THE NEW EMIR (SARAUTA) CHAPTER 8 BY NIMCYLUV
Bakinsa cikin nata.
A Gagaggauce kamar kumurcin zaki yake ƙoƙarin zura mata halshensa cikin bakinta,amma hakan yaƙi faruwa sabida datse teeth ɗinta da tayi,ganin tana son batsala akan abinda yake ƙoƙarinyi ya sanyashi zare bakinsa tare da sanya hannunsa cikin rigarta yana ƙoƙarin kamo tagwayenta.
Yadda ya sakar mata nauyin jikinsa ne ya sanya ki hannu ba zata iya motsawa da niyar ƙwatar kanta ba.
Duk yadda tasu tayi kuka kasawa tayi sabida tsananin tsoro da kuma firgijin da take ciki,banda sauke ajjiyar zuciya babu abinda take.
Wata sassanyar ajjiyar zuciya Lil prince ya sauke sabida jin brest ɗinta a hannunsa wanda ko da wasa bai taɓa tunanin zai gansu ba,bare yay tunanin taɓa su sai gashi cikin sa’a da kuma ƙarfin mulki irin nasa ya mallakesu sun zama nasa sai yadda yay dasu.
A yau zai tabbatar daya raba Zarina da budurcinta hakan kuma shine zai bashi damar mallakarta cikin ruwan sanyi ba tare daya samu matsala ba.
A gaggauce ya fara sarafasu yana mai ɗan matsesu waje guda sai girman da sukai masa a hannu.
Wasu zafafan hawaye wanda suka tafe da baƙin ciki damuwa ladama haɗi da takaicin rayuwa ne suka samu nasarar salalo daga cikin idanunta zuwa wuyan Lil prince.
Banda kiran sunan Allah babu abinda bakinta yake,hannu yasa ya birkitota ta faɗa jikinsa yayinda shi kuma ya ƙwance flat,ganin tana ƙoƙarin zillewa sai dukansa daya ƙoshinsa take ya sanya shi hankaɗata ta faɗa saman bed ɗin.
Cikin zafin nama ya zare kayan baccin dake jikinsa kana ya afka kanta kamar wani doki.
Hannayenta duka biyun ya kama tare da ɗauresu da wata igiya daya shigo da ita sannan ya zare sket ɗin dake jikinta ya rage daga ita sai underwears daman tuni ya cire rigar jikinsa hakan ya ƙara bai yanar da ƙyawawan manyan tsayayyun dukiyar funaninta wanda suke tsaye cirr sai nipples ɗin da yay jaa tare da ƙara tsini sabida jan da Prince yay masu bana wasa bane.
Gaba ɗaya tunanin ya ƙoshe banda halbawa da mararsa take babu abinda ya keji.
Yana jinta tamkar zata faso boxer ɗinsa ta bai yana zuga muradinta wacce take falki kullum safe da yamma dare da rana.
Burinsa bai huce ya jisa cikin jikinta ba,ƙwarai yau idan ya samu budurcinta wannan labarin kaɗai ya isa ya tarwatsa zuciyar Saifu.
Da sauri yasa hannu ya zare ƙaramin under ɗin dake cikinta kana ya zame pant ɗin jikinta,ai wata halbawa da mararsa tayi sakamakon bai yanar fresh naked body ɗinta.
Cikin a zaɓa ya zame boxer ɗin jikinsa kana ya sanya wata igiya ya ware ƙafafunta ya ɗaure sam bai son ya samu matsala wajan raya darensa.
Kanta ya hau ya fara murzata tare da lashe jikinta kamar tsohun maye.
Hannunta ya sanya cikin mararta wani tsaki yaja jin babu alamar ko ɗigon ruwa.
A haka ya gyara waist ɗinsa saman nata,sai a lkc maganganun da suke bakinta suka samu damar bai yana kansu sabida tsantsar tsoro da tashin hankali.
“Dan Allah Prince kada ka cuceni ka cuci mai sona,dan Allah kada ka ɓata rayuwata kaji tausayina ka dubi girman Allah kada ka aikata abinda kake shirinyi,kada ka raba zuciyoyi biyun da suka aminta da juna kuma suka sallamar da farin cikinsu wa junansu,Prince ina sonsa shine farin cikina banjin ko wuƙa zaka ɗauko ka yankani bakina zai faɗi ƙi akansa,shi gwarozo ne bakai lusari ba wanda yake amfani da mulkin da yake dashi ya cimma burinsa,Wallahi soyayyarmu hallitace a zuƙatanmu dan Allah dan Annabi kayimin rai kada ka shiga gonar da take mallakin waninka,bakai naiwa tananin wajan nan ba dan….”
Bata samu nasarar ƙarasa sauran maganganun ba,sabida jin mararsa a cikin jikinta,wata a zababbiyar ƙara da saki tare da faɗin.
“wayyo i love you soo much Saifu no matter what happen i will never ever stop loving you””
Da gudu kuyangun da suke bata tsaro sukai saurin shigowa sabida ihunta da suka jiyo,ƙwance suka sameta ƙasan carpet sai ƙwarara ihu take idanunta a rufe.
Wata ɗaya daga cikin kuyangunne ta ƙarasa kanta tare dasa hannu ta riƙe cikin ɗaga murya tace.
“keee lafiya kike ihu cikin wannac tsohun daren kamar wata zautacciya?”
Ina gaba ɗaya bata gane abinda take faɗi banda ihu dason ƙwace kanta babu abinda take.
Da sauri wata ta miƙo bottle ɗin ruwa mai sanyi ta shafa mata a fuska.
Ajjiyar zuciya ta sauke kana suka sanya mata ruwan a baki,sosai tasha ruwan tana janye bakin ta muɗe dukkan ƙarfin muryarta tace.
“Dan Allah lil Prince kada ka cutar dani kada ka ɓatamin mutuncina”
Ka faɗarta da taji an jinjiga ya sanyata buɗe idanu da sauri ganin wasu mata gabanta da suka wata kusa da ita ya sanya ta faɗa jikin wacce take kusanta ta ƙanƙameta cikin kuka tace.
“kice ya rabamu dani kice ya ƙyaleni,kice kada ya shiga jikina”
Bayanta kuyangar ta fara bubbugawa tare da soma rarrashinta saida tai shuru kana ta zareta jikinta tace.
“kin tsorata da yawa Fulani mai zuwa babu wanda yazu nan,hatta Magaji bai san inda aka kaiki ba,Mai martaba ya bawa wajan tsaro mai yawan gaske dan haka kada ki damu kanki babu mai zuwa”
Tana faɗin hakan suka miƙe tare dayin waje gaba ɗayansu suka koma parlour da zama,Kuyanga Faltamata ce ta tsorawa Zarina idanu tana mai jin tausayinta,yarinya ƙarama manyan azzalumai sun sanyata gaba.
Uba naso ɗa nasu ko waye zai hqr ya barwa wani uhuu,fita tayi zuciyarta fal tausayin Zarina.
Waje guda ta takure ta soma sakin ajjiyar zuciya ajjire,can ta ɗaga idanunta tare da fuskantar gabasa cikin muryar kuka tace.
“Ubangiji ka sanya wannan mummunar mafalkin ya juye zuwa ƙyaƙƙyawan abu,Ubangiji yadda rayuwata take a duhu ka sanya ta koma haske dan ƙudura da zatinka,Allah ka zama gatanmu ka zame mana garkuwa,Na kasa fahimtar komai ƙwaƙwalwata ta toshe,na kasa fahimtar wacece ni ina kuma nake zaune mai yasa suke mani haka,ya rabbi ka bai yanar da abinda yake ɓoye Allah ka ganar dani abinda na kasa ganewa”
Ta ƙarasa maganar cikin kuka maicin rai da kuma tashin hankali,tana nan zaune har aka kira sallar asuba ta miƙe ta nufi bathroom ta watsa ruwa kana ta maida kayan jikinta.
Brush tayi ta ɗaura al’wala kana ta gabatar raka’atul fijir bayan an shiga masallaci ta gabatar da sallar asuba tana zaune tana lazifi bacci yay gaba da ita.
Washe gari
Misalin biyar na yamma Fulanin sura ta kira jakadiya ta kira mata waziri.
Babu daɗewa Waziri ya shigo sashin nata bakinsa ɗauke da sallama,tana zaune kan wata dadduma gabanta cike da kayan ciye-ciye kala daban daban.
“Allah ya ƙara girma gani na amsa kira”
Ya faɗa fuskarsa babu yabo babu fallasa sabida ba shiri suke da Fulanin ba,murmushi fulani tayi kana tace.
“kaine makamin da nake dashi matsayin mutum dazai sanya Mai martaba ya janye ƙudirinsa na son auren Kuyagarsa,sannan ya amincewa Magaji auren Zarina”
Wani kallo ya watsa mata mai kama da tsana kana ya sauke numfashi yace.
“Magajin da baison darajata ba,a tunanin matsayin uba nake wajansa,ko babu komai kasan shekaruna zaiyi dai²dana Mai martaba amma babu hulaƙantacce wajansa sama dani kuma….”
“say what ever you want to say,amma kasani matsayi ubana da ban ka daina haɗa kanka dashi,ina da ikon yi maka dukka abinda naso kuma a lkc’n dana so,kai wlh ka jira nan da wata huɗu kaga yadda zan mai daka bawa,haba mutum sai shisshigi tsiya”
Wani ƙyaƙƙyawan mari Kilishi ta sauke mata tare da faɗin.
“bana son sakalcin banza,kamar yadda Mai martaba yake uba wajan shina ubane,mutumin da zai ƙwato maka farin cikinka shine zakai ɗiban albarka”
Lil prince hannu yasa ya dafe kuncinsa tare da kafe Mahaifiyar tasa,kasa cewa komai yay sai idanunsa daya ɗura a kan Waziri kana ya yay ƙwafa ya fice daga ɗakin.
Kallon Waziri tayi tace “Kayi hqr kaine mutum na farko dana taɓa bawa hqr a rayuwata,haka kuma kaine mutum na farko da a kansa na daki ɗan dana haifa,dalilin da yasa hakan kuma sabida kaine garkuwanmu a wannan tafiyan dakai zanyi amfani domin samawa ɗana farin cikinsa”
Miƙewa Waziri yay tare da kallonta yace “idan akace kayi hqr babu shakka an cuceka amma ki sani bazan jure wulaƙancin ɗakinba then kisan wanda zai maki aiki ba Waziri ba”
Yana faɗin hakan ya fice abinsa ya barta tama safa da marwa,daga ƙarshe ta yanke neman Chiroma dan tana da hope a kansa”
Lil prince na fita ya shige sashinsa Meera na gani hakan ta zame daga cikin sauran kuyangun tabi bayansa a parlour ta same yana kai komu.
Rungomesa tayi ta baya tare da sanya hannu ta shafi mararsa wacce ta ƙwanta.
Cikin raɗa taje “mene ya sabi abata tayi fushi har haka?”
Ajjiyar zuciya ya sauke yace.
“ban sani ba nima,amma tun jiya danai falkin ina saduwa da Zarina sai haske zobenta ya haskemin mara shikenan ta ƙwanta har yanzu shuru”
Ta faɗa cikin serious tone,ƙara sha fata tayi tace “ya kama a sama mata mahaɗi”cikin rashin damuwa da abun yace” ba wannan ba Meera magana ake tayaya ne zan samu Farin cikina ta yaya ne zan samu damar mallakar Zarina matsayin mata,ina jin addu’ar Seenat ke ɗawainiya dani…” Seenat wace haka?
Meera tayi saurin katsesa ta hanyar faɗin hakan
Joyuwa yay ya kalleta kana yace “wata yarinya ce data soni kamar rai da mutuwa ni kuma nayi amfani da hakan wajan cimma buƙata ta,shine ta bini da mugayen addu’a”
Jinjina kai Meera tayi cike da gamsuwa tace.
“uhmm Seenat addu’arta babu abinda zatai a kanka,kaga idan abin na neman zama babba da zarar an fito da Saifu kawai kace a sallamesa,kaga idan babushi dole ta amince maka shin ita yarinyar ƴar inace ne?”
“uhmm garin Kogi muka ɗaukota lkc’n da muka kaiwa bokanmu ziyara”
“ok”kawai tace kana ta shiga ƙoƙarin shige cikinsa,wayarsa ta fara ƙara ɗauka yay kara cikin kunnansa yace “I have been called you babu adadi amma u can’t pic my call”
Daga can ɓarin Yazeed yay murmushi kana yay mark akan class work ɗin da ya bayar ɗazu,babu abinda yarinyar ta tsinana amma ganin tana masa rangwaɗa ya sanya ya mata over mark akan na kowa.
“Kasan an koma makaranta bayan hutun first semester da akai,so yanzu ina cikin University “gyara zama Lil prince yay yana sauraran abinda Meera take masa murya can ƙasa yace.
“ok anjima mu haɗe q night club”
Yana faɗin hakan ya kashe wayar ya mirgina gef tare da haɗe bakinsu da waje guda da Meera.
Mai babban ɗaki kam banda addu’a babu abinda take,su Kulsum sunyi magiyar taje wajan Mai martaba tace ya saki Saifu da Zarina amma taƙi.
Yanzu ma tana zaune tana cin ƙwaɗon zogalan da akai mata wanda yani tomatir da albasa,sai lemon tsami kaɗan da kuma dakakken ƙoli mai yaji.
“Amma kina da iko akan komai na wannan masarautar bai kamata kina babba kina zuba idanu bayan abinda ke faruwa bamai ƙyau bane,dan Allah ki taimaki rayuwansu ki sanya a fito dasu”
Tunda ta fara magana Mai babban ɗaku ba tace komai ba,saida ta gama cin zogalan tace.
“zaifi ƙyau ko sanya idanu akan komai na wannan masarautar magana ba naku bane,kuyi tayi masu addu’a kawai”
Tana faɗin hakan ta miƙawa Hadima Kaltume hannu miƙar da ita tayi kana tayi mata jagora zuwa ɗakinta.
A can yankin Kogi kam duk inda tashi hankali yake Sufyan da Tupic sun shigesu ƙwana wajan 3 suka shafe suna nemanta lungu da saƙo,haka suka dinga bada cigiyarta gidan redio da t.v amma har yanzu babu labari.
Yana zaune yana kallon pic ɗinta da aka ƙwashesu a parlour yay saurin miƙewa tsaye tare da shigewa part ɗinsu,wayarsa ya ɗauka ya dailing number abokinsa amma tana ringing ba’ai picking ba.
Sai da yay over 10 miss call babu picking haka ya hqr sukaci gaba da addu’a da kuma cigiyanta.
Abba kuwa da idanu kawai yake kallonsu baya ce masu komai.
Mom idan abin ya isheta sai dai ta shiga ɗaki taita kuka sai tayi mai isarta sannan tayi shuru.
Bayan sun dawo daga sallar magrib ne,Sufyan ya kalli Abbansa yace.
“Abba gobe ina sonyin tafiya zuwa Bilhas aƙwai wani aiki da zan bincika a can,idan yasu Tupic zaici gaba da kula da komai”
Kallonsa Abba yay yace.
“Allah ya kaimu twinst Allah ya baka sa’a kuma kabi komai sannu soon little zata bai yana garemu”
Gaba ɗaya wajan suka amsa da “Amien” Mamu ce tayi saurin faɗin.
“yawwa ka tabbatar ka nemo matar aure daga nan,yara babu dama ai masu zancan aure zaisu fara cillewa na faɗa idan baku da lafiya saiku faɗa”
Tupic ne ya kalleta yace.
“kaji matar nan danma ance ke akeso ko,lafiya kam koke baki fimu lafiya ba”
Ya faɗa yana mata dry.
Cikin ƙufula da maganarsu tace “lafiyata ras kam tunda gashi harna haifi ubanku shi kuma ya haifeku”
“toke wacce lafiya kike maganane wai muda ba’a gadon asibitin kika ganmu ba”
Miƙewa tayi tace “ina nufin lafiyan da ba zaku iya zama da mace ba,ko mazakutanku bata aiki”
Aida sauri suke miƙe tsaye sabida maganar tazu masu a baza ta,cike da kunya Sufyan yace.
“kekam matar nan bakinki babu linzami sam”
Pillow ta ɗauko zata cillawa Sufyan Tupic yay saurin cafewa kana suka fice daga cikin gidan cike da kunya.
Ita kam faɗi take “Da ubanka Audu kake shine bashi da linzami ba ni ba”
Dry Abba yay jin abinda na neman dawowa kansa,cikin sonya rarrashi mahaiyar fiyar tasa yace.
“ayya Mamu ki daina biye masu fa,kisan yaran yanzu ba kasa fai suke son ana masu maganar aure ba kiyi hqr da halin jokin naki”
Harara ta watsa masa tace.
“kai tafican sakalan wufi banda haka bakai ne zaka zaɓo masu matan auren ba,amma kayi burus da lamarin”ta faɗi hakan tana shigewa ɗakinta bakinta sai kumfa yake.
Shidai hqr kawai yake bata,tana shigewa ɗakinta Abba ya matsu wajan Mom wacce tunda suka fara magana ba tace komai ba,kallonsa tayi kafin tayi magana taji yay sama da ita kamar yarinya dry yay yace.
“en matana ki daina tunani babu,oyyyya muje na samawa little ƙanwa ko ƙani”
Lafewa tayi jikinsa tana shaƙar ƙamshin jikinsa..
A wani yanke na gari Kogi boka Gilmas ne zaune gaban wata tafkekiyar ƙwarya dukkan yadda yasu yaga abinda yake ɓoye a wannan karan kasawa yay.
Cikin tashin hankali ya ƙara watsawa ƙwaryar wani baƙin abu tare dayin wasu surutai mara kan gado.
Madadin yaga fuskokin da yake gani sai wani sihirhintaccen haske ne ya bai yana garesa,cikin fushi da fusata yay wurgi da ƙwaryar tare da miƙewa ya ƙwarara wani mahaukacin ihu mai firgitarwa.
Dauwas dake gabansa yana kallon dukkan abinda yake faruwa yay shuru ba tare da yace komai ba.
Cikin ƙanƙanin lkc wata guguwa mai ƙafin gaske ta cika ɗakin tare da wani irin ihu mai amsa kowwa.
Gaba ɗaya ɗakin ya hargirte da ihuce-ihuce sabida haɗewar muryar boka Gilmas da kuma ta aljanin dake ihu.
Wata girgiza ɗakin yay saiga ƙadon zabgegen ɓaki aljani 👹ya bai yana baki cike da zaƙwa-zaƙwan hqr tare da manyan idanu kamar zasu faɗo waje,sai faka-fakan kunnuwa wanda a ƙalla zasu kai wajan ashirin a jikin aljanin.
Cikin wata murya mara daɗi da kuma cika kunne al’janin yace.
“Tafi ƙarfina wallahi tafi ƙarfi,ina ƙoƙarin shigewa jikinta a koda yaushe,amma burinta bai huce ta ƙonani da manyan addu’oin da suke matsayin gariya gareta,ya shugaban ka yafeni tunda kaga na dawo tabbas abin yafi ƙarfina kuma…..”
Bai ƙarasa maganar ba yaji boka Gilmas ya daɓa masa wuƙar tsafi cikin tsakiyan kansa.
Wata ƙarar a zaɓa aljanin yay kafin yay girgiza cikin rashin sa’a bakin ya fara feshin wuta…
Masarautar Bilhas.
Yau ƙwanan Saifu biyar cif cikin ɗakin duhu dukkan wata wahala da kake tunanin mutum mutum zai shashi yasha.
Abinka da mai duhun fata hakan ya taimakawa fatar tasa wajan yin baƙi tare daya mutsewa kaɗan.
Sai biyu ake bashi abinci shima wata ƙaddararriyar indome ake bashi da ƙwai guda ɗaya.
Da farko ƙincin abincin yay sai daga ƙarshe yake karɓa yaci iya ƙwan.
Ganin da gaske yunwa zatai masa illane ya sanya yake cin abincin tare da shan ruwan ƙofi guda.
Daga ƙarshe sai aka ƙwashe wayoyinsa,dukkan yadda damuwa tai masa yawa baya taɓa nunawa ko a haka yaci gaba da kaiwa Allah kukansa.
Sufyanma wajan ƙwanansa uku da zuwa Bilhas yay try numbersa harya gaji,gashi bashi da details ɗinsa bare yasan ina yake zaune.
Wanka yay tare da shiryawa kana ya fito daga cikin Bristol place hotel ya nufi compound na hotel ɗin ya shiga motarsa kasan cewar da ita yazu.
Yana ƙoƙarin fita yaga wasu manyan motoci na gidan sarauta na shigowa leƙo da kansa waje yay sabida gajiya da tsaiwa da yayi,karaf idanunsa ya haɗu dana Lil prince,shi Sufyan abun kusan dry ya bashi ganin yadda Lil prince ya zuba masa idanu.
Shikam Lil prince yana kallon Sufyan ɗinne sabida mugun kama da yay masa da Zarinansa,yana ƙoƙarin fitowa a motar Sufyan na ficewa daga hotel ɗin…
Da sauri ta farka daga baccin da take,kanta taji yay mata suwal babu nauyi,cike da mamaki take kallon ɗakin da take.
Baki ta buɗe tace.
“MOM kina inane?
Shurun da taji ne ya sanya ta miƙe ta nufi waje.
Babu kowa dan haka taci gaba da tafiya zuciyarta fal tsoro tunda take bata taɓa ganin gida mai girmansa ba.
Kuka ta fara ƙasa² still kuma tana ci gaba da tafiya,saida tayi tafiya mai tsayin gaske sannan ta iso wata tafkekiyar ƙofa ita babu kowa da alama suna salla ne.
Kai tsaye waje ta nufa wanda kuma fitar na nufin barinta masarautar bilhas.
Titi ne fetal sai abeban hawa da suketa shigewa,haushin karan data jini ya sanya tayi watsi data kalmanta ta ruga da gudu.
Sosai take gudu saida ta shanye titin tas,hron aketa yi mata kasan cewar tsakiyan titi take,da ƙyar ta ɗago kanta ta kalli motar kafin a hankali idanunta ya rufe ta kifa kan motar.
Cikin ƙaraji da zaucewa haɗi da zallar mamaki Sufyan yace…