NA TSANESHI COMPLETE
Tantiri ne na karshe ,ba inda ba’a san maxaje ba duk da yake dan iska bai hana yan mata masu class naira ,mulki rushing a kansa a kullun sai anyi jidali dashi,ba ranar da xataxo ta wuce ba’a kawo ciki ace bana sa bane duk da hakan karya ne yasan abunda da ya taka,
” A duk cikin su macce daya yake dating me suna iftinan,diyar shugaban kasa,
“Ta tsane rayuwar sa bata kwanar sa ,yadda ta tsane mutuwar ta haka ta tsane rayuwar sa wato najmu sahar shine sunan ,
“Kulawar da ake bashi yasa gaba daya ta tsane shi,har take ji xata iya komi don kawar dashi daga doron kasa mommy ,,
“Duk wannan rayuwar dake yi basu dauke ta laifin komi ba duk da tarin ilimin dake gare su ammy da Abby sun dauke haka da lkc,,,,,
Lkc lkc ne da ya wuce baya kara dawo