RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 9

RIKICIN WANI GIDA






CHAPTER 9




Zayyad da Rumaisa zaune a parlorn tsoho, Yazayyad na basu labarin London, bini bini suna kallon juna suna aikawajuna saqqonin soyayyah, tsoho na kallonsu yana murmusa wa, salon Soyayyahr ku Rumah na burgeni, ba kwa nunawa a fili, amma kallo daya na muku na san kuna sonjunan ku, kuma tabbas kun dace dajuna, ko da baku fada soyayyarjuna ba, ku din dai zan hada don ku haifa mana jikoki masu kunya kamarku, habawa Zayyad kunya Rumah kunya, Maysah ta sadda kanta qasa, shi ko Zayyad sai murmusawa yakeyi, Tsoho yace kunga da Sarkin rashin kunya ne Jawad har kama hannun Bilkisu yakeyi a gabana yana wani karkashe mata ido kamar sabon makaho.Duk suka tintsire da daria, Zayyad yace Tsoho gobe Insha Allah zan koma Kano, don jibi litinin, Tsoho yace Allah shi kaimu, ya maka Albarka ya qara budi, naji dadin Shaddar da ka siyo man wlh, Zayyad yace ba komai tsoho,Albarkar muke so, yace kullum muna muku adduar dacewa, Allah ya muku Albarka ya qara hada mun kanku suka amsa da Amin. Yace bari shiga sassan Hajia Ama, yace ba wani kuje dai ku cigaba da soyayyah da sauri Maysah ta fita tana daria.
Yanzu idan ka tafi yaushe zaka dawo? Mua’amar yakalli Hanifa cike da qauna yace i promise u every weekend zaki ganni, kuma sallan matan Abuja su kalle min kai?Kace ka fasa aure na ta fada cikin sigar shagwaba, Amar yayi daria yace hey listen to me, sonki ajinina yake, ba zan taba son kowacce mace ba idan ba Hanifa ta ba,Ba zan iya rayuwar aure da kowacce mace idan ba Hanifa ba, ba zan ma kowacce mace kallon soyayya ba idan ba hanifa ba, farin ciki Mu’ammar Hanifa, sbd haka kisa a ranki Hanifa ta Mu’ammar ce, kuma Mu’ammar na hanifa ne ita kadai ba tare da kowa ba,dnt u eva forget dis,Farin ciki ya mamaye zuciyar Hanifa, Dadi kamar ya kasheta, tace i belive u Ya’ammar,Ta ciro wani dan qaramin Allura, yace Becareful kar ki tsire hannu, tace so nake ka shajinina, na shajininki? Wat are u saying, tace by doing dis i will see ur love for me, ya dago ya kalleta yace do i need to drink ur blood to prove my love for you? Ta gyada kai, yace den i will do it, but i dnt want to see u get hurt, tace dont worry its a small prick, ta runtse ido ta chake yatsar ta dan kadan, Yamu’ammarya sa yatsan ta a bakinshi ya shajininta har sai da jinin ya tsayaAllurar ta miqa mai ya amsa yayi yanda yaga tayi itama ta shajininshi (wayaga Vampires) lol, ta dago tace we are one nothing is going to tear us Apart, murmushi ya mata yace NOTHING.
Fadila ce da Maysah cikin Mota sun dawo daga Sayyayar kayan shafa, fadila ce ke tuqin, a lokaci daya kuma tana waya da Yasuraj, horn tayi Baba maigadi ya wangale gate, ashe lokacin Jawad ne cikin motarshi yazo fita daga haraban gidan, a zaton ta ita aka bude ma gate, a zaton shi shi aka bude ma gate, kowa ya doso suka ci karo,Fadila ta fito a zafafe, Jawad ya fito a zuciye, Jawad cikin masifa da daga murya yace Ke wace irin mahaukaciya ce? Ba kya ganin me fita ne? Wai wa ma ya baki mota ne iyi? Fadila cikin siririyar muryarta me hade da masifa tace, kai dalla rufawa mutane baki, isit my fault dat u are getting blind? Baka ga shigowa na bane? Rashin haquri Kai kana sauri kafita, to sannu sarkin sauri, Jawad mamaki ya hana shi magana yaga idan be mata dukan tsiya ba bazai huce ba, ya daga hannu zai mareta, tayi saurin cewa babban balaeen chan, wlh tlh ka tabani sai na rama, sai munyi duke duke koni ko kai cikin gidan nan (jimun ikon Allah sai kace wata me qarfi), Jawad ya fara zare belt din jikinshi zai ma fadila duka, da sauri Maysah ta fito, bata zaci abun yayi zafi haka ba, Ta janyeta daga gaban Jawad Haba Fadila wats ur prblm? Yajawad din kike ma tsawa haka, da qarfi fadila tace ma Maysah Quite just shut up ND watch him flog me, Kai kuma idan har baka dakeni ba baka cika Jawad Mudassir Zailani ba, Aikam Jawad ya daga belt zai shauda mata Mu’ammarya qaraso gun da gudunshi tare da riqe belt din, Yaja Jawad baya, yace cool down man, ba girmanka bane, huci jawad kawai yakeyi Fadila tace
ai da ka bar shi ya daken niko na shayar dashi mamakin rayuwa wlh, Jawad ya zabura Mu’ammarya riqo shi, wai kai meke damunka ne? Sai kace baka san halin jikokin hajia Ama da umma hajja ba? Ai ba da’a ne dasu ba, basu da kunya, Fadila tama Mu’ammar kallon tara saura kwata, tace aiko muke da da’a da kunya, ga babban marasa kunya nan, masoyan ku da Bilkisu da Haneefa, idan kuwa babban mara da’a kuke nema toh ga Amira,jikokin waye? Last i jikokin Hajia-maysah tayi sauri rufe mata baki, Ta kalle su, Tace Yajawad, Ya’ammar don Allah kuyi haquri, ba don halin mu ba, Jawad ya yarda belt dinshi, yana ma fadila kallon tsana yace Amar lets go, i dont like dis Girl at all, fadila ta gantsara ma maysah cizo a hannu, maysah ta saketa da sauri tana yarfa hannu, Fadila ta riqe qugu, hey, i dont need u inshort i dont want to be liked by someone like u, as a matter of Fact, i dont like u either, tana kaiwa nan ta ja hannun Maysah ta wurgata cikin mota, ta zagaya ta shiga ta fincike motarta yi reverse tare da barin unguwar gabaki daya.(Eeelerh u get lever oo)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *