TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 11 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 11 BY AUFANA

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Cikin sallama yashigo parlon sarki kasancewar baya fada yashigo sashensane, sarki Abdul-samad dake zaune kan kujera yana karanta mujallun da aka kawomasa na halinda talakawansa ke ciki a wani yanki yad’ago a hankali cikin fara’a tareda karb’a sallamar ganin tilon dansa magajinsa yariman masarautar BAGDAAZ,,,….+
Ahankali yak’araso yadurk’usa cikin tsintsar ladabi yagaida mahaifin nasa “barka da hutawa Abbu” shima cikin stintsar so da k’aunar d’an nasa ya’amsa masa cikin harshen larabci kamar yanda yamasa magana kasancewar indai ba a fada sukeba to MUJAHID baya kiran mahaifinsa da Abbu saidai sarki shima Biryama yake kiransa idan kuma a fada ne saiya kirasa da SULTAN KO YARIMA, “barka dai Biryama fatan kana cikin koshin lafiya” ya amsa masa, MUJAHID kuma baisake cewa komaiba saiya zauna,,”…
Tinda sarki yaga shigowar MUJAHID yakumaga yanayin fuskarsa yasan yanada damuwa saboda tin MUJAHID na k’arami sarki yafi kowa sanin halin MUJAHID idan yanada damuwa nantake yake ganewa ta yanayin fuskarsa, hakan yasa MUJAHID sarki shine babban amininsa wanda yake kaiwa kukansa nantake yasharemasa hawayensa ta hanyar warware masa matsalarsa da maganceta cikin sauk’i,, hakan yasa yanzuma ya ajiye

mujallundake hanunsa yacire glass d’indake idonsa yajuyo ya fuskancesa sannan yace “tinda kashigo parlon nan nahango tsintsar damuwa bayyane a fuskarka menene meke damunka yariman k’asar BAGDAAZ SULTAN na wata rana a masarautar BAGDAAZ fad’a man naji” gyara zamansa yai cikin nutsuwa sannan yad’ago yana kallonsa nantake yakoromasa komai tin hadasa da ummi tai da asma’u wai shine zai aureta har izuwa yanzu halinda ummi ke nunawa MUFIDA  na wulakanci da nuna tsintsar tsanarta a fili dik saboda yaki amincewa ya auri asma’u, yakuma fad’amasa zuwanda asma’u tai a gidansa harta mari MUFIDA dakuma wulakancinda sukayiwa MUFIDA yanzu har taji ciwo a goshi,,,”…..
Idan ran sarki yai goma toya baci nantake fuskarsa ta sauya launi izuwa ja kamar yanda ta MUJAHID keyi idan ransa ya baci, cikin tsintsar b’acin rai yamik’e tsaye sarki yamik’e tsaye yafara zarya acikin parlon tareda harde hannayensa a bayansa batareda yace komaiba, can dai yajuyo yafara magana cikin yanayin b’acin rai sosai yace “banyi zaton koda kowa yawulakanta MUFIDA gimbiya zainab zata wulakantataba nayi zaton zata d’auketa tamkar y’ay’anta Nasmat da Nasma waenda tahaifa acikinta musamman dana d’auketa na’aurawa kai batareda nanemi izinintaba dikda kuwa nasan kuna son junanku, amma yau gimbiya zainab itace da kanta ke kyamatar jinina ahalina saboda MUFIDA jininace tinda y’ar d’an uwanace wanda yafi ji dashi, to wallahi koda asma’u zata mutu MUFIDA bazata tab’a zama kishiyartaba haramta agareta har abada taje tanemi wanda yakesonta itama takesonsa amma ba mijin y’ata MUFIDA ba” yasake juyowa ya kalli MUJAHID yace “kaje kasanardasu ina buk’atar ganinsu yanzi yanzinnan” saiya juya yashiga bedroom d’insa,,,….
Cikin farinciki MUJAHID yamik’e tsaye yafita, yana isa sashen ummi saiyakira wani hadiminta yace yaje yafad’awa gimbiya sarki na buk’atar ganinta ita da asma’u, bayan yafada masa sannan yawuce sashen mai martaba,,,….
Koda yaisa MUFIDA har bacci yad’auketa kasancewar hadda injection na bacci doctor yamata danhaka yafad’awa mai martaba abunda ake ciki nansuka wuce izuwa parlon sarki shi da mai martaba akabar hajiya gimbiya matarsa da MUFIDA dakuma sauran hadimai,,”….
Tinda ummi taga MUJAHID da mai martaba ta tabbatar MUJAHID ne yakawo karanta gun sarki, bayan kowa ya zauna sai sark yamik’e tsaye yafara magana “gimbiya zainab” sai yakira sunanta nan tad’ago tana dubansa  sai yacigaba da magana cikin harshen larabci “zainab bantaba tinanin zaki kyamaci ahalina ba, bantaba tinanin zaki wulakanta zuriyata ba zainab me MUFIDA tamaki wani laifine tamaki dahar kika tsaneta kika kyamaci d’anki daya aureta, wallahi zainab kinbani mamaki saidai inaso kisani wallahi wallahi wallahi Biryama bazai tab’a auren asma’u ba tinda kika nunaman asma’u itace taki MUFIDA ba taki bace to kije kinemamata wani mijin ta aura, wannan umarninane kuma zan iya hukunta dik wanda yasab’a koshi waye wallahi, MUFIDA y’ata ce jininace bazan tab’a k’aunar wanda zai cutar da’ita ba har abada koshi waye kuwa” yasake kallon asma’u yace “asma’u” yakira sunanta tad’ago idanuwanta dasukai zajir saboda tsananin b’acin rai da kukanda takeyi takallesa yajuya yacemata “daga yau kar nasakejin ance kinje gidan Biryama sannan kije kinemo wanda yakesonki kema kuma kikeso ki aura amma ba Biryama ba kuma daga yanzu karnasakejin wani yasake tada wannan zancen” yana gama fadar haka yakalli MUJAHID yace “kaje kadauki matarka kuwuce gida sannan kadinga kiran doctor yana duba lafiyanta” MUJAHID ya amsa masa da toh sannan yace “kowa zai iya tafiya”  daga haka kowa yafita yakoma sashensa,,,…..
STORY CONTINUES BELOW
Dikda MUJAHID yaji dad’in yanda sarki yai saboda koba komai yanzu MUFIDA zata samu yanci acikin gidan amma baiji dad’in yanda yaga ran mahaifiyarsa yab’aci ba saboda haka nantake ya yanke hukuncin zai nemi gafaranta,,,…..
Asma’u ce tsaye a tsakiyan d’akinsu sai faman zarya take, cikin tsintsar b’acin rai tafara magana cikin harshen hausa wacca ni kaina saida nai mamakin jinta tana yaren hausa tsab bako gargada “kai ina wallahi hakan bazai tab’a yiwuwaba MUJAHID nawane nikadai ummi tahaifawa shi mallakinane, wallahi wallahi wallahi nayi rantsuwa da ubangijin halittu sainaga bayan wannan tsinanniyar yarinyar matuk’ar ban zauna dashiba ban auresaba to ba shegiyarda zata auresa wallahi amma bari kawai dani suke zancen dagashi sarkin har ita y’ar tasa dayake tinkaho da’ita sainai maganinsu dani suke zancen” haka taita zuba masifa tana tsara irin mugun abunda zata tufka,,,….
     
Anan suka wuni sai dare sannan suka koma gida,,”….
             ******  ******

Rayuwa taci gaba da gudana cikin tsintsar so da k’aunar junansu inda sukecin karensu ba babbaka amarcinsu sukeci zallah tareda shayarda junansu madara da zumar soyayya, saidai har yanzu hankalin MUFIDA yakasa kwanciya saboda har yanzu ummi bata sakemata fuska ba, sam bataso tazama silar raba siyayyar uwa da d’a ba wacca take cike da tsabta amma ba yanda zatayi saidai tai alk’awarin sharewa MUJAHID hawayensa ta hanyar nemamasa yafiya agun mahaifiyarsa, saboda tasan dik silartane yasa yab’ata da mahaifiyarsa wanda itakuma tasan dik wannan abun laifintane saboda meyasa tasake shigowa rayuwarsa dayanzu ya auri wacca mahaifiyarsa takeso ya aura dayanzu mahaifiyarsa batai fushi dashiba, itadai tabarwa Allah komai saboda shine zai warware komai acikin sauki wannan abun tad’auketa amatsayin k’addarar rayuwarta jarabtace daga ubangiji, Allah yana jarabtatane domin yagwada k’arfin imaninta, rokonta a kullum shine Allah yabata ikon cinye waennan jarrabawowin ameen,,,….
Kwance suke kan gado kanta yana kan cinyarsa tana game da phone d’inta shikuma yana aiki da system kasancewar yanzu yafara aiki a company na mahaifinsa, sanye take cikin wasu fitinannin English were’s wando iya cinya sai wata y’ar torp d’in t-shirt mara hanu fara wacca ko cibiyarta bata rufeba, d’aya daga
cikin kayanda Aunty maryam tasiyomata ne daga Dubai,,,….
Yana cikin aikin saiyad’ago ya kalleta yai murmushi sannan yace “gaskiya my only idan kina kusa dani bazan iya aikata komaiba”  zaro dara daran idanuwanta tai farare tass cikin murmushi tace “kai haba to saboda me?” sai yai murmushi yace “saboda wannan kyakkyawar surartaki tana rikitani tasakani nakasa aikata komai” dariya ta kyalkyale da’ita sannan tace “kai habiby na banda dai tsokana” tafad’a tana mikewa tsaye tasake cewa “to bara natashi natafi nabarka kai aikinka karkaje office kafara sambatu kana fad’in “only na only na mai kyau”  tana fadar haka shima ya kyalkyale da dariya,,,….
Harta juya zata wuce saiyai saurin rik’o hanunta tareda janyota tafad’o jikinsa, “Ahh…!!!” tafurta tareda fad’in “habiby zaka karyani fa” yai murmushi yace “waneni na karya abar k’aunata kara gyaraki dai zanyi yanzu”  tini tagano inda zancensa yadosa saitai murmushi,,,….
Juyota yai sannan yad’agata yad’ora kan cinyoyinsa yamaidata suna fuskantar juna sannan yace “my only dama inaso na tambayeki akan aikinki tinda yanzu anan muke da zama yakike ganin yadace muyi yanda zakicigaba da aikinki batareda takura ba” murmushi tai sannan tad’ago fararan idanuwanta masu kashe masa jiki tace “ai tinda aka saka ranar bikinmu narubutu ritaya na ajiye aiki” cikin tsintsar mamaki yafirfito da sexy eyes nasa yace “bcoz of what?” yanda yai saiya bata dariya tace “inaso nai ibadar aure dakyau saboda nasamu kadaga man kafa nashiga aljannah kuma ni gaskiya banaso idan na haihu nanny tadinga kulaman da yara nafiso nabama y’ay’ana tarbiyaya kamar yanda nima dady na yabani, wannan dalilinne yasa kawai na yanke shawaran na ajiye kuma nadade da ajiyewa harma anbama kanwata munira matsayina na manager of Ahmad shitu N.L.Tc” shuru yai yazubamata sexy eye’s d’insa yana kallonta cikin yanayin murmushi, itama kallon nasa take tana murmushin yanda yake mata kallon kamar yau yafara ganinta, iska tahuramasa a idanuwa saiya kiftasu sannan yai murmushi yace “tabbas MUFIDA insha Allah ke y’ar aljannah ce” yafad’a tareda rungumeta, murmushi take tace “Allah i sa habiby na sai mushiga atare acikin gida ‘daya mucigaba da rayuwarmu aciki” yai murmushi tareda bata hot kiss a haba,,,…..
STORY CONTINUES BELOW
Kallonta yai yace “my only yau inaso kiman wani abu wanda wannan abun idan kikayisa zanji dad’i sosai kuma zan sakamaki albarka” murmushi tai sannan tace “meneneshi” gyara zamansa yai yak’urawa fararan dara daran idanuwanta ido yasaka kwayar idonsa acikin nata sannan yafada acikin murya mai laushi irinta masu jin shauk’i “inaso kiman hot kisses anan” yanuna goshinsa, murmushi tai tareda idanuwanta cikin nasa sannan tad’ago tareda mastowa da wuyanta kusa dashi takai lallausan hanunta tarufe masa idanuwana sannan takai d’an k’aramin bakinta tai kissing nasa a goshi a hankali saiyasake nuna idonsa yace “da nan kuma” saitai murmushi tasake yin kissing nasa a idon saikuma yasake nuna idonsa d’aya tasake kuma yimasa kissing a ‘dayan idon, sai kuma taga yanuna lips d’insa yace “da nan kuma” murmushi tai sannan taduko da bakinta dai dai nasa tsinin hancinta ya gogi nasa sannan tarufe idanuwanta takai bakinta ga nasa tai kissing, har zata janye bakinta saitaji yarik’esa har yafara tsotsan lips d’inta na k’asa tareda zura harshensa acikin bakinta,,,”….
Jin yafara mata wani salon kissing wanda bata sansa dashiba wanda kuma yafara tafiya da tinaninta yasa itama tafara kissing  na lips d’insa na sama tafara mayarda martani itama, haka sukacigaba da kissing d’in junansu bata ankaraba taji yajanyota tadawo jikinsa nan yafara shafarta sannan yacire bakinsa daga nata yafara bata hot kisses a ko’ina na jikinta cikin salo da kwarewa, rungumesa tai gam tacusa kafarta ‘daya a tsakankanin kafafuwansa tana gogata izuwa gunda sandar girmansa take, wani iri yaji nantake yacusa hanunsa acikin rigarta yafara wasa da albarkatun k’irjinta,,,….
Sake manna bakinsu yai gu d’aya yacigaba da kissing d’insa yana tsotsar yawunta yayinda itakuma takai hanunta tacusa ‘dayan acikin sumarsa tana masa sosa kafarta ‘daya kuma tana gunda sandar girmansa take, ‘dayan hanunta tasaka tafara shafar jikinsa tareda kai hanun a kan nipples d’insa tafara wasa dasu, wani irin sweet yaji hakan yasa yad’agata yarabata da y’an kayan dake jikinta yakwantar da’ita yafara wasa da dikkannin surarta, hot kisses yadinga bata tindaga wuyanta har izuwa cibiyarta yayinda ‘dayan hanunsa yakaisa kan HQ d’inta, dawowa yai kasanta yacire pant d’inta sannan yasaka yatsansa acikin hq d’inta yafara fingering nata, nishi tafara “Ahh…Ahhh…AAAShShShh”  cigaba yai da fingering nata cikin kwarewa, can yad’ago yakai bakinsa kan dukiyar fulaninta yafara tsotsar kan nipples d’inta, tsotsarsu yake san ransa kamar bazai bartaba itakuwa jikinta yariga daya mutu ko yatsanta yanzu bazata iya dagawa ba, hakan yasa yai amfani da wannan damar yafara kusantarta lokacin kuwa tai shuu sai nishinta kakejiyowa, cikin k’ank’anen lokaci MUFIDA tafara kawowa nantake goshinta yai haske kan nipples d’inta yai zajir kankaceme harta kawo hakan kuma yai dai dai dashima d’in yakawo danhaka yasauka daga kanta tareda zare sandar girmansa acikin jikinta, mirginawa tai tajuyamasa baya sai yai murmushi kasancewar wannan kusan d’abi’arta kunya, rungumeta yai ta baya yanamata rad’a a kunne, banji meyace mataba sainaji ta kyalkyale da dariya tareda rufe fuskarta shima yai dariya, daganan yad’auketa suka wuce toilet sukayo wanka sannan suka fito, bayan sun shirya sannan suka fito parlor,,,…..

  
_______________
Haka rayuwa tacigaba da gudana a tsakanin waennan masoyan guda biyu,,,, yau kimanin wata biyar kenan da bikinsu,,,”….
Zaune take acikin parlor tana jiran dawowarsa, har kusan 9:00pm amma baidawoba gashi kuma itakad’ai ce acikin gidan kuma tanajin tsoro danhaka tad’auki phone d’insa takirasa, ringing ‘daya a na biyu yad’aga yana fad’in “afuwan afuwan my only wallahi nazo supermarket ne nayi siyayya koda nafito sainaga motana yayi faci amma dai ankusa kare gyarawa kiyi hak’uri dan Allah ganinzuwa yanzu insha Allah” cikin sigar shagwaba tace “dan Allah habiby kayi sauri wallahi tsoro nakeji kaga nikadaice acikin gida” murmushi yai sannan yace “ok ganin zuwa yanzu ki kwantarda hankalinku kuma kiyi addua kinji ko only na” tace toh sannan takashe wayar,,,….
Har kusan 10:00pm amma baidawoba har bacci yafara d’aukan ga tsoronda takeji danhaka takashe TV tawuce bedroom d’inta ta kwanta,,,….
Around 10:30pm yadawo koda yashigo parlor sai baigantaba danhaka yawuce kai tsaye bedroom d’inta yasan tana can, yana bud’e kofar shiga yashiga dasauri yadawo baya cikin tsintsar tashin hankali kayanda ke hanunsa suka fad’i k’asa ya zazzaro idanuwansa yafirfito dasu waje nantake jikinsa yafara makyarkyata, cikin tsintsar tashin hankali yakira sunanta da k’arfi “MUFIDA…..!!!” aikuwa jin yanda yakirata d’in yasa tafarka daga baccinda take da k’arfi, ganin abunda yagani yasata itama razana tasake mitsirtsika idanuwanta kuma tasake ganin abun danhaka tamik’e tsaye dasauri tareda buga wata iriyar Kara cikin tsintsar rudu da tashin hankali,,,….
Cikin tsintsar b’acin rai da tashin hankali murya irinta masu kuka yace “MUFIDA mena maki zaki cuceni menamaki zaki sakaman da wannan sakayyar, MUFIDA wane laifi namaki zaki sakaman da wannan MUGUWAR SAKAYYA, haba MUFIDA haba MUFIDA wallahi kin cuceni kin cuci rayuwata………..

Cikin tsintsar tashin hankali tace “MUJAHID ka saurareni wallahi bansan dashi a bayanaba banmasan ya akayi yashigo ba wallahi wallahi bansanshib…..” bata k’arasaba yawanketa da kyakkyawan mari harsaida taga wutar lahira sannan yatureta tafadi k’asa, hawa kan gadon yai ya cakumosa cikin bayyanannen b’acin rai idanuwansa sun firfito waje sai zaresu yake sunyi zajir saboda tsintsar b’acin rai, k’aton gardi ne irin black America d’innan daka gansa kasan ba d’an yankin arab’s bane,,,…..

+

Cikin rufewar idanu MUJAHID yafara jibgarsa kamar an aikosane yad’auki ransa cikin tsintsar b’acin rai tamkar zararre haka yadinga dukansa, yana cikin dukansa sa
iya sauka k’asa yajawosa yafita parlor dashi,,,….

Itakuwa tsabar tashin hankali yasa takasa fitowa waje dakyar jikinta na rawa sai kuka take tamkar ranta zai fita tabiyo bayansu parlor, d’aure gardin yai akan kujera sannan yacigaba da azabtardashi har saida ya galabaita ya wahala sannan ya watsamasa ruwa a fuska ya farfado yadawo hayyacinsa, kuka take sosai tarasa ya zatayi gashi shima MUJAHID d’in kuka yake sosai yana fad’in “MUFIDA kin cuceni mena gaza maki dashi a rayuwar aure dahar zakinema agun wani wanda Allah yaharamtaki agunsa, wallahi MUFIDA kin bani mamaki kin cuci rayuwata kinmata rauninda bazai tab’a warkewa acikintaba”  cikin wani irin yanayi mai cike da tsintsar ban tausayi ta taso tayo kusa dashi dasauri yadakatardaita da fad’in “karki kusantoni”  saita tsaya cak tareda sake rushewa da sabon kuka, cikin muryar kuka tafara magana muryanta na rawa tace “ka saurareni MUJAHID kada yanke hukunci acikin fushi kada shaid’an yasakaka aikata abunda zakai dana sani akansa” dasauri yad’ago yakalleta yace “dana sani aikece zakiyi dana sani baniba MUFIDA wallahi kin cuci rayuwata kin cuceni MUFIDA kuma kin cuci kanki da kanki” fashewa tai da kuka saboda jin kalamanda mijinta abun sonta abun k’aunarta masoyinta ke fad’a izuwa gareta,,,….

Tashi yai yawuce izuwa d’akinsa yabugo k’ofar dakarfi, itama nata d’akin tawuce tafad’a kan gadonta tacigaba da rera kuka mai tsintsar ban tausayi mai raunana zuciyar mai karatu, cikin kuka take fad’in “wayyo Allah na kaicona kaicon zamana acikin duniya inama Allah zai d’auki raina namutu naje gun dady na mucigaba da rayuwarmu acan, Allah sarki dady na natabbata dakana raye ba wanda zai cuceni ba wanda zai bata man rai bare har kwallah suzuba a idanuwana, ya Allah kashiga lamarina Allah ka sakaman ga dik wanda yake nema ya hanani jin dad’in rayuwata yake nema yaga bayana Allah kashiga tsakanina dashi” haka taita sambatu cikin kuka abun gwanin ban tausayi,,,”…..

Cikin rashin sani MUJAHID yamanta bawani d’aurin kirkine yayiwa gardin ba koda yafito saiya tadda babu shi ba labarinsa, “ohh….!!! Shiiiiitttt” yafada tareda kaiwa iska naushi, cikin zafin zuciya yazauna dab’as kan kujera tareda dafe kansa dake masa zafi, kansa yadau zafi sosai hakan yasa yafara masa wani irin ciwo yasaka hannayensa dika yadafesu, abun kamar wasa haryafara fin karfinsa yasauka daga kan kujera yazube k’asa tareda daddafe kan nasa yana wani’irin nishi saboda tsabar tashinda hankalinsa yai, dakyar yasamu yatashi da dafe dafen bango gini yafara tafiya izuwa d’akinsa,,,…

Yana kawowa dai dai k’ofar bedroom d’in MUFIDA saiya fad’i kasancewar k’ofar d’akin a bud’e take yasa tahangosa aikuwa dasauri ta taso tazo domin ta taimakamasa sai yai saurin dakatar da’ita, tsaye tai tana kallonsa idanuwanta na zubda kwallah, haka yai k’arfin hali yai tamaza ya daddage yatashi dakyar yak’arasa bedroom d’insa, saida taga yashiga sannan tawuce nata bedroom d’in itama,,”…..

Yana shiga yawuce toilet yafada bath yazubarwa jikinsa ruwa masu sanyi yadan ji saukin zafinda zuciyarsa keyi, bayan yai wanka sannan yadauro alwala yafito, yana fitowa yasaka jallabiyansa yatada sallah, raka’a biyu yai yasallame sannan yazauna ya janyo Qur’an yafara karantawa,,,….

STORY CONTINUES BELOW

MUFIDA ma hakan take a gunta ganin kuka bashine mafita agaretaba yasa ta tashi tawuce toilet tai wanka ta dauro alwala tafito, bayan ta shirya sannan tashimfida sallaya ta d’akko Qur’an tafara karantawa, saikusan 1am sannan suka kwanta shima bawai dan sunajin bacci ba, haka suka kwana acikin wannan yanayin banda kuka da kaiwa Allah kukanta ba abunda takeyi har safiya ta waye,,,….

Washe gari bayan tai sallah kasa fitowa tai takoma kan gado ta kwanta amma ba bacci takeba sai kuka har yanzu kwallah sunkasa tsayawa a idanuwanta batajin yunwa batajin kishi saboda tsabar damuwa, har kusan 12pm batafitoba,, shikuwa yanafitowa kai tsaye yashirya yafita abunsa saboda ko son ganinta bayayi ganinta yana kara tinomasa da abun,,,…..

Daya dawo ma bainemetaba yashige bedroom d’insa yarufe yai kwanciyarsa, haka sukacigaba da zama acikin gidan baruwansa da’ita koson ganinta bayayi itakuwa tsabar damuwace tasa batason fitowa waje,,,….

        _______________

Haka sukacigaba da zama acikin wannan yanayin, yau kimanin kwanansu biyar kenan ahaka bayacemata uffan idan tamasa magana baya amsamata koma kallonta bayayi girki idan tai bayaci taita neman gafaransa amma ko kallonta bayayi wani lokacinma idan tanamasa magana akan matsalar saiyaimata shuru kokuma kawai taga kwallah nabin fuskarsa, gaba ‘daya ya kauracemata gashi yau kusan kwana uku kenan batada lafiya bata iya cin komai girkinma dataga bayaci gashi bata iya shiga kitchen saboda warinsa datakeji shiyasa tadainama wahalarda kanta dayin girkin,,,…

Yau kusan kwana biyu kenan rabonta da fito parlor saboda kamshin kitchen dake shigowa ciki itakuma batason kamshin amai yakesakata hakan yasa yanzu daga bedroom d’inta sai toilet take shiga gashi yanzu amai takeyi sosai ga jiri datayi amai saitadinga jin jiri yana dibanta saita kwanta sannan yasaketa, cikin y’an kwanaki tarame sosai tai fari sosai k’irjinta ya cicciko sosai hips d’inta suka kara fiffitowa,,,….

Yau dai tai k’udurin zata tinkaresa ayita ta kare shin menene makomarta agunsa menene makomar aurensu ya kauracemata ya kauracemata har a shimfida bayan kuma shine yasaba mata da soyayyarsa yanzu kuma zai kauracemata,,,….

Zaune yake a parlor kansa na kan hanun kujerarda yake zaune yak’urawa sama ido yai shuu yana tinani, k’arasowa tai ahankali tazo kusa dashi ta durk’usa tana kallonsa, yanajin motsinta yai saurin tashi a zaune, tana kallonsa sosai saitaga shima yarame sosai tamkar wanda yai jinyar shekara biyu y’ar kibarda yai ta angonci dikta zibe,,,….

Dakyar taiya hada y’an kalmominda zata fad’amasa takallesa cikin yanayin ban tausayi tace “MUJAHID na rokeka dan Allah ka yafeman laifinda namaka dikda nasan banida laifi kuma banida hanu akan abunda kake zargina akansa saidai banida kwakkwaran shaidarda zan kare kaina amma dan Allah MUJAHID ka yafeman wallahi nagaji da irin wannan zaman damukeyi nagaji da wannan ho inkula dakake nunaman hukuncinda ka yankeman yaman nauyi sosai dan Allah ka sausautaman” koda ta gama maganar ta kallesa saitagansa yana zubda kwallah, har zata sakeyin magana kawai saiyamike tsaye Yawuce isuwa d’akinsa,,,….

Yana isa yajanyo kofa yarufe,,, nan tai zauna dab’as akan tiles tafashe da wani irin kuka maicike da tsintsar ban tausayi, tanacikin yin kuka sai kawai tamik’e tsaye tawuce izuwa bedroom d’inta,,,”….

Tana shiga tabud’e wardrobe d’inta tafiddo da kayanta sannan tad’akko akwati d’aya tazuba kayan acikin tad’auki hijab d’inta tasaka tasaka takalmanta tafita, orlready akwai Key’s d’in mota a hanunta tana fita tafiddo ‘dayan mota tashiga tawuce,, kai tsaye gida masarauta tawuce tana isa tai parking tafito tad’auki akwatinta sannan tarufe mota tawuce sashen hajiya gimbiya matar mai martaba kakarsu kenan mahaifiyarsu sarki da abban MUFIDA,,,….

Tana isa cikin parlor kuwa ta taddata tareda hadimanta suna aiki batajira komaiba tawuce bedroom d’inta tafad’a kan gado,, koda gimbiya tashigo saita taddata tanata rera kuka kamar sabuwan amarya nantashiga tambayarta abunda ke faruwa,,,”…

STORY CONTINUES BELOW

Dik yanda jaddati taso tasan abunda ke faruwa musamman data ganta da akwati  amma MUFIDA takasa sanardaita sai kukan kawai take danhaka ta kyaleta tabarta anan cikin d’akin a kwance,,,….

Bayan mai martaba yadawo tasameshi tasanrdashi nantake yakira MUJAHID suka zaunardasu agabansu suna tambayansa, shima k’in fad’a yai saiyacemasu kawai d’an sabani suka samu, dikda mai martaba yafahimci bahaka bane amma saiya kyalesu yabar MUJAHID yai tafiyasa, sun d’aukan da dare zaidawo ya d’auketa sutafi amma har 10pm baidawoba hakan yasa mai martaba yafara gasgaka gaskiyar abunda yake tinani,,,….

               *****  *****

Yau kimanin kwanan MUFIDA biyar kenan ahanun su mai martaba amma har yanzu MU
JAHID baisake dawowa gidanba ma gaba ‘daya kuma kosun kirashi layinsa baya shiga ga MUFIDA batada lafiya sosai har yanzu kuma har yanzu mai martaba da jaddati har yanzu sunki barin kowa yasan MUFIDA tana gidan,,,….

Yau dai abun yai tsanani sosai dan haka mai martaba dakansa yashirya a sirrance yad’auki MUFIDA sukawuce asibiti da’ita, dazuwansu aka karb’eta cikin gaggawa saboda mai martaba yafi k’arfin yabi layin jiran likita, kai tsaye akawuce da’ita emergency saboda ganin yanda jikinta yai zafi sosai suna isa akafara treatment d’inta, jininta suka fara diba sannan suka dibi fitsarinta aka kai lab domin yin gwajinsa sannan suka doramata drip sukamata injection ciki hadda na bacci aikuwa nantake baccin yai awon gaba da’ita, saida sukaga tai bacci sannan suka cigaba da dubata,,,”….

Saida suka tabbatar komai yadawo normal sannan likitar tafito tayiwa mai martaba bayani daganan suka kaisa wani staproom inda ake ajiye manyan bak’i domin yazauna acan,,,….

Bayan yazauna yasake d’aukan phone nasa domin yai trying na number d’in MUJAHID, cikin sa’a kuwa tashiga tafara ringing, ringing ‘daya ana biyu yadauka cikin girmamawa yagaisheda mai martaba, baice dashi komaiba kawai yace “kazo asibitin Ustaz Shuraim kasamemu anyi admitting na matarka” baijira yaji mezaiceba yakashe wayar, har kusan 11am MUJAHID baizoba ganin haka yasa mai martaba yasake neman layinsa saikuma yajisa a kashe,,,”….

Wannan abun yana matuk’ar bama mai martaba mamaki shin wane daliline yasa MUJAHID yake nuna halin ho inkula ga MUFIDA shin laifinme tamasa wanda su duka suka kasa fadawa kowa, waennan tambayoyi sune keta faman zarya acikin kunnayen mai martaba,,,….

        _______________

Sai kusan 12pm sannan MUFIDA ta farka nan doctor tashigo tasanarda mai martaba suka tashi sukaje gunta, tana ganinsu saita bata fuska saboda a zatonta tana juyawa zatai tozali da kyakkyawar fuskar abun k’aunarta MUJAHID saikuma tasami akasin hakan nantake yanayin fuskarta yasauya, k’arasowa yai yamata sannu cikin fara’a da barkwanci da wasa irin na kaka da jikarsa ta amsa itama tana mirmushi,,,….

MUFIDA kasa hakurewa tai harsaida ta tambayi mai martaba MUJAHID, cikin wani irin yanayi tadubi mai martaba tacemasa “jaddu na MUJAHID baizobane?”  kallonta yai cikin tausayi yace “MUFIDA baizoba” daga haka tajuya fuskarta batasake waigowaba, suna zaune doctor munawwara tashigo da result sakamakon gwajin jini dana fitsarin MUFIDA, bayan tai y’an bayanai sannan tace “daga k’arshe dai Allah i jima da ranka nanda wata takwas zaka samu d’a saboda y’ar jikarka tana d’auke da juna biyu na tsawon wata biyu da kwana uku saboda haka yanzu dole a dinga kula da’ita sosai musamman yanda nata laulayin yazo da wahala dole a kula da’ita tadinga cin abinci mai kyau saboda tasami kwarin jiki da wadataccen jini da ruwan jiki, sai kuma zata dinga zuwa awo idan cikin yakai wata hud’u zuwa biyar domin mukula da lafiyarta da abinda ke cikinta fatanmu Allah i sauketa lafiya yabayarda rayayye mai albarka” mai martaba ya amsa da ameen sannan yayiwa doctor munawwara godiya tabashi file’s d’in MUFIDA da result sannan tafita,,,,….

Wani irin farinciki ne ya mamaye zuciyar mai martaba hakama MUFIDA nan cikin sauri mai martaba yakira layin sarki yashaidamasa sannan yakira layin jaddati uwar gidansa itama yafad’amata, kankace me masarautar BAGDAAZ zancen yakaradeta kowa yaji sarauniya MUFIDA uwar gidan yarima Biryama MUJAHID tana d’auke da cikin D’an sarki jikan sarki kamakunnen sarki tankad’ahaudin sarki, jinin sarauta takoina gaba da baya danko ummin MUJAHID y’ar sarautace babba,,,….

Kankace me hospital d’in Ustaz Shuraim tacika da zuriyar masarautar BAGDAAZ d’akinda MUFIDA take yacika sai fira ake ana barkwanci abun gwanin birgewa su Nasmat sunyo satar hanya batareda ummi tasaniba sukasaka driver yakawosu,, dik abunda ake MUJAHID baisaniba kuma baizoba,,,…

Kwananta biyu a hospital taji sauki sosai danhaka suka sallameta suka koma gida gimbiya tacigaba da kula da’ita, a ranarda suka dawo mai martaba yasaka a nemomasa MUJAHID dik inda yake cikin gaugawa aikuwa nantake dakaru da hadimai suka bazama nemansa…………

MUFIDA kuwa tariga data cire tsammanin MUJAHID zai sake waiwayota yanzu komai tariga data barwa Allah tamayarda hankalinta ga ibada saboda tasan shine kad’ai mafita agareta,,,…
+
Gidan MUJAHID acan dakaru suka cimmasa nan suka shaidamasa sakon mai martaba, sanin halin mai martaba yasa dole badan yasoba yashirya suka tafi,,,”…..
A babban parlon mai martaba MUJAHID ya cimma mai martaba, tinda yashigo parlon yaga yanayin fuskar mai martaba yasan lallai mai martaba ransa ya baci sosai, cikin tsintsar ladabi yak’arasa ciki yadurk’usa yakwashi gaisuwa, dasauri mai martaba yadakatardashi da fad’in “bana buk’atar gaisuwarka Yarima”    mikewa yai tsaye sannan yazauna ya sudda kansa k’asa,,,”….
D’agowa mai martaba yai yakallesa sannan yafara magana “Amma wallahi Biryama kabani mamaki haba saikace ba musulmiba kamar ba namijiba kamar bamai ilimi ba haba ai kowanne irin laifi yarinyar nan tamaka izuwa yanzu yadace ace ka yafemata kodon halinda take ciki a yanzu, takiraka tayita neman layinka amma daga ace yana kashe saikuma kagi dagawa kokuma ka kashe wayar gaba ‘daya, tayi kuka tayi kuka kamar ranta zai fita, shekaranjiya  batada lafiya kwananta biyu a asibiti amma kak’i zuwa kuma nakira na fadamaka, haba MUJAHID bansanka da wannan halayyarba kai mutum ne mai hak’uri da juyawa  komai baya ka yafewa banza bare kuma matarka y’ar uwarka kanwarka jininka kuma wacca jininka yake a jikinta”,,,,….
Yanajin abunda mai martaba yafada “wacca jininka yake a jikinta” saiya d’ago da sauri ya kallesa yace “jaddu kana nufin MUFIDA cikine da’ita?” kallonsa mai martaba yai ganin yanda fuskarsa tai sannan yace “eh shine ma silar zamanta asibiti yanzu watansa biyu da kwana  uku saboda haka inaso kayafemata dik laifinda tamaka kadauki matarka kaje kacigaba da kula da’ita dakuma abinda ke cikinta saboda karta sami matsala, kaga yanzu haka tinda muka dawo asibitinnan dikda taji sauki sosai amma har yanzu batada walwala sosai kullum tana cikin d’aki a kwance abincima sai hajiya tamatsamata sosai sannan takeci shima ba wani mai yawaba sosai, dan Allan Biryama kayi hak’uri Allah mafa yanason mai yafiya saboda shi kansa munamasa laifi kuma ya yafamana to bare mu kuma damuke ajizai masu aikata sabo, kayi hak’uri ka danne zuciyarka mace hak’uri ake da’ita saboda ita mai rauni ce kaina babba dole kadinga hak’uri”,,,,….
Haka dai mai martaba yaita bama MUJAHID hak’uri yana kara jan hankalinsa da nasihohi yana kwantar masa da hankali har yaji zuciyarsa tai sanyi nantake tausayin MUFIDA yafara ratsashi musamman dayaji irin wahalarda takesha, d’agowa yai ya kalli mai marataba yace “shikenan jaddu nayafemata Allah i yafemana baki d’ai”  wani irin farinciki mai martaba yaji yai mirmushi yace “ameen yh rabbi Allah i maku albarka yak’ara kareku daga sharrin shaid’an da mak’iya” ya amsa da ameen,,,….
Can yace “jaddu ina take ne?” sai mai martaba yace “tana ciki a ‘dayan d’akin” nan yatashi yashiga ciki,,”….
Kwance take a k’asa kan tiles d’in d’akin saboda yanzu komai batajin dadinsa tafison ma ta kwanta a kasan tanajin d’an sanyin tiles d’in yana shiga jikinta, ahankali yabud’e k’ofar yashigo cikin sallama, can kusa da bango yahangota kwance kamar y’ar baby, dama MUFIDA bawani jikin kirkine da’ita ba bare kuma yanzu da ciwo yazo, yanzu bayan tilin bobbs da hips bakomai ajikinta dikta rame tai fari tass,,,….
Jin zazzak’ar muryarda ko a mafarki tajita zata gane mai ida yasa dasauri tad’ago sai tai tozali da kyakkyawar fuskarsa, wasu zafafan kwallah ne suka zubomata sannan ta tashi a zaune dakyar towel d’inda take d’aure dashi ma kasa rikesa tai yasub’uce yafadi k’asa, cikin muryar kuka kwallah nabin kuncenta taharde hannayenta tace “dan Allah MUJAHID ka yafeman narok’ek’a da girman ubangijink….a” tak’arasa muryanta na rawa tana kuka,  dasauri yak’araso kusa da’ita yadurk’usa yajanyota izuwa k’irjinsa ya run
gume cikin tsintsar tausayinta,,,….
STORY CONTINUES BELOW
Bubbuga bayanta yafara alamar rarrashi batareda yacemata komaiba, wani irin nannauyan ajiyan zuciya ta sauke tareda k’ank’ameshi tsam tak’ara shigewa cikin k’irjinsa tana lumshe idanuwanta,, sunjima ahaka saida ya tabbatar da tadaina kukan sannan ahankali yadagota, harshensa yasaka yalashe kwallanda suka zubomata sannan yai kissing nata a goshi yasaka hannayensa yashafa fuskarta cikin fara’a,, ahankali yacemata “kidaina kuka only na komai yawuce kinji” cikin mamaki take kallonsa dan ganin abun take kamar a mafarki, tana kallonsa cikin mamaki tace “dagaske kake habiby na”  sai yai murmushi tareda lakutar tsinin hancinta yace “eh” murmushi tai tasake rungumesa tana fad’in “nagode sosai habiby na Allah i kara tsareman kai daga sharrin mak’iya da masharranta” yai murmushi yace “ameeeen only na hadda ke” itama tai murmushi,,,….
Sake d’agota yai cikin murmushi yakai hanunsa ya janye towel d’inda take d’aure dashi yashafa d’an lafaffen cikinta yace “my only na dagaske akwai ajiyana anan” murmushi tai tarufe fuskanta da tafukan hannayenta tace “eh” janyota yai ya janye hannayenta  yabata hot kiss akan lips d’inta sannan yace “ya Allah ya albarkaceshi yakuma nuna mana ranarda zaizo duniya yakuma saukeki lafiya yabamu rayayye mai albarka wanda dik duniya zatai alfahari dashi bamukadai ba” tai murmushi tace ameeen,,,….
1
Mikewa yai tsaye tareda ita yana rik’e da’ita yace “muje kiyi wanka kishirya muwuce ko” tai murmushi tace “toh” sannan suka wuce toilet, a toilet dinma shi dakansa yamata wankan sai noke noke take tana k’irjinta da hannayenta saboda yanda yaga sun cicciko kamar mai jego sun kara girma sosai sai shining suke saiyakejin suna d’aukan hankalinsa sosai gashi dama yana missing nasu sosai,, dakyar aka gama wankan aka fito sannan tashirya cikin atamfa da hijab yaharhada mata dika kayanta sannan suka fita,,,….
Koda suka fito ba kowa parlor donhaka kawai suka wuce suka shiga mota, saida suka fita harsun kama hanyar gida sannan MUJAHID yakira mai martaba yafad’amasa shifa yad’auki matarsa dankarsufara yawon nemanta, dariya mai martaba yai yace “kajiman jairin yaro to sai kayiwa wanda bashida matar nida nakeda habibiyata hajiya gimbiya uwar gida sarauniyar mata” MUFIDA ganin MUJAHID kawai tai ya kyalkyale da dariya, saida suka gama wayar sannan yake fad’amata abunda mai martaba yake fad’a nan itama taita dariya,,,….
Suna isowa yai saurin bud’e murfin mota yafito yazagayo yazo ya bud’e murfin motarta sannan yad’auketa cakk sannan yarufe motar da key yawuce d’auke da’ita izuwa cikin gida sai dariya take tana tsokanarsa,,,…
Kai tsaye bai sauketaba sai akan bed d’insa yana sauketa shima yahau kan gado tareda janyota jikinsa, hanunsa yakai yacire hijab d’indake jikinta saiya k’ura mata sexy eye’s d’insa yanamata wani irin shu’umin kallo, murmushi tai sannan tahuramasa  iska ta bakinta izuwa ga fuskarsa, ahankali ya lumshe idanuwansa sannan yabudesu yajanyota yarungume yana fad’in “am sorry my only one am so sorry bankyauta makiba danai saurin fushi dake na kauracemaki batareda natsaya nai dogon nazari ba akan halinda zakishiga”  murmushi tai sannan tace “wallahi ko sau d’aya bantaba jin gaushinkaba akan abunda kakeman saboda nasan dik masoyi na kwarai na gaskiya kuma dik miji wanda yai auren soyayya dolene yai kishin matarsa kuma dolene yaji matsanancin zafi idan matarsa ta aikata haka, to nidai bansan mezance akan wannan gagarumin laifi ba saidai nabaka hak’uri cikin tattausasan kalamai sannan nai addua ga Allah Ubangiji yatoni asirin dik wanda yakeson ya lalatamana zaman aurenmu yarabamu yasanya fitina a tsakaninmu, kuma naji dad’i sosai dabakai saurin yanke hukunci acikin fushiba saboda nasan MUJAHID kana d’aya daga cikin wanda zasu iya bada shaida akaina wallahi wallahi tinda nake bantaba aikata zinaba kuma kaima shaidatan….”  bata k’arasaba yai saurin rufe bakinta tareda fad’in “shiiittt….!!! Is ok” shuru tai kuwa batasake cewa komaiba tak’urawa fuskarsa ido,,,,….
Wani irin k’ayatacaccen murmushi yai yakai bakinsa yabata hot kiss a kunce sannan yahard’e bakinsu gu ‘daya yafara kissing, cikin wani irin salo yake kissing d’in bakinta yana tsotsar yawunta, itama lips d’insa d’aya takama na sama tafara tsotsa hakan yasa shima yakama nata na k’asa sukacigaba da kissing d’in junansu, cusa hanunsa yai acikin rigarta kasancewar ba brez ajikinta rigarce kawai, damkarsu yai yafara shafasu ahankali, ‘dagowa tai ta k’ank’ameshi sosai sannan tad’ora bakinta kan nipples d’insa tafara tsotsa tareda kai hanunta d’aya kan sandar girmansa tafara wasa da’ita cikin wani irin salo da ita kanta batasan tanadashiba, wani irin masifaffen dad’i yaji yanda take masa wasa da sandar girmansa nantake yak’ara jin shaukinta yana Kara shigarsa, d’agata yai yarabata da kayandake jikinta, lokacinda yai 2eyes da dukiyar fukaninta ai kusan haukacewa yai ganinsu sunyi tsaye kyam sun kara girma fiyeda da hakan yasashi kara shiga wani yanayi nantake yakai bakinsa ahankali yafara tsotsar kan nipples d’in cikin wani irin salo da kwarewa, lokacinda yakai bakinsa kan nipples d’inta wani irin nishi tai “Ahhhsshh….!!!” tareda gantsarawa tak’ara turomasa bobbs d’in aaramma MUJAHID kuwa abun nema yasamu gashi dama yai missing d’inta sosai nantake yacigaba da tsotsarsu cikin nishad’i irin wanda ma’aurata ke tsintar kansu alokacin biyawa junansu bukata,,,….
STORY CONTINUES BELOW
MUFIDA ma tai missing d’in shona d’inta sosai nan tak’ara k’ank’ameshi tana cusa hanunta cikin sumarsa tana yawo dashi, sakko da bakinsa yai dai dai cibiyanta yafara kissing nata takoina musamman cibiyarta da cinyoyinta, can yad’ago yakai bakinsa dai dai kunnenta yamata rad’a saitai murmushi tareda sadda kanta k’asa,,”….
Ahankali yakai hanunsa kasanta yafara shafar kan hq d’inta, d’an nishi tai tareda k’ank’ameshi takuma kai hanunta tarik’e hanun nasa, janye hanunta yai yasakko k’asa yarabata da pant d’indake jikinta ahankali yakai yatsansa yafara fingering nata cikin kwarewa, nishi tafara dasauri dasauri saboda yanayin yanda yake mata salon yana matuk’ar birkitata yana rikitata yanakuma rudata saidai tanafa matuk’ar son abun dan tanajin dadinsa sosai, cigaba yai da fingering nata tareda kai harshensa yalasa wajen, y’ar Kara tai mara sauti tareda ‘dagowa sannan takoma ta kwanta, saida yaga tafara shed’ewa ko yatsanta bata iya d’agawa sannan yad’ago yacire kayansa yafara kusantarta,,”…
Abunda yabashi mamaki lokacinda yake nema yashigeta shine, dikda MUFIDA tasaba yanzu gashi kuma harta d’auki ciki amma hakan baisashi daburcewa ba idan zai shigeta itama kuma tanadan jin zafi amma ba sosaiba, ahankali yacigaba da saduwa da’ita harsuka sami nutsuwa suduka, goshin MUFIDA yai haske kan nipples d’inta yai zajir kasancewar ita wannan alamarce ke nuna takawo tasami nutsuwa shima kuwa dama yakawo itace dai da saura ganin itama yanzu takawo danhaka yasauka daga kanta itakuma tamirgina gefe ‘daya tajuyamasa baya,,,….
Saida suka huta sannan yad’auketa suka wuce toilet, acikin bath yashiga da’ita yakwantar da’ita kan k’irjinsa yana shafa bayanta da sumarta itakuma ta lafe ajikinsa kamar mai bacci, sunjima ahaka sannan suka fara darzan juna suna nunawa junansu tsintsar so dakuma k’auna daga baya sannan suka fito saita wuce bedroom d’inta tasake sauya kaya,,,….
               *****  *****
Rayuwa tacigaba da tafiya cikin tsintsar k’aunar junansu yayinda MUJAHID yake bama MUFIDA cikakkiyar kulawa, saidai har yanzu bai daina bincike akan wannan matsalar ba yasaka amasa bincike mai tsauri akan wannan gardin k’aton daya gani kan gadon matarsa ta hanyar aiki da ID card d’in gardin daya yar acikin parlor,,,….
Tini mai martaba yasaka aka kawowa MUFIDA hadimai mata guda shida kowacce da aikinda takeyi yanzu ita aikinta kawai taci ta kwanta saidan motsa jikinda take dik safiya ita da abun k’aunarta MUJAHID, sai kuma hadimai maza waenda ke kula da gyaran wajen gida zirga zirga ta yau
da kullum, driver’s guda biyu ‘daya nata ‘daya kuma na MUJAHID kasamcewar yafara aiki yanzu a katafaren company na mahaifinsa sarki wanda ake safarar kwayakwai na kaji wanda mutan China ke kula dashi shikuma shine shugaba gabad’aya,,,”….
Yau takasance weekend agun MUJAHID kasancewar yanzu yaware rana ta musamman domin bama abar k’aunarsa cikakken lokacinsa dakuma kulawarsa gareta, zaune take acikin wani killataccen gu wanda MUJAHID yasaka aka ginamasu domin more rayuwarsu wato lambu, sanye take acikin sport were’s riga da wando iya cinya sai y’ar hula wacca bata rufemata sumarta gaba d’aya ba shikuwa yanacan yana motsa jiki kasamcewar dasafe ne yanzu, ‘dagowa yai ya kalleta yana shesheka yace “only na kifa taso kizo kik’arasa naki dan ko rabima bakiyiba” kallonsa tai da dara daran idanuwanta masu haske tamkar farinwata, cikin shagwaba tashagwabe fuska tace “gaskiya ni…ni Allah ni habiby nagaji sosai yunwa da kishi nakeji” firfito da idanuwansa waje yai yace “yunwa kuma my only na bamufi 30mnts bafa dayin breakfast har zakiji yunwa yanzu” turo da baki tai waje tace “to ai balaifina bane bare ace nacika ci dayawa” dariya yai sannan yace “ai bance laifinki bane my only na dama nasan dik laifin my boy ne” yafada yana kwaikwayan yanda take magana cikin shagwabar, itama dariya tai sannan tamik’e tsaye da d’an jinjirin cikinta wanda yakai wata hud’u yanzu,,,….
Atare suka jera suna makale da juna suka wuce izuwa cikin gida, suna isa yasaka humaida mai mata girki takawo mata ruwa tasha shikuma yawuce bedroom d’insa domin yai wanka yasauya kaya,,,….
Tana a zaune humaida takawomata ruwan tasha bayan tasha sannan ta tashi tawuce izuwa cikin d’akinta, shigarta da kusan 5mnts saikawai tafarajin wani matsanancin ciwo a maranta, abu kamar wasa amma sai karuwa yake ciwo bilhakki maranta yakeyi,,,….
Da tad’auka bawata matsala bane amma dataga jini yafara zubowa ta gabanta hakan yasa hankalinta yak’ara tashi gakuma ciwonda takeji yak’ara tsananta, cikin tashin hankali tafara kiran MUJAHID amra Anisa kuna inane, Anisace tajiyota danhaka tazo dasauri tareda durk’usawa tana fad’in “ranki yadade lafiya meke faruwa ne” cikin harshen larabci, ganin halinda MUFIDA take ciki yasa itama Anisa hankalinta yatashi takama MUFIDA takwantar da’ita sannan tafita,,,…..
D’akin MUJAHID taje tafara masa noking, yana budewa tafad’amasa halinda sarauniyarta take ciki, wandone yake sakawa baiko k’arasaba yafito yawuce izuwa d’akin MUFIDA acan yak’arasa sakashi, shima ganin halinda take ciki ga jini yamata zuwa sosai yasa hankalinsa yamatuk’ar tashi, baijira komaiba kai tsaye yad’auketa izuwa hospital domin kare lafiyanta…………

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *