TAWA TA SAMENI CHAPTER 40 KARSHE BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 40 KARSHE BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

Www.bankinhausanovels.com.ng 


Mun tsaya 


tunaninka guy shine ya ramar dani ya kuma
rungume ni
tare da yan wasanni yana gayamin yayi missn
dina a Www.bankinhausanovels.com.ng 
lot,bai tambayeni Aunty Mimi ba,na shirya
mishi abinci
ina fadin ban san kana hanya ba guy dana
shirya maka
abinci na musamman amma gobe kace ma
abokanka
suzo lunchn ya ce to shi kenan big gal
Da daddare na shirya mishi farar shinkafa da

miyar
dambun nama,yana ci na ajiye mishoi coke mai
sanyi
na gwangwani,ya dubeni tun yaushe Mimi ba
ta nan’na
ce dazu ta fita bai sake magana ba, muna tare
har
goma bata dawo ba na tsuke cikin riga da
gajeren
wando ,albarkatun kirjina duk sun fito.hakika
kwalliyata
ta firgita guy,dan na lura ya nuna kwalamar shi
a
fili.duk da fitar da Aunty Mimi tayi ta mugun
bata mishi Www.bankinhausanovels.com.ng
rai sai yace big gal zamuje dakina na ce guy
dakinka fa


kace me zanyi a ciki cikin zolaya nake magana
yace
lada zaki samo ko ba kya s0? nace ina so mana
amma
sai dai ka goyani.ya ce abu mai sauki zo ki hau
ya
duka ni kuma na dane bayan shi muka fita
muna
dariya,mun kai tsakiyar falo sai ga Aunty Mimi
ta
shigo.ganinmu ya bata mamaki musamman ma
da bata
san yaynmu ya dawo ba.jakar hannunta ta fadi
shi ko
guy sai yayi tamkar bai ganta ba ya shige dakin
shi,kan
katifa muka fada ya nuna min karshen soyayya
dama
gashi tunda ya tafi ko yaushe cikin kitsa kaina
na ke
yar borno da yar arab suna kawo min kayan
harka ga
na Anty Yagana,Mama ma tana aiko min dana
ta a
gefe,rudewa yaynmu yayi ya gigita wane irin
abu na bai
min ba haka bayan nutsuwa tazo yace big gal
dama
kina bina bashi yau kam wannan rana nasa ta a
cikin
ranakun tarihi sannan duk wanda nake bi bashi
ko nawa Www.bankinhausanovels.com.ng
ne ranar yana tafe na dubeshi sai dariya nake
yace au
dariya ma na baki washe gari har tara na safe
muna
manne da juna yaki i tashi wai sai nayi barci
Jiya banyi
barci sosai ba,zan shiga da kaina in hada miki
ke dai
Allah yayi miki albarka me zakici?na dauka
wasa ne
ashe da gaske guy shine yayi mana break shi
ya min
wanka sannan nayi kwalliya muka fita sai gi-
danmu,can
muka samu Aunty Mimi ina zaton kara ta ka-
wo,kwana
biu mun sha soyayya dan guy karshe ne ya iya
tsantsar
soyyaya, Aunty Mimi ta amshe shi suna tafke
rigima
sOsai har yayi sanadin dukanta,bata dai tafi ba
dan ya
ce kuma in ta sake fita bai sani ba ta tafi kenan
yace
yana son ya tafi dani ne yana tunanin Haji-
yarshi ,amma
zai gwada yi mata maganar da na ga bai kuma
maganar ba har tazo na san ba sa’a.bayan tafi-
yar shi
na shiga laulayi kin gaya mishi nayi ko ya yi
waya sai
dai na daure mu sha hirarraki, ko asibiti naki
yarda
naje, nayi sa’a wannan karon ya dde sosai dan
sunyi
wasanni.ga na Nigeria da zasu yi na gasar cin
kofin
duniya,ni kaina ban san ko wata nawa bane
amma har
ya fito,Anty Mimi tunda taga cikin sai han-
kalinta ya Www.bankinhausanovels.com.ng
tashi,suka shiga shige shige sai ga Aunty Mimi
wai tana
iya cin komai tayi ta lallashina naki karba ta
rasa
yanda zatayi dani kamar ta min dura can ta aje
kwanon
tace ina zuwa bari in aika direba ya kai dady
gidan
Haj..
Tana fita na aje mata kwanon a kofar daki na
kulle
kofata, ina kallonta ta window tana juya
abincin tana
magana ita kadai, tin da naga haka sai da nayi
kwana
uku ban fito ba,ina da komai na a kicin di-
na. Yau
saturday;zaunenake ina
kallon
wasansu
yaynmu na
karshe, kuma wasane tun karfi ,suna wasa ne
Brazil.ganin yanda Nigeria ke musu wasa ai
suka shiga
dukan su da wayo,kusa da raga wani dan
Brazil ya
sakarma yaynmu kafa a kirji, nan duka haushi
ya
kamani nace kai bari yaynmu ya dawo ni dai
gara ya
bar kwallo tunda duk abinda yake nema ya
samu, sai
kuma ya kama wata harkar tunda yana da kudi,
duk da
ture ture da kuma dukan da suke ma su
yaynmu sai ga
shi Allah ya basu sa’a sun lashe kofin,murna
ba’a
magana. Mutane suka yi ta bugo min waya
suna min
murna,Amira ma daga Yola sun kirani ita da
mijinta,Babana ya kira yayi mana murna,bayan
minti
talatin na kirashi yace big gal kin kalli wasan
mu ne?
nace dole ne guy mun godewa Allah sai dai
wanda ya
bige ka a kifjin nan ya bani haushi, yace ka da
ki damuu
wasa ne.Patyn da aka shirya musu a Abuja
nace zanzo
sai yace kar nazo baya son ana kalle mishi
ni,yaynmu
akwai kishi.
Da kyar ya bari na bisu Mami zuwa yola gurin
Amira,cikina sai girma yake ko su Mama basu
san ina
dashi ba, tunda sanda muka je Yola bai fito ba
sai a
bikin Saudatu suka ganshi, Anty Yagana kece
min Www.bankinhausanovels.com.ng
watan sa nawa ne?nace ban sani ba suka ce
banje
Asibiti bane nace sai yaynmu ya iso jibi bikin
saudatun
ma mama na ma waya kuma ta mishi waya.
Haj Yaya zaune a gaban boka tace gafarta
malam so
nake ka bani maganin da zamuyi amfani dashi
yaron
nan da yazo ya saki amaryarshi ya zauna da
yar
uwarshi,Boka yace ai Haj aikin gama ya gama
dazu yar
uwarki tazo ita da yarta sun amshi maganin da
Zasu
kasheshi su zubar da cikin Amaryar su ci
gado,Haj
Yaya cikin tsoro tace kuma ka basu Malam?y
ace na
basu ba aikin kudi bane kuma sun bani kudi
sosai,Haj
Yaya da tsoro da mamaki suka hanata magana
can
tace to ai malam ni ce mamarshi don dana ne
shima,
Bokan mamaki ya kamashi yace ai danki ne?
tace dana
ne wllh yace shine kike biye masu kuna mashi
asiri
lallai baki da hankali in ya mutu wanene da
asara?
Yarta zata auri wani kefa zaki haifi kamar shi?
to aikin
gama ya gama sai ki tashi in kinci sa’a basu
bashi
wani abinci ba ko abin sha, ki samu ki hana shi
karasawa gidan ma don ko gidan ya taka sai
yayi wani
mummunan rashin Ify, maryar kunma in ta tsal-
laka kofar
dakin cikin zai zube,ke kuma in kika amsa sal-
lamar yar
uwarki Haj Laure to zaki mutu, ai bata bari ya
karasa
ba ta tashi da gudu da gaggawa ta isa gida ta
daga Www.bankinhausanovels.com.ng
murya ta kira Kabir tana fadin Kabir kuna ina
ynxu?
Yace na dauko yaynmu ne yanzu m
un isa gi-
danshi ta
fasa ihu wayyo Kabir na shiga uku kada ku
shiga gidan
hannunta rike da wayan tana fadin kar ku shiga
zai
mutu idan kun shiga ko har kun shiga? yace
eh,sai ko
ta fadi sumammiya,Mama ta fito tana salati
ruwa ta
shafa mata, sauran kishiyoyin suna tsaye ta
farko tana
dubansu sai ta ganta a jikin Habiba nan ta
soma kuka
tana fadin ya mutu ko? Suka ce wa? tace
yaynsu Haj
Laure ta cuceni sannan ta fasa kuka mai karfi
,cikin
kuka take masu bayani tana rufe baki sai akaga
yaynmu da Kabir don har sun kunna kai cikin
gidan
sukayi waya da Haj don haka a rude suka shigo
tana
ganinsu tace ka shiga gidan? yace a’a menene?
nan
tayi musu bayani, tsaki yaynmu ya ja yace ai
gara in
mutu in huta da wannan balain,Hajiyata kin
bani
mamaki ya juyo ta ruko shi ina zaka? wllh ba
zaka
wannan gida ba yace matata can tana cikin hat-
sari sai
in tsaya,Mama ta dube shi kar kaje itama Allah
zai
kareta,yace haba mmn Sagir daina wannan ma-
gana,Hai
Yaya tace Kabir jeka zo da Iman gashi ance
kar ta
tsallaka kofar dakinta,yaynmu yana min waya
ina
babban kicin ya ce kizo gida ynxu ko me kike
kar ki
koma daki na ce cikin tsoro lfy yaynmu? yace
ba kalau
ba,kar fa ki shiga daki!ki jira Kabir a waje zai
zo.Sai da
ana kwashe komai sannan na fita cikin tsoro
kun sanni
da rudewa,duk muna dakin Haj Yaya tana
mana bayani
cikin kuka ta soma rokon Mama gafara,Mama
tace
dama ban rike ki ba,ta dubeni yar nan kiyi
hakuri nace
ba komai Haj.kamar daga sama mukaji salla-
mar Haj
Laure ba wanda ya amsa mata,kowa yayi shiru
tace
Murja! Murja!! Murja!!
Sai ta sa ihu, kafin kace haka hauka tubu
ran,nan akayi
waje da ita.can sai ga Aunty Mimi da Dady
tana jina Www.bankinhausanovels.com.ng
abinda ya faru sai kuka,yaynmu yace wa zakiyi
ma
kuka? Na sake ki tunda har kin amince ku
kasheni sai
a bar mana gida,Ummanki na gidanku sai kije
kuyi jinya
bani dana.ya amshi dady,
Ni da yaynmu duk muna gida bamu koma can
gidanmu
ba, Haj Yaya anyi nadama tunda ynxu dakinta
nake
kwana, ta hanani naje dakin Mama, yaynmu
dadi kamar
ya kasheshi.
Na fito wanka ina zaune a bakin gado ina shafa
mai
yaynmu ya shigo sai kallona yakeyi,yace Big
gal yau fa
zamu fita ina cikin takura fa masu aikin gidan-
nan har
ynxu ba su gama aikin ba duk kudin da nake
turawa
dan a takure nake,
Na harareshi ka kara hakuri guy ina jin kunyar
su Haj
Yaya da Mama,yace zan tambayar maki nace
kaga ina
da ciki ba zan iya maka komi ba yace ai hakan
ma kinfi
bani sha’awa bari haj ta shigo nace a’a guy ba
ruwana…. muryar Haj ta hanani karasawa tace
menene
naji ana cewa bari inzo?ya sosa keya yace
am..in..dama zamuje unguwa ne tace ina ce
yace baa
nisa tayi murmushi kawai,mun fito na leka
nace mama
mun fita,ashe daki ya kama a Hamdala Hotel
nan da
nan sai gamu,lallai yaynmu yayi missing dina
muna nan
har tara nace mu tafi yace ina zuwa,ya fita can
sai
gashi da kaya niki niki ya dubeni yace duba
kayane
kala uku da takalma nace na menene yace siy-
Owa nayı
a waffa road don kwana uku na biya na zaro
ido su
mama fa da Haj? Yace karki damu ai sun san
muna
tare kuma tun da suka bani kesun san me zanyi
ba
gama cikina nan ba,nayi shiru kawai.munyi
SOyayya Www.bankinhausanovels.com.ng
mai dadi cikin kwanakin bana zuwa ko ina
gara shi in
nace ina son wani abu ya kan fita nema min,ra-
nar da
mukaje gida kunya don kunya na kasa suku-
ni,yaynmu
kam ko a jikinshi ba wanda yace ina muka je
dama
wayata ya kashe ta ma.
Wata na biu a gida lokacin yaynmu ma ya tafi’
aka
gama gyaran gidanmu komai na cikin gidann
babana ya
zuba mana, Yaynmu yazo muka koma sabon
gidan
karshen haduwa ya hadu,kwananmu arbain na
tashi da
nakuda naso kada yaynmu ya tashi amma ina
da ya
kaini asibiti sam yaki fita daga dakin haihuwar
duk in da
nace wash nan sai ya rike mun da haihuwa tazo
shi da
likita suna rike dani gam na sukuto yar babyna
mai
kama da yaynmu tamkar kwabo da kwabo.
Gida aka maidani dakin Haj Yaya,naga gata
ganin idona,
ranar suna yarinya taci sunanta Murjanatu!sai
muke ce
mata Haj. Amira dasu Mami duk sunzo mana
da danta
Ammar, Amira da tsohon ciki.Bayan suna da
sati daya
yaynmu ya koma da niyar yin ritaya daga
kwallo, Satinshi uku da tfy ya dawo,tsam ya
rungumeni
zamu kasance da juna big gal,ynxu wane abu
zan fi mai
da hankali a kai,nace kana da gurin sai da mo-
toci kana
da manyan stores sannan kana da gidan mai sai
ka
zaba.Haj ta shigo ganin muna rungume da juna
tace
yau naga ikon Allah kai kana da hankali? jego
fa take yi
ke kin zauna ya shigo maki da dan labubun
jariri ta fita
sai fada takeyi,nace ka gani guy na bani ya
zanyi da
kunya,yace dama zata koro mani ke da na huta
da
zaman kadaici,kai mata daya matsala ce dole
na sakee
aure, nace dan Allah kar ka yi min haka guy
yace to ba
Haj tace kar ki shige min ba,nace ai a nan ne
amma in
mun koma gidanmu ai ka gane.na daga mishi
gira
yace naki wayon sai nayi amarya ya fita nace
pls guy.
Kasuwanci,shago babana ya bude min kan titin
maf
road kayan dubai nake saida wa yaynmu ne ke
sa ana
kawo min don yaki naje,shi kuma kasuwanci
ya amSu
ta ko ina,sannan ya fada harkar siyasa abin da
ya
karanta, mutane suka matsa sai ya fito takarar
dan
majalisar jiha, ni da ban amince ba sai da
kyar,cikin Www.bankinhausanovels.com.ng
sa’a ya cinye, lokacin Haj Baby nada
shekara,Dady ya
shigo mamy kizo papanmu yace kiyi sauri nace
yana
ina?dady yace yana dakinshi nace ina baby ha-
j?yace
tayi bacci a falo nace muje ku kwanta bayan
mun
kwantar dasu daki na koma na tsuke cikin riga
karama
ko cibi bata kai ba gabamta igiyoyin ne dama
albarkatun gasu nan a fili sai gajeran wando yya
dameni
na gyara kaina na sa turaruka, yana bakin gado
yana
duba wasu takardu yana duba na yayi jifa da
takardun
kan durowa ya mike tsaye sai da nazo daf
dashi sai
kuma na daure fuska na juya da sauri yace
menene big Www.bankinhausanovels.com.ng
gal?nace cikin shagwaba ba kace sai kayi aure
ba?yace
wasa ne big gal ba zan iya aure ba ke kadai ce
na juya
na rungume shi yace yawwa big gal dina zaki
kashe ni
da soyayya ya ja igiyar riga ta sai warware ta
baya ya
fada katifa nima na bishi….Pens Uppp,ce-
war
Auntyn mashi, Alhamdulillhi,Aunty Allah
yakara Basira

Www.bankinhausanovels.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *