TAWA TA SAMENI CHAPTER 34 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
Www.bankinhausanovels.com.ng
Mun tsaya
son wannan abu daran ranar mun raya shi kan gobe
zasu tafi..
Washe gari sai da hankalinshi ya tashi ganin yanda duk
na tada hankalina ynxu iman in kina wannan kukan kike
son na tafi?ko ban fada miki ba kinsan kina da matsayi Www.bankinhausanovels.com.ng
mai girma a gurina karki damu wata rana dake zamu
tafi sannan ga waya ko yaushe zakijini ki dai kular min
da kanki shi ne nafi so ina share hawaye nace shi
kenan,ni na hada mishi kaya suka fito har gurin mota
na raka su,Anty Mimi sai wani jin kai takeyi,ta shiga
gaban mota zai shiga ma zaunin dryva dama ina kusa
dashi sai na rike mai hannu da hannuwana guda biyu
hawaye suka sake zubo min ya juyo ya rasa me zai ce
yace jeki ki dauko hijabinki mu saukeki a gida in su Haj
Maska sun iso sai ku dawo tare nace to,baya na shiga
Www.bankinhausanovels.com.ng
mun isa gida ta gaida su Haj Kulu da Shuwa ta shige
dakin Haj Yaya,ina jin Anty Mimi tana ce mata wai ni na
tsaya shagwaba yana biye min da yanxu sunyi nisa dan
haka da ina gaisheta bata amsa min ba sai na dawo
dakin Mama, nan na samu yaynmu yana gayawa Mama
wai don Allah ta lallashe ni duk na damu, Mama tace
kaima ka daina biye mata kuyi tafiyarku zata
warware,yace game da kudin amfanin ko abinci komai
na hannun Kabir, nace mama ni fa da jamila zamuje
can game da makaranta sai ya ringa zuwa daga cen
mama tace badani ba tana min yan aikace
aikace na Www.bankinhausanovels.com.ng
hada rai kamar za sa ihu yaynmu ya dubeni sai kuma
ya dubi mama yace maman sagir kiyi hakuri su tafi
mama tace ka daina biye mata Abdulrahman akwai
abinda nake hangowa wanda ita bata hangoshi ba, yace
to ko dan kwana biu ne Mama tayi shiru sannan tace
da tayi kwana biyun zan aiko a dakko min yarinyata, ya
dan rusuna yace mun gode ya dubeni bari na shiga gun
Hajiyata,mama ta nufi kicin, ina nan zaune ina jiran shi
muyi sallamar karshe ashe ahi yayi gaba dan kar na
mishi kuka, sai dai waya yayi min wai sun wuce nace ni
kaima haka ko,yace sorry zan kiraki amma sai mun
sauka Ify,nace Allah ya tsare min kai yaynmu yace na
gode kanwata sai kin jini,ni ce na fara kashe waya ina
gaida su Haj Maska suka amsa sai da muka yi magriba
muka ci abinci sannan yaya Kabir yazo
daukamu,maimakon ka bari sai bayan ishai sannan
kazo yace a’a zanje tadi bayan isha’l, Jamila tace yaya
Www.bankinhausanovels.com.ng
Kabir gidan Anty Zee zakaje yace kwarai can zani
Jamila nace kin san tane tace yaya ne ya kaimu ni da
Sagir da Kamal,Haj Maska tace ai gara ayi auren,Kabiru
yace to Haj kwanan nan ne.
Na gyarawa Haj Maska dakinta katifa biyu ne a dakin
sai kafet sai gurin aje kaya, babban falo muka zube
munyi kallo bayan isha’i sannan muka shige dakin Haj
Maska, nan muka kwanta katifa daya ni da Jamila ita ta
kwanta dayar,bayan na rufo kofata.cikin dare naji
wayata nata ringin na tashi na san yaynmu ne dan na
sa mishi ringin din shi daban,cikin yanayin barci nace
yaynmu yace iyen ba kice ke barci ma kike?nace to ya
zanyi yaynmu yace ban san nayi kewarki ba sai da
nazo kwanciya gsky nayi missn dinki a lot
nace gara
kai ga maman daddy nan, ya juya ya dubi mimi da taki
ko kissing dinta yayi wai tana kishi sai ynxu ya san da
ita,sai yace min mmn daddy jego takeyi nace to ynxu
ga shi gari ba kusa ba bare nazo gareka yace me zan
samu ynxu?nace komai ma yace kiss kafin ya karasa
fadi na mishi yace Allah ya bar min ke kina cikin aikina
haka mukayi ta hira har asuba sannan mukayi sallama
dan haka da nayi sallar asuba sai na koma barci.Goma
na tashi da zazzabi na sha panadol jamila ta mana
Break har ina mata jinjina nace Jamila mama tayi
kokari har kin iya girki?ai ko ina cin dankali Sai amai,jiki Www.bankinhausanovels.com.ng
yaki ko da yaynmu yayi waya ban sanr dashi halin da
nake ciki ba Jamila ce tayi wa Mama waya, da yake
komai namu yana hannun Kabir sai Mama ta mishi
waya, Sai da yazo ya dauki Mama suka zo gi
danmu ko
zama ba na iyawa yaya Kabir yace mu je Asibitin da
yaynmu yayi Family Card Garkuwa Hosp, nan muka je
bayan likita ya dubani sai ya bani gado yayi ma su
Mama bayanin ina da shigar ciki sai dai yana bani
wahala,sati na daya a hosp amma su Mama sun hana a
gayama Yaynmu don sunce bai dade da tfy ba, sai dai
duk san da ya kira sai Haj Maska ta dauka tace ina
barci,ranar da aka sallameni ya kira ina kwance akan
gadona na dauka a wahalce nace yaynmu……ya
katseni ke ba wani yaynmu me kike nufi da kin daukar
wayata nace bari kaji wlh ya katseni dama na kirane in
kin ga dama kin dauka ince maki kin kyauta sai dai
dadin abin ba ke kadai gareni ba bare abin ya dameni
sai ya kashe wayar,ni ko da yake bani da Ify ban damu
sosai ba.tun daga ranar bai sake kirana ba nima ban
nemeshi ba,yau lfy gobe ciwo har muka shiga wata na
biyu da rashin Ifyr rannan da jiki yaki sai da aka kuma
mai dani Asibiti na sha ruwa leda uku,Kamar daga sama Www.bankinhausanovels.com.ng
Sai gashi yayi min waya na dauka nace yaynmu ka
huce ne?dan Allah kayi hakuri ka saurareni yace ina
jinki nace sanda kake nema na a waya bani da Ify ina
hosp sati na daya su Akhj sunki a sanar da kai don kar
kace zaka dawo gashi baka dade da tfy ba ynxu ma ina
gadon asibiti yau kwanana uku kuma yau za’‘a
sallameni,sannan duk tsawon kwanakin da ka dauka
kana fushi dani bani da Ify da sauri yace wanne irin
ciwo ne?nace nima ban sani ba sai dai ka tambayi
yaya Kabir ko Doc din yace to zaki iya jina ko wanne
lokaci mukayi sallama, cikin tashin hankali ya yiwa Doc
waya bayan sun gaisa Doc ya sanar dashi ciki gareni
sai dai yana bani wahala,washe gari na fito
wanka
kenan sai na samu mutum a_ bakin gado,yaynmu ne
zaune ya zuba tagumi da sauri na isa gareshi nace
yaynmu yanxu kazo?ya dubeni hannuwanshi ya bude
naje na shiga jikinshi yace Allah sarki babyna duk kin
rame sai farin ciwo ko?na sunkuyar da kaina yace ina
Haj Maska nace tana dakinta ya su Dady yace suna
Www.bankinhausanovels.com.ng
gaisheki nasan dai ya fada ne nace bari na samo maka
wani abun yace a’‘a gurin likita zamu koma dake shirya
na shirya nasa gyale wai nasa hijabi na cire gyalen
nasa hijabina.
Muna zaune gaban likita yace ma likita yana so nea
cire min wannan cikin da sauri na dube shi ban gane
ba ya dubeni ke ba zaki gabe ba ki jirani,suka fita da
likitan da yake dama abokinshi ne yace Maska cire ciki
ba aikin mu bane sannan kayi kuskure da ka fada a
gabanta yaynmu yace Doc Salihu taimakona zakayi
mahaifiyata ta gindaya min doka mai tsanani akan
yarinyar nan sharadin da ta gindaya min tace na zabi
daya na kuma zaba, na farko tace ko in saki yarinyar
nan wanda sakin da zan mata yana nufin barin gidanmu
da mahaifiyata zatayi (wato mahaifina yace muddin na
saki yarinyar mahaifiyata zata bar gidansa)na biyu ko
ta tsine min na kuskura nabar yarinyar ta haihu,a son Www.bankinhausanovels.com.ng
ranta kar na kusanci yarinyar kuma ba zan iya ba tunda
ina tsananin sonta na zabi ba zata haihun ba to ynxu
tun bamu je ko ina ba gashi ta samu ciki,Dr Salihu yace
kaima ka san dole ne tayi cikin tunda ba wani mataki
ka dauka ba sannan zaka cutar da ita in har kace ba
zata haihu ba akwai nau’in zalinci,yaynmu yace naso a
dan dauki lokaci ne sannan na san yanda zanyi na
HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG