TAWA TA SAMENI CHAPTER 39 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 39 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Mun tsaya 

tana bin dokata tare da girmamani duk abin da
nake so
tana min fiye da yanda na bukata sannan…..ta
daka
mishi tsawa kai!…..ni dai na gaya maka in ta
maka ina
ruwana?ni dai nace kaje ka mai da Mimi yace
ai bani Www.bankinhausanovels.com.ng
nace ta tafi ba tace bana son wani kwane
kwane, kaje
ka maida ita yace shi kenan baru inje
ka
wanka,Bansan
abinda ake ciki ba ina gida na gama gayuna
yaynmu ya
shigo nayi sauri na tashi na tare shi ina fadin

yaynmuu
ina ka shiga ne?yace naje gida hadamin ruwan
wanka
nace ina zaka? Ba ka yi wanka dazu ba yace to
ai ynxu
tadi zanje na rungume shi nace gaya min gsky?
ya sha
mur ana wasa da maganar aurene?Na fada kan
kujera
nayi shiru ya zauna kusa dani tashi big gal kar
tace ta
fasa aure in shiga uku, nayi kicin a zatona da
gaske ne
nace cikin shagwaba ni ba zan hada ruwan
wanka da
za’aje tadi ba na turo baki gami da cewa to
menene
bana maka?gaya min na dinga yi maka kaji?na
fada ina
dubanshi sai ya fita yana fdin to ni bari naje na
hada


nayi ina nan zaune sai gashi cikin tattausan
yadi milk Www.bankinhausanovels.com.ng 
yayi kyau sosai na tashi da sauri na fisge key
din
motan na ruga uwar daki da gudu na wurgashi
bayan
gado ya biyo ni big gal ki bani key dina na
shiga toilet
na kulle na gaji da jira ya tafi.lna girki duk
raina a
jagule na son ko wacce yarinya ce zata so
yaynmu dan
ba irin mazan da za’a kisu bane shi kam wan-
can
lokacin yana gidan su Aunty Mimi, bayan ya
faka da
mota sai ya kira ta a waya sau uku tana
tsinkewa
sannan a na hudu ta dauka yace ke ana miki
waya kin
ki dauka kar ki raina min hankali fa,tace gidan
bakonka
ne da ba zaka shigo ba?ta kashe wayar yayi ka-
mar ya
juya sai kuma ya fasa dan ya tuno da Haj, yasa
kai
cikin gidan tana zaune a falo ddy yana barcia
kan Www.bankinhausanovels.com.ng 
carpet,Haj Laure tana waya,ba wanda ya amsa
mishi
sallamar da yayi ya sami guri ya zauna,Mimi
tski kallon
inda yake a karshe ma sai ta tashi tayi ciki
abinta ya
dubi Haj Laure yace momy ina wuni? fuskarta
a
murtuke ta ce lfy lau ,yace momy nazo ne mu
tafi gida
da Mimi, tace eh da yake babyn wasan yara ce
Mimin
dole kace haka to ba zata koma ba sai naji
dalilin duka
da kana son ka tafi da gimbiyar taka ai ba sai
ka
daketa ba in kace ba zaka bita ma ya isa yace
momy
kar ki tsaya dawo da abin daya wuce kuma za-
gina fa
tayi ai ko kina gurin kya ce na ladabtar da ita
tace
karya ne kace ta zage ka, kai dai kaje kaida Al-
lah batun
komawa kuma ba zata koma ba, yayi shiru
yana tunanin
yanda zaiyi shi dai yana son cika umarnin Haj
shi ne Www.bankinhausanovels.com.ng 
yace momy kiyi hakuri dan Allah ba zan kuma
ba jin
haka sai tayi zaton aikin Malmin nasu ya cine,
dama
yace da kanshi zai zo yana bada hakuri kuma
komai
suka ce yayi musu zai yi masu,koda Haj Laure
ta tuno
da wannan kuma ta ga abinda ya faru(yana
bada
hakuri)sai tace mishi ko zata koma tana
bukatar
kudaden da zatayi gyaran daki.yace ba matsala
Zan
bata tace to sai ka aiko da kudi in an gama
gyaran
gidan ta koma yace shi kenan zan zo anjima ko
gobe
na kawo,ya fita ranshi a bace ya tafi,yana mota
Haj shi
ta mishi waya wai ya dakko Mimin?yace sunce
sai
anyu mata gyaran daki ta ce sai ka bata ko
nawa take
so tunda ita yar rukon taka wa ya san kudin da
ta
samu a gurinka, yace ai nace zan bada tace to
shi
kenan,bayan ya kashe yayi tsaki gami da cewa
an
auran matsala
Zaune nake cike fam tamkar zan fashe,yaynmu
ya tafi
tadi Aisha n Adams tai min waya sama sama
muka yi
hira saboda bana cikin hayyacina.na jefar da
wayr kan
kujera ina tsaki na dubi agogon bango awa uku
kena da
fitar shi lallai tadi yayi kyauzya shigo da sal-
lama da
kyar na amsa mishi ya zauna gami da fadin big
gal bani
abinci nace au bakaci a can ba?to nima ba zan
baka ba
ya tuno yanda suka rabu sai ya yi murmushi
dan Allah
big gal kar ki min haka ina jin yunwa kar na
kara fusata
nace ina da abinci amma ba zan baka ba kuma
ka Www.bankinhausanovels.com.ng 
daina ce min big gal tunda yanxu ka daina
Sona,ya taso
yana dariya yana fadin to ai yarinyar ma tace
bata sona
na mata tsufa,na dubeshi idona tam da hawaye
nace
kaine za’ace baa sonka bayan kana da kyau da
kudi?ya
jawonijikinsa gaskene wai bata sona nace
mata tazo
taga biga gal a gidana nima na fasa,da na kula
tsokanata yake sai naje na kawo miasi abinci.-
Rigima
kala kala na dinga mishi yana lallashi gami da
zolayata,ya basu kudi masu yawa amma har
ynxu suna
nan suna ja mishi rai a cewar su sai sun ja
mishi aji
gami da sashi ya sakeni yaje ya basu hakuri
bisa
tursasawar mahaifiyarsa nan suka rufe shi da
masifa
ita da uwarta bai tanka ba sai da suka gama
sannan
yace ni dai ina baku hakuri ne tazo mu tafi,Haj
Laure
tace sai ka je ka saki wannan matar taka! Ya
mike da
sauri Momi me kike fada?tace nace ka saki
Iman, yayi
mata duban kinyi kadan sannan yace Momy ki
sake
sabon tunani in har sai na saki Iman Mimi zata
koma
gidana to ta zauna dan ko mutuwa da ina da
yanda
zanyi da ba zan bari ta dauki Iman ba,zan iya
rabuwa
da kowa a ciki harda ku da dai na rabu da
Iman, ya
wuce fuuu!!yana fadin in ta ga dama ta dawo
in kun ga
dama kar ta dawo, yatafi ya kashe dukkan way-
oyinshi
dan ma kar a kirashi.lna kishingide ina tunanin
maganar
Babana da ya ce inyi tunanin irin kasuwancin
da zan
fara a bani kudi, sai naji an rungumeni ta baya
da sauri
na tashi yaynmu ne yayi wata wawuyar ajiyar
zuciya
nace guy lfy?yace sonki ne naji yana son ki ne
naji yana Www.bankinhausanovels.com.ng 
son faso min zuciya ya fito waje, dadi ya ka-
mani nace
guy nima ina sonka ina tuna wata rana zaka iya
min
halin maza ka sakeni sai in ta kuka,yace big gal
auran
mu yafi auran zobe karfi ya shafi zoben han-
nuna tun
wanda ya bani yace ki kalli cikin zoben nan me
zaki
gani na tsura masa ido(AA)nace AA ne a ciki
yace to
Amina Abdulrahman for ever zaki gani cikin
zoben ta
baya,kafin na kuma magana sai naji bakinshi
cikin nawa
ya mantar dani duniyar da muke.
Mimi ta kalli haj Laure tace gaky momy nifazan koma
gidan baban Dady tunda kin ga an samu wan-
can
maganin yayi yazo duk abinda muka ce yayi ni
kuma
Iman in shiga ba sai in san yanda zanyi waje da
ita baz
Haj Laure tace shikenan tunda kin dage ai sai
ki koma
dan dama ni nufi na in karbar miki yanci,da
sanyin
safiya munyi lako lako ni da guy dina muna
kari sai
mukaji sallama tun kafin su gama shigowa
muka gane
su su Anty Mimi,ne nan da nan na ga yaynmuu
yayi kicin
kicin da rai ya ajiye kofin hannunshi ya ja
tsaki, nice na
amsa musu sallamar su gami da gaishe su, basu
amsa
min ba sai suka nufi dakin Yayan mu ya yi
dakin nima
nayi nawa dakin.Sun danyi fushin su da juna
na kwana
biu suka shirya, sama sama take min magana
nima
bata gabana, kwata kwata kwananta uku
yaynmu yayi
shirin tfy, Haj shi taso ya tafi da Mimi sai yace
shi ba
zai tafi da kowa ba saboda wani club zasu
siyeshi
kuma bai san yanda abin zai kaya ba, tunda ya
tafi ta
tsiri yawo kullum ba ta nan,ni dama ban cika
fitowa ba
tunda abinci kowa nashi yake yi.yana kirana a
waya
musha hirar soyayya ya sanr dani wani club
sun
sayeshi miliyoyin kudi, kafin wata uku kowa
ya san
yaynmu yayi kudi gidan su ma ya sha gyara
musamman dakin Hajrshi da dakin Alhj, mo-
toci uku ya
sai musu. Muma ya soma gina mana namu gi-
dan a Www.bankinhausanovels.com.ng 
malali na gani na fada, tsarin gidan ma abin fda
ne sai
da ya turo da kudi kabiru yake gabatar da ko-
mai
.yanuwa da abokan arziki aiken kudi da tufafi
kowa sai
sa albarka yake.Ranar da zaizo bai fada ba
Zuwan
bazata yayi,ni kadai ce a gidan Aunty Mimi an
tafi
yawon bin bokayen da aka saba, lokacin ko tu-
nanin shi
na keyi sai naji ana kwankwasa kofa cikin
faduwar
gaba na bude dan bansan kowane ne ba ina
budewa
sai naga yaynmu ban san san da na daka tsalle
na
dane ahi ba shima cikin murna ya rungumeni
muka
shige cikin daki ya sauke ni akan kujera yace
me ya
same ki ne big gal?kinyi wani ciwo ne?naga
kin rame?
tunaninka guy shine ya ramar dani ya kuma
rungume ni
tare da yan wasanni yana gayamin yayi missn
dina a Www.bankinhausanovels.com.ng 
lot,bai tambayeni Aunty Mimi ba,na shirya
mishi abinci
ina fadin ban san kana hanya ba guy dana
shirya maka
abinci na musamman amma gobe kace ma
abokanka
suzo lunchn ya ce to shi kenan big gal
Da daddare na shirya mishi farar shinkafa da

HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *