RAYUWAR ASMAU CHAPTER 7
Haka rayuwa ta cigaba dan gashi har Asma’u sun fara exam.
Murna suke dan baza su dawo skul ba asibiti zasu tafi su zama student doctor.
Sun gama Exam lafiya. Inda suka koma gida suna shan hutun su.
Dady kuwa har ya dawo an gama hada mata asibitin ta.
Bangaren Yaa Aslam kuwa sai wata kulawa da ya dada bata.
Dan shakuwar su ta koma yawa yanzu haka ma zai zo wani aiki zai yi sati daya a kano.
Murna gun Asma’u kamar me?
************
Bangaren Sabir kuwa, duk ya damu bama da akai hutun nan baya samun damar ganin Asma’u.
Mamah ta rasa me yake damun sa dan ba karamin sauyawa yayi.
Duk yadda Mamah taso ya fada mata damuwar sa ki yayi sai dai ya ce ba komai.
Zaune yake akan kujera dake garden din gidan su.
Idonsa a lunshe sai sake saken yadda zai ga Asma’u yake.
Can ya mike zaune da sauri yana lalubar number wayar Maryam.
Kira yayi sai da ta daga suka gaisa sannan ya ce,
“Daughter number wayar *Husnah* nake son ki bani.”
“Ohk bari na turo maka.”
Ta katse wayar tana murna dan tin da taga Asma’u taji tai wa Uncle din ta sha’awar ta.
Nan da nan ta tura masa, tana addu’ar Allah yasa ta zama matar sa.
Yana ganin number yai saving din ta da. *My Hussy*
Ya jima yana kallon sunan sannan ya tafi kira.
STORY CONTINUES BELOW

Tana tafiya zai yi sauri ya katse kiran.
Yayi haka fin sau goma sannan ya hakura dan ya rasa me zai ce mata in ta dau wayar.
Ya jima yana tunanin abinda zai ce mata.
Sako ya tura mata da wani sabon sim din sa. sannan ya ajiye wayar.
Can kuma ya dau wayar ya shiga whatsapp din sa.
Searching sunan ta yayi sai gashi yayi appearing.
Nan da nan ya shiga ciki. Last seen nata bata dade da sauka ba.
Profile picture din ta ya bude, Hoton Asma’un ya gani tana tsaye a garden din su.
Sanye take da wata jar doguwar riga tayi rolling da bakin mayafi.
Hannun ta rike da waya fuskar ta ba makeup amman tayi kyau tana murmushi dimple din ta ya lotsa.
Ba karamin kyau tayi ba, da sauri yai saving hoton sannan ya kura mata ido.
Kasa dauke idon sa yayi daga kallon hoton. Ido ya lumshe, Sannan ya bude ya saki wani murmushi.
Mikewa yayi ya shige cikin gidan. Wanka yayi ya shirya cikin Blue din shadda, ba karamin kyau yayi ba.
Mikewa yayi ya fita. Mamah ya gani a falo. Karasa wa yayi ya ce,
“Mamah zan fita.”
Kallon sa tayi taga ya canja cikin lokaci kadan.
Kallon sa tayi ta ce,
“To a dawo lafiya.”
“Ameen!”
ya asma ya fita.
Kallo Mamah tabi shi da shi har ya fice.
Shoprite ya nufa kai tsaye daga gida. Ciki ya shiga, ya fara shopping hankalin sa kwance.
Kamar daga sama ya hango ta tana dibar kaya ita ma,
Ido ya goge ya ga da gaske dai ita din ce.
Tsayawa yayi da dibar kayan ya dinga binta da kallo. Sanye take da Ash kalar doguwar riga, sai bakin mayafi da ta yafa da jaka da takalmi duk bakake. Binta ya dinga yi da kallo har ta gama tayi wajen biya.
Da sauri shima yayi gun. Yana zuwa ta karasa itama.
ATM card din sa ya mika aka zara, juyowar da zai yi suka hada ido.
Da sauri tai kasa da kai, ta dan durkusa ta ce,
“Sir Ina yini?”
Kallon ta ya dan karayi ya amsa da
“Lafiya lou, ya hutu.”
“Alhamdulilah!”
Ta bada amsa kan ta a kasa.
“Masha Allah. Bayar a lisaafa miki.”
Mikawa tayi ya tsaya yana jiran a gama ya biya.
Anan gamawa ya mika masa card din sa ya ce, ya dauka a ciki.
Kallon sa Asma’u tayi ta ce,
“Lah Sir da kudi aguna.”
Kallon ta yayi ya ce,
“Ai na sani. Na dai biya miki ne kawai.”
Dan durkusa wa tayi ta ce,
“Nagode!”
Daukar mata ledar yayi ya dauki tashi suka fita.
A Napep take dan haka ta ce, fita zatayi zata hau mota.
“Muje na rage miki hanya.”
Ya fada yana yin wajen motar sa.
Ba dan taso ba tabi bayan sa. Shi ya bude mata mazaunin ta sannan ya koma ya shiga bangaren sa.
Motar ya tayar suka fita sannan ya dan kalle ta ya ce,
“Ina zamuyi?”
“Jan bulo. 3rd gate wajen forestry.”
kai ya gyada suka dau hanya.
A hankali suke tafiya kamar baya son tukin duk dan kar su rabu.
Kallon ta ya danyi yaga hankalin ta na kan Wayar ta da take dannawa.
Kai ya dauke ya cigaba da tuki. Kiran ta akai ta daga tana satar kallon sa tayi sannan ta dauka.
A hankali tayi sallama, daga dayan bangaren ya Amsa.
“Baby nah kina ina ne?”
Dan taga missed din sa ganin suna tare da Sir Sabir ne ya sa bata kira sa bba.
“Naje shoprite ne, ya kake ya aiki?”
Ta tambaye shi.
“Lafiya Alhamdulilah! Me da me kika siyo?”
“Uhmm in naje gida zan nuna maka su.”
“Ok sai kin dawo. Ki kular min da kan ki.”
“To nima ka…….”
Sai kuma tayi shiru. Ganin Sabir na kallonta.
Kasa tayi da kanta ta ce,
“Sai na koma”
Ta katse wayar. Sabir kuwa jin tana waya da namiji ba karamin tada masa da hankali yayi ba.
Har suka je unguwar ta nuna masa layin sannan suka karasa kofar gidan.
Horn yayi mai gadi ya bude masa gate suka shiga.
Mami suka gani zaune a barander dake kofar falo.
Fitowa tayi tai masa godiya. Kallon wajen da Mami tayi ta ce,
“Kazo ku gaisa da Mami.”
“Ok!”
Ya fada yana fitowa.
A hankali cikin nutsuwa suka karasa wajen da Mami take.
Suna zuwa ya durkusa ya gaishe da Mami.
Bayan sun gaisa ne, Asma’u ta ce,
“Mami wannan shine Sir Sabir lecturer mu ne, mun hadu a shoptite kinga shi ya biya min kudin siyayya ta ma ya rage min hanya kuma.”
Kai Mami ta gyada ta ce,
“Kai Sabir har da wahala haka. Angode to Allah saka da alheri “
Asma’u ta kalla ta ce,
“Ki kawo masa lemo man.”
“A’ah Mami wallahi Alhamdulilah.”
yai maganar kan sa a kasa dan kunyar Mami yake ji sosai.
“A’ah Sabir kar muyi hka da kai.”
Ta kalli Asma’u ta ce,
“Je ki dauko masa.”
Mikewa Asma’u tayi tayi cikin gida. Bata jima ba ta dawo rike da 5alive na kwali sai kofi a hannun ta da plate da ta zubo cake a ciki.
Ajiyewa tayi akan table din dake wajen. Mikewa mami tayi ta ce,
“Ka saki jiki kaci kaji.”
Tayi cikin gidan. Zama Asma’u tayi akan kujera ta nuna masa dayar ta ce,
“Bismillah!”
Mikewa yayi ya zauna ta zuba masa lemo.
Lemon kadai ya sha sanna ya mike ya ce, zai tafi.
Har cikin falo ta raka sa yayi wa Mami sallama sannan suka fito har bakin mota ta raka shi.
Sabir kuwa sosai yaji dadin irin tarbar da Mami tai masa.
Sosai ya dinga murna dan ya ga gidan su Asma’u.
Da haka ya tafi gida ransa kamar takarda dan farin ciki.
Yana komawa ya zauna a falon suka dinga hira da Mamah.
Mamah dai sai mamakin canjin sa take dan ya jima bai zauna sun yi hira kamar haka ba.
Suna zaune Abbi ya dawo. Nan suka zauna suna ta hira har akai sallah magariba suka je sukai sallah suka dawo.
A falo suka zauna suka ci abinci sannan suka ci gaba da hira har lokacin baccin su yayi suka mike suka yi dakin nan su.
Yana shiga daki ya tura mata da sakon sai da safe da kalamai masu dadi.
Ban daki ya shiga yayi wanka ya fito ya haye gadon sa.
Online ya hau ya dinga kallon ta a online amman ya kasai mata magana.
Haka ya shiga gallery ya maida hoton ta kamar TV.
Da shi yayi bacci.
Yana dawo daga massalaci ya kira ta awaya kan ta same shi a garden.
Mikewa tayi ta fita ta kofar kitchen ta shiga yana zaune akan kujera ta karasa gun sa.+
Zama tayi ba tare da ta ce kala ba.
Kallon ta yayi yai murmushi ya ce,
“Baby na ya kika ji batun Dady dazu.”
Murmushi tayi ta ce,
“Me Dadyn ya ce?”
Murmushi yayi ya ce,
“Wallahi baza ki kunna ni ba. Kinji komai da ya fada yanzu kin kara tabbatar da irin son da nake miki.”
Kai ta gyada ta ce,
“Daman can na yadda da son da kake min.”
Murmushi yayi ya ce,
“Alhamdulilah nagodewa Allah Zuciya ta ke kadai takewa na amince ki rike ta har abada.”
“Ya Aslam kenan!”
ta fada.
Yace,
“Eh! Man kada ki taba zaton zan yaudare ki”
Tace,
“Nasan baza ka taba bama.”
Yace,
“Yauwah Love.”
Sukai murmushi a tare, Asma’u ta ce,
“Nima Zuciya ta kai kadai take yabawa dan tasan ka riketa ba da yaudara ba.”
“Da gaske.”
“Eh!” Ta fada tana dage masa gira.
ya ce,
“So hadi na Allah ne Asma’u, Zuciyata ke kadai ta nuna min. Na riga na sanarwa da Momy da Dady da Dady da Mami, da duk wanda muke mu’amala dasu in babu ke sai dai na rasa rayuwa ta.”
Ido ta zaro,
“Su Momy,”
Yace,
“Eh! Mana ai kowa yasan son da nake miki in aka raba mu zan iya rasa rayuwa ta.”
Murmushi tayi ta ce,
“Allah ma ya kiyaye.”
Ya ce,
“Ameen!”
Tace,
“Tin da Dady ya bayyana, min son ka akan kai ne, mijina baka ji yadda naji ba. Saboda Allah yasa ga wanda nake so aka hada kaga yafi dadi ko.”
Ya ce,
“Shiyasa nacewa Dady kar a fada miki sai na kama bakin zaren!”
Murmushi tayi, ta ce,
“Wane zaren kuma”
Ido ya kashe mata.
“Zuciyar ki man. Hmmm *Husnah* baki san yadda na riki soyayyar ki a raina ba. Ta zama abin yi dare da rana. Soyayyar daraja ne da ita. Samun irin taki shine burin ko wane me hankali. Bana son na taba yin nesa dake. Kin shiga zuciya kinyo kafuwa. Ni dake babu rabuwa koman dadewa.”
Kallon sa ta tsaya yi.
“Kai ma kasan kaine zabin rai na. Zuciya ta, ta adana soyayyar ka ba wanda ze maye gurbin ta. Sa’a ni na sama tinda na samu gwarzon masoyi kamar ka. Kai ka ke sani addu’ar neman miji na gari, kuma nasan Allah ya amsa min da ya aikon da kai a matsayin masoyi wanda nake fatan shine miji na.”
STORY CONTINUES BELOW

“Gaskiya ne. Dace da masoyi shine ribar soyayya. Nasan sabon da mukayi ni dake sai dai a kira mu tagwaye, ko yaushe in na tina ki nakanyi murmushi da jin farin ciki a cikin zuciya ta.”
Murmushi tayi, ta sauke ajiyar zuciya me karfin.
Ya ce,
“Lafiya?”
Ta ce,
“Ya Aslam in na tuna da rabuwa ne sai naji zuciya ta tayi min rauni”
Kallon ta yayi ya ce,
“Haba *Husnah ba mun kashe wannan maganar ba ne.”
Kai ta gyada masa ta ce,
“Eh!”
Ya danyi murmushi shima. Ya ce,
“To Bazamu rabu ba sai dai mutuwa itama insha Allahu tare zata dauke mu.”
Kai ta langwabar tace,
“Allah yasa!”
Ya amsa da
“Ameen.”
Dan shiri sukai sai kuma yace,
“Yauwah kinga tin yanzu sai mu fara tsara yadda bikin mu zai kasance ko?”
Murmushi Asma’u tayi tace,
“Kai Yaa Aslam tin yanzuu.”
Yace,
“Eh man. please My love, let’s talk about ourselves, our future My dear, sbd managers sun ce, he who failed to plan he plan to fail.”
Kallon ta ya yi sannan ya cigaba da cewa,
‘My love, ni yanxu bani da wata agenda da ta wuce naga mun gina rayuwa me kyau ni da ke my dear.
My yanxu misali nan da yaushe ya kamata ace mun fara shirin auren my?”
Asma’u ta dan ja numfashi ta ce,
“Ni ban sani ba.”
Dariya yayi ya ce,
“Toh Ashe kuwa abin xai xo muga bamu tanadi komai ba my.
Indai haka xakina cewa my.”
Asma’u tayi murmushi ta yi kasa da kai ta ce,
“Haba To ni me zance?”
Dariya Aslam ya karayi ya ce,
“ke kuwa kike da abinda xaki ce, My just ra’ayin ki xaki fada da abinda kike ganin ya dace musa acikin tsari Wanda may be ni hankali Na be kawo kai ba.”
Asma’u ta ce,
“kamar me?”
Ya ce,
“Kamar ace a ra’ayin ki, May be akwai wani event da kike ganin kina bukata ayi.”
Kan Asma’u a kasa ta ce,
“fadin ra’ayin ka naji.”
Ya ce,
“My ina so if possible ace ran Friday xa’a daura mana aure after mosque.”
Murmushi Asma’u tayi dan itama tana sha’awar daurin auren ranar juma’a.
Kai ta daga ta ce,
“Yayi kyau nima ina son haka.”
“Yauwah koke fa. Sai batun sauran event me da me kike ganin za’ayi.”
Dariya tayi ta ce,
“Duk yadda My yake so haka za’ayi.”
Numfashi yaja ya ce,
“Kinsan sauran Event duk naku ne, daurin aure da dinner sune kadai namu.”
“To ni dai nasan Mami zata yi yini da kamu daga haka bansan me kuma ba.”
Murmushi yayi ya ce,
“Shigar da zamuyi kuma fa?”
“Wayoo Ya Aslam ni bansan yadda za ayi ba.”
Ta fada yana turo baki.
Aslam ya yi dariya ya ce,
“Wallahi *Husnah* zamu bata, sai kace bakya son maganar auren tamu. Oya fada min wane kalar dressing kike so muyi ran dinner.”
Baki ta turo tana kun kuni. Dariya yayi ya ce,
“Eh sai kin fada. Kaji yarinya daga an mata maganar aure ta maidani sirikin ta. Maza fada min ko na fadawa Dady ayi auren ending month din nan.”
Dariya tayi ta ce,
“Ayi man.”
“Haka kika ce?”
Kai ta girgiza ta ce,
“A’ah!”
Ya ce,
“To fada min.”
Shiru tayi sannan ta dago ta ce,
“Ran Dinner ina son dressing din gloding kala. Ran Daurin aure kuma farar shadda zaka sa ko blue?”
Kallon ta yayi ya ce,
“Ke nake son ki zabar min. Amman gani nake fara zata fi saboda ranar farin ciki ce kamar yadda zuciya ta take fara haka nake komai nawa ya zama fari.”
Murmushi tayi ta ce,
“To kaga ka zabi abin ka.”
“Haka ne, sai na ranar yini.”
Dariya tayi ta ce,
“Duk kalar da ka zaba.”
“Ok ranar zan saka blue din shadda dan haka kema ki saka something da zai hau dashi.”
Kai ta daga ya ce,
“Gobe zan sa Momy ta tanadar mana kayan.”
Kallon sa tayi tana dariya. Ta ce,
“Ya Aslam duk saurin nan fa.”
“Kedai bari wallahi ji nake kamar na matso da kwanan nan kusa “
Dariya tayi ta ce,
“In kana wannan zumudin sai ina jin tsoro kar wani abu ya faru.”
“Kefa haka kike. Dan Allah ki daina sa haka a ranki za’ayi komai lafiya a gama lafiya da izinin mazon Allah (SAW)”
“Allah yasa to!”
“Ameen!”
Kallon ta yayi yai.murmushi.
“Lafiya?”
Ta tambaye shi. Murmushi ya karayi ya ce,
“Wai ya zanji ranar da My ta zama mallaki na.”
Kasa tayi da kai. Ya ce,
” *Husnah* duk ranar da kika zama tawa wato mallaki na sai nayi azumi guda bakwai na godiya ga Allah da ya mallaka min ke.”
Dariya tayi. Ya ce,
“Ranar zan yi abinda ban taba sanin me zan yi ba har yanzu amman ranar zata zama rana mafi soyuwa a rayuwa ta.”
“Yaa Aslam kenan!”
Murmushi yayi ya girgiza kai ya ce,
” *Husnah* kenan amman dai baza kizo kina min kuka ba ko? Tinda gaki a gun life partner din ki.”
Murmushi kawai tayi. Aslam ya ce,
“Wannan murmushin naki make me go crazy.”
“Allah ko Yaa Aslam kana kashen bakin magana ne.”
Murmushi yayi ya ce,
“Plz don’t u ever forget I love u. (Dan Allah kada ki taba mantawa ina son ki.)
Plz promise to never leave me even if there are thousand and one reason to. (Dan Allah ki min alkawarin baza ki taba bari na ba ko da akwai dubun nan dalilai da huja da zaki)
Plz promise to stay with me no matter how hard or difficult the relationship might be. (Dan Allah kimin alkawarin zaki kasance dani duk rintsin yanayin da zamu tsinci kan mu a ciki.)
Do u konw why am saying all this? (kinsan saboda me nake fadan duk wannan)
Because I never ever want to loose u My,
If I loose u, I have lost a grate part of me (saboda bana son na taba rasa kine tawan, in na rasa ki na rasa wani babban bangare daga gareni.)
Idan na rasa ki
Nayi mummuna rashi My
To me u are the perfect wife and I just want to make u mine. (A waje na, ke ce cikakiyar mata. Kuma kawai ina son na mai dake tawa.)”
Kasa tayi da kanta. Mikewa yayi ya dawo gaban ta. Kan ta ya dago idon ta a lumshe.
“Dan Allah ki amshi alkawari na.”
Dagowa tayi ta ce,
“Yaa Aslam komai naka ina son ya kasance gaskiya dan nima shine duk burika na. Ina addu’a Allah yasa duk abinda ka ambata ya zama gaskiya da nafi ko wacce mace farin ciki da samun soyayar gaskiya.”
“Nagode *Husnah* Nagode Allah mallaka min ke.”
“Ameen!”
Ta amsa. Mikewa tayi ta ce,
“Mu shiga ciki ko?”
Kai ya gyada mata yabi bayan ta.
Yana dawo daga massalaci ya kira ta awaya kan ta same shi a garden.
Mikewa tayi ta fita ta kofar kitchen ta shiga yana zaune akan kujera ta karasa gun sa.