Cikakken tarihin bilkisu shema (Balkisu Shema Biography)
SUNA: Bilkisu shema
CIKAKKEN SUNA: Bilkisu wada shema
AIKI: Jarumar fim
SHEKARU: 28 July 1994 (shekaru 28)
AURE: Babu
GARI: katsina
KASA: Nigeria

WACECE BILKISU SHEMA
Ficecciyar jaruma a masana,antar shirya finafinai na kannywood bilkisu wada shema wacce akafi Sani da balkisu shema
HAIHUWARTA
Anhaifi jarumar ne a shekarar 28 July 1994
A dutsinma cikin jihar katsina dake arewacin Nigeria
KARATUNTA
sannan jarumar tayi karatunta na primary ne a Isah kaita primary school
Kana tayi karatunta na secondary a Isah kaita government day pilot secondary school duka a cikin garin katsina
FARA FIM
Bilkisu wada shema wacce kukafi sani da bilkisu shema daya daga cikin shahararrun jarumai a cikin masana,antar kannywood ta kasance tun tana karama take da ra,ayin yin fim
Sannan
ta fara fim ne a shekarar 2012 tare da taimakon Adamu Hassan Nagudu mawaki kuma jarumi a masana,antar ta kannywood
Sannan ta farane awani fim mesuna
-Dansaurayi
Wadda tafito tare da jarumi Adamu Hassan Nagudu dadai sauransu

DAUKAKARTA
Kana jarumar daukakarta yafarane tun bayan fito warta a wani shiri mesuna
-sallamar so
JERIN FINA-FINAI
Bilkisu shema tafito a fina-finai da dama kamarsu
_sallamar so
_dan saurayi
_tabbataccen al,amari
_muja dala
_makamashin mata
_hafeez
_gidan abinci
_barauniya
_mansoor
_dawood
_ranah
Da sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN UMMI RAHAB
HADAKA
Sannan jarumar tafito a finafinai tare da jarumai da dama
Kamarsu
*Alinuhu
*Adam A zango
*Umar m shareef
*Abdul M shareef
*Shamus dan,iya
*Maryam Yahaya
*Hafsat idriss
*Adamu Hassan Nagudu
Dadai sauransu
KYAUTAR GIRMAMAWA
kana jarumar takarbi kyautuka da dama tun bayan kasancewarta jaruma a masana,antar dasuka hada da
|• most promising actress 2015 ( city people movie award)
||• best new actress 2015 ( city people entertainment award)
Da sauransu
Karanta Karin bayani dangane da Cikakken Tarihin bilkisu shema (Balkisu Shema Biography) a YouTube Nw Hausa Tv