UNCLE NE CHAPTER 4 BY NIMCYLUV
baki iya neman permission ba ko?” ya ƙare maganar yana ware ɗaurin da Mummy tayiwa sumar kanta,turo baki gaba tayi cikin Muryar shagwaɓa tace “zafi fa” waro idanu yyi waje tare da faɗin “where?” hannu tasa ta nuna dwon lips ɗinta inda ya murɗe mata, bai ce mata komai ba sai sumar kanta da yabi da kallo,harga Allah yana
ƙaunar yaga suma mai yawa shiyasa a karan kansa ba bai fiye cire tasa ba,matsawa yyi can gefe tare da zama saman sofa yaci gaba da kallon tafsir a sunna t.v, haɗe rai yyi sosai kamar ba shine yyi mgn yanzu ba,ganin hakan yasa ta kwaɓe fuska tare da juyawa zata bar ɗakin..,cikin ƙasa da murya kamar mai raɗa yace “kee ubanwa zai zuban?” ya ƙarasa tambayar yana ƙara maida hankalinsa ga tafsir ɗin da ake,tsaye tayi masa aka after 20 seconds ta ƙarasu wajan zata taɓa jug ɗin taji saukar muryarsa yana faɗin “out..!” yadda yyi maganar yana ɗaga murya yasa ta tsorata dashi,da sauri tabar ɗakin jikinta duka rawa yake,tana fita ta haɗu da Aryan zai shiga side ɗinsa da gudu ta faɗa jikinsa ta saki kuka,bayanta ya shiga bubbugawa tare da shafa sumar kanta yace “stop cry beb..and keda wa kike kuka?” ya tambaye ta tare dasa hannu ya fara goge mata hawayen dake saman fuskarta,shuru tayi masa ba tare da tace komai ba, attention ɗinsa ya ƙara mayarwa kanta yace ” you refused to answer my question,keda waye beb?” ƙara shagwaɓe fuska tayi tace “uncle ne,ina jin tsoron sa” dry yyi mata yana jan hancinta yace “ehyeee keda uncle ɗin naki” baya ta juya masa tana ƙara matso hawayen idanunta ,ganin baice mata komai ba yasa ta fashe da kuka tana buga leg ɗinta a ƙasan tarazo,da sauri ya matsu kusanta ya jawota zuwa jikinsa yace “ohhh sorry beb, kin san uncle bai son hayaniya,kuma bai son magana biyu saiki kiyaye” kaita ɗaga masa alamar “to” murmushi yyi mata yace “good gril,maza jeki ga Nihila can ta dawo” jin hakan yasa ta sake sa da sauri ta nufi parlour’n,tana zuwa taga Nihila zaune kusa da Mameey jikinta ta faɗa tace “wlcm sister” dry Nihila tayi tace “Thank You dear,muje kiji wata magana” tana faɗin haka taja hannunta zuwa upstrais,da dry Mummy da Mameey suka bisu, Mama kam na ƙwance da rubar ice cream kusa da ita a haka tayi bacci, yana zaune saman sofa yana speading coffee a bakinsa,ya ɗura leg ɗinsa saman table ɗin time to time yakan lumshe idanunsa tare da fesar da numfashi ta bakinsa,a haka ya samu ya shanye 1 cup na coffee ɗin,yana nan zaune idanu lumshe Jafar yyi sallama ya shigo,ware idanunsa yyi ya saukesu aƙan Jafar daya zauna gefen sa tare da tsiyayar coffee a cup ya fara sha,ɓata rai Jalal yyi kamar wanda akaiwa dole yace “why zaka shigo min without my permission?” dry Jafar yyi tare da ɗauka remote ya sauya channel ɗin zuwa zee world, ya fara kallon series ɗin twist of fate “ni nasan ba aure gareka ba,bare nayi tunanin idan na shigo babu izininka zanga abinda bai dace ba” banza Jalal yyi masa har sai da ya gama surutunsa kana yace “yunwa fa na keji,dan naga kai kamar azumi kake” still nan ma Jalal bai kula sa ba,sai ɗaukan remote da yyi ya sauya channel,tsaki Jafar yace “wannan ai rainin hankali ne,kai kake kallon ko ni?,da zaka sauyamin” sai a lokacin Jalal ya buɗe idanunsa tare da saukeso akan Jafar,iska ya fesar kana ya ƙara lafewa jikin sofar,some minutes ya ƙara kallon Jafar yace “ina son zama president of ibadan what is ur opinion?” zare idanu Jafar yyi yace “are you mad? kasan me kace kuwa shugaba ƙasa fa Jalal” gira guda ɗaya ya ɗaga masa tare da ɗaga shoulders ɗinsa tare da ware su alamar “so what..!?” jinjina kai Jafar yyi tare da kallon Jalal sosai yace “look Jafar you can do what ever you want to do,but zama president ba sauƙi,and kuma kasan wanene president Mubarak Yahya cibo kowa,kana sane da cewa dukkan wanda ya haɗa takara dashi sai dai wani bashi ba,idan kai baka son rayuwarka to aƙwai masu buƙatar ta just like me, please Jalal forget all think kayi farcing rayuwarka na gaba” ya ƙare maganar cikin sigar lallashi..,” kallo ɗaya bobo yyiwa Jafar ya ɗauke kai kafin yaja ajjiyar zuciya yace “kasan mene cikar buri?” cikin ɓacin rai Jafar ya miƙe tsaye yace “ban sani ba sai kai faɗan,wlh saina ha ɗaka da Abbou yanzu ma dan ance baya nanne,but i will be back in sha Allah” bai ko tankasa ba bare ya saka ran zai ce masa wani abu,a haka harya fice daga part ɗin nasu,a main parlour yaga Nihila zaune ita da Jalilerh “a’a beb keda ƴar wajan Jalal ce” murmushi Nihila tayi masa tare da sunkuyar da kai ƙasa sabida kallon da yake mata,sofa ya samu ya zauna tare da ƙwalla kiran sunan Mummy yana ƙoƙarin ƙara kiran Mummy yaji an rafka sallati a bayansa ana faɗin” Muhammadu Rasulullah (s.a.w) amma kai dai Jafaru baka tsoran Allah,yanzu sabida tsabar rashin mutunci da mugun hali irin na yaran zamani sai da ka tasheni a baccin nan,huuu ina ganinka na kirki ashe kaima tantirin bugawa a jarida ne kamar abokin naka..,wlh ku sauya hali domin aure zakuyi babu gantalalliyar yarinyar da zata zauna da ko a haka” ta ƙare maganar tana tura rubar ice cream ɗin dake kusanta a baki kana ta ɗura da faɗin “kai wannan abu ba dai zaƙi ba, duk yadda akai an zuba kindirmo a cikin wannan abun.,ai Jafaru ban baka labari ba ina sane ɗazo na faki idon wancan misalin na ɗauke rubar wannan kindirmon” tunda ta fara magana Jafar yake dry,domin shi karaɗinta dry yake basa, Nihila tace “aikam yanzu naji kuma saina faɗa masa” miƙewa Mama tayi tsaye tace “yooo ke daman ai baki tsoran Allah,ban taɓa ganin yarinya mai baƙin jini irinki ba,har yanzu babu wani mashinshi ni..,” da sauri Jafar ya dakatar da Mama ta hanyar faɗin “a’a Mama nifa? bayan kin san ni nake riƙo” taɓe baki tayi tace “kaji dashi nidai nayi nan” tana tafiya Mummy na sakkowa daga upstrais zama tayi kusa da Jalilerh wacce take bacci saman sofa tace “a’a son kaine a gidan namu” sunkuyawa yyi yace “eh mummy na sameku lfy” murmushi tayi tace “lfy lou” kallon bayansa tayi tace “ma sha Allah” kai ya sosa yace “Mummy am hungry” dry tayi masa kana ta kalli Nihila wacce ke danna wayar Mameey tace “beb jeki kawo masa abinci” ta faɗi hakan tana kallon Jafar kana tace “shi bobo yana ina?” dry yyi shima yace “kin san halinsa Mummy ai,yana can part ɗinsa” jinjina kai tayi kana ta miƙe ta nufi part ɗin nasa.
a zaune Mummy ta samu Jalal ya lumshe idanunsa yana tunani gefe guda kuma,t.v nata ƙara ita ɗaya tana shiga ta sanya hannu ta ɗauki remote ta kashe kallon,zama tayi kusan shi and she start staring at him for some minutes, numfashi ta sauke tare da kiran sunansa,tun shigowarta ya san itace ta shigo kawai bai son yin magana shiyasa baiko mutsa ba,sai yanzu data kira sunansa ya janye hannunsa on his face,idanu ya zuba mata kafin yaji ta ɗura hannunta a saman forehead nasa tace “Allahamdulillah nayi tunanin ciwonne” lumshe ido yyi tare da ƙara kallonta, miƙewa tayi zuwa ɗan ƙaramin fregd ɗin dake parlour’nsa, buɗewa tayi taga tarkace da yawa, gashasshen kifin daya shigo dashi ɗazo ta ɗauka tare da ɗaukan plat ta saka a ciki, ruwa ta ɗauka mai sanyi da kuma apple itama ta saka a wani plat ɗin,kana ta ƙarasu inda yake zaune “rayuwa baza ta taɓa yiyuwa babu abinci ba bobo,sam baka damu da kanka ba,mutum sai ya wuni a ɗaki dukkan abinda akace yyi na aiki yace bai so,kenan karatun ya tashi a banza” ta ƙare maganar tana buɗe bakinsa tare da tura masa kifin,a hankali ya fara taunawa ba dan yana so ba,sai taga yaci sosai sannan ta bashi ruwan da kuma apple ɗin.
washegari tun da safe ya fice daga gidan bai dawo ba sai wajan ƙarfe biyar na yamma yana shiga ya hango Jalilerh ƙwance tana bacci daga ita sai wani ƙaramin sket wanda iya kacinsa cinyarta sai kuma vest,baiko ƙara kallonta ba ya shige cikin part ɗinsa.
wajan sati guda kenan bobo baya samun zama,a haka harya samu zama da shugaban jam’iyyar kana aka bashi damar siyan Form na neman takara a take a wajan ya siyi Form ɗin ya cike,kuma a ranar aka tabbatar dashi a ɗan jam’iyyar D.R.P kuma mai neman kujerar shugaban ƙasa,a gajiya ya shigo gidan yana shiga ya nufi part ɗinsa ya zare kayan jikinsa ya nufi bathroom taken shower yyi kana ya sanya wata milk ɗin jallabiya mara nauyi, bayan ya shirya ya fito sai zabga ƙamshin yake,kai tsaye part ɗin Abbou ya nufa yana zuwa main parlour ya samu Mameey ita da ƴan ukunta da kuma Mama sai zabga Shira suke,fuska ya sauya kana yyi gyaran murya yace “gida kamar club,zaku ɗauki hakkin wasu fa” haɓa Mama ta riƙe tace “yau naga ɗan nema,ni kake ma baƙin ciki sbd ina basu labarin kuruciyata,to wlh sai dai baƙin ciki ya kasheka” bai kula taba ya haura upstrais abinsa, tsayawa yyi baƙin ƙofar har sai da Abbou ya bashi damar shiga,yana shiga ya zame ƙasan kujera kusa da Abbou yace “Barka da rana Abbou” murmushi Abbou yyi tare da ajjiye jaridar daily trust a gefen sa yace “bobo na sai na kejin labari daga sama,nida nake gidan banji ba,to ina maka addu’ar samun nasara Allah ya taimaka” sosai bobo yaji daɗin addu’ar Abbou domin abinda yake son sanar dashi kenan,cikin ƙasa da murya yace “Abbou ka amince?” kansa ya shafa yace “tayaya zanƙi abinda gudan jinina keso? naji daɗi nayi farin ciki Allah ya nuna mana lokacin Election” da “Ameen” ya amsa kana ya miƙe ya nufi dwonstrais,yana gifta ɗakin Nihila yaga inuwar mutum,a hankali ya fara takawa zuwa ɗakin yana isa yaga Jalilerh tsaye bakin ƙofar hannunta riƙe da brezia,kallonta yyi yaga daga ita sai ƙaramin towel sai rarraba idanu take,fuska ya haɗe yace “gulma ko?”turo baki tayi gaba tare da ɗan buga ƙafarta tace “ba kai ne ba” ware ido yyi waje tare da nuna kansa yace “me? ok where are you hiding?” fuska ta shagwaɓe tare da nuna masa brezia hannunta tace “wannan ne ban iya sawa ba,and kuma Mummy tace dole nasa” lumshe idanunsa yyi tare dasa hannu ya jawota zuwa gabansa kana ya juyata zuwa baya yace “muga” brezia ta bashi shi kuma ya amsa,waro ido waje yyi ganin number dake jikinta,baice komai ba ya ɓalle bottle ɗin dake jiki a hankali kuma ya saka hannunsa a gadon bayanta..
saurin juyowa tayi gabansa tare dasa hannunta a ƙirjinsa cikin kwaɓe fuska ta kallesa tace “Uncle baka iya ba ai” lips ɗinta ya ƙorawa idanu,kafin yaja numfashi ya sakar mata brezia a ƙasa,kana ya gyara tsaiwarsa kamar mai koyan magana yace “wake saka maki da?”turo baki tayi sai kuma ta saki dry tace “to aini bansawa” jinjina kai yyi yace “i see” bai ƙara kallonta ba ya juya yyi tafiyarsa,a main parlour ya samu samarin gidan da Mummy da Mameey da kuma Mama zaune tasa farfesun nama a gabanta,kallonsu yyi ya ɗauke kai har yaje bakin part ɗinsu ya tsaya cikin ƙasa da murya yace “time for paryer” yana faɗin hakan ya juya abinsa zuwa cikin part ɗinsa,yana shiga ana kiran sallar magrib, bathroom ya huce yyi wanka tare da ɗaura al’wala,a parlour ya samu Abbou ya fito su Irfan kuma na jiransa,a jere suka nufi masallacin bayan sunje suka samu liman ya dawo dan haka Jalal bai ƙarasa wajan tayar da sallar ba, murmushi Liman yyi yace “mu duka kai muke jira daman shekaruna sunja,bai ce komai yaje ya tayar da Sallah,bayan an idar Abbou ya buƙaci su tafi zai dawo,kallonsa Jalal yyi kamar mai son faɗin wani abu sai kawai yyi shuru ya miƙe suma sauran ƴan uwansa suka bi bayansa,haka nan kawai ya samu kansa da faɗuwar gaba wacce bai san dalilin hakanma, suna tafe su Imran na shira shidai kawai jinsu yake da kunne, Irfan ne ya kallesa yace “yaya wlh ka shiga takara a Sa’a,domin jama’a suna sonka,daman tuni suka gaji da shugabancin zalunci da shugaban ƙasa Mubarak Yahaya cibo,jiya na kunna data na kamar ance na shiga Twitter,ina shiga na fara ganin photonan ka na ibadan wasu da kayan likitoci wasu da kayan gida, jama’a sai mara maka baya suke” ya ƙare maganar yana kallon yayan nasa wanda baice masa komai ba, Aryan ne ya ɗura da faɗin “nayi mamakin yadda jama’a suka samun wannan photonan wanda komu bamu dashi,ai in sha Allah daga wannan lokacin kashin President Mubarak Yahya cibo ya bushe,zai ga yadda ake mulki mai cike da tsafta da kuma adalci” lumshe idanunsa yyi tare da fesar da iska daga bakinsa kafin ya kalli ko wannansu yace “Jafar zai zo da paster” a haka suka ƙarasa cikin gidan,suna shiga main parlour suka, zazzauna Jalal yasu shigewa part ɗinsa Mameey tayi saurin faɗin “bobo sai muke jin abin farin ciki, gsky nayi murna ƙwarai da gske, Allah ya taimaka ya kuma baka nasara” waje ya samu kusa da Mummy wacce ko inda yake bata kalla ba hakan ya tabbatar masa da fushi take dashi,bayan ya zauna ya kalli Mameey da murmushin sa na gefen baki yace “Ameen ya rabb Mameey na” hannunsa ya ɗura akan na Mummy wacce take latsa waya banza tayi masa, ganin hakan yasa ya ƙwace wayar hannunta tare da shige jikinta, ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya fesar da numfashi yace ” i missed You Mummyna,why kike fushi?” kallonsa tayi taga yadda ya faɗa idanunsa suka ƙara fitowa ga farin daya ƙara,rai ɓace tace “Muhammad tashi a jikina” zare jikinsa yyi domin tunda yaji ta ambaci sunansa yasan taje ƙarshe wajan ɓacin rai,yana tashi ta miƙe taja hannunsa har zuwa saman upstrais,da kallo su Aryan suka bisu banda Mameey wacce take murmushi daman tun ɗazo take ganin Mummy a kumbure ashe ita da bobo ne, Mama taɓe baki tayi tace “ah to shi rikon maraya ai sai mai ƙoƙari,banda haka wacce gantalalliyar ce zata iya da wannan miskilin,mutum kamar wanda akaiwa AL’BISHIR da wani nasa ya mutu,yadda zuciya take a kumbure haka fuska take kamar zai fasa ihu..,ohhh wlh da bansan shi ba bazance Kabeeru ne ya haifi Wannan basa mudan ba” Mameey data san kan zancen taja bakinta tayi shuru,su Irfan kam da idanu kawai suke kallonta domin sam basu fahimci komai a zan can nata ba.
Mummy na shiga ta zaunar dashi a ƙaramin parlour’n ta,bata ƙara kallon inda yake ba ta shiga kitchen ɗin dake part ɗin ta juna hiter tare da zuba kayan ƙamshin,sai daya tafasa ta sauke,ta haɗa masa tea mai kauri wanda yaji bonvita da madara,plat ta ɗauka ta cika masa shi da cips,cikin parlour’n ta dawo hannunta ɗauke da tray,table ta jawo gabansa tare da ajjiyesa a saman table ɗin,fuska a ɗaure ta kallesa tace “eat,kada ka rage komai” kallonta kawai yyi harta fice daga parlour’n ta nufi cikin bedroom ɗinta,ganin abincin gabansa ya sashi jin yunwar bawai dan yana so ba,shi sam bai san mene yasa abinci bai damesa ba,bai san mene yasa a duk sanda yaci abinci ya cika cikinsa ba ya kejin cikinsa nayi masa zafi,mararsa ta kumbura tana masa zugi,yana ɗaya daga cikin abinda yasa bai son cin abincin,table ɗin ya jawo gabansa tare saka spoon ya ɗauki cips ɗin yakai bakinsa,saurin lumshe idanunsa yyi sabida daɗin ɗaya ziyarci kunansa,a hankali ya dinga cin cips ɗin yana haɗawa da tea ɗin gabansa,har sai da ya cinye tas,domin bai son ya karya mata rantsuwar da tayi,yana gamawa tana shigowa hannunta ɗauke da wata damammiyar fura, zaro idanu waje yyi kana ya miƙe tare da kwaɓe fuska yace “Mummy i’m done” itama haɗe rai tayi duk da irin dariya da yaso bata,domin tasan ganin furar ya sashi miƙewa, zaunar dashi tayi tare da zama kusansa tace “haa” tsuge bakinsa yyi ba tare da yace komai ba, ajjiye furar tayi ta kama hannunsa cikin nuna ta isa dashi da kuma nuna ita ɗin uwace garesa tace.
“Rayuwa tana da sauƙi bobo,sannan kuma tana da wahala,a lokacin dakai kake tunanin abinda zakai mai sauƙi ne,wani a lokacin yake ganin mai wahala ne…,”tsayawa tayi da maganar tana kallonsa, idanunsa a rufe suke amma dukkan wani attention ɗinsa yana akanta, ɗurawa tayi da faɗin.
“wani zai maka kallon maƙiyi,dalili kana son ka mallaki abinda yake dashi lokacin,da zarar kuma ka mallaka shi zai zama koma baya sabida burinsa da dukkan abinda yake samu ya na ga wannan abun daka rabashi dashi,hakan zai sanya yaga baƙinka yaga babu wanda ya tsana sama dakai,kuma zaiyi alwashi rabaka kaima da naka farin cikin kamar yadda ka rabashi da nasa,zai sadaukar da komai nasa in dai zai dawo da farin cikinsa..” tsayawa ta ƙarayi sabida ajjiyar zuciyar da taji ya sauke, kansa ta shafa tace.
“ina jin tsoron abinda gaba zata haifar, Jalal bana son ganin wani abun ya sameka,kaine Garkuwa Nihila,nasan a yanzu ba zaka gane abinda nake nufi ba sai nan gaba,amma siyasa babu sauƙi kamar yadda kai kake tunani,kai muradin kai ne,shi kuma farin cikin sane,a naka tunanin mutum zai yarda ya rasa farin cikinsa ne..no! Jalal bazai taɓa yiyowa ba,zakai farin ciki a duk lokacin da kakeso,ina gaya maka wannan ne da nake a raye yanzu,wata rana bazan faɗa maka ba, aƙwai ranar daza tazo kayimin kallon muguwa ko azzaluma duk kana da hujjar da zakai hakan,amma hujjarka mutum biyu ne,bazan iya faɗa maka so ba sabida ni kaina ban sansu ba,amma dai an tabbatar min da hakan,kayi ƙoƙarin kula da lafiyarka, domin wata rana mutum biyu kake da ikon riƙewa kuma ƙarƙashin inuwarka..”
da sauri ya buɗe idanunsa ya ƙorawa Mummy idanu kamar mai nazartar maganarta, a hankali kuma yaja idanunsa ya rufe kamar mai yin bacci, murya can ƙasa yace.
“Ni duk kaina ya kulle, i don’t understand anything, mene kikayi da zanji zafinki,kinfi kowa sani i’m nothing without you,na tabbatar uwa ba zata taɓa cutar da yaronta ba,all i need for u,albarkarki”
Murmushi tayi masa kafin ta shafa sumar kansa tace “Allah yyi maka Albarka,ya baka dukkan abinda kakeso,ya baka sa’ar rayuwa data mutuwa,ya haɗa ka da mata nagari”
ya mutsa fuska yyi kafin ya miƙe tsaye, hugging yyi Mummy kafin yace “zani sallah” kansa ta sumbata kana ta sakeshi,ya juya ya fita daga cikin part ɗin, yana zuwa yaga babu kowa a main parlour’n hakan tabbatar masa Abbou tun sallar magrib bai dawo gida ba,part ɗinsa ya shige direct bathroom ya huce yyi brush ya ɗaura al’wala kana ya fesa parfume mai sanyi da daɗi,yana gamawa ya fita masjid, a compund na gidan ya samu Jafar dasu Imran suna kallon paster da Jafar yyi ɗazo, photon Jalal ne yasha shadda sky blue da kuma hula dark blue, ɗinkin riga da wando da kuma Babbar riga,sosai photon jikin paster yyi ƙyau sabida murmushi gefen baki da Jalal yyi,daga saman paster an rubuta D.R.P ƙasa sunan jam’iyyar an saka (power) daga ƙasan paster an rubuta PRESIDENT MUHAMMAD JALAL BOBO, yana zuwa suka tafi wajansa suka rungomesa kansu ya shafa yace “darling” dry sukai gaba ɗayansu kafin a tare suce “we are proud of you yaya, munji daɗin samunka as brother” janyesu yyi daga jikinsa kafin ya kalli Jafar dake can wajan fanfo yana yin al’wala,yana gamawa ya matsu kusa dasu yace “wato ko dole sai kun nuna tare kukazo duniya ko?” dry Aryan yyi kafin yace “haba yaya Jafar,ai bamu sanin time ɗin da muke magana tare” kai ya jinjina kana yace Irfan ya zura paster a cikin mota kafin su fito daga masallaci,suna shiga Masallaci su kaga ana rabon alwala da dabino haɗi da goro, ƙarasa shiga sukai bayan an idar da sallah Jalal shima fitowa yyi bai zauna ba sabida cikinsa da yaji yana masa ciwo,yana fitowa waje yaji wasu suna faɗawa Abbou “to Alhaji Kabeeru Allah ya sanya alkairi..
ba tare daya kalleso ba,yyi shigewarsa cikin gidan,a main parlour ya samu Jafar zaune a kan sofa gefen sa kuma Nihila ce zaune tana duba littafi karatu sbd sun fara text ta second semester,waje ya nema can gefe ya ɗauki wayarsa iphone 12 max ya fara latsawa, Jalilerh dake sakkowa daga saman upstrais ta ƙarasu kusa dashi kanta a ƙasa tace “uncle..!” kansa ya ɗaga a hankali ya kalleta daga ita sai wata duguwar riga iya laps ɗinta gashin kanta har baya,yana kallonta ya sunkuyar dakai ƙasa ba tare kuma da yace komai ba,tana nan tsaye har Aryan ya fito daga cikin part ɗinsa,kallonta yyi yace “beb me kike a kansa?” fuska ta kwaɓe da sauri kuma ta ƙarasa wajansa tace “chocolate Mummy yace nazo ta bani” murmushi yyi mata tare da kama hannunta yace “Mummy daman namiji ne?..idan macace haka za kice tace..,idan kuma namiji ne haka za kice yace” kaita ɗaga masa kafin tasa hannunta a waist ɗinsa tace “yaya a kabani?” hancinta yaja yace “ok muje” daga gefen sa yaji Jalal yace “don’t go with her,and kada ka bata komai” yana faɗin hakan ya miƙe tsaye da saurin Nihila ta ƙarasu wajansa tace “goodnight bobo” kanta ya shafa yace “night beb” ya faɗi hakan ya kissing kanta,hawayen da Jalilerh ke ɓoyewa ne ya sakko daga cikin idanunta,da kallo Aryan yabi bayan Jalal yana jin babu daɗi a ransa,kallon Jalilerh yyi yace “sorry beb,ƙilan laifi kikai masa go and apologize him” kaita gyaɗa nasa cike da ƙuruciya a hankali ta nufi part ɗin nata cike da tsoro, Jafar daman ko takan Jalal baibi ba sbd badan shi yanzo gidan ba, bobo na shiga part ɗinsa ya shiga cikin bathroom ya sakarwa kansa shower,ruwan na dukan jikinsa yana sakin ajjiyar zuciya, Abbou bai shigo gida ba sai sanda ya gama abinda zaiyi a waje shida Alhaji Kamal (am so sorry nayi miskate mai maƙon nace Alhaji Kamal,sai nace Mubarak, but president Mubarak daban, Alhaji Kamal kuma abokin Abbou dat all).
cikin kayan bacci marasa nauyi ya shirya kana ya fesa turare masu ƙamshin gske,bayan ya kammala yaja system ɗinsa ya fara dannawa, Jalilerh tun ɗazo take tsaye a bakin ƙofar parlour’n sa amma tsoron shiga take sbd bata san mene zai mata ba,bayanta ta juya taga Imran murmushi yyi mata yace “a’a bebn uncle ki shiga mana” kaita gyaɗa masa kana a hankali ta tura kanta cikin parlour’n ajjiyar zcy ta sauke,cikin nutsuwa kuma ta ƙara tura kanta cikin bedroom ɗin hango shi tayi ƙwance a kan bed yaja duvet ya rufe jikinsa,wajansa ta ƙarasa tare da tsayawa a kansa,a hankali cike da tsoro kuma tace “uncle” ta faɗa tana turo bakinta gaba, lumshe idanunsa yyi tare da juyowa ya kalleta, ɗauke idanunsa yyi ba tare da yace mata komai, shassheƙar kuka ta fara kafin ta ƙara kiran sunansa,a ɗan hasale ya kalleta yace “what..?” ƙara sautin kukanta tayi ba tare kuma da yace komai ba yaji ta faɗa jikinsa tana kuka, lumshe ido yyi yana jin kansa na ƙara sara masa,ga kuma kukan da take masa a kunne,cikin ƙasa da murya yace “sorry me Uncle yyi mki?” cikin kuka ta ɗaga kanta ta kallesa kafin ta kifa kanta a ƙirjinsa tace “ba kai ne bakai min irin na sister Nihila ba” waro ido yyi waje yace “me..?” hannu tasa a bakinsa sannan ta ɗura saman kanta,hannu yasa ya dafe kansa tare da mirginata ta gefe ya ɗan ɗura ƙirjinsa saman nata yace “ohhyaa haa bari nai baki mai ƙyau..
Da sauri Jalilerh ta miƙe tsaye bata bare ta ƙarasa jin maganar ba,ita dai tasan bata san wani abu wai shi kishi ba,haka nan kuma bata da wata alaƙa da bobo,ta nayi masa kallon helper,wanda ya taiamaketa,amma mene yasa ta kejin haushin abinda Nihila ke faɗi a kansa, jikinta taja zuwa upstrais ba tare kuma data ƙara cewa komai ba ta shige ta barsu zaune a wajan,jin shurun yyi yawa yasa Nusaibat faɗin “ina jinki” ta ƙare maganar tana danne kukan daya tawo mata,shuru Nihila tayi kafin ta ɗauki glass cup wanda ke ɗauke da ruwa mai sanyi ta shanye,kallon Nusaibat tayi tare da sakin murmushi tace “Naji tsoro sbd banyi tunanin abin ba,daga baya kuma sai naji dɗi” kallonta Nusaibat tayi tare da dai-dai ta nutsuwarta tace “daɗi kuma?” kai ta gyaɗa mata tace “Eh! sbd bayan ya sanya bakinsa cikin nawa,sai na kallesa shima ya kallan a hankali kuma ya cire nasa bakin kafin yaja ajjiyar zcy cikin ƙasa da murya yace “ban son surutu dat why na rufe bakin” ya faɗi hakan yana sakina,ina nan zaune a ɗakin ina son tambayarsa amma tsoro ya hanani a haka har bacci ya ɗauke sa, miƙewa nayi na fara gyara masa part ɗin nasa ya rage bed ɗin ne kawai ban gyara, Nusaibat rayuwar bobo akwai ɗaure kai idan yana wani abun sai kaga kamar mai aljanu,ina jin tsoro sosai kuma inajin tausayin sa,sbd ba kowa yasa damuwarsa ba,kamar yadda nima ban sani ba kawai dai ina harshashe ne,bobo bai son jama’a su fahimci rauninsa domin yana ganin kamar tawaye ne a rayuwarsa.
miƙewa Nusaibat tayi tana kallon Nihila tace “nizan huce amma zan dawo domin yanzu na zama ƴar gida” dry Nihila tayi itama ta miƙe tsaye tana faɗin “ok any time ur wlcm dear” sallama tayi mata sannan tabar gidan zcyarta babu daɗi,Bobo na shiga cikin bathroom ɗin Mameey a hankali ya ƙarasa gaban mirrow’n ta ya ƙurawa kansa idanu kamar mai nazartar wani abu,kamar yadda yake tsaye haka wani hayaƙi ya fara fita ta cikin madubin zuwa kan fuskarsa,cikin abinda bai huce 20 seconds ya fara tari wanda ya haifar da zubuwar wani jini ta cikin hancinsa da bakinsa,jinin na zuba hayaƙin na ɗauke wa, lumshe gajiyayyun idanunsa yyi cikin ransa yake kiran sunan Allah domin ya kawo masa ɗauki,wajan sink ya nufa ya wanke bakinsa zuwa fuskarsa bayan ya gama ya buɗe Kofar ya fito,yana fitowa Mameey na shigowa cikin parlour’n kallonsa tayi da alamun tambaya a fuskarta kafin tace “Jalal yanzu akace min kana part ɗina,so na duba ko ina baka ciki ashe kana bathroom lfy dai? domin ina kula dakai duk wajan ƙwana biyu saika shigo bathroom ɗina bayan aƙwai bathroom a side ɗinku,kallonta yyi ya ɗauke kai kafin yace “Mameey barka da yamma” murmushi tayi masa domin tasan tunda yace haka bazai taɓa amsa mata tambayarta ba,”yawwa Jalal,ya shirye-shiryen fara zaɓan cikin gida?” zama yyi saman sofa tare da lumshe idanunsa kafin yaja numfashi yace “Mameey an kusa,matsala ɗaya ake samun daga ɓangaren wasu gwamnoni guda uku wanda suke marawa Mubarak Yahya cibo,amma in sha Allah komai zai dai-dai”ya faɗa yana miƙewa tsaye,da farin ciki saman fuskartar tace “ah ma sha Allah mutum uku babu abinda zasu hana ai” kai ya jinjina yace “ai kam” yana faɗin hakan ya fice,a main parlour ya samu Abbou dawowarsa kenan daga yiwa wata mata operation, Abbou na ganinsa ya zauna akan sofa yace “Bobo gobe Uncle ɗinka Lamir g zai dawo kasan cewa baya jam’iyyar D.R.P ta C.P.P yake kuma shine na hannun daman President Mubarak Yahya cibo,so bansan yadda zai ɗauki lamarin ba,ina tsoro ace an samu matsala dashi” kallonsa Jalal yyi yace “Abbou kada kadamu ita siyasa haka take ai,kowa da ra’ayinsa ina ganin wannan ba matsala bace” kai ya gyaɗa yace “yaushe rabonka da zuwa gidan Alhaji Kamal” haɗe fuska Jalal yyi yace “na manta” Mummy dake sakkowa tace “tun kana yaro dai” kwaɓe fuska yyi domin daman abinda bai son ya faɗa kenan, miƙewa Abbou yyi yace “kaje yau basai na sake magana ba” yana faɗin hakan Abbou yaja hannun Mummy sukai upstrais shuru yyi bai ƙara magana ba kamar yadda Abbou bai ƙara cewa komai ba.
da daddare bayan ya dawo gida daga meeting ɗin da sukai ya shige part ɗinsa yyi wanka ya sauya kaya zuwa wani farin yadi mai manyan zane,Black cap ya saka tare da sanya Black cover shoe ya fesa turare,yana gamawa ya fito,yana zuwa main parlour Mama tace “yawwa irin albarka,wanda ya sha Nonon albarka, daure ka siyomin tsire wlh yau tun safe nake sha’awar cinsa kamar mai yaron ciki, zcyata sai tashi take” kai ya ɗauke daga kallon Jalilerh wacce take sanye da riga da wando gashinta an rabashi gida biyu ansaya masa stone,ya sakko har wuyanta ta zama kamar wata ƴar baby, yace “da sauranki tunda zucyar har yanzu tana jikinki” miƙewa tayi tace “daman na sani bana da wani gata a gidan nan,da Lamir yana nan babu abinda zan nema wajansa yaƙi,kai amma dai bakai halin ƙwarai ba,atooo rowa dai babu ƙyau kuma wanda kaba yar shine rabonka wanda kaci kuma kashinsa zakai” ta ƙare maganar tana sauya fuska tace “nina san da wasa kakemin domin kana da zcyar tausayi ba kamar waccen yaron da yake tafiya kamar zai kifa,kai aini jiya naga daɗin ƙiba a talabijin kana jin na baka lbr…,” da sauri ya miƙe yace “a’a zan siyo maki riƙe labarinki” da sauri Jalilerh ta sakko daga saman sofa ta karaso wajansa tace “uncle zani”baice mata komai yyi tafiyar,daga saman upstrais Abbou yace “my dear bisa mana”tana jin haka tabi bayansa da sauri yana ƙoƙarin shigewa cikin motarsa yaji ta kama hannunsa,zame hannun yyi tare da sakar mata ranƙwashi a kanta da sauri tayi ƙasa ta durƙoshe a wajan tana kukan,kafin yyi wani yunƙuri Aryan ya ƙarasu wajan tare da sanya hannu zai taɓa Jalal ya sanya hannunsa gaba ɗaya ya ɗauketa zuwa cikin motar yana zuwa ya cilla ta a side ɗin gaba shima ya shige mazaunin drever,baiko kalli inda Aryan yake ba sai da Aryan ɗin yace “yaya daman wasu matasa ne sukeson ganawa dakai gobe,amma ban basu dama ba sbd naga kana busy,sannan wasu ƴan jarida ma sun turo katin gayyatar ka zuwa gidan t.v ɗinsu domin su tattauna dakai akan takarar daka fito” lumshe idanu yyi yace “matasa san kace gobe suje gida gona ina can,su koma gidan t.v kace sai week end” yana faɗin hakan yaja motarsa ya fice daga cikin gidan,kai tsaye wani restaurant ya nufa mai suna vip restaurant yana zuwa yyi parking a parking space ya fito,hannu tasa zata fito taji ya kulle ƙofar,dole ta zauna ciki tana kumbure-kumbure,kai tsaye cikin restaurant ɗin ya shige yana shiga ma’aikatan wajan sukai masa barka da zuwa tare da bashi kujera”no ba zama zanyi ba” oder ya basu yana bayarwa yace akai masa mota yana faɗin hakan yyi gaba abunsa,yana gaf da shiga cikin motar yaji ana faɗin “Assalamu alaika”
juyawa yyi a hankali ganin macace yasa ya ɗauke kansa gefe guda kafin a hankali kuma yace “Wasalamu alaiki” yana faɗin hakan ya shige cikin motar yana jiran a kawo masa oder da yyi, ƙara ƙarasuwa jikin motar tayi tare da sunkuyar da kanta dai-dai saitin Kofar motar tace.
“Allah yasa ban katse maka hanzari ba,nayi tunanin rabuwa dakai ganin kamar sauri kake amma zcyta taƙi amincewa da hakan,ina fatan zaka fahimce ni”
Jalilerh take motar ta ɗago kanta a hankali kuma tayi ƙasa da muryarta tace “who is she?” kafin ya bata amsa Hibba tace.
“i”m Hibbatullah Mubarak Yahya cibo,kuma ina sha Allah am going to be ur Aunty soon”
ɗauke kai Jalilerh tayi bata sake magana ba,sai wayar bobo ta taci gaba da dannawa tana game.
numfashi ya sauke kafin yace “ok thanks,the You want me to help you?” ya ƙare maganar yana ƙwace wayarsa daga hannun Jalilerh sbd kada tayi masa restore, murmushi Hibba tayi kafin tace.
“Kawai ka birgeni ne tun a wajan siyan mota,nai ta binciken inda zan sameka sai gashi yanzu Allah ya haɗamu,idan babu damuwa ina son sanin sunanka?”
horn ya danna a motarsa wajan 10 seconds ya kalleta yace “Muhammad Jalal bobo” ɗan waro idanu tayi haka nan taji kamar ta taɓa jin sunan but at where? shine abin tambayar amma ta manta, murmushi tayi tana juya fararan idanunta tace.
“wow!! nice name bobo, please can u give me ur contact? sai mu dinga gaisawa as frnds,kallon Jalilerh yyi yaga gaba ɗaya ta ɗauke kanta tana kallon waje,hannu yasa ya ɗaukota gaba ɗaya ya ajjiye ta saman cinyarsa kafin yace.
“ina da mata”da mamaki take kallonsa sai taji duk zcyarta babu daɗi ranta ya ɓaci,saita kanta tayi tace “mata kuma..?wace?” rungome Jalilerh yyi wacce tai ƙwance a jikinsa ta fara bacci sbd sanyin a.cn ɗaya shigeta yace “gata” saurin riƙe ƙofar motar tayi sbd jirin da taji yana neman ka da ita,cikin nuna itama idanunta a buɗe yake tace “haba wannan yarinyar,ai sai dai ƴarka badai mata ba,idanma matarce ka rasa wacce zata aura sai kwaila mara jiki sosai” kallon gefen idanu yyi mata sannan ya kalli Jalilerh wacce ta ɗan ware idanunta tana sauraran maganar tasu sama-sama,wani smile yyi sbd shi gare shi bai ga wani banbanci ba,shekaru kawai zata nunawa Jalilerh da kuma girman jiki,amma duk halittun da zai nuna Jalilerh macace ya gama bai yana sai Abinda ba za’a rasa ba, ƙasa yyi da kansa dai-dai fuskarsa Jalilerh yace “haaa ba kinki na baki sweet kinji Noor” cikin magagin bacci ta buɗe bakinta,a hankali shi kuma ya sanya bakinsa cikin nata tare da bata wani lafiyayyan kiss,kafin tayi wani yunƙuri ya zoba mata yawon bakinsa cikin bakinta, lumshe ido tayi tai lamo jikinsa a hankali kuma baccin yyi gaba da ita.
baya Hibba tayi cikin ƙaramin lkc mood ɗinta ya sauya,kafin tayi ƙarfin halin faɗin “na yarda,amma kada kayi tunanin shkkn komai na iya sauya” tana faɗin hakan ta shige cikin motar ta,sai a lkcn aka kawo masa oder da yyi shima ba tare daya tashi Jalilerh ba ya gyara mata ƙwanciyar tare dayin revers yywa motar key pouting lips ɗinsa yyi tare dayin bisimillah ya fara dreving.
basu isa gida ba sai wajan ƙarfe 9 na dare sbd wani waje daya tsaya sukai wani ɗan ƙaramin meeting aƙan zaɓan cikin gida,yana shiga Mama tayi saurin miƙewa tsaye tace “ina nan zaune,ka ganni sau goma kenan ina sheƙa amai,duk yadda akai ƙwantaccen cikina keson tashi”waro idanu yyi kafin ya miƙa mata leda ɗaya acikin ledojin guda biyar ɗin daya shigo dasu, kafin yace komai ta yaga leda tayi zaman dirshen a ƙasan carpet tace “ma sha Allah gashi kowa ya sha kayan haɗi wannan ɓoye shi zanyi sbd ɓerakun gidan nan” baice mata ƙala ba ya haura saman upstrais hannunsa riƙe da Jalilerh wacce take ta bacci abinta,cikin nutsuwa ya tura ƙofar bakinsa ɗauke da sallama,shuru Nihila tayi harya ƙarasu cikin bedroom ɗin ya ƙwantar da Jalilerh yaja mata duvet ya rufe mata jikinta dashi,kallon Nihila yyi yace “zo nan” miƙewa tayi taga ita sai ƙaramin wando da rigar bacci mara nauyi, hannu yasa ya murɗe mata kunne yace “baki amsa sallama ba ko?ko baki san muhimmancin ta bane?” turo baki tayi hawaye na zuba a saman fuskar ta tace “shine kuka tafi kuka barni, tun ka dawo baka taɓa fita dani ba,ko kafi sonta akaina”baki ya ƙara murɗe mata kafin yasa hannu ya jata zuwa jikinsa yace “ban son irin wannan kalaman,ke jinina ce,ita kuma ƴar uwata ce kowa da matsayinsa” ya faɗi hakan yana share mata hawayen fuskarta yace “babyn Mummy ta girma bata san ta girma ba eyeee” ya faɗi hakan yana sumbatar goshinta yace “make sure kinyi maku addu’a keda ita” kaita gyaɗa masa ya fita yaja masu Ƙofar da sallama ya shiga part ɗin Mameey ya sameta tana shirin fita kasan cewar itace da girki, “Mameey Barka da dare” murmushi tayi tace “yawwa babban yaya” ledan hannunsa guda biyu ya miƙa mata yace “ke da Abbou” gdy tayi masa tare da addu’a kana ta nufi part ɗin Abbou,shima wajan Mummy ya shiga ya sameta zaune tana kallon wani abu,tana ganinsa ta ɓoye a bayan pillow,zama yyi yace “sannu Mummy na” sumar kansa ta shafa tace “yawwa yarona,sannu kaji bobo kaga abinda banso kenan harkar siyasa ya fara saka gaba” miƙewa yyi yace “kai Mom” ya faɗa yana bata ledan hannunsa yace “goodnight” ok “take care” yana sauka dwonstrais ya samu duka samarin gidan gaba ɗaya suka haɗa baki wajan faɗin “sannu yaya” zama yyi yace “yawwa darling” kallonsa Aryan yyi yace “tun ɗazo nake saka ran ganin dawowarku ashe sai yanzu,bari naje naga beb ko batai bacci ba” fuska babu yabo babu fallasa yace “sunyi bacci” ba dan ran Aryan yasu ba ya zauna, Irfan ne yyi dry yace “da dukkan alamu anyi gaba da zcyar wani” da sauri Imran yace “koba Aryan ba..?aina kula tunda ya sanu bbyn yaya ya faɗa” murmushi yyi yace “wlh ina sonta,kuma ina da burin auranta” miƙewa Jalal yyi tare da basu ledan hannunsa guda ɗaya wacce ta kasance babbar ciki,yana basu yyi shigewarsa part ɗinsa.
zaune president Mubarak Yahya cibo yake yana kallon matarsa Haj Ayshert yace “bana barin dukkan wanda yace zai yi takara dani akan abinda na keso,na ɗauki alwashi wulaƙanta dukkan wanda yace zai hakan,kuma zan tabbatar masa da magana ta gsky ce,badai na tura masa da saƙo ta email ɗinsa akan ya janye takarar ba yaƙi,shi ɗan miskilin tsiya ko..?” ya faɗa yana fesar da numfashi ta cikin bakinsa,cikin girmamawa Haj Ayshert tace “your Excellency you don’t need to worry about this issue,shekararka 4 kana mulki ya kamata ka hqr haka tunda babu abinda muka nema a rayuwa muka rasa,daman ita siyasa ai ba’ar dugaro bace,kuma ba gado bace bare ace dole mutum yyi sorry I don’t mean to hurt u” miƙewa yyi yace “ban shiryar barin siyasa a yanzu ba,kamar yadda nayi al’ƙawari sai nayi shekara 8 cif akan mulki, shima da ina da iko sai na ƙara juyawa,dan haka dukkan abinda za kice kin daɗe baki faɗa ba,ruwanki ki maramin baya kisa a zaɓeni ruwanki kiƙi,kuma zuwa yamma Lamir zai dawo kuma nan zai fara zuwa domin nike da buƙatar ganinsa,dukkan hanyar da za’a bi a kawar da wannan mutumin a duniya sai nayi kuma ta hanyar Lamir zan iya hakan..²⁸,²⁹