NAYI GUDUN GARA CHAPTER 16

NAYI GUDUN GARA 
CHAPTER 16
Ladifa kuwa, mikewa tai zuciyarta na kuna! tai sama! Ji tai kishi na nanukar zuciyarta, tabbas! ta fara gane zama da kishiya a yau.Kuka ta sanya sosai Ta dade tana yi, sannan ta kunna Kira A wayarta, ta shiga bi sannu ahankali bacci ya dauketa. Wanda ko wanka bata 
samu tayi ba balleta canja kaya. Binta dakin yayi. Tana kwance tana danna waya. “Au! ba kiji bane.” Sai ta gyara zama ta juya. Hakan na nuni da ba zata tashi ba, dan ko motsi ba tai ba, sai ma rufe ido da tai. “Laila ba magana nake miki ba?.” “Ramadan dan girman Allah ka rabu dani na tsahirta.” Cafkota yayi ya murde bakinta, har sai da ta saki ‘yar kara . Kuma murde bakin yayi. Da karfi “Wato baki da kunya ko? Kin manta cewa I’m your boss KO? To ki kiyayeni, dan zaki 
sha wahala awajena idan baki nutsu ba.” Ba damar magana, saboda ya rike bakin tamau sai harara da take sakar mai,tana kokarin 
kwace kanta. Girgiza kai ya yi yana girmama halayyar lailar, da sam bai ankara dasu ba sai yanzu, hannunsa ya cire daga kan bakin. kam ta numfasa ya makala bakinsa kan nata,ya shiga tsotsa da karfi, duk ya cikwikuyeta,nan ya dada balance ya bada himma, sosai takejin zafl sai ture shi take, shi kuma sai dada matseta yakeyi gam sun dade a haka daga bisani ya saketa ta dafe bakinta saboda zafin da lebenta keyi. Kafln ta kuma wani kwakkwaran motsi, taji ya shiga kicikicin cire mata acuci mazan, ga turaren data sanya na dukanshi, nan ya dada bada kaimi. Sai daya cire acucunan tas! Sannan ya shiga sarrafata. Duk abinda ya ke mata da karfi yake mata, cikin tsantsar mugunta. Dan atunaninsa ba zai ma sameta a virgin ba. Dan tun ajiya ya sare da ita. Tun bata da niyyar kuka har ta fara. Kuka take wiwi saboda sam Ramadan ya rikice mata, harkarsa kawai yake cikin kwarewa. Komai yi mata yake da karfi, irin na matan da suka san komai. Tun tana kuka har muryarta ta dashe, dan sabida girman gidan ne ya sanya ma ladifa ba ta jiyo ihun da laila ke kwasa ba. Ya dade yana wadakarsa tare da dabdalarsa, saboda abinda yake tunani sai yaji ba hakan ba, sai ya sameta a virgin din, sai hakan ma ya dada rura wutar narkar da yanayin da yake ciki. dan k0ba komai indai mace virgin ce, to dole namiji yaji dadi na daban, sai da yaji zam-zam sannan ya kyaleta, wanda alokacin ko iya bude ido ba tayi, hannunta ma ta kasa dagawa sai maida numfashi take na wahala. 
Shi ma kuwa gefe ya koma yana maida numfashi, shi kansa yasan ya dade yana abu daya, jin ta da yayi a virgin, ya sanya yaji zuciyarsa ta dan yi sanyi, yaji haushinta ya fara raguwa. ko babu komai yaji dadin bude virgin, saiya saki murmushi. Kawai sai tunanin ladifa yazo mai, a Iokacinta, tabbas duniyar da yaje alokacin ladifa ba zata musaltu ba, sai ya ke kwatanta bambancinsu, sam ya kasa tantancewa, amma tabbas ya fi tafiya wata duniyar lokacin ladita, sai ya shiga tunanin ko dan ita laila dan lefin da tai maine ya ji bai ji kamar yanda yaji da ladifa ba, amma duk da hakan fa, yaji onga wajen lailar sosai, nan ya bar abin a aransa, Sai next zai kuma tantancewa. Kallonta yayi, sai yaji haushinta ya tafi, sai ya danji tausayinta ganin yanda ta ke 
numfarfashi. Wanka yayi ya fito yana jinsa fresh! Kayan cikon ya tattara ya kwashe tas ya sanya aleda, yace “bake basu, kuma duk sanda kika kuma samo wasu zan gane. ” Ya fada tare da sakin murmushi ya fice. Kasa tashi tai, sai ya koma dakin zai dau wayarsa, tace “taimaka ka tasheni na kasa ta shi. Hmm bakin mata ya mutu ko?.” Ya fada tare da taimaka mata, ya mikar da ita ta shiga toilet ya tara mata ruwan zafi yayi ficewarsa. Sabon Bedshit ya dauko ya canja ya haye 
gadon, bacci ya kwashe shi. Tana bandakin, sai ta saka kuka, dan dukji tai ba tajin dadi, wani iri ta keji, ga haushin yanda ya fita, ga mamakin yanda take karantawa a novel, ko kawayeta, yanda ake ririrtasu bayan hakan ta faru, a sunkuce su akai toilet, sai taga na ta sabanin haka, runtse ido tai, 
tana tunanin kodai dan sun samu sabani ne, ta raya hakan. Ta dade abandakin. Sai da taji  dan damadama, sannan ta fito ta sanya kaya, ta lafe agado tana maida numfashi. Harararsa tai ganin hankalinsa kwance yana kwasar bacci, har da dan murmushi saman fuskars. “Za kazo hannu ne,” ta fada da kyar. Duk yanda ta keji bata jin dadin jikinta. Ga haushin muguntar daya gana mata. Haka bacci ya kwasheta. 
Da safe kuwa, ganin yanda lailar ke daga kafa da kyar ko tashi ta kasa, ya sanya ya fita wajen wani abokinsa likita ya rubuta mai magani, sannan ya ce dole sai an duba ta k0 ta ji ciwo, nan ya roki alfarma ya biya wata nurse suka tawo tare gidan ta duba ta, taga ciwon da taji kadan ne, nan tayi mata duk abinda ya dace ta tafi. Karfe tara, Shi kuma ya siyo magani ya kawo mata, sai da ta sha ta dan ji sauki. 
Tana daki ya shiga ya tsaya ya ce “laila uwar marasa kunya, ince dai kinji normal. Harararsa ta yi.” 
“Ai kaci moriyar ganga komai za ka iya cewa.” “Da saura kenan. To aiba haqu bane idan na kara yin wani yanzu, kinga kya dada ladabi“ Ganin yanda ya matsa kusa da gadon, ya sanya ta jada baya, “please…” bata rufe baki ba ya maida nasa, ya shiga tsotsa da mugunta,yana gana nata azaba, sai daya gaji dan kansa 
ya kyaleta, Ita ko har dasu hawaye. Ta kalle shi “Dan Allah karkai komai ka yi hak’uri zafl nakeji, baka ganin yanda lebena yayi ja kalli fa.” 
Mikewa yayi “indai bakinki ba zai rabu da kakkausar magana ba. to lebunanki ba zasu gaji da shan azaba ba. Ni dai naji kayi hakuri tun jiya kake azabkar dani.” 
Fita ya yi yana dariya. lta ko kuka ta shiga yi sosai, ga azabar ciwo wanda ko’ina na jikinta yi 
yake, gana lebe. “Lokacinka ne.” Ta fada ta kwanta. Sai” yamma ya dawo ya taradda ladifa na goge tiles, sanye take cikin atampha brown riga da zani ta kafa daurinta, tayi kyau sosai. Sannu da zuwa tayi mai, tajuyar da kanta, taci gaba da aikinta, haushinsa kawai ta keji, kawaici kawai ta keyi. Yawan maida hankali ga ibadanta ne ma ya sanya takejin saukin kishi aranta. Saboda bata son shaidan yayi tasiri akanta, har ta dinga jin ba daidai ba. Saboda tasan komai dake gudana halali ne. Kallonta ya yi yaga yanda take dan wani basar da shi, sai hakan ke sanyawa yakejin wani iri, haka kawai sai ta bashi tausayi. Sosai yake jinjina mata wajen hakuri. Adaidai lokacin laila ta fito tana tafiya a daddafe, kallonta yayi, sai yaga ta canja mai, sabida ya saba ganinta a cike, da yake ma doguwar riga ta sanya shi,isa ta dan saje, amma duk da hakan sai data sanya jigida. Zama tai kusa dashi tace “wash! Habiby na gaji, duk ka taran gajiya.” Ta fada tare da satar kallon ladifa. 
Ganin yanda ya zauna gefenta yana mata magana kasa -kasa ya sanya Iadifa barin gun, domin ko kadan bata san nuna wani abu da zai sanya a gane kishinta. Mamakin lailar kawai take dan daga gani za tai makirci da iyayi. Fitowar ladifa ya kalleta. Zoki zauna muyi magana nan ta dawo ta zaune agefensa. Jikinsu na gogarjuna.Hakan ya bashi damar ruko hannayenta ya shiga wasa da su. Wani kallo laila tai mata, ta juya tai mai wani kallo. Sarai ya fahimceta sai ya tamke fuska, 
ganin hakan ya sanya abinda take san fada ta barshi aranta. Dan tana jin shakkarsa. Kamar maijijjiga yaro a baya ta shiga yi, tana yima ladlfa wani kallo wanda ita bata san ma tana yiba. Duk hakan ya faru ne sakamakon hannun ladifar da ramadan ya rike (kina da big aiki laila) 
Gyaran murya ya yi, still hannunsa na rike dana ladifar. Yace “ina son sanar daku cewar zaman aure ne ya hadamu, auro ku nayi, dole kowacce tai biyayyya in tana san farin-cikinta 
ya dore, bani da hawfi  akanki baby. ke laila ki girmama ladifa matsayin ita kika zo kika samu, ke kuma ladlfa ki nuna dattako, banda fada, hadin kai shine zaman lafia, dan duk karuwar junanmu ne, bana son tashin hankali. A musulunce kwana bakwai za,ai wa amarya, yanzu kwana bakwai zanyi awajen laila. Daga bisani na dawo a raba kwana, ina son ku fadi yanayin yanda kuke son tsarin yanzu, wanda bayan kwana bakwan laila ya kare ba sai an dawo da wata magana ba.” “ Kansa ya juya gefen ladifa dake wasa da zoben hannunta, bayan ta zare hannunta daga na shi, ganin yanda duk laila take huci yace “me zaki ce ladifa? kwana nawa kike ganin yayi?.” Wani haushi laila taji ganin yanda yake wani kula ladifa a lokacinta, sai tai dan tsaki azuci, haka kawai tun kan ta shigo gidan takejin haushin ladifar, duk da bata taba ganinta ba. Kallonsa tai ta bude idonta akan nasa, cikin salonta mai sanyi tace “kwana 2 yayi k0? Sannan ma in kuna son karin kwanaki ma to na yarje muku ku kara.” Murmushi yayi, dan yanda yaga Iadifar ke kara kyau kullum, ba yajin zai karbi ta yinta. Nan Ya kalli laila ” ke ya kika ce amaryata.“ Cikinjin dadin jin alakanta sunansa da nata, tace “hakan ya yi kwana 2 din.“ “To girki kuma fa?.” Laila tai caraf “kowa ya ringa yin nasa Kawai.” “Ya yi miki babyna?.“ sai ta girgiza kai alamar eh, dan ita hakan ma yafl yi mata. Tace “K0 gobe ma kowa zai iya fara nasa girkin, sai dai duk wacce ke da girki, zatake dinga Bawa mai gida.Kamar misalin dai yanda yanzu likacin amarya ne to ita zata ci da kai.” Harara laila ta bata afakaice. Tana kuma jin haushin yanda ladifar ke aiwatar da magana. “Ke yayi miki?.” ya kalli laila sai ta dan yatsine fuska. 
tace eh “Ya yi,” ta kauda kai. 
“To shikenan hakan yayi Allah ya taimaka.” Nan ladifa ta tashi ta Koma kan kujera doguwa ta kwanta, ta dan kafe idonta a kan TV. Shi kuwa Sai kollonta yake a fakaice. Sosai kewarta ke damunsa. Wani irin yanayi ya kejin kansa aciki na son ladifar sosai soyayyarta ke dada zuwar mai, ya rasa mai yasa tun ajiya da laila ta sashi a bakin ciki, ya kejin itace komai nasa. Nan ya maida hankalinsa kan laila. Da yake laila akwai iya hilata, nan duk ta kanainayeshi, dan duk ta kuntatawa ladifa taja shi sukai shashinta. Dan suyi kallon acan. 
Bata san cewar abin ko akan kwalar ladlfar ba, saboda ta san addini tasan lokacin lailar ne, ba zata wani damu ba. Koda zata damun to ta barwa zuciyarta. Ta shi itama ladifar tai ta kashe kallon, tai hayewarta sama, tare da jin kewar mijinta. Aranar bai waiwayi laila ba. saboda ciwukanta. sai da tai kwana 2 ta samu salama, nan fa suka bude shafukan cin amarci, kullum ramadan na fanshe guminsa, baya daga mata kafa. Tun abin na takura mata, har ta saba, da ya ke laila irin matan nan ne da suka san takan iya hilatar da namiji, da san kala -kala da wayo, ya sanya duk ta mantar dashi sabanin da ya faru a tsakaninsu.
Soyayyar da suka ada, ita suke yi, duk da cewar abinda ya kwallafawa rai babu, amma a hakan yake manage, nan fa dokinsa ya dawo. Saboda amarya kota buzuzu ce sai anyi 
dokinta. Sannan kowacce mace da kalar baiwarta. 
Ganin yanda ramadan ke rawar kafa ya sanya Iadifa dada buda musu Fili, ta basu lokacinsu, dan bata fiya ma saukowa kasa ba, tana samanta kullum cikin kira’a za kaji ta sanya a wayarta, hakan ke dada mantar mata da su. gyara kanta kawai take yi sosai da ingantattun kayan itaciya, hatta kalar abincinta sai data canja, komai wanda zai sanya ta 
kara samun ni‘ima da lafiyar jiki sai ta dada wani fresh Suna zaune a falonta, sai narkewa take tana kwarkwasa, tabbas aka ce kowacce mace da irin kissarta, sosai take tafiya da shi. abinda bai taba zataba, to sai yaga ta yi mai , nan fa 
ya dada samun wurin zama. Ga shi ko yaya taga zai leka wajen ladlfa sai tayi abinda zata hilace shi ya manta. Da yake itama irinsa ce jarababbiya, shi,isa ya ke samun kanta yanda ya keso, idonta abude yake, tasan abubuwa kala-kala. 
Girki ma bayi take ba, sai dai ya je yayi musu order a restuarent, dan ace warta sai ta gama kwana bakwanta ita da fara girki.Sosai ta mantar da shi duk wani bakinta da yake gani. Duk da hakan nishadl da yake shiga wajen lailar, ya kimanta bai kai na ladifarsa ba, kawai manage yake sabida iya barikinta yasa yake makale mata. Zuciyarsa nacan wajen ladlfa dominji yake kewarta nanukarsa a hankali. wajen sati uku kenan, dan tun kafin asan Za,a fara biki rabonda ya nemeta
         3:pm 
Tana kwance a falonta, tana karanta wani novel na turanci, Light and darkness. 
Ajje book din tayi ta dau wayarta tana son kiran Ramadan d’in, dan yau wajen kwana uku kenan, sai dai taga giftawarsa akasa, ko in ta leka ta taga taga fltarsa, sai dai text message da ya keyo mata, na tayi hakuri karta rufe kofa zai hawo, sai taji shiru. Duk ta damu. Runtse ido tayi hawaye na zubo mata. Sai ta fasa kiran ta koma ta kwanta. Wayar ce ta yi kara sunan yaya karima ne akai. Da sauri ta d’auka.  ya karima”, ta fada cikin sanyin murya. “Kanwata ya dai? ince dai ko komai normal.” Murmushi tai tace “babu komai ya karima, komai Alhamdulillah cikin godiyar Allah.” Murmushi tai, sai taji kanwar tata ta burgeta. Tabbas tasan dole za taga abinda zai bata 
ranta. Amma tai shiru ba ta fada ba. 
Ki dada zaunawa akan turbar da kike kai autarmu kinji, za ki ga ribar hakan nan gaba, karki damu kinji, wanne darene jemage bai gani ba auta. ai sai daren mutuwarsa,komai da zai mata ya riga da yayi miki, wanda watakil ma abinda yayi miki yafi nata. Ragowarki take kwasa..” ’ Ta fada a dan raha. Hakan ya sa ladifarta ce da dariya “kai ya karima.” Taci gaba “a yanzu dole za kiga abinda ba shi ne ba, to sai fa kin dauke kai, Iokacinta ne, dokinjuna suke, da komai ya wuce kuma zaku dawo daidai, anan zai tantance, kuma ayanzu ba zai gane ba kinji. koda kuwa yana son kasancewa dake, to sai yayi dokinta, saboda su maza Allah ya halicce su da son sabon abu. Kuma suna son suji suna canja dandano, Karki damu, zai dawo hannunki sai ki dora da salonki.” “Numfashi taja dan ta gamsu da maganar yayar tata dari bisa dari, “yayata nagode.” “Babu komai Auta, anjima driver zai kawo miki hadin kazar nan, tun da nasan jlbi zai dawo hannunki ko?.” “Da wuya yaya.” “Babu damuwa dai, ki tabbatar kin cinyeta da romanta, idan ma kin kasa cinyewa duka, to ki ajjeta, gobe sai ki kara. Ki yawaita hadin kankanar nan. Akwai wani turare dan sudan shima zan hado miki mai kamshine sosai. na sanki da son turare, shi’isa na sai miki shi, sai zaki turaka za ki sanya shi. Nan tayi ta gaya mata abubuwan da ya kamata ta yi Sosai Taji dadin hakan. a 
Nan sukai sallama tana maijin sanyi aranta. Ko babu komai taji d’an kwarin gwiwa. Awa d’aya tsakani driver ya kawo ta karbo. Tana jin dariyarsu tai sama abinta. 
Hmm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *