake Adamu, don kar in ji amsar rainin hankali ta janyo in tashi in kashe ka da mari” Adamu yayi fuska iyakar fuska, :

“Ni dai namiji ne, bare a ce yawon duniya _ na tafi” .

Mamaki ya cika Alh. wannan fa shi ake kira Karfin hali wai barawo da sallama, daga bisani kuma sai ransa ya baci ya Kura wa ido Adamu cikin bacin rai.

Adamu ya muskuta ya sake muskutawa yana wani basarwa, – .

“Wallahi fashina aka yi” –

.Alh. ya jima bai tanka ba saboda tsabar haushi ya ma rasa me zai cewa Adamu, dama abinda ya guda kenan, ya san Adamu zai iya * zuwa masa da rainin hankalin da zai tunzura. shi, ilai kuwa. Sai faman kokawar hadiye fishinsa -yake, har ya samu ya hadiyu, ya sassauta fuska ya dubi Adamu, Fashi wane iri, su waye suka yi. fashin . naka?” .  Adamu ya sake kawar da kai yana cin magani, _ * “Masu fashin mutane mana, sun ga ba zan yi musu amfani ba suka dawo da ni”

Wannan tatsuniyar ta gajiyar da Alh. sosai, —ya ga kawai mafi a’ala ya rife babinta ya dauko babi na gaba.
– Ya girgiza kai cikin halin ko in kula, . “Allah sarki, to Allah kiyaye gaba”  Amin”?

Adamu yayi fuska ya amsa. .

Alh. ya sake gyara zama sannan ya gyara murya,

“Na zaci lafiyarka lau ka guje mu shiyasa har na yi maka wani karambani”

HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *