TAWA TA SAMENI CHAPTER 37 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 37 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

Www.bankinhausanovels.com.ng 


Mun tsaya 

haka tukunna ina zuwa ta fita sai dakinta,layin yaynmu ta kira tana tambayarsa abinda yake faruwa yace mata

Www.bankinhausanovels.com.ng
ba komi dama yana sonyi sallama dani ne kuma na 
kulke kofa naki na bude,mama tace yayi tfyrshi yace ba dama na tafi ba tare da nayi mata sallama ba,mama ta samuAllhj ku saukeni gidan Iman din dan nayi waya da yaynsu ynxu bansan me ake ciki ba.sai naji waya tana ringin na tashi na dauka sunan mamana na gani na dauka nace mama,tace bude min kofa,Jikina ya soma rawa gabana na gaduwa nace to ina bude kofa mama

ta shigk yaynmu ya biyo bayanta kafin nayi magana sai

jin saukar mari nayi gau!mama ta sakar min gami da

fadin ashe baki da mutunci?kin kama kofa kin rufe

ashe kece ma mijin?haka na koya miki?ko haka kika ga

inayi?ni kam sai kuka nakeyi ta kuma tasowa tana

kokarin cire wayar cd na ruga bayan yaynmu ina cewa Www.bankinhausanovels.com.ng

mama kiyi hakuri ba zan sake ba na daina yaynmu yace

Maman Sagir kiyi hakuri bafa wani abu tayi min ba kar

ki doke ta kiyi hakuri mama tace ai sai naga ta baka

hakuri da sauri nace yaynmu kayi hakuri ba zan kuma

ba yace na hakura dama ba wani laifin kirki bane,mama

tayi waje ta tafi na fada kan kujera ina kuka,yaynmu

yazo ya rungumeni ta baya yana ce min kinga kinsa

mmn Sagir ta bugar mani ke ko?cikin kuka nace ba kai

bane ka kirata ba ni abinda kayi min ban fada ba sai
kai ne kaje ka fada mata yace no ban fada mata ba

ban san yanda akayi tajiba,naci gaba da kukana, wayar Www.bankinhausanovels.com.ng

shi ta soma ringin ya dan sakeni ya ciro wayar

aljihun jeans din shi ina jin shi yace mimi menene?ina

zuwa mana haushi ya kamani na mike na nufi bedroom

kan gado na fada ina kuka ya shigo ya jawoni jikinshi

yana fadin na gaji da fushin da kike yi dani ki fada min

wai me kike so nayi miki?ko meye fada min zan yi maki

indai zaki huce, yana magana hannunshi rike da fuskata

yana kallona ido cikin ido yace gaya min ko in ciro

kaina in baki?hawaye suka zubo daga idona yace bana

son ganin hawayenki fa ya dkra harshensa a kan

lebena yana zagayawa dasu a hankali ya isa har bakina Www.bankinhausanovels.com.ng

gsky yayi missn dina a lot nan da nan ya rude cikin

kankanin lokaci ya rabani da kayana ya shiga sarrafa
albarkatun kirjina sai da na ga ya gama fita hayyacinsa

sannan na janye jikina na koma gefe na kudundune guri

daya a wahalce yace menene kuma?na soma kuka yace

oh my God kar ki min wannan horon pls cikin kuka na

ce baka ce in jika abina insha ba,sorry da wasa nake

maki,ya iso gurin ya jawoni zo in sha miki ai ke na san

ba zaki iya sha ba,ni zan sha miki ko?haka yayi ta

ribatata gami da lallashina kauna da soyayyar shi din

nan mai tsada ya nuna min na sha wahala a ranar a

hannunshi tun ina yin kawaici sai nima ban san sanda

na ba da kai ba

Yaynmu kenan zuma neshu,ga zaki ga harbi,bayan

lafawar komai sai ya kwantar dani saman cikinshi yana

cewa Iman kin yarda in tafi ko a’a?in kince kar na tafi

na zauna fuskata a tamke nace ni zan hanaka tfy?to

mu tafi duka,ni ba inda zani yace fada min me
kike so? nace ni makaranta nake son shiga yayi shiru na wani

lokaci sannan ya kara rungumeni tsam har ina murna

na sha zai ce ya amince amma sai naji yace Iman ki

cire maganar krt nan na gaya miki kin bar daman ki tun

baya dan haka ynxu ki daina wannan batun,cikin muryar

tausaya nace dan baka sona ko?haka Aunty Mimi da

yake kana sonta ai ka barta tayi a cikin turawa ma

yace kin ga ita tana cikin karatunta na aureta bayanda

za’ayi na hana ta kema da kinbi shawarata a wancan

lokacin da kinzo kina krt haka nan zan daure na barki ki Www.bankinhausanovels.com.ng

karasa amma ynxu u a too late sai dai kiyi hakuri in da

wani abin da kike so sai ki gaya min ko menene ynxu

zan maki shi sannan ki daina cewa bana sonki a ganina

kauyanci ne in tsaya ina fada maki irin son da nake

maki jikina da idanuna in kin duba sun isa ke
abinda

ma kike min in wata ce da sai ta gane kuskurenta ynxu

tashi ki shirya zaki bimu ne?nace ni fa ba zanje ba

haka yayi ta lallashina sai da ya ga na dan sauka

sannan ya nufi dakinshi dan yin wanka,Aunty Mimi

dake zaune a falo tana ganinshi sai ta mike tana fadin

Honey wannan wane irin wulakancine, daga ka shiga

sallama har nayi wanka na shirya baka fito ba da ace ni

kake jira da ynxu ka hau fada da yake….ya katseta

ynxu sai ki jirani nayi wanka ya wuce ta bishi, wanka?

wanka fa kace?tana tsaye dakin ya fito ta dube shi

tabbas wanka yayi ta ce lallai dan jaraba da masifa an Www.bankinhausanovels.com.ng

shiryama sai da aka tsaya fitina,ya dubeta ke dawa

kike?tace wanda ya tsargu yace to inma dani kike ai ba

zina nayi ba,tace aikin banza in kuna son ku burge sai

ka tasa ta a gaba ku tafi tare yace ai dan tace ba
zata

bane,fushi da takaici ya kamata ta dube shi tace to

nima na fasa zuwan sai ka tafi da ita yaja tsaki yace to

ai ni da zuwanki da rashinshi duk daya ne dan

banbancin kadan ne kina can ma ba abincin kikeyi ba

komai ni nake ma kaina kwanciya kawai ke hadamu an

ce miki ke kadai nake aure?haka suka ci gaba da

hayaniya ni ban sani ba ina daki na fito wanka na gama

saka kayana kenansai gashi, bai min magana ba kai

tsaye ya wuce gurin ajiye kayana ya shiga fito dasu

kusan kala biyar ya jawo jakar tfy ya zuba takalma uku

sai kayan shafe shafe na kan madubi
na ya diba ya

zuba fuskarsa a murtuke tsoro ya kamani na sha zal

maidani gida ne ya sakeni,ya dubeni tashi mu tafi cikin

tsoro na ce ina?tsawa ya daka min tashi mana jikina na

bari na dauki hijabina na bishi ya kashe kayan wuta na fito yaja kofa muka fita muka hau motarsa yaja sai da

mukayi nisa sannan ya dauki wayar shi ya kira yaya

Kabir ya tambayeahi yana ina ne?yace yana gida yace

mu hadu airport ka karbi mot,Kabir yace ynxu ma haj Www.bankinhausanovels.com.ng

tace in zo in kaita gidanku naga Mimi tazo wai ka

bugeta yace shareta Kabir Haj kuma kace mata na

wuce,ina ji ban tanka ba abinka da aikin kudi nan da

nan akayi mana komai na tfy har kabir ma yazo suka ta

kai kawo har komai ya kammala sai gani tsuru a jirgi,

tfy ta tafo sai gani a England, tun da muka sauka

motar club din su ta zo daukar mu,ashe gidane na gani

na fada,bayan na tashi daga barcin gajiyar hanya nayi

wanka yaynmu baya nan na sa riga da siket na less,ya

shigo da ledoji,kin tashi big girl nace ni ce big gal?

tsokanata kawai kakeyi,yace ai kin ma fi big gal zoki ci abinci nasan yunwa kike ji ko ,muna ciye ciyenmu yana

tsokanata da yan wasanni,rayuwarmu abin sha’awa, tun

safe nake tashi lokacin yanagurin motsa Jjiki,inshiga

kicin in hada mana break inyi wanka,kwalliya sosai

nakeyi cikin kananan kaya in same shi daidai san da

yake motsa jiki karfe takwas,ina shiga zai ce big gal

kinyi kyau,in gabatar mashi da abin ciye ciye,Lipton

yake fara sha sannan yaci sauran kayan ciye ciyen, sai

yayi dam sannan in hada mishi ruwan wanka,da ya fito Www.bankinhausanovels.com.ng

sai na dauko masa jeans da sauran kayan da yake

amfani dasu,in ya gama shiri sai yace nayi kyau big

gal?sai nace kayi mana sai in raka shi bakin kofa.

HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *