UNCLE NE CHAPTER 7 BY NIMCYLUV

 UNCLE NE CHAPTER 7 BY NIMCYLUV

A zaune ta samesa jikinsa jiƙe da ruwa yana sanye da farar singlet sai wando three gaiter, gabansa system ce yana ta faman dannawa kana ganinsa kasan wani muhimmin abu yake.

Zama tayi gefensa tana kallon cikin system ɗin kafin ta kallesa tace “bobo shine baka ɗakko ni ba” 

Ba tare daya kalleta ba bare da saka ran zai tanka ta,yaci gaba da operating system ɗinsa,yana yi yana duba tym abd gaf ake dayin magrib,baki ta turo gaba tace “bobo ni ko?” A ɗan zafafe ya ɗago yace “out..!” da sauri ta miƙe tsaye cikinta na rawa tabar ɗakin,kansa ya sunkuyar yaci gaba da danna system ɗin.

Cikin kuka Nihila ta shiga parlour’n tana zuwa ta faɗa jikin Mameey tana ƙara sautin kukan ta, Mama dake zaune tayi shewa tace “huu huu Allah na gode maka, buba ya daki shila yooo daman ai mugune mene ya iya banda haɗe rai,mutum kamar wanda ake masa albishir da wani nasa ya mutu,bashi da aiki sai cin magani,idan zafin kai ne da taurin zcy wlh mijina ya gada wato kakansa,bashi da ake sai kunci da ɓacin rai,ni ban taɓa ganin wannan masifar ba sai a wajansu, a’a wlh koda mijina ya gada shi yana da ƙyauta da sun ƴan uwansa sam sam abin hannunsa bai rufe masa idanu ba, a’a wlh babu ruwansa” ta ƙare maganar ta jijjiga ƙafa.

Mameey ta kalli Nihila tace.

“Me kuma bobo yaywa babynsa?”

Cikin kuka Nihila tace “ba shine yayimin tsawa ba,wai na fice na bar masa part ɗinsa” Mameey tace “eyeee! Haka akai?” Nihila ta gyaɗa kai tamkar wata ƙaramar yarinya, Mameey tace “barni dashi zai zo ya saman kinji beb”

Mummy take zaune tana faman damawa Jalal fura wacce zai buɗe baki da ita tace “ƙilan laifinta ai,kin san da shegen surutu yana azumi taje ta ta kurasa” Mameey tace “a’a Oum Jalal kedai kawai kina bayan yaronki ne,amma tabbas zai gamu dani” murmushi kawai Mummy tayi tare da miƙewa ta nufi kitchen Laure ta samu tana haɗawa mutan gidan dinner, Laure tace “Hajiya me za’ai wa yallaɓai Jalal?” Ba tare data kalleta ba tace “a’a Laure basshi,idan kin gama naki aiki jeki kawai” Laure tace “to Hajiya sai da safe” har ta tafi Mummy tace “baba babu fa? Kin kai masa nasa?” Laure tace “laaa kinga kam ma manta” ta faɗin hakan tana ɗaukan plate ɗin da ake zuba masa abincin dare a ciki,bayan ta ɗiba tayiwa Mummy sallama ta fita a part ɗin gaba ɗaya.

Tashi Nihila tayi tana goge hawayen idanunta ta nufi upstairs,kai tsaye part ɗinsu ta shige tsaye tayi sbd ganin Jalal tana tsaye gaban wardrobe sanye da hijab hannunta riƙe da casbawa,cike mmki Nihila ta kalleta tace “ohh hello” murya ƙasa irinta wanda suke tashi a bacci Jalilerh tace “hey” Nihila ta zauna bakin bed tace “hijab? Casbawa? Duk na mene?” kallo ɗaya tasowa Jalilerh ta ɗauke kai ba tare kuma da tace komai ba, Nihila tace “wannan abun shi ake kira da kafurcin mage, alwala babu salla, tayaya zaki ɗauki hijab casbawa bayan baki san me ake cewa ba,shifa addinin Musulunci ba haka yake ba,ba yadda kuke naku za kuyi shi ba,aƙwai ɗan makulin shiga musulunci,sannan aƙwai sharuɗan shiga musulunci,idan sha’awa kike abune mai sauƙi ki shiga kuma har ki rabauta da addinin” zama Jalilerh tayi idanunta na kawo ruwa cikin raunin murya tace.

“Baby what should I do, zcy ta cike take da ƙwaɗayin wannan Addinin,kuma na amince shine addinin gsky,aduk lokacin da naji babu daɗi a raina da zarar na kasance sa a lokacin da yake tsaka da bautawa Ubangijinsa,sai naji dukkan wata damunwata tayaya,haske ya maye gurbin duhun dake zcyta”

Nihila ta kalleta tace “sai ki karɓi kalmar shiga musulunci kawai,tunda har kin amince shine addinin gsky”

Hawaye na ƙara zubu mata tace “ba wannan ce matsalar ba” Nihila tace “mece?” Gyara zama tayi tace “wani gefe na zcy yana ƙaryata yardar da nayiwa addininku,sannan zcyta na cike da tsoro da kuma fargabar abinda gaba zata haifar,ban sani ba mene gobe take kira ba,amma nasan wata rana zan iya komawa birni na,kuma da zarar sun fahimci na amshi musulunci komai zai iya faruwa baby, I’m scared ina jin tsoro nasan hukuncin kisa zai iya hawa kai na” ta ƙare maganar wani kuka na ƙwace mata.

Kallonta kawai Nihila tayi tana mai nazarin maganar Jalilerh kafin taja numfashi tace.

“Ki saurari zcyrki,ki samawa kanki nutsuwa,ki cire dukkan wani kokwanto dake addabar zcyarki wanda kike ganin shine yake kawo maki wasi-wasi,dukkan abinda zcyarki ta amince da shi ne dai-dai” tana faɗin hakan ta shige cikin bathroom, kwanciya Jalilerh tayi a saman bed tana sauke numfashi,a hankali kuma taja idanunta ta rufe,cikin ƙaramin lokacin wasu tuna ne tuna ne suka fara sauka a cikin zcyarsa.

Nihila na tafi yabi bayanta da kallo harta fice daga cikin part ɗin nasa,rufe system ɗin yayi tare da shigewa cikin bedroom, system ɗin ya ajjiye a bed side, bathroom ya shiga yyi wanka tare dayin brush ya ɗaura alwala,yana fitowa ya nufi wajan dressing mirror, lotion mai sauƙi zafi ya shafa saman farar fatarsa, kafin ya ɗauki perfume ya fesa,sai da ya gama komai ya ƙarasa wajan wardrobe ya ɗauki wata maroon ɗin jallabiya ya sanya tare da ɗaukan hirami ya ɗora a saman sumar kansa,yana gamawa ana kiran sallar magrib,fita yayi daga cikin bedroom ɗin ya ƙarasa wajan fridge ya ɗauki dabinon ajwa yay bisimillah ya sanya cikin bakinsa, lumshe idanu yayi sbd zaƙi da garɗin dabinon sai da yaji guda bakwai ya kora da ruwa.

A parlour ya samu Abbou,aryan, Imran, Irfan, da kuma Jafar wanda zuwansa gidan kenan,kallonsu kawai yayi ya ɗauke kansa,gaba ɗaya suka nufi cikin masjid, cikin nutsuwa Jalal yake jan sallar har suka idar,zama yayi tare azkar bai wani daɗe ba ya fita daga masallaci,a parlour ya samesu gaba ɗayansu Jalilerh ce kawai bata wajan,itama a kallon da yayi masu ya fahimci bata wajan,kai tsaye ɗakinsa ya nufa.

Mummy ce ta kalli Nihila tace “baby jeki kaiwa yayanki kayan buɗe baki”

Turo baki tayi gaba tare da langwaɓar da kai gefe guda tace “Mummy faɗa zai min fa” 

Haɗe fuska Mummy tayi tace “kada ki sake na ƙara magana Nihila I’m warning you” kuka tasa tare da maƙalewa jikin Irfan tace “Mummy zageni zaiyi ban son faɗa” Mama tayi salati tace “a’a shila kike kowa banson sharri da wannan daren,wacce gantalailliyar magana ce wannan babu daɗin ji,Jalalu mai taɓa zagi ba, a’a wlh babu ruwana bazan ƙarya Allah ya kamani ba,kedai kawai kice ƙiywa za kiyi mata, daɗin ta ma uwarki ce bani marainiyar wayanki ba”

Abbou dake zaune yana duba wani abu a wayarsa yace “leave her” Mummy tace “Amma Abou Jalal bobo azumi yayi fa,nan da can ba zata je ba,ko ni take buƙata naje?” ba tare da ya kalleta ba yace “Nusaibat jeki kaima yayan naki kayan buɗe baki kinji ko”

Nusaibat dake zaune kan sofa,cikin jin daɗi tace “to Abbou” ta faɗin hakan tana yin hanyar kitchen.

Tana shiga ta samu komai Mummy ta haɗa masa a tray, ɗauka tayi ta nufi part ɗinsa da try ɗin hannunta.

Mama tace “ahhh to Saibala aƙwai son zama lafiya,yarinya mai hankali sai na ganta a jebe tana tafiya kamar a karkace,uhmm Allah na tuba yoo meye na halittar ta banda….,”sai kuma tayi saurin yin shuru sbd Jalilerh data shigo cikin parlour’n,ba tare data kalli kowa ta nufi cikin kitchen, Mama ta taɓe baki tace “ai kaji irinta yarinyar sai iyayi,jibi yadda take son fin ƴar masu gidan ƙyau,ƙaddara kenan”

tea ta haɗa mai kauri kana taja kujera a cikin kitchen ɗin ta zauna,a hankali kuma ta fara juyawa spoon ɗin dake cikin glass cup ɗin.

Ganin tea ɗin ya huce ta fara sha a hankali ta nayi tana rufe idanunta duk ta zama very silence,tana nan zaune taji an buɗe ƙofa an shigo bata damu da sanin ko waye ba taci gaba da shan tea ɗin,jin gine yake jikin ƙofa ya harɗe hannayen sa a saman ƙirjinsa ya zubawa bayanta idanu.

Sosai taji idanu a kanta,hakan tasa ta miƙe tsaye tare a ajjiye cup ɗin a wajan sink,sai data wanke sannan ta juya, tsayawa tayi sai kuma ɗauke kai,ta gefensa ta raɓa zata huce yayi saurin riƙe hannunta,cikin ƙasa da Murya yace “soul” da ɗan mamaki ta kallesa ba tare kuma data ce masa komai ba, ƙara riƙe hannunta yayi yace “i want to talk to you” hannunta ta zare daga cikin nasa ta juyawa tayi tafiyarta ta barsa wajan..

Washegari da safe ya kama Monday,da sassafe samarin gidan suka shirya suka nufi wajan aiki,a nutse ya gama ɗaura agogon hannunsa yana gamawa ya fesa parfume ya ɗauki keys ɗin motarsa ya nufi waje,a main parlour ya samu Mama tana ganinsa tace.

“Yawwa irin albarka taimako nake nema wajanka” da ido kawai ya kalleta ba tare da yace komai ba, Mama tace ” daman madarar nono nake son ka siyamin..,”shuru tayi alamar tunani sai kuma tayi saurin faɗin “yawwa da biyar a raye” kallonta yayi ta gefen idanu can kuma ya nufasa yace “wani abu ne haka?” Mama tace “eh mana wannan lemon na zoƙa” dryar Nihila tayi tace “she means five a live” gama yayi Nihila ta bisa a baya har zuwa wajan compound yana zuwa drever ya ƙarasu ya amshi key ɗin,back seat ya zauna turo baki Nihila tayi tace “yaya ka ragen hanya mana” da hannu yay mata nuni data shigo,tana shiga drever ya rufe motar suka bar compound ɗin gidan.

Hawayen dake idanunta da goge tare da bin motarsa da idanu,a hankali kuma Jalilerh taja jikinta ta koma cikin gida.

_UNCLE NE isn’t free is fore sale just pay 300  account number 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_

              *By*

        *NIMCYLUV*

6/19/21, 5:39 PM – Buhainat: A hankali motarsa take tafiya suna tafe motocin securities ɗinsa nabin bayansa,a kishin giɗe yake idanunsa a lumshe yana sauraran bugun zcyarsa dake fita da sauri da sauri tamkar wanda yay tsere, Nihila dake zaune gefensa tana kallonsa tace 

“bobo” 

ware gajiyayyun idanunsa yayi tare da sauke ajjiyar zcy a hankali kuma ya gyara zaman babbar rigar dake jikinsa cikin rashin son magana yace 

“uhm” 

Nihila ta ajjiye littafan hannunta tace 

“bobo ancemin dukkan namiji kuma lafiyayye baya kaiwa shekarunka yake aure,sannan aure na yaye ƙunci damuwa da rashin sukuni,amma kai mene yasa baka son yi aure ko baka da wacce kakeso ne?” 

Ta tambayeshi ba tare da tunanin komai ba,kallonta yay ta gefen idanunsa kafin ya ɗan haɗe ransa yace 

“ke a ina kika ji?

 Nihila tace 

“jiya naji Mama na faɗawa Mummy a parlour,ni kuma na fito zani kitchen” 

ɗauke kai yay wajan 10 seconds yace

 “ashe kin iya gulma?”

 Ɗan langwaɓar dakai tayi gefe tace 

“a’a yaya ai basu san na ji ba,kuma kai ma ai naga ka zama babba age ɗinka yakai kayi aure” lumshe idanunsa yay kana ya ƙara buɗe su yace 

“to ban niya ba” 

dry tayi tace 

“ai kam yaya Aryan yace soon zai aure”

 da mmki ya kalleta yace “yaushe yace hakan?” Turo baki tayi tace 

“jiya naji suna maganar da yaya Jafar har shima yace wai da wuri zai ina gama makaranta” 

ka faɗa ya ɗaga irin ku a jikinsa ɗin nan,a haka tana masa su rubutu har suka ƙarasa University ɗin bai ce mata ƙala ba,harta fita sai kuma ta tsaya sbd maganar da taji yayi 

“ki jira ni” 

kaita ɗaga tace “bye bobo” 

bai kalleta ba har suka fice daga cikin makarantar.

Sai wajan yamma ya ƙarasa babban hospital ɗin dake nan IBADAN,yana shiga kai tsaye ya nufi office ɗin babban likitan,bakinsa ɗauke da sallama,ganin mutum zaune da kuma likitan yasa ya ɗan tsaya, fara’a fal fuskar doctor ɗin yace 

” your excellence barka da zuwa” 

Doctor ya faɗa yana jawa Jalal kujera zama yay Kafin ya sauke numfashi ya saci kallon mutumin dake kusa dashi yace “mun same ku lafiya? Ya masu jiki” 

Doctor yace “Allhamdulillah ya fama jama’a,ga zaɓe na ƙoƙarin zuwa kuma,in sha Allah mune da nasara” 

Jalal lumshe ido kawai bai ƙara magana ba,ganin hakan yasa Doctor ya kalli mutumin yace 

“Alhaji Jafar ina jinka har yanzu jikinne?” 

Jafar yaja numfashi yace “wlh fa, yanzu ma haka sai tai ta zubar da jini kuma hakan bai taɓa faruwa ba sai wannan karon,ganin hakan yasa nace bari nazo nan tunda daman kai ka fara dubata,ko sanin zuwa nan a can garin mu ba ai ba” 

Doctor yace 

“ikon Allah,gashi duk am mata wasu gwaje-gwaje amma an rasa gane kan abun” 

Jafar yace 

“haka fa” 

Jalal dake zaune yana sauransu ya ƙara satar kallon Jafar ɗin da ɗan sauri ya janye idanunsa sbd haɗa ido da sukai da Jafar wanda shima yake kallon Jalal, 

Doctor yace 

“to ai faɗuwa tazo dai-dai da zama ga babban likita zaune yana jinka ma” 

Doctor ya faɗa yana nuna Jalal da hannu,shikam Jalal nunawa yay kamar bai san dashi ake ba, Jafar yace 

“Ni kamar kallon sani nake masa ma” 

dry Doctor yay yace

 “ai ba abin mamaki bane,kasan a nan IBADAN shine ya fito takarar governor a jam’iyyar D.R.P ” 

jinjina kai Jafar yay yana mai ƙara kallon Jalal wanda yay burus dasu yace 

“Assalamu alaika” lumshe ido Jalal yay haka nan yaji bai son haɗa ido da mutumin can ya nisa yace “wasalamu alaika”

 ya faɗa yana miƙa wa Jafar hannu,shuru sukai tare da riƙe hannun juna, Jafar yace 

“ina maka fatan alkairi,ya baka Sa’a” Jalal ya ɗan cije lips yace 

“Ameen ya hayyu ya ƙayyumu” 

Jafar ya ɗan ja fasali yace 

“To bawan Allah ina neman alfarma wajanka,ina fatan zaka dubi matsalar ƴar uwata ta” 

ajjiye wayar hannunsa yay a karo na farko ya tsurawa mutumin ido kafin ya ɗauke idanunsa yace 

“dubawar ba shine matsala ba, lokaci shine matsalar Muhammad Jalal Kabeer bobo” 

da sauri mutumin ya kallesa yace 

“ina jinka” 

Jalal yace 

“kaga yanzu lokacin da muke dashi a rana na nema yake yay min kaɗan,so idan nace maka to zan iya ƙin cika alqawari,amma abu ɗaya za’ai ka amshi number ta,bayan election sai kayi min magana, i promise you in dai matsalarta bai fi ƙarfi ba zan duba” 

cike da farin ciki Jafar yace 

“ai babu damuwa zaɓan kamar yanzu ne, Allah dai ya bada Sa’a” 

Jalal da Doctor suka amsa da “Ameen”

Daga haka Jafar ya amshi number Jalal wacce yake using da ita ko da yaushe,yana karɓa yay masu sallama yabar office ɗin shi dai Jalal da ido kawai yake kallon mutumin, ajjiyar zcy ya sauke yace 

“meke damunta?”

 Nan Doctor yayma Jalal ba yanin komai sai dai ya ɗan ɓoye masa wani abu.

Jinjina kawai yay kana yace 

“result ɗina ya fito?..

Da yamma misalin wajan  5 motar Jalal data securities ɗinsa sukai parking a parking space na cikin makarantar,da sauri securities ɗin suka firfito tare da zagaye motar tasa,zaman rigar sa ya gyara kafin ya fito,cikin nutsuwa yake tafiya securities na biye dashi har ya kawo office ɗin, 

tsayawa sukai shi kuma ya shiga ciki hana shiga wani lecture Aminu yay saurin miƙewa tsaye tare da faɗin 

“ur excellence barka da zuwa” 

hannu Jalal ya miƙa masa sukai musabaha kana ya nemi waje ya zauna, shuru ne ya biyo baya shi lecture Aminu ya rasa me zai cewa Jalal sbd ƙwarjininsa yay masa yawa,shi kuma Jalal yana jin nauyin magana sbd maƙoshinsa dake masa soya,ga kuma yawan maganar da yaya a yau ɗin nan..

Can lecture Aminu yace “ur excellence did you need something?” 

Ware ido Jalal yay yace “what about my sister?” Ɗan jim lecture Aminu yay kafin yace 

“Nihila Kabeer bobo?” Juyawa idanunsa yayi yace 

“bobo?”

 Jinjina kai lecture Aminu yay yace 

“ai ur excellence da haka take amfani dashi,wani lokacin kuma bobo kawai ake kiranta” 

cike da gamsuwa Jalal bobo  ya jinjina kai kafin yace 

“i na son Form” 

lecture Aminu yace 

“ur excellence form kuma?” 

A taƙaice Jalal yace 

“eh for new student” lecture Aminu yace 

“to ur excellence zan bawa Imran ya tahu maka dashi” 

miƙewa yay ya nufi fita ba tare da yace komai ba.

A bakin motarsa ya samu Nihila ita da wasu ƴan mata guda biyu tace “bobo wannan they’re my friends wannan Nusrah wannan Taslim” 

Nusrah tace “ur excellence barka d yamma?” 

Bai kallesu ba ya shige cikin motarsa yana faɗin “yawwa” 

Nihila tace 

“bye darliy sai gobe” warping sukai mata ta shige mota sauran securities ɗin suka shiga tasu kai tsaye suka nufi gida lokacin kusan 5:30.

A zaune ya samu Mama yana ganin ta yay saurin waro ido waje sbd gaba ɗaya ya manta da saton data bashi, haɗe rai yay tana ganinsa tace 

“Allah yasa ba gwalmammiya mace ni ɗin, iyaye na basu haifi mayya ba,dake  ni tambaɗaɗiyyace ni kawai babu sanu kawai sai na fara tambayarka abu, a’a wlh babu ruwana kaima kaji da kanka da hakkin da ka ɗauka,domin Allah na gama tamawa zanci tsire har albasa na yanka amma jibi hulaƙanci da yay min, a’a wlh babu komai” 

da ido kawai ya kalleta tana gamawa ya shige part ɗinsa, 

Mama ta bishi da kallo tace 

“laaa wlh bai siyo ba,yau  naji tsiya,wannan nanne irin abune ace dan bani da ko sisi ake wulaƙanta ni”

 Nihila bata kula ta haura upstairs, Mama ta miƙe ta nufi part ɗin Abbou,a baƙin kofa taci karo da Mameey, Mameey tace “a’a Mama lafiya dai?” Mama tace 

“to kini bau mijikin nazo gani idan da hali?” Mameey tace 

“Mama yana shan tea ne” Mama ta riƙe haɓa tace a’a wlh babu ruwana meye kuma tea da wannan magaribar maza jeki min iso” 

Mameey dawowa tayi tace 

“yace ki shigo” 

 zama Mama tayi tace “sannu ku?” 

Yace 

“yawwa Mama ya ƙafar?” Tace 

“yaushe mukai dakai bana da lafiya Kabeeru, a’a dan Allah kaima kada ka zama sallamamme mana” 

kallonta yay yace

 “i through jikin ne” Mama tace 

“kai kasan wani turanci ni bani a wannan shashanci,daman cewa nayi wai anya kowa Jalalu jika nane ba’a sauya min wani ba?” Gaba ɗaya Abbou da Mummy suka kalleta fuskarsu ɗauke da zallar mamaki 

“meye zaku wani tsareni da ido kamar wacce tai munafurci”

Abbou yace 

“a’a Mama, meyasa kikace haka?” 

Tace 

“wlh Kabeeru dole na faɗa,yaro baya gani na daraja ga alƙawarin ƴan nefa,salin alin mukai magana dashi zai siyon abu amma ya shigo hannu na dukan cinya” ajjiyar zcya Abbou ya sauke yace 

“a’a Mama kin san yanzu ya shiga busy sabida an kusa zaɓe,so duk yawanci abubuwa mantawa yake dasu,kinga nima yanzu ina son magana dashi amma dole nake ɗaga masa ƙafa” 

Mama ta miƙe tsaye tace “au haba?” 

Mameey tace 

“eh Mama gaba ɗaya bai fi wata biyu bafa”

 Mama tace 

“kice gaf da azumi kenan ko?”

 Mameey tace 

“ehmn”

 waje Mama tayi tace

 “to Allah ya taimaka”..

Ana kiran magrib ya fito sanye da milk ɗin jallabiya bai tsaya jiran kowa ba ya nufi masjid,a tare suka dawo da Abbou dasu Aryan,a hanya dai jan Jalal da magana Aryan yake amma yay masa banza,a parlour ya samu Mummy yace 

“a kawomin abin buɗe baki”

 da 

“to” 

Mummy ta amsa kana ta miƙe tsaye ta nufi ɗakin su Nihila, ƙwance ta samu Jalilerh idanunta a rufe kamar mai bacci kallon Nihila wacce ta gama sanya duguwar rigar baccinta tace 

“sa hijab ki kawai bobo dinner” 

kai ta gyaɗa kana Mummy tai waje,hijab ta ɗauka tayi waje tana fita Jalilerh ta miƙe tsaye tana mai dafe ƙirjinta dake buga mata,hannu tasa ta share hawayen fuskarta.

A ƙasan carpet ta sameta hannunsa riƙe da Cork yana sha, murmushi tayi tare da yin sallama,kansa a ƙasa ya amsa Batai magana ba ta juya zata fita yace

 “ki ramin ita” 

Nihila tace

 “wa?”

 Idanunsa ya ɗago ya sauke a fuskarta saurin janye nata tayi sbd yanayin data gansa,wani guntun murmushi yay yace “Jalilerh.. 

tana shiga ta samu Jalilerh tsaye ta rungome hannayen ta,huce ta tayi sai data gama shiryawa ta ƙwanta can ta kalli Jalilerh tace 

“kije bobo na kira” 

zaro ido waje tayi  tare da fara rarraba idanunta kafin tai magana Imran ya leƙo cikin bedroom yace 

“en matan Uncle, Uncle na jira” 

idanunta na kawo ruwa tace 

“ayya yaya kace bacci nake..

_UNCLE NE isn’t free is for sale 300, account number 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_

             By

     NIMCYLUV

6/20/21, 9:26 AM – Buhainat: Imran ya ce” meyasa? Bayan idonki biyu?” Shuru tayi domin ita kanta bata san dalili ba ya juya yace

“A’a babu ruwa na nikam, ƙilan ya ɗaga maki ƙafa,amma ni sai nai laifi”

Yana faɗin hakan ya fice,baby hijab ta ɗauka ta sanya a saman blue ɗin kayan baccin data saka kana ta sanya plat shoe ta nufi fita sauka, Nihila dake ƙwance ta gyara kwanciyar ta tace

“Kibi a hankali”

Tsayawa tayi tana tunanin maganar Nihila kafin taja jikinta zuwa downstairs,babu kowa a main parlour hakan yasa jiki a sanyaye ta nufi part ɗin samarin gidan,kusan duk sun rufe part ɗin su nasa ne kawai ya rage a buɗe.

Cikin siririyar murya tace 

“Salumualak”

Shuru babu amsa hakan yasa ta fahimci babu kowa a parlour’n, lumshe idanunta tayi sbd sanyi da kuma ƙamshi parlour’n daya daki hancinta,jiki a saɓule ta nufi cikin bedroom ɗinsa,yana zaune tsakiyar bed ɗin dake ɗakin hannunsa riƙe da hisilin muslum,tace

“Salamualak” ba tare daya kalleta ba yace “wasalamu alaiki” tsayawa tayi daga bakin ƙofa kanta a ƙasa,ta gefen ido ya kalleta can ya miƙe tare ya ajjiye hislin musulm ɗin hannunsa, ƙara zama yay akan sofar dake kusan bed ɗin yace.

“Fita idan ba zaki shigo ba”

Jin haka yasa Jalilerh ta ƙarasa shiga tare da zama a gefen ƙafafunsa ta sunkuyar da kanta ƙasa.

Shuru yay mata shima ba tare da yace komai ba,sama da 20minutes tana zaune shima haka yana latsa wayarsa, ɗan gyara zaman tayi tace.

“Uncle gani”

Shuru yay mata sai data ƙara cewa

“Uncle” sannan ya ajjiye wayar tare harɗe hannayen sa a ƙirji yace

“Kina da sha’awar karatu?”

Da sauri da ɗaga kai ta kallesa sai kuma tayi ƙasa da kanta tace

“Eh Uncle” kai ya ɗaga yace 

“Ok which school the you like?”

Juya fararen idanunta tayi kafin tace

“University of California Merced (Stanford University, officially Leland Stanford Junior University,[12][13] is a private research university in Stanford, California. Stanford was founded in 1885 by Leland and Jane Stanford in memory of their only child, Leland Stanford Jr., who had died of typhoid fever at age 15 the previous year.[2] Stanford is ranked among the best universities in the world by academic publications.[14][15][16][17][18] It is also one of the top fundraising institutions in the country, becoming the first school to raise more than one billion dollars in a year.[19])”

Saurin zaro ido waje yay da ɗan mamaki a fuskarsa yace

“Lalle sai ita”

Da sauri tace

“Uncle nafi sonta itace ambition ɗina,ban jin idan ba ita ba zan so wata daban”

Miƙewa tsaye yayi tare da faɗin

“Ok hqr da karatun,nama fasa gaba ɗaya”

Idanunta na kawo ruwa tace

“Please Uncle”

Zama yay kan bed yace 

“Daman ban niya ba,dole akai min” kuka ta sanya masa tare da kwanciya a saman carpet tana birgima,zaro ido waje yay yana mamakin yadda kuka bai mata wahala,gaba ɗaya ta sauya a ƴan kwanakin da yay bai ganta ba,ta ƙara girma sosai ga wani hankali daya zo mata,komai na girman ƴar mace ya gama bai yana a jikinta,amma kallo guda zakai mata ka fahimci zallar ƙuruciyar da take tare da ita,sam bata da wayo komai a shagwaɓe take yinsa,babban abinda yafi bashi mamaki yadda lokaci guda ta bar shisshige masa ta daina raɓar jikinsa.

Ajjiyar zcya ya sauke yana mai ƙara kallon yadda take kuka da birgima.

Idanunsa yaja ya rufe wani wahalallan bacci ke damunsa ga kuma yadda take kuka indai yaci gaba da sauraran kukan tabbas kansa sai ya amsa masa.

A hankali ya ƙarasa inda take ƙwance ya durƙosa tare da sanya hannunsa ya ɗago ta zaune, hannu yasa ya tallafo haɓarta murya can ƙasa yace.

“Mene?”

Jikinsa ta faɗa tare da sanya sabon kuka, shuru yay mata yana sauraren yadda take kukan da dukkan ƙarfin ta, miƙewa yay da ita har zuwa parlour’nsa

Yana zuwa ya ƙarasa saman sofa ya zauna, hannunsa yasa  cikin sumar kanta yaji laushi gwanin sha’awa,can yace 

“Shuru”

Fuska ta kwaɓe tace 

“Uncle kace zaka kai Ni,ina so”

Yadda tai maganar kamar yarinyar goye yasa ya ɗan saki murmushi mai sauti yace

 “da gske?”

Da sauri ta ɗaga masa kanta alamar 

“Eh”

Lumshe idanunsa yay kafin ya buɗe yaja numfashi yace

 “ok stop cry”

shuru tayi tana sauke ajjiyar zcy,shima shuru yay yana ɗan ƙara shigar da ita jikinsa

Kai ta ɗaga ta kallesa tace 

“Uncle please”

Ta faɗa tana jan beard ɗinsa, kallon ta yay kafin ya ɗan janye jikinsa daga nata yace.

“Zaki,but not know”

Baki ta turo gaba tace “sai yaushe?”

 Baya yay ya ƙwanta jikin sofar yana shafa sumar ƙasa yace 

“Sai nai aure,sai na kaiki wajan Matana kinga basai kinyi nisa da dangi ba”

Shuru tai masa bata ƙara magana,har ya kula kamar bata mood ɗinta,hancinta yaja yace

“What!?”

Raurau tayi da ido tace

“To yaushe zakai?”

Cireta yay a jikinsa ba tare daya tanka ta ba yay shigewarsa cikin bedroom ɗinsa,yana shiga ya ƙwanta yaja duvet ya rufe jikinsa,kana ya kashe hasken ɗakin

Da ido kawai ta rakashi harya shige,kuka tasa ita kaɗai sai da tayi mai isar ta sannan ta miƙe ta nufi waje.

A hanya taga Aryan tsaye da ido kawai yake kallonta harta shige,a main parlour ta samu Abbou zaune yana shan tea,sunkuyar da kanta tayi tana wasa da hannunta

Murmushi yay yace 

“Dear daga ina?”

Juya idanunta tayi tace 

“Uncle ya kira ni”

Abbou yace

 “ok goodnight”…

Washegari da yamma

 Governor Mubarak Yahya cibo ne zau ne shida Lamir suna shan kayan fruit, Lamir yay murmushi yace

 “yanzu lokacin hutunsa ne,ranar da yake muradi ranar da yake jira tazo masa,muma ita muke jira a ranar zamu tar watsa farin cikinsa,a ranar zamu tarwatsa haɗin kan da suke dashi a gidan,a ranar zamu wargatsa komai nasa,tabbas zamu shayar dashi mamaki,mamakin irin wanda ba’a taɓa bashi ba,zamu bashi ƙyauta,gift ɗin da bazai taɓa mantawa da shi ba a rayuwarsa”

Lamir ya ƙare maganar yana saki wata dryar, Mubarak Yahya cibo yace

“A barshi ya huta,yaji daɗin rayuwarsa yay komai cikin farin ciki”

Lamir ya ce 

“wannan ranar zanfi kowa farin ciki,a kuma wannan ranar zan ƙara sa cika muradina ta hanyar da babu wanda yay tunaninsa” 

Hon Faisal Lawan yace 

“Kai Lamir babu ɗan iska irinka,wlh muguntar na sani nishaɗi kai tantiri ne na ajin farko,baka da tausayi ko imani” 

Lamir ya ajjiye bottle water ɗin hannunsa yace 

“Ai munsan takan siya,nifa ƙadangaren kan tulo ne dole a barni a yadda aka ganni”

Mubarak Yahya cibo yace

“Wannan gsky ne,amma yaya kukai dashi Aryan ɗin?”

Lamir yace 

“wannan na sai tashi a hanya,daga ko yaushe zaka iya jin kiransa a waya,shi kuma dashi za muyi amfani wajan ruguza rayuwar Wannan shegiyar yarinyar”…

 A can  Birnin nufar Papa durƙoshe gaban Uwa sundu yace 

“Jinjina ga uwa sundu ban gama gasgata zancen ki ba sai jiya,nayi mafarki wanda nake da tabbacin zai zama gsky,sbd yadda abubuwa suka dinga zuwarmi ɗaya bayan ɗaya,abu mai cike da almara,tabbas jikanyata zata dawo gareni,kuma zan haɗata da mutumin da zai ma garkuwata,wanda zai zama jigon wannan birnin”

Uwa sundu ta kyakkyata dry kafin tasa hannu ta daki wani dotse nan take dotse ya fitar da wani baƙin hayaƙi,hayaƙin yay sama ya ɓace ɓat

Kana tasa hannu ta buga wani ƙaho shiga jini yana zuba tace.

“Mun daɗe da fara farautar rayuwarsa tun yana jariri,za muci gaba da hakan har lokacin da burinmu zai cika,wannan hayaƙin da jinin sune makaman mu a garesa,tabbas zai halaƙa tunda ya nemi shiga gonar da bana sa ba”

Papa ya miƙe tsaye yace

“Dukkan abinda uwa sundu tayi dai-dai ne,ina goyan baya”

Yana faɗin hakan ya doƙa mata ya fita.

A harabar gidan yaci karo da Jafar shida zulfa,da sauri tayi bayan Jafar tana ɓoyewa, Jafar ya kalli mahaifin nasa yace

“Gaisuwa ga shugaban nufar”

Wani kallo yaywa Jafar yace 

“Ina kaje shekaran jiya” ba tare da komai ba Jafar yace

 “naje karɓar magani ne” kallonsa kawai yaya kana juyawa yay shigewarsa cikin tirakarsa,yana zuwa ya samu Shila zaune tana ganinsa tace

 “Barka da shigowa shugaban nufar” 

zama yay yana hura hanci yace

“Yawwa an gaida matar shugaban nufar.

Ranar juma’a juma’a da safe duk jama’ar gidan suna zaune a main parlour ana hira, Jalal na can gefe yana sauraren wa’azi a cikin wayarsa ya sanya airpies sbd hayaniyar jama’a, Mama ta kalli kowa ta taɓe baki kafin tace.

“Wai Kabeeru baka da iko da gidan ka ne ban sani ba?”

Gaba ɗaya parlour’n sukai shuru suna kallon Mama, Abbou yace

“A’a,me kika gani Mama?” Mama ta tura ɗan kallabin dake ganta,furfurar dake ganta ya bai yana tace

“Duba zabga zabgan masari a gabanka,ga wasu ƴan matan biyu gabanka,shin kai baka tausayin kanka kenan,kai ta ciyar da ƙartin banza, a’a wlh wannan sangarta tace Kabeeru”

Cike da rashin fahimta Abbou yace

“Ban gane ba Mama,wani abun sukai bana da labari kuma?” 

Dakakken goran data daka ɗazo takai bakinta tare da faɗin

“Me kuwa za suyi min Kabeeru? Ni ina da hankali ko sumin ba kulasu zan ba,ina magana akan yadda ka zuba masu ido shin kai baka sha’awar ace yau an haifa maka jika?”

Ajjiyar zcy Abbou ya sauke kafin yace

“Ai Mama ina jin sai munje ƙauye kin zaɓa masu” 

Mama ta washe baki tace

“Wlh daka faranta min,ga ƴar ƴan Zuwaira nan duk sun girma, musamman babbar Zaituna zata fi dacewa da Jalalu”

Dan jim Abbou yay kafin yace 

“Mama kibar maganar Muhammad” 

turo ɗan kwali tayi gaba tace 

“dalili bani hujja yanzu,bashi da lafiya ne ko mene?”

Abbou yace

 “eh sabida alrdy yana da matar aure…

Mama ta kalli Abbou tace “eyee haka akai bani da labari Kabeeru?, yaushe kai ma ka zama sallamamme wanda bai son laifin yaransa? Fisabilillahi ace samari manya kuma ƙarti a gidanka amma kaƙi aurar dasu, a’a wlh wannan sangarta ce ban taɓa ganin inda akai wannan abun kunyar ba,da ƙauye ne duk suna da yara ƴan dugui dugui gwanin sha’awa”

Kafin Abbou yace komai Mameey tace

“Eyee! mata aka samawa yaron namu babu labari Abbou Jalal?”

Da ido Abbou ya kalleta ba tare kuma daya bata amsar maganarta ba ya kalli Mama yace

“Kiyi haƙuri in sha Allah da zarar komai ya lafa duk zasu lalubu matan auren”

Taɓe baki Mama tayi tace

“Dadai yafi,amma shi wancan basa mudan ai sai dai a sama masa,dan naga alama kamar ma tsoran matan yake,bazai iya tsayawa da mace har yace yana sonta ba,oh ohhh ohhhh banda ma zamani ina zaka kalli indon mutum kace kana sonsa kuma ya tsaya ai sai gudu,amma yanzu abin naga kamar wani gasa ne,haka jiya a talabijin naji ana ta faɗar wani abu kai abindai sai dai su, hadda runguma fa”

Ta faɗa tana ɗan saka hannunta a haɓarta alamar mamaki

Murmushi Mummy tayi a zcyarta tace

“Tsofa labari”

A fili kuma tace

“Mama wannan ai ɗari’arsu ce haka,kinga Film ɗin hausawanmu babu haka,so ko wanne yare aƙwai al’adar su da kuma ɗabi’ar su,da ga Kennywood  ɗin zuwa India duk daban daban ne”

Mama ta ya tsuna fuska tace

“Tirr da wannan ɗabi’ar mutane kamar tsirara” kafin ta kuma kallon Abbou tace

“Yawwa! Nace wacce mata ka zaɓawa Jalalun?”

Miƙewa Abbou yay ganin lokacin masallaci ya kusa yace

“Wata ce,soon za kiji komai ai”

Mama ta kwaɓe fuska tace

“Meya suun kuma?”

Aryan yay dry mai yawwa kafin yace 

“Wai da wuri,ai Abbou daka faɗa mana domin mu fara shirin ganin Antyn tamu wacce tayi dacen samun zan kaɗeɗen saurayi irin yaya”

Abbou bai ƙara magana ba sai kallon Jalal da yay wanda ko inda suke bai kala ba bare su saka ran zai tanka maganarsu yace

“Muhammad lokacin masallaci yayi fa”

Idanunsa ya buɗe tare da saukesu akan Abbou bai ce komai ya miƙe tare da nufar part ɗinsa, Mama tace 

“Allah ɗaya gari babban”

Sarai yaji maganarta amma yay gaba abunsa, Aryan ma miƙewa yay tare da shigewa nasa part ɗin ya rage daga Mama sai Mummy da Mameey, Mameey tace “Mummyn Jalal me za’ai a gidanne yau?”

Mummy tace 

“Haba Mameey duk abinda kikai dai-dai ne,tunda yau friday duk samarin gidan suna nan”

Kai Mameey ta ɗaga tace

“Bari naje wajan Laure idan yaso taje anjima ta shigo,kin san indai tasa hannu to Jalal da Abbou Jalal baza su ci ba”

Tana faɗin hakan ta nufi hanyar kitchen Mummy kuma tayi upstairs part ɗin su Jalilerh.

Jalal na shiga part ɗinsa ya nufa cikin bedroom kai tsaye ya shige cikin bathroom yana zare ƴar ƙaramar singlet ɗin jikinsa da kuma wando three gaiter daya saka, shower ya sakarwa kansa yana mai lumshe idanunsa,maganar Abbou ce ta faɗo masa,mai yasa har yanzu babu wanda yake ƙoƙarin fahimtar abinda yake damunsa ne? Mene yasa har yanzu babu wanda zai iya tararsa ya tambaye sa dalilin yasa bai son yin aure? Ko kuma hakan da akai masa yana nuni da suna son suga hankalinsa ne? Wa zai aura? Zata iya fahimtar sa kamar yadda ya fahimci kansa? Zata iya zama dashi a haka? Ko kuma ba zata iya ba? Wanne kallo zatai masa idan ta san bazai iya biya mata buƙata ba?zata raina sa ko kuma zata tausaya masa ne?mene dalilin daya sanya za’a takura rayuwarsa akan yay wani aure ne?

Yana da tabbacin sun san shi ba yaro bane indai yana buƙatar aure zaiyi ba tare da an takurasa ba

Babu wanda ya isa ya sanya shi yin aure ba tare da yay niyya ba,

Koda an tilasta shi yay auren, tabbas matar zata zama kayan wanki ne wanda basu da ranar wanke wa,

Iska ya fesar mai zafi ta cikin bakin lokacin guda yanayinsa ya sauya, shower ya kashe,tare da yin brush ya ɗaura alwala,yana fitowa ya nufi dressing mirror lotion ya shafa mai ɗan sauƙin zafi, tare da fesa body spray  a saman fresh skin ɗinsa,wajan wardrobe ya nufa wata shadda majic ya ɗauka mai kalar sky blue tare hula mai kalar light blue,cikin sauri yake komai sbd ganin lokacin na neman yanke masa,black half shoe ya sanya,tare da ɗaukan paryaer mat ya fita a ɗakin

Yana fita parlour yaga babu kowa kai tsaye ya shige part ɗin Mama zaune ya sameta tana faman daka goro, a kanta ya tsaya tare dayin shuru yana tunanin ta inda zai fara,dan idan yace cikin ɓacin rai zai magana za’a iya samun matsala sbd gaba ɗayansa jinsa yake a sama zcyarsa banda tafasa babu abinda take,ba yajin a yanzu zai iya control kansa amma ya zame masa wajibi daya saita kansa, Mama ta taɓe baki tace

“Ayee mama ayeee mama mayeee iyeee,ayeee mama labu labu mama yeee iyeee”

Haɗe rai shima yay kafin yay ƙasa da murya yace

“Ina yini”

Cikin ƙufula Mama tace

“Kaji ance bani da lafiya ne Muhammad? Da ban yini da lafiya ba aida ka samu labari wajan ubanka”

Cije lips yay kana ya zamu daga saman sofa yace

“Haba matar,laifin me mijin yayi ne”

Taɓe baki tayi tare da watsa dakakken goran a baki tace

“Uhmm duniyyanci kenan,Ni za’ai wa sanabe”

Zamuwa yay daga saman sofar gaba ɗaya ya ƙarasa inda take zaunan ya cire hular kansa tare da ɗura kan a saman cinyarta,shuru tayi tana ɗan sauke ajjiyar kafin tasa tafin hannunta a saman sumar kansa ta shafa a hankali tace

“Nayi kewar jikana kuma mijina”

Ɗago kai yay tare da zubawa Mama Idanu wajan 3minutes yace

“Mama mene yasa kikeson dole sai nayi aure ne?”

Washe baki tayi tace

“Kai ɗaya kai ne jikana na miji,sai ƙaramar ƙanwarka Ina son naga ka sama min yara,ina da burin naga ka tara zuri’a masu yawan gaske kuma masu albarka,bana son yadda ban tara iyali ba ace kaima haka tara ba,wannan dalilin ya sanya nake burin naga kayi aure kafin ƙasa ta rufe idona,kullum cikin mafarkai nake wanda bana gane kansu ina jin tsoro dan ban san dalilin wannan mafarkan ba,kaji dalili  nason naga ka ajjiye zuri’a”

Ɗago jajayen idanunsa yay yana mai kallon Mama, lokacin guda zuciyarsa ta bada sauti damm Tabbas asiri sa yana gaf da tunuwa, rauninsa yana shirin bai yana abinda ko a mafarki baya fatan ace hakan ya kansace,abinda bashi da ikon faruwarsa haka kuma bashi da ikon hana faruwarsa, ƙaddara juyi juyi ce tana maida mai ƙyau ya zama mara ƙyau ko kuma ta mayar da mara ƙyau ya zama mai ƙyau,yana da yaƙi nin tasa ƙaddarar zata juya daga mara ƙyau ta dawo mai ƙyau,yaushe? Da wanne lokacin? Shine abinda bai sani ba,runtsa idanunsa yayi yana sauraran bugun zcyarsa dake fita da sauri da sauri wayarsa take cikin aljihu ce ta fara ƙara, miƙewa yayi sbd yasan kiran daga wane kai tsaye ya fice daga ɗakin idanunsa rufe, Mama ta bisa da kallo tare da tafa hannayenta tace

“Ohhh ni Abu ina za’a biyewa wannan yaron,dole sai an nema masa taimako ƙilan wata baƙar aljanarce ta aureshi..,”

Sai kuma tasa hannu da sauri ta rufe bakinsa tana juyawa tare da ƙare wa ɗakin kallo tamkar wacce taga aljanar a gabanta.

A main parlour ya samu Abbou tsaye shida samarin gidan,kamar haɗin baki duk shadda iri ɗaya suka saka babu bambanci hadda Abbou.

Imran yace 

“Abbou lokaci na tafiya” gaba Abbou yayi Irfan da Imran suka take masa baya sai kuma Aryan na ukunsu,har suka fice daga cikin gidan Jalal na tsaye yana kallon su, Irfan ya kula Jalal bai taho ba ya juya baya a hankali ya hangesa yana tafiya lokacin daya iso wajan har sun shiga mota, Aryan a motar sa da Imran a gaba sai Irfan a bayan motar, Jalal shi kuma ya nufi motar da Abbou ya shiga ya zauna a back seat kusa Abbou,sai kuma motar securities ɗinsa ta rufa masu baya,misalin 1:30 suka isa harabar babban masallacin juma’ar jama’a sai ɗagawa motar Jalal hannu suke, yana daga cikin motar yake kallon kowa ɗai-ɗai har suka ƙarasa wajan parking,sahun farko Jalal ne tsaye bayansa kuma ƴan uwansa gefensa kuma Mahaifinsa a haka sukai sallar har aka idar,ana idarwa kowa ya fara tashi, Abbou hannun Jalal yaja suka nufi ƙofar baya sabida dubban jama’ar da suka tare ƙofa suna jiran fitowar sa,a haka suka ƙarasa wajan motocin su ba tare da angansu ba,kai tsaye suka nufi gida,tun a hanya aka fara sakin breaking news a gidan t.v da gida redio akan 

_Governor Muhammad Jalal Kabeer bobo mai neman takarar kujerar Gwamna a jam’iyyar D.R.P ya hallarci sallar juma’a shida danginsa_

A ka rubuta hakan tare da photonan sa dana ƴan uku, da yawanci photonan  wasu ne sukai masa a wajan,duk halin da yake na ƙunci da rashin sukuni bai hana shi yin wani lafiyayyan murmushi ba,hannu yasa yaja sajen fuskarsa kana yayi baya tare da lafewa jikin kujerar yana sauke ajjiyar zcy.

Da yamma wajan biyar da rabi governor Mubarak Yahya cibo ne zaune gaban wani mutumi dake sanye da wasu jajayen kaya jikinsa duk anyi rubutu da jan fenti, idanunsa manyan manya wanda ƙwayar cike ta kasance jajir tamkar zata zubar da jini,gabansa ƙasa ce da kuma wasu manyan ƙoƙuna,dariya bokan yay yace

“Kana cikin halaka wacce idan kayi sake ta faɗa maka ka shiga uku babu mai iya cireka daga cikin ta, abubuwa da yawa suna shirin faruwa amma ba zaiyu na faɗa maka yanzu ba,sai dai abu guda zakai wanda zaka iya tseratar da kujerarka da kuma mutuncinka,idan kai hakan babu shakka zaka daumawa ne tare da kujerarka babu wani wanda ya isa ya karɓa daga wajanka”

Mubarak Yahya cibo jikinsa na rawa yace

“Na maka al’ƙawarin ko mene zan aikata dukkan abinda kake so zan baka muddin ba rayuwata ka nema ba,burina ni bai huce a dauwamar dani a matsayin zaɓaɓɓe kuma shugaban dake wakilan wannan yankin na IBADAN ba,na mulki kowa na juya kowa yadda nakeso,na zama shararre tako wanne ɓangare”

Boka Saƙib yace

“Abubuwa uku muke nema wajanka,biyun farko buƙatun aljanu ne wanda suka saba maka aiki,na ukun kuma buƙata tace,domin aikin da zan maka ba ƙarami bane zan sanya kaina cikin hatsari,Amma muddun ka biyamu abin da muka ɓukata kai da mulki sai mutuwa”

Jikin Mubarak Yahya cibo yana rawa yace

“Faɗi abinda kake so zan baka,ko mene shi kuma komai girmansa”

Boka Saƙib yayi wata mahaukaciyar dry nan take wani hayaƙi ya fara fita ta cikin bakinsa,wajan mintuna biyar  sannan yayi shuru tare da tsuke fuskarsa yace

“Muna buƙatar jarirai guda biyar sabbin haihuwa,sai kuma idanun yara masu wayo guda biyu…,” 

Shuru yay na wani lokaci kafin ya ɗora da faɗin

“Buƙata ta ƙarshe kai da matarka muke buƙata,zanyi amfani dakai kuma zanyi amfani da matarka ne bayan kaci zaɓen”

Cikin hanzari Mubarak Yahya cibo ya ɗaga kai ya kalli boka Saƙib kana ya maida kan zuwa ƙasa yace

“Ban gane mene kake son faɗa ba”

Wangalelen bakinsa bokan ya buɗe yace

“Ina nufin zanyi amfani dakai ma’ana zamuyi luwaɗi (Astagafirullah) sannan idan kaci zaɓen zaka kawo min matarka na ƙwanta da ita,wannan bawai shawararka nake nema ba kusan dole ne sabida ka riga ka aminci da abinda nace tun kafin na gaya maka abubuwan da muke buƙata,idan kaƙi kuma zaka kaga abinda zai faru da kai”

Tunani Mubarak Yahya cibo ya fariyi,shin boka Saƙib nada cuta ko bai da ita? Kullum zasu dinga aikata hakan ko kuma na wani lokaci ne,sannan idan yaci zaɓen zai iya ƙin kawo masa matar tasa sbd burinsa ya riga daya gama cika bashi da ikon da zai sanya a ƙwace masa mulkinsa, numfashi ya sauke kana yace

“Buƙatar ka a gareni na yini guda ne? Ko kuma na wasu ranaku ne?”

Zane boka Saƙib yayi a jikin ƙasa kafin ya ɗago kai yace

“Na Sa’a biyu ne kacal,da zarar mungama shikenan ka gama aikinka sai bayan zaɓe”

Murmushi Mubarak Yahya cibo yayi yana mai jin wani farin ciki tare da anushuwa a cikin zcyarsa, gani yake tamkar ya yaci wannan zaɓen ne hakan tasa cikin sauri yace “na amince..⁵⁸,⁵⁹

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *