WALIJAAM CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY

WALIJAAM CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY 

Www.bankinhausanovels.com.ng 

*🐄WALIJAAM🐄*
       
      _Maman teddy🧸_
         _Page 3_4_

_”Da sunan Allah mai rahama mai jinkai ,dukan godiya ya tabbata ga Allah ubangijin talikai ,Allah yanda na fara wannan littafi na WALIJAAM lfy ,allah ka bani iko kammala shi lafiya Ameen ._

*Wannan littafi tun daga farkon shi har karshen WALIJAAM Sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*
*ALHERI WRITERS ASSO.📚*

_Masu bukatar sayan wannan littafin WALIJAAM zasu na iya magana da marubuciyar ta whatsap link din nan👇_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

” Cikin Rugar tasu Shattu ta fara nufa don isa garken da Mahaifin nata yake don tayi masa sallama na tafiyar su safiyar gobe”. Tun daga nesa ta hango rumfar Abban nata damkam da nutane ,hakan yasata juyawa da sauri tana nufar can nesa inda Babu mai hangota ,abunka ga kunya ta fulani . Bazata iya kutsa kanta wurun wannan mutane ba!
” miyiddima Shattu surbajo”. Jin muryar wanda batayi tsammani ne ba yasata lumshe idon tayi tana sakin masa sanyayyar murmushi ba tare da ta juyo ta kalle shi ba ,don tabbas ta shaida shi ko bata gansa ba ,wannan sunan kadai da yasaba ce mata a ko yaushe ya wadatar da ita . Murmushi ta kuma saki wanda sai da gyefe da gyefe na kuncin ta ya lo6a kamin cike da sanyayyar muryar ta a hankali tace masa ” miyidda kayejo Hard’o ‘


“. Murmushi wannan bafullacen yayi hadi da takowa zuwa inda Shattun take har a lokacin idon ta a lumshe yake taki budesu ,wai ala dole kunya takeji .
Da gaske kikeyi shattu?? Bude idon ki ki fadi mun gsky kina sona kina kuma son na zama miji a gareki??.
Murmushi tayi a wannan karon taffan hannun ta tasa tana rufe fuskar nata baki d’aya tana darawa siririn hushiryar ta sao da ya bayyana .

Ina jinki surbajo “. Hard’o ne yayi maganan yana mai juyo da fuskar shi inda Shattun take. Daga masa kai tayi ,wanda hakan yasa Hardo sakin dariyar farin ciki ,don shi a rayuwar sa ta duniya babu wata diya mace da yakeso kaman ransa irin shattun . Amma Shattu mai yasa kika ki amincewa a wannan karon Ayi bikin mu na shad’i mu xama cikakkun ma’aurata?. Jin yanda yayi mgnan hadi da karke mgnan cike da jin ba dadi ne yasa ta sauke taffan hannun ta daga saman fuskan ta ,a sanyaye cike da harshen fulatanci ta cigaba da ce masa” aa Hard’o daga wannan ciranin da xan tafi ,baxan kara komawa ba ,ina dawowa xa’ayi mana shad’i . Kasan da yagwalgwal xamu tafi kuma baxan dade ba ,kajirani kaima nasan xakayi tafiya wuri mai nisa idan….kamin ta karake ne ya katseta da cewa” Shikenan Surbajo ta ,a ko ina kikaje ki rikemun amanan kanki ki kula mun da kanki sosai .

Murmushi shattun tayi kamin tace ” muje xan koma Garken mu ,wurin abba nazo ,kuma yanxu yana da mutane sosai . Murmushi yayi kana a tare suka juya hadi da nufar Cikin rugar don ba bukkan tasu hardo yy da ita ba kaman yanda tace  . Hanyar dandalin matasan fulanin ya nufa da ita ,inda maza da mata sukayi sansani ,wasu na xaman gulma wasu kuma suna sana’ar sayar da nono .

******

Dr Kina nufin wannan shine result din ,da gaske ke kenan ina dauke da junan biyun 100%💗 ?. Tayi mgnan tana bin Dr Hajar da kallo . Murmushi Dr Hajar tayi kamin tace kwarai da gske Salmah kina dauke da juna biyun hubbyn ki a halin yanxu ,ba karya kika fadi masa ba . Hmmm nisawa Salma tayi wanda amaimakon naga farin ciki sai akasin hakan na gani domun kuwa kwallah ne ke diga daga saman kuncin ta . Taune la66an ta tayi kamin ta musguta tana facing din Aminiyar nata sannan ta fara cewa ” Ada baya nayi fatan naganni da cikin wannan bawan Allah ,anaawa tunanin idan na sanar masa komai namu zaizo karshe zai aureni dole ,amma kin san meye ? , na sanar masa tunkan na samu wannan tabbacin daga gareki ,sai cemun yayi bai san wannan mgnan ba ,ba dan shi ne ba dana ne. Ke Hajar a takaice korar kare yayimun cike da cin mutumci yasa masu tsoron sa suka fataattake ni”. Wai yau ni…..kawai sai ta rushe da wani irin kuka mai ban tausayi da ta6a zuciya .

Nisawa Hajar tayi hadi da dafa Kafadan Salma kamin a hankali ta sauke space din dake saman fuskan ta sannan ta fara da cewa ” wai ban gane ba shi dai wai shidin ne yace hakan ? Kice duk abun da muke tunani ya xamto shirme da hauka ? Ta6dijam . Abun da Hajar tace kenan tana mai karkada kafa hadi da son tunano wani abun da ko meye oho Allah dai masani .  Dole ya anshi Wannan cikin nashi dole ya amsa don dan ko dan da zaaaki Aifo nashi ne ,dole idan aka tsaga jinin jikin shi xaaaga na omar farouq ,don haka kawai kwantar da hankalin ki ki haihu lfy ,daga wannan lokacin ne xaa fara jarfa babbabara uba!! Abun da hajar tace kenan tana mai cije yatsa hadi da tufka da warwara .

*****

Zaune na wani matashi saurayi wanda daka ganshi kaga akwai ji da aji da miskilancin gaske . Duba ga yanda naga sauran Abokan sa dake gyefen sa kowa fuskar sa sake amma banda nashi da yake a hade kaman bai ta6a dariya ba a duniya . Bin sa da kallo nayi ina karawa tabbas hadadde ne ajin karshe ,ba wani kyau ne dashi a fuska ba amma yanada sanyayya fari ne tasss mai dogon fuska sai sajen da yake waye masa gyefen fuskan sa dashi wanda wannan yakara masa kwarjini da cikar kamala . Idon sa sunan a lumshe yake amma ko bai bude su ba dagani xaka fahimta irin mutanen nan ne masu lulun ido wanda idon ya zubo maka su sai ka kidime don firgici .

Mamaki ne ya gama kamani ganin yanda yake kyenkyeman giya hankalin sa kwance babu tangadi babu komai alamu ma ya riga da yasaba shan shi ,ba sabon shiga neba a wannan harkar .

Abbas!!

Naji muryar wata matashiyar budurwa dake gyefen su ta ambato sunan hadi da kamo hannun sa tana narkar masa da murya alamun magiya .

Bin Abbas din nayi da kallo ,wanda yake sanye da wandon sojoji ,saurin juyawa nayi ga dayan saurayin da yake mawa Abbas dariya wato Sadeeq kenan shima stiill da Wandon sojojin ,juyawa nayi ga mai shan giyannan da har yanxu yake daga kwalbansa ,shi sam ban gansa da wandon sojojin ba ,sai singlete dana gani na sojoji a jikin sa .

Hmm nisaawa nayi ina fidda numfashi hadi da dan fito da idanuwa na kamin a hankali nace ashe duk sojoji ne . Tom me ma yakawoki maman teddy nan dakin ? Kamar xan juya sai na kuma jin mgnan Wannan Abbas ya katse wannan budurwan da cewa ” indain Anwar ne xakiyi ki gaji , don bai kula mata shi barshi da shan giyan shi yy ta daga kwalba yana kyenkyemewa . Da daini ne Abbas….ya karke maganan yana kashe mata ido daya hadi da lashen lips din sa irin na tatattun yan duniyan nan .

Murmushi Mimi tayi hadi da kashe masa idon ta da ta jereshi da eyelashes kamin cike da sakin masa zajakkiyar muryar ta tace ” baka ta6q fadi masa irin dadi na bane??.
Bai bata amsa ba face jawo ta da yayi jikin shi yana daura Bombom din ta saman Alkalamar shi kana yace ” yo koda zaki yi tsirara a gavansa ba xai bi takanki ba ,sai kace kin manta Anwar Mimi ,a gabansa fah muke sex dake amma baita6a sha’awar ki ba .

Hmm nisaawa tayi tana mai sauke wani irin ajiyar zuciya jin yanda Abbas yasa hannun shi saman kirjin ta yana jah mata nipples hadi da laylaya mata su . Lumshe ido tayi tana fara jin yarrrr tsikar jikin ta na tashi ,dama kam a hannu take . Tuni tafara turo masa kirjin nata tana gantsaro masa nonon ta ,wanda hakan yayi mawa Abbas dadi matuka ….kayan jikin ta yafara kokarin rabata dasu wanda a haka ya zame mata komai na jikin ta ta koma tsirara haihuwar uwarta ,wani irin squeezing din breast din ta yake wanda lokaci daya tafara washh ashhh  tana mai matse kafarta . Sadeeq ne ya tashi ganin yanda take matso kafafun nata ruwar niimarta na diga diss_diss yasa shi xuwa ta gaban ta yana luma yatsan sa cikin Hq din ta ,yyn da Abbas ke matseta a saman alkalamsa tana tana aikin danna masa don tajiyar dashi dadi .

Wani irin karkado cikin hq din ta Sadeeq keyi yana murmushi ganin yanda yar tsakarta ke tsalle kaman bananan su yanda takeyi idan suna bukata . Kamawa yayi yana karkadawa da yatsar sa a hankali kamin ya kai bakin shi zuwa kasan Hq din ta yana tsotsa….wani irin ihu Mimi ta saki hadi da sambatun dadi ,a haka ita kadai take Controlling nasu duka sun gama ficewa a hayyacin su sai ihu suke yi da gurnani kaman wasu masu nakudar haihuwa 🤨 .

Shikam Anwar mikewa yayi ba tare da ya kuma bin ta kansu ba ,ya nufi fridge hadi da zuba gwalaben sa ,kamin ya tsallake su yana nufar bedroom din falon.

*****
Wannan wani irin rashin sa’a ce a nake dashi haka ? Habawa Asmah wai shun kinsan cewa ” naje gidan Hjy Dr Haula amma ban tadda Sojan ba ? Ni wlh duk ma na sare ban san tayaya xan jawo hankalin shi gareni ba ,nafara tunanin yanke shawarar tun karar mahaifiyar shi da mgnan sosai muke mutunci da ita . Hhh wani irin dariya Asma ta sheke dashi kamin tace har yanxu ke yarinya ce Teema ,tayaya zaayi wannan matar me ji da fadin rai da faharin arxiki xata amince dake wai ki Auri mata zukeken d’a ,d’an da takeso tamkar ranta shikenan mata fa a duniya ,tab tom ni wlh ina tunanin da akwai wani abu a kasa tsakanin ta da Leutanant  Anwar ,tabbas da kwai kila wacce takeson bashi ne ,inb hakan ba meyasa bata ta6q damuwa da dibar karen mahaukaciyar da yake mawa mata ,sai kace mu mata munyi masa wani abu ? Sam ban baki shawarar tun karar Dr Haula ba ,don wlh tafi dan rashin mutumci ,a gidannan mutum daya ne mai kirki shine Alhajin gidan gashi tsayayye ya isa da gidan shi da mulkin da Hjy Haula zatayi ai da mun shiga uku . Nisawa Teema tayi kamin tace tabbas hakanne Asma amma meye mafita ne?? .

Dafata Asma tayi kamin tace” ki natsu ki kwantar da hankalinki ,mu fara sa idon mu kan Hjy Haula ne ,da kuma wannan yarinyar da take yawon zuwa gidan Alhajin musan ya take da Leutanant .

Cike da gamsuwa hadi da zakuwa teema tace wlg kaman kin san zuwan ta gidan na bani mmaki ban san ya suke ba ,kuma ni ina hasashen wani abu tsakanin ta da Anwar . Kuma ni nafi ganin Dr Haula ne keson kulla halaka tsakanin su ,ban damu bane saboda yanda yake mun haka itama kallon kirki bai hadamu dashi .

Tohh ai shiyasa nace maki sakarya , kar ki mawa Dr mgnan komai ,Anwar ne burinki a yanxu ,to ki tsaya ki maida hankali a kansa ,ki kokarin ganin kinyi duk wani abu da xai waiwayo masa da hankalin sa kanki .

Inshaallh Amsa’u ,wlh ni ma ina mamakin wannan mata kullum tana gidan duk idan yana gari nan ,kuma fah abun haushin kaman ba budurwa ce ba ,ta ta6a aure . Jin mgnan Teemah yasa su duka shekewa da dariya hadi da tafawa Asma’u tana fadin lallai kam iska na wahalar da mai kayan kara .

Bangaren Shattu kaman yanda yagwalgwal ta fadi mata tafiyar tasu cirani kiwo haaka ta kasance domun kuwa da subahi sukayi sallaama suka dauki hanyar daji suna kutsawa , suna tafiya suna tafiya har rana tafito a haka suka bar RUGAR surbajo suna fadawa makotan su daganan har suka fara shiga dajin da ma basu san shi ba .

Idan sunyi kusa da wasu kauyakun sai su dakata su yada zongo a wurin da yake da sunkuru suyi kwanaki suna kiwo kamin su kara gaba su cigaba da tafiyar tasu hadi da rearing din da suka saba dama su ahaka sike rayuwa har sai mace tayi aure sannan take dainawa sai kuma ta koma saida nono a kasuwa da wajen gari .

*****
Wani irin gida ne na hango a Sardauna road zaria , Wanda girman gidan da tsaruwar sa ba’a magana don gida ne yayi kayatu ko na turawa samun irin shi sai dai_dai…Bin wannan gida nayi da kallo wanda inba don Albarkacin sojojin da suke tsaron wannan gida ba da aka bazasu tun daga farkon wannan layi da babu shakka wani irin katafaren masana’anta xaka ce .

Gida ne wanda akayi masa gini dogon bene ko ina nasa glass ne baka ganin komai amaimakon kaga bango sao dai kaga glass mai duhuwa mai launin Dark green ,idan rana ta haska wannan gida xo ki gani hjy baa mgn ma . Get ne kadai aka kyewaye gidan dashi amma bayan wannan daga cikin shi komai glass ne … Tsayawa nayi nikaina uwar teddy ina mamakin wannan gida da kuma son ganin mai mallakin ta .

Kamin na cigaba da waiwaye dason gano maku kwam . Idona ne ya sauka akan wani babban sign bord da naga an rubuta JALINGO STREET . Tofa abun da nace kenan a zuciya ta kamin na cigaba da kalle_kalle ko xanga abun fadi ,aiko karaf idona ya sauka akan Wani babban barack na sojoji ,wanda ban lura dashi ba sai a yanxu . Jiki na ne ya fara tsuma kaman na ruga amma sai na daure na cije ni burina naga mamallakin wannan gida .

Yanayin yanda naji wurin yayi tawai tawai ga shirun da ya dauka har kuda ya daina motsi na yan mintoci . Cikin takon sa na ingarma da mazantaka yake takowa wasu sojoji na mara masa baya ,wasun su kuma na kame mawa wannan matashin ,wanda da gani kaga arxiki da wadata ya tsima shi  fuskar sa sanye take da bakin glass wanda ya kara masa kwarjini don baka ganin kwayar idon shi . Sanye yake da kakin sojoji fuskar sa ba murmushi bare kasa masa ran ganin hakorin sa ko fara’a .

Jah baya nayi ina tunanin inda nasan wanga fuska ,kamin na ankare ne naga tuni har ya shiga moton sa ,anja hadi da nufa dashi wannan barikin sojojin ….Bayan moton na tsaya ina bi da kallo ganin a daga kasa an rubuta OMAR FAROUQ kenan wanda akafi sanin shi da LEUTANANT ANWAR B JALINGO .

Labarin WALIJAAM na kudi ne akan sassakar farashi 👌
Normal payment 200
Vip payment 500
“Yan SPC nason bakwa bukatar grp ta pc kukeso ku ma zakuna iya biyan kudin ku dai dai bakin aljihun ku 1k👌 .
Zakuna iya biyan ku ta hanyar yin mawa marubuciyar magana ta whatsap link nata 👇
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
ko na saman page din nan👆.

Yan niger kudin ku zaku tura katin 500f ne kacal normal grp kenan .
Idan kuma Vip kuke bukata 800f ne kacal👌
Zaku tura katin Airtel ta wannan number 👇
+22797780373

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *