SAWUN BARAWO CHAPTER 1


SAWUN BARAWO





CHAPTER 1






Da fiiito ya shigo gidan kamar kullum, haka nan kuma ba tare da ya dubi kowa dake falon ba yanemi matsugunni a gefen kakar su yazauna, kasancewar ta halitta d’aya dake k’aunar shi a duk fad’in gidan nasu. 1

“Kukus ya akayi neh”? Naga fuskar ki a da’kuneh”? Ya jere mata tambayoyin sakamakon ganin yanda tai jigum takasa koda shafo kan shine kamar yanda ta saba matuqar suna zaune guri guda.

Ganin takasa koda kallon shi neh yasaka shi watsa idanuwan shi ga sauran halittun dake zaune a k’aton falon gidan nasu. Tab’e bakin shi yayi cike da halin ko in kula bisa alamun tashin hankali daya fuskanta daga dukkanin rayuwakan dake zaune a falon.

Ganin atmosphere (yanayin) da gidan ke ciki yasaka shi mik’ewa da niyyar komawa inda ya fito, ba tare da yak’ara kallon kowa ba yamik’e da niyyar ficewa daga falon.

“Mara mutunci ina kake tunanin tafiya”? Ya tsinkayo muryar mahaifiyar shi na fadi cike da masifa. Batare da ya kula da maganar ta ta ba yak’ara sauri domin ganin ya fice daga gidan baki d’aya. 1

“Wallahi safwan idan ka k’ara koda taku d’aya neh daga inda kake ban yafe maka ba! ” Chak ya tsaya yana mai yin kicin-kicin da ragowar sassaucin dake shimfide bisa fuskar shi. 3

Juyowa yayi yadawo cikin falon yai masu tsaye k’erere, haka nan kuma ya rik’a bin ragowar yaran gidan da harara tamkar su suka hana shi barin gidan.

Babban yayan su kabir shi neh yai k’undumbalar yi mashi nuni da yasami guri ya zauna, ba yayi musu k’erere ba a kah.

“Malam ban son shishshigi ka kama kanka”! Amsar daya bashi kenan yad’auke kan shi daga kan sa ya maida kan hajiyar su dake zaune tana bin shi da kallon kaji haushi.

“Nifa ina da abinyi” ya wurga maganar ga koma wa Allah yabaiwa damar ji. Duk da ba kallon hajiyar tasu ya yi ba yayin da yake furta maganar amma hakika kowa yasan da ita yake. 1

Sauke nunfashi hajiyar tayi gamida girgiza kai cike da godewa Allah (S. W. T) bisa irin kangararren yaro da ya bata. 7

“Idan baka dibi daraja ta ba na mahaifiyar da ta kawo ka duniya ba, inaso kadibi girman Allah’n daya hallicceka kazauna ina son yin magana da kai”. Mahaifiyar tasu ta fadi maganar tana mai kallon jajayen k’wayar idanun tilon d’an nata daya fice zakka a dukkan ‘ya’ya takwas da Allah ya albarkace su da su. 1

“Ai kin gama magana hajiya tunda kika taimaki kan ki kika ha’da ni da mai dukah! ” Ya ida maganar yayin da yake sake samun matsugunni kusa da kakar ta su a karo na biyu. 3

Shiru falon yasake d’auka, hakan yasa shi jin sheshek’ar kuka dake tashi a hankali ta side(gefen) daya hangi fitsararriyar yarinyar da hajiya kan iya b’atawa da kowa a kan ta, duk kuwa da cewa ba ita ta kawo ta duniya ba. 1

Harara ya bita da shi, wanda ba lallai bae ta gani diba da yanayin tashin hankalin da take ciki, hakan yasa yaja wani mugun tsaki cike da jin sabon haushin yarinyar nasake lullube zuciyar shi

“Mama na d’ago kan ki ki dube ni, ki kuma nutsu ki gaya mani tsakanin ki da Allah a karo na ashirin, wani maras tsoron Allah’n neh yayi maki fyad’e a jiya da daddare? “

Tab’e baki yayi cike da jin sabon bacin rai na ziyartar shi, dama akan issue d’in su neh suka saka shi b’ata lokacin su yana sauraren su? Take ya yanke Cewar matuk’ar suka gama soki burutsun zancen su tabbas yazama dole ya bige masu warning na cewar kar asake yi masa irin haka, shi ina ruwan shi da shirgin su neh wai ma? Yai k’wafa yana mai jin tamkar yatashi ya wawwanka wa kowane mahaluk’i dake zaune a falon mari. “Aikin banza yarinya taje tayo iskancin ta za’a wani zo a tara su ana zancen k’arya da borin kunya” ya saki pito gamida k’ara bajewa bisa kujerar daya ke cike da fatan suyi su gama zancen banzan su yak’ara gaba, dokin kuwa yana matuk’ar buk’atar sigarin sa. 1

Shiru tayi tana tuna irin hukuncin da zata iya fuskanta matuk’ar ta ambaci sunan wanda ya yaga mata rigar mutuncin nata a daren na jiya. Tuno da irin azabar da ya d’an d’ana mata yasaka ta bude bakin ta cike da sabon kukan daya sark’e mata mak’oshi tace “Mammy yaa saf… Safwan neh” ta ida maganar gami da rushewa da wani sabon kukan bak’in ciki.

Inba kunnuwan sa bane suke masa k’arya, tabbas yaji kamar yarinyar ta ambaci suna makamancin nashi, amma duk da hakan sai ya b’agarar da abinda yajin yana mai tunanin k’ila anyi wani bak’on safwan dinne a gidan na su batare da ya sani ba. 1

Gaba daya falon shi suka zubowa idanuwa suna masu Allah wadarai da shi a zuciyoyin su, domin kuwa sai dai a zuciyoyin na su suke da ikon tsine mai badai a gaban idanun shi ba, sanin rashin mutuncin shi da kowane mahaluk’i na gidan nasu yayi, kai har ma da mutanen unguwa baki d’aya.

Idanu cike da hawaye da kuma zallar b’acin rai hajiyar tasu ta fuskance shi cike da kakkausar murya. “Safwan”! Ta kirayi sunan nashi a karo na farko cikin wani irin b’acin rai da shi kan shi bai ta’ba ganin ta da shi ba.

Dago kanshi yayi cike da mamakin abinda keh shirin faruwa da shi a gidan. Hak’ik’a bashi da masaniya akan randa ya fara wasa da “Ramla” da har zati masa irin wannan wasan, amma yanzu zaiyi maganin abin.

Batare da b’ata lokaci ba ya sanya k’afafun shi biyu ya fizgota tsakiyar falon, haka nan kuma bai jirayi komi ba ya daga tafka tafkan hannuwan shi ya kwasheta d mari, ko kafin ta dawo hayyacin ta ya kuma kafsa mataa wani, a inda take tasakk wani marayan kuka cike da azaba “wannan shine a dake ka a hanaka kuka” 1

“Don ubanki ni sa’an wasan ki neh?” ya furta maganar yana huci gami da nunata da yatsan shi, wanda kafin ya rufe baki sai jin saukar nashi marin yayi a bisa fuskar shi data gama rufewa da b’acin rai.

Sanin mutum guda neh kad’ai zai ke iya masa Marin da akai mashi yasaka ko kallon wacce tai marin baiyi ba, illa sulalewa k’asa dayayi yariqe k’afafun kakar ta su data kasa cewa uffan tun zaman su a falon, duk kuwa da tsabagen masifa irin ta ta musammam inka tab’o shalelen ta safwan.

“Ban taba dana sanin zama sanadiyar zuwan ka duniya ba irin yau safwan!, ban tab’a jin makamancin b’acin rai ba kwatankwacin wanda kasa kani a yau safwan!…. Haka zalika ban tab’a sanin iskancin naka bai tsaya ga bare ‘yan waje kadai ba har da ‘yan uwanka! Kaico da mugun hali irin naka safwan… Kaicon ka! ” 6

Ta numfasa cike da zallar bacin rai mabayyani a bisa fuskar ta, hakan yasa ko wane mahaluk’i dake falon ya sunkuyar da kan shi gamida yin Allah wadai da halin safwan d’in. Duk da dama an riga da ansan halin shi na kasancewa mutumin banza a duk ilahirin gidan, duk kuwa da kasantuwar shi d’a na uku a gidan na marigayi Alh. Mainasara.

Shi din yakasan ce fidda zakka a dukkan ilahirin gidan, domin kuwa a iya tarihin na unguwar tasu ba’a taba samun tantirin dan duniya ba irin safwan mainasara, tun yana k’ank’anin shi ya addabi jama’ar unguwa, har ma da abokan karatun shi na boko da islamiyya, domin kuwa duk wani yaro da babba dake zaune a unguwar tasu yasan safwan damisa! Sunan yasamo asali neh tun zamanin yana yaro, sakamakon rashin kirkin shi wanda duk yanda kuka kai ga yin shiri matuk’ar ka shiga gonar shi ko kayi mashi ba daidai ba, toh tabbas zai aje sanayya a gefe neh yaci uban da ya haife ka batare da shayin komi ba, ko waye kai kuwa.

Da k’yar da ya Allahu aka samu yagama secondary school, ita d’inma sai da ya maimaita aji shiddan fiye da sau uku sakamakon repeating d’in da hukumar makaranta ke masa a duk k’arshen zangon karatu.. Jami’ah kuwa sai da mabi autan gidan su yayi graduation, domin kuwa domin kuwa ka kaf sai da ‘kannen sa uku suka dade da had’a masters din su kafin aka samu ya hada degree, wacce ita din ma cuwa cuwa akasamu akayi masa ya fita da lower credit ta hanyar mijin yayar su dake rik’e da muk’amin H.O.D a department din nasu na accounting. 3

Gama makarantar tashi bata saka shi nutsuwar nema wa kanshi abin yi ba, diba da yanayin girma da ya fara kama shi, mussamman diba da k’annen sa biyu maza masu bin shi har sun kawo matan aure an sha biki. Mutumin ku ko ajikin sa, sai ma bude sabon shafin iskanci da yayi mai lasisi, domin kuwa mussamman yayi k’aura daga gidan mahaifin nasu ya koma kwana hotel haka kurum don tsabar b’arnar kudi, acewar shi mahaifiyar su na saka mashi na mujiya bisa daren da yake yowa inya gama watsewar shi a club. 2

Atak’aicen tak’aitawa safwan mainasara tantirin dan iska neh na gidan gaba, domin kuwa babu salon iskancin da bayayi, hana k’arya dai baya shaye shaye duk iya shegen nashi a sigari kadai ya tsaya, daga ita kuwa koh wiwi bai k’ara ba akai.Bar shi dai da holewa da mata! Domin kuwa tantirin manemin mata neh, yanda yake chanza riga a kullum haka yake canza watsatstsun mata, wanda ko shi din bai neme su ba toh su kamda gudu suke kawo kansu, diba da kyakkyawar sura da Allah ubangiji ya hore masa. 2

Tabbas shi din kyakkyawa neh ajin farko, idan nace kyakkyawa ina nufin asalin kyawu da mai karatu zai iya k’imastaawa iyakar iyawar shi. Sai dai wani abu d’aya da ake shedar shi da shi shine kyauta! Kwata kwata bashi da rowa ko misk’ala zarratin, domin kuwa zai iya kyauta da abinda ke aljihun sa dukka koda kuwa last card din shi neh, hakan yasa talakwan unguwar su dama wadanda bana unguwar ba keh matuk’ar alfahari da shi gami da yi masa fatan shiriya a zuciyoyin su ako da yaushe. 1

***

A fusace yad’ago kan shi bisa jin furucin karshe da hajiyar tasu tayi, wanda hakan yasaka shi mik’ewa yana mai wani irin huci tamkar kumurcin maciji, atare da b’ata lokaci ba katse hajiyar tasu dake kan maganar ta yace…… “Kinsan Allah hajiya kodawa kike yawo bazan auri sauran wani k’ato bah” gara ki canza plan, domin kuwa wannan plan din naku baiyi tasiri ba akaina.” 2

” Safwan ni kake gayawa maganganu haka kamar tsarar ka…. Ni safwan? Toh bari kaji idan har ni na haifeka wallahi baka da mata sai ramlah! Idan har banda wannan k’addarar da ta riga fata kana tunanin nutsattssiyar yarinya irin ramlah ta dace da mutumin banza neh irin ka? Kai dai da kayi aika aikar yaga mata rigar mutunci kai kuma zaka d’inke ta, domin kuwa indai ina numfashi a doron k’asa baka da mata sai ramla shashasha maras tunani” 1

“Nadai gaya maku, idan na auri sauran ‘katon banza shege nake”! Daga haka yasaka k’afa ya shure ramlan dake gefe tana kuka a hankali ya wuce fuuu kamar kububuwa. 1

***
Ku dakace ni anan.

Toh ya kuka samu farkon labarin? Ina fatan yana k’ayatar da mai karatu? Ko dayake yanzu muka saka k’afa, fatana ku kasan ce da ni don ganin mun cimma manufa.To Lubbatu Maitafsir this page is solely dedicated to you, thank you for your love and time towards this work. 3

You are utterly amazing babe, i heart you loadz.💖 2

***

“Kakus wai meke damun ki neh? Tun dazu na ke faman doka sallama but da’alama hankalin ki baya tare da mutanen nigeria” 2

Ya ida maganar cike da son ganin ya sanya ta nishadi, diba da yanayin da ta Sanya kanta tun bayan afkuwar al’amarin da ya dagula dukkan lissafin mutanen gidan.

“Me kuwa” 1

Ta bashi amsa cike da k’osawa, domin kuwa tun faruwar al’ amarin da ya afka wa gidan nasu take jin haushin kowa na ilahirin gidan. A ganin ta tsabar son kai neh da k’iyayya ya saka sukai wa yaron kirki (safwan) wannan sharrin. 9

“Kuma ka tashi salin alin kabar mani d’aki, bana buk’atar sake sanya ka a idanuwa nah”

Ta d’auke kan ta tana faman ciccin magani, alamar daza ta tabbatar maka da cewar ran ta ba k’aramin suya yake bah.

“Toh! Ni kuma kakus menayi?, amma dai koma meke damun ki kamata yayi ki zayyana mana, bawai kiy ta nuk’ura ba kina huhhura hanci” 5

Sanin me zai biyo baya yasaka shi mik’ewa da hanzari yayi hanyar waje, tun kafin yaji saukar kofi a goshin sa. 3

“Ai da ka tsaya, fitsararre mara kunyah, da gangan ake ganin laifin yaron kirki bayan kai d’in nan kafi shi shed’anci” “macuta kawai”!

Dariya salim yacigaba da kwasa a yayin daya tsinkayo amsar da take bashi, hakan yasa ba tare da ya lura ba suka ci karo da hajiyar su, a yayin da take sanyo kai daga corridor d’in da zai sadaka da madafin gidan(kitchen).

“Kai kuma lafiyan ka kake dariya kai kad’ai, gashi har kana shirin kai ni k’asa”

“Afuwan hajjaju, ni da kakus neh, kin san halinta in tana jin haushi, Ba kya ganin abin da ya faru neh yasaka ta cikin halin da take ciki? Nabila fa jiya har waya tayi mani wai ko abincin kirki bata ci sai tunani da ta saka a gaba”.

Ajiyar zuciya hajiyan ta saki cike da sarewa da al’amarin na innah, domin kuwa ba irin faman da ba tayi da ita akan ta kwantar da hankalin ta komi zai zo k’arshe amma hakan ya gagara.

Babban abinda yafi d’aga mata hankali shine, ganin har yau kwana kusan takwas da afkuwar lamarin tak’i ta ce komi, in banda hora su da take faman yi da idanuwan ta, ita a dole sharri a kayi wa shalelen ta.

“Ban san ya zanyi da inna ta fahimci gaskiyar al’marin nan ba. Sabida Allah ramlah ba yarinya bace ballan tana ace bazata iya shaida wan da yai mata wannan aika aikar ba, besides ku kunfi kowa sanin cewar ko giyar wake ta sha ba ta isa ta danganta lamarin ga safwan ba matuk’ar ba shi d’in ta gani ba. ” 28

Ta numfasa kana ta cigaba” For God’s sake ta yaya ma za’a ce sharri akai masa? Bayan kowa yasan munanan halayen shi na kasantuwar shi mutumin banza, nayi imani da Allah tun da ramlah ta tabbatar mana da cewar shi neh, toh kuwa babu tan tama shi d’in neh”
Saleem d’inne yai shiru cike da tu’ujjibin abin, haka nan kuma zuciyar shi ta kasa k’arya ta zancen na ramlah. Tabbas babu ma wata tantama safwan dinne ya aikata fyaden, domin kuwa a kafatanin gidan na su babu d’an akuy irin safwan d’in. 4

“Amma hajiya ta yaya kuke ganin yiwuwar auren nan? Kun fi kowa sanin halin safwan da shegiyar kafiya, idan har yace yes babu wanda ya isa yasaka shi yace No!””Ta yaya kuke ganin zai amince da auren nan tun da har ya rantse cewar be yi”? 5

Sauke ajiyar zuciya hajiyan ta yi cike jimami, haka nan kuma ba tare da ta k’ara cewa komi ba ta juya ta nufi hanyar dakin innar.

Da sallama hajiyar ta shiga bedroom d’in na inna, inda dak’yar innar ta bude baki tamkar mai ciwon baki ta amsa can k’asan mak’oshin ta, shima amsawar da tayi don yazame mata dole neh, da bata ansa ba. 5

Ba tare da nuna damuwa ba hajiyar ta nemi d’aya daga couch d’in dake girke a d’akin ta zauna gami da fuskantar innar dake kishingid’e bisa makeken gadon ta, lokaci guda kuma tana amsa sak’on kallon banzar da innar keh wurgo mata.

  “Inna barka da safiya, da fatan kun tashi lafiya”?

Batare da ta kalli gefen ta ba ta juya kai gami da cewa “Garas na ke, ko kuna tunanin don kun had’a baki kun yi wa d’an tahalikin Allah sharri zai saka nadai na  rayuwa ta kamar kowa” ?  Tacigaba…. 6

“Burin ku dai ya cika kun b’ata man rai, amma bakuyi nasarar san ya zuciya ta bugawa ba,sanin cewar wanda ake tsiyar don shi yasan maganin ku”

Shiru hajiy tayi tana faman godewa Allah bisa wannan ikon Allahn da take gani daga surukar ta ta. Jin innar tayi shiru ya sanya ta fahimtar cewar ta gama fad’an, hakan yasa ta fara da ban hak’uri ga innar domin ganin ta ci nasarar karkato da hankalin innar ta fahimci cewar ba sharri akai wa safwan d’in ba.

Katse ta innar tayi jin ta dage tana koro mata bayanin bogi, eh mana a wajen ta ai bayanin bogi neh, domin kuwa ko da me suke yawo bazata tab’a yadda a tilas tawa yaron kirki auren wacce be so ba

“Saratu kin san Allah kin ishe ni, kin cika mani kunnuwa, shi wanda ake abin ma don shi kun sake sanya shi a idanuwan ku tun ranar?Eyeeh? Nace kun sake sanya shi a ido?” 2

Da sauri hajiya ta girgiza kai alamun ah ah, hakan yasa ta dora da cewa “Kuma inna ai kunfi kowa sanin safwan, haka nan ma inya bushi iska sai afi sati be lek’o gidan nan ba, bai kama ta ku da mu ba”

Sai da ta wurgo wa hajiyar harara kana tace “Kyace haka mana, tun da bakya k’aunar ganin sa, abin haushi kuma a rashin k’aunar tashi ake k’ok’arin k’ak’aba masa k’ajaga” 2

Ta numfasa “In ban da rigima ma irin taki saratu ina yaron kirki ina wannan bak’ar d’iyar taki me kama da an d’aura wa muciya zani? Wannan ai zalunci neh mai lasisi ku ke shirin yi”  Mtsw ta ja tsaki cike da jin haushi mabayyani. 3

Dariya maganar ta inna ta baiwa hajiyan, sai dai gudun janyo wata maganar ya sanya ta boye dariyar a ran ta, ita dai fatan ta innar ta fahimce ta, ta gane cewar shi dai shalelen nata da bata so a fad’i laifin sa shine yai aika aikar da ta wargaza farin cikin gidan.

“Naji sai ki tashi ki tafi sai na kara tabbatarwa daga bakin yaron kirki, cuta ce dai ai an gama cutar shi, wannan irin sharri ko zamanin jahiliyya albarka”. Cewar innar.

“Toh ai shikenan inna, ni dama fata na ku fahimce ni, abinda kawai nake buk’ata a wajen ku kenan, na kuma gide da sauraro na du kuka yi, Allah ya k’ara girma da nisan kwana”Tab’e baki innar tayi, da’alama wannan karon batai maraba ba da jin addu’ar da ta fi son ji a koda yaushe, hakan yasa ta k’ara da juya k’eyar ta gefe, nuni da cewar ba’a burge ta ba. 2

***
“Ungo nan danno mani lambar yaron kirki”

Ta mik’a wa nabila wayar ta, wacce shigowar ta kenan domin kawo wa innar abincin ranar ta.

Sai da ta sami guri ta zauna kana ta amshi wayar tana mitar shikenan za’a tattago masu almasifatu yau. 1

  “Ungo nan” inna ta jefo mata dak’uwa.

“Zakiyi abinda nasaka ki ko zaki tsaya yi mani alayeh, ai dama yaron kirkinne maganin ku a gidan nan”

Ta zunburo baki gaba gami da cewa “Allah sai in fasa kirawo maki shi, daga taimako zaki hauni da fad’a” ta ida zancen tana kanga wayar a kunnenta.

    “Yoo kakus ai babu ma kud’i a wayan naki, kekam sai mutum ya rasa yaushe kike cinye katin wayar taki bayan ko iya danno lamba ba kiyi ba.”

“Zancen banza, ni zakiy wa shak’iyanci? Ko dazu sai da na baiwa Khalil ya duba mani, ya kuma ce akwai wajen d’ari biyu da sittin a ciki, me kika gaya man yanzu? ” Ta ida maganar tana dak’una fuska, a dole za’a raina mata wayo.

    “Nidai bara in kira maki shi da tawa, coz ni ba gane zancen nan da kike mani nake ba, bayan ni ban ga komi cikin wayar taki ba, gaddamar ki har k’ule ni take wallahi”

“Mtsw fitsararriya kema fitsarar zaki mani? Allah dai yabaku sa’a, zaku gane kuren ku in safwanun yazo.”

   Da sauri nabilan ta matsa gefen ta tazauna tana buga yak’e “Haba ke kuwa kakus daga wasa? Keh ba ki san wasa ba dad’i na dake kenan” ta k’arasa maganar tana rungumo innar, sanin irin mugayen sharrukan da innar ka iya ja mata idan yaya safwan d’in yazo, sannan fad’in abinda zai biyo baya ma b’ata baki neh. 3

“Yauwa gashi nan tana ringing”

Take innar ta hau buga murmushi kai kace wani albishir akai mata. 1

  “Ai nasan hali dama ubanwa ya haife ka ya safwan ya d’auki kiran ka a kiran farko” Mtsw taja tsaki cike da gajiya da halayen yayan nata.

“Yawwa hello ya safwan, au assalamu alaikum this is nabila mainasara on the line” sanin bazai tab’a tanka maka ba matuk’ar ba ka fa’di sunan ka ba yayin da ka kira shi ko uban waye kai kuwa. 3

   “Mainasara Safwan, how may i help you”? ta tsinkayo muryar shi cike da kasala yana tambayar ta, hakan kuma bai bata haushi ba sanin yanayin sa ne a hakan ako da yaushe. 6

“Keh zanci uban ki fa, baki da abin fad’a neh kike b’ata man lokaci”? 4

Da sauri ta manna wa inna wayar a kunnen ta, ganin yana shirin jefa ta cikin black list d’in sa na yau d’in.

    “Alo….. Alo… Yaron kirki kana jina”?

“Oh shiiiiiit” ya fada can k’asan mak’oshin sa.

“Sweetheart ya aka yi neh?” 3

“Menene ma ba’a yi ba safwan, sabida Allah ina ka shige kadena lek’o gida? Haba yaron kirki duk dai nasan cuta ce an riga da ancuce ka, da aka k’ala maka wannan sharrin, amma ai ni ban yarda da su ba, kuma ina nan zan ga wanda ya isa yai maka dole””Alo yaron kikrki kana jina”

“Ina jin ki sweet heart, ki manta da zancen nan yawa kike” 3

“Wane yawa a nan, mahaifiyar ku na nan na ta shirye ahiryen d’aura maka aure da wannan figaggiyar yarinyar……” 2

“What! Shiiit…. Shiiit… Wai kina nufin hajjaju bata bar zancen nan ba? Upon all the damn warning i gave them”? Ya katse innar cike da bala’i a muryarshi. 8

“Oho ni dai ba gane turancin nan naka nake ba kasani kuma, abinda na ke so da kai kazo gidan yau ina son ayi ta tak’are.”

“Ki bani rabin awa ina tafe, i fucking dunno why hajjaju ke son shigar mani hanci da k’dundune  for God’s sake’! Wallahi in basuyi hankali da ni ba sai na yaga banzar yarinyar nan into pieces, shegiya mai kama da kazar mayu” 5

“Ah ah yaron kirki inka yaga ta kuma sai ka k’ara wa kan ka laihi ai, ka dai zo musan abin yi.”

“Forget kawai kakus, zanci  uban yarinyar nan, ko uban me zan ci da shegiya, ko nonuwan kirki ba ta da su balle akai ga batun ass” 12

Da sauri inna ta datse kiran tana k’ara jinjina irin rashin kunya ta safwanu, a ranta kuma tana mai fatan shiriya a gare shi. 3

“Je ki ki tanadar wa yaron kirki abin da zai ci gashi nan tafe”

Warce wayar ta tayi tafice daga d’akin tana mai zumburo baki gaba, da kuma fatan Allah ya jefo abin da zai hana ahi zuwa gidan. “Haba ina ma amfanin masifaffe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *