RAYUWAR MU A YAU CHAPTER 4

RAYUWAR MU A YAU CHAPTER 4

 
 
Ruqayyat tayi murmushi “Tace naji yan zu dai muje”haka suka jera suna tafiya suna fira…..
Har suka iyasa Makarantar tasu

  • •••••••••••••••••••••••••••••••••••

Ammar nashiga Duka “Yaran d’akin suka shiga Yaitayinsu  domin sunsan ba wasa yana shiga da Sallama yanufi in da Kaka take ya zau na “yana cewa tsohowa mai ran k’arfe kinda ‘kin ki mutu muci gunba”
 
Kallonshi naga tayi tanacewa “AI ko zan mutu tare zamu mutu dan jakar uba”
 
Murmushi sukayi shi da ita ya zau na kusa da ita yana gaisheta ta ansamai tana cewa “ya aikin? yace “Aiki da Godiya”
 
“Tace naji Ameera nagayama  Aisha (Aysha) wai zaka tafi Lagos Aiki”?  yace “eh Wallahi Kaka aiki aka tura ni chan amma ai bazan wuce 1 week ba”…
 
Kaka tace “mai nene koma 1 wish?
 
Duka Yaran d’akin suka kwashe da dariya suka ce ” Kaka bafa 1 wish  yace ba cewa ya yi 1 week”….
 
Kaka Tace “koma menene kuku ka sani, shima kansa sai da ya yi
Dariya yace “Kaka sati d’aya fa nace”
 
Tace “to sati kake nufi kennan?
 
Yace “eh” tace “shiyasa fa banason kunayi wannan yaren na nasaran gabana”
 
Ya yi murmushi yace to baza a’karaba” tace ” da dai yafi ”
 
Jin Yaran su isheshi da Magana yasa ya daka musu tsawa yace kutashi kubamu guri…….
Ai da sauri suka ta shi har suna rige_rige suke gurin fita ya harari bayansu yana cewa “shashashun ban za”…
 
Sunata firar su da Kaka har aka kira Sallar magrib……..
Ya kalli kaka yana cewa “Hajiya Kaka bari naje masallaci” Tace to sai kadawo yafita zuwa masallaci……..  Nikuma na koma gurin su Salmeert naji wane hali suke ciki
 
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Suna dawowa daga Makaranta suka wuce gidan su Ruqayyat…
 
Mama data dawo daga kasuwa Tabiya ta gidansu Ruqayyat  suka koma gida”
 
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Ammar bai dawo gida ba sai da akayi sallar isha….
Yana da wowa ya nufi part d’in shi ya shiga bedroom d’insa ya yi wanka yahau
Bed d’insa ya d’auki wata tanfatsetsiyar waya kirar iPhone 12 pro max dake saman bedside drowar………..
Yana lallatsawa  chan kuma naga ya aje yana addu’a ya shafa yaja blanket ya lulube jikinshi
 
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
 
Bayan dawowar su Salmeert gida sukayi sallah Mama ta zuba musu abincin da sukayi da rana sukaci suka koshi suka kwanta……
 
 
Washe gari…………..
 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *