WALIJAAM CHAPTER 9 BY MAMAN TEDDY
_Daga wannan shafin free page yak’are mai bukatar cigaban wannan labarin zai iya biyan kudin sa ta wannan number….08081202932…Vip payment 500…normal payment 200…Special payment 1k. Zaku iya turo da katin MTN ko ta wannan Account din Hashim Farida Stanbic Bank 0028799846… Yan nijer zaku iya tura 500f airtel sai ku tuntubi wannan number +22797780373_
_Don Allah kar wasun ku su jira fitowar na sata ,babu abu mai muni da yakai cin hakkin mutum ,wannan Hakki na ne dana 6ata shi tsawon lokaci don kawai na isar da sakon da nakeso… akan wannan dan kud’a d’en bai kamata ku karanta shi a bulus ba Don nasan dai 200 babu wacce zata ce batafi karfin shi ba indai kina media… kar ki ci Hakkin wani wlh masiba ne cin hakkin da banaka ba mu kiyaye don Allah…_
_________________________
“Bin shi da kallo kurum Zabeena ta tsaya tana yi kamin ta koma ta ajiye jakar nata…tana zama gyefen gadon hadi da karkade kafarta don tagama har zuka da lamarin Anwar a yanxu”. Tsawon lokaci suka kasance a hakan babu wanda yakara ce mawa dan uwan sa ci kanka ,kamin daga bisani ya mike yana nufar kofa hadi da ficewa daga bedroom din yana kara sa mawa Kofan key…murmushi zabeena tayi tana tunanin abubuwa da dama data kudurta yin shi a wannan gida ,ta lashi takobin tarwatsa duk wata farin ciki na Anwar indai akan wannan bagidajiyar bafullatanan ce…
“Tun ana saura kwana biyu tarewan Shatu Hjy Rahmatu ta sauka a gidan Anwar na barack din da masu room decoration wanda suka kara kayata Gidan matuka wanda sam bazaka ce wai a cikin wannan barikin sojojin yake ba…Bata damu da ganin Zabeenart ba duk da taasan zuwan nata da akwai dalili akwai kulalliyar da suke shiryawa ita da Dr Haulan ,amma ta kawar da lissafin su a kwakwalwarta don tariga da tasan komai zasuyi aikin gama yagama ihu ne bayan hari kawai .
Kullum sai Zabeenart ta nemi ribatan Anwar akan su sheke ayar su kaman yanda ta ribace a wancen lokacin amma kuma Allah yakasa bata sa’a ,koda ta shige jikin sa tana kissing nashi sai yayi kaman zai biye mata sai kuma Allah ya haneshi ,Hakan yakesa abun nasu sai dai ya tsaya a iya romamce suyi ta tatta6e junan su suna lagwije juna sai tafiya ta tafi sai yayi gigif ya mike ya bata wuri ,wannan abun sosai yake bakanta ran Zabeena matuka. Wanda kullum sai tayi kokarin jan jansa da salon ta amma yake kaurace mata . Takan ji dadi ne kadan don ko bai shige taba yana sakin mata jiki tayi abun da takeso a jikin shi ,kuma yana sakin mata fuska babu daurewa kaman na da baya a dan zaman da tayi da Anwar ta fahimce Shi din waye akwai shi da jaraba sai dai yana kokarin gujema aikata zina hakan yasa shi duk dare yana aikin shan cofee da lemun tsami ,idan taga hakanne tasan yana cikin halin bukatar mace sai ta yi saurin nufarsa da bukatar ta hadi kissa da munafurci…
Yauma kaman kullum kaman kuma yanda ta saba tana zaune a falo tana waya da Dr Haula hadi da fadun mata feedback da kuma yar nasarar da galaban da suka fara ci akan Anwar din ,wucewan shi tagani ya nufi fridge yana daukar lemun tsami gyefe guda kuma daniel ne dauke da Cup din cofee ,kar6a yayi daga hannun nashi yana nufar bedroom din shi don kallon inda Zabeena take baiyi ba .
Murmushi Zabeena tasaki wanda yake kunshe da ma’anoni dabam iri kuma da kala ,sannan tayi saurin mikewa tana nufar bedroom din ta ,Jikin ta tabi ta fashe da Wata irin humra wanda duk idan dana miji yajiyo kamshin ta ko bai ta6a yin zina ba wlh sai yayi…. Masu son wannan Humra zakuna iya mun mgn ta pc don banason fadi a page dina bansan ina zaije ba, iya matan Aure ne zan fadi maku sunan wannan hadin humran wlh duk rashin kulawan da miji yake maki kikayi amfani da wannan sau 1 shikenan ,baa sanya shi da rana sai da dare yowa”.
Shafe duk wata ga6a ta jikin ta tayi dashi kamin tayi shigar wani irin segxy sleepdress na irin gogaggun nan ka rantse matar shi ce zata taryeshi ya dawo . Irin kayan da karuwai da suka amsa sunan su suke sakawa ,don matan auren da tasan darajar jikin ta sam bazata sanyasu ba… Riga ce mai hade da Bra da pant sai ta dakko Doguwar rigar kimonu ta dora akai tana ficewa daga dakin hadi da nufan bedroom din shi …
Zaune ta same shi har ya kammala zuba lemun tsamin yana kur6a a hankali idon shi a lumshe yake bin shi da kallo tayi hadi da lumshe idon ta tana bin la66an shi da wani irin kallo ganin yanda suke sheki pink din lips din nashi .
Wani irin kamshi yafara jiyowa wanda lokaci daya yaji sha’awa ta taso masa babu sanya kaman bs mgni ne yake sha a yanxun ba . Sakin cup din yayi ba tare da ya sani ba yana dafe marar sa da ta rike masa ,ganin hakan yasa Zabeena saurin karakowa inda yake tana dagosa kaman batasan komai ba… Anwar Anwar lafiyan ka kuwa meke damunka? Baka da lafiya ne??…kamin ta rufe bakin ta ne taji ya damkota yana hadeta da jikin shi hadi da sauke wani irin nannauyan numfashi hannun nasa still na kasan marar shi…Ahh washhhh abun da yake cewa kenan. Hannun ta takai kasan marar nashi tana shafowa hadi da kallon fuskar sa da idon sa da suke a lumshe ,Nan shafa maka.
Da sauri ya daga mata kai kaman bashine yake mata korar kare ba .
Shafa marar nashi take tana watsa yatsunta tana shafashi a hankali ,a maimakon yaji sauki shi kara dauree masa marar tasa ma take saboda wannan turaren nata da yake shak’a .
Murmushi takeyimasa don tasan bazai ta6a samun yanda yakeso ba a yau sai yayi mata faca_faca abun da dama take so kenan .
Hannun sa yakai yana damkar nata hadi da dora taffansa saman nata yana fadin Washhh Ashhhh…. Sai ji tayi ya dora hannun ta saman Buran shi yana shafa wa da nasa hannun…jin yanda tayi Hummm ta kara kumbura yasa Zabeena jin wani irin Yarrrrr zammmm ai bata san lokacin da ta cafka ba tana wani irin gurxa da shafata…. Hadi da kai bakin ta tana sauke gwiwowin ta kasa tana shan twins din sa da suka ciko da ruwar madarar sa…kaman mai aiki da Aljanu ne taji y daka mata tsawa wanda yanda yayi tsawon sai da ta tsorata wani mari ya dauketa dashi da sai da ta kifa…Zabeena baki da mutumci haka ashe?? Yau she kika rainani haka… Tashi ki ficemun daga daki…Yayi mgnan yana bin ta da wani irin kallon tsana ,itakam dafe kuncin ta tayi tana zubda kwllan bakin ciki .
Au saboda na fara kawar maka da sha’awar ka shune yamxu xaka mun butulci har ni xaka zaga Anwar? Bayan zagi ma har da Mari… Wai tambya ma kakeyi yaushe na raina ka ,ranan da na fara ganin Gindin ka a arha a waje kana magiya da kukan dadi ,daga wannan rana ce… A wani irin zafafe ya mike aiko da gudu ta kwashi na kare ta bar dakin don ta lura idan ya cafkota sai ya kusa kasheta da duka ,ga jarabar da ta dameshi ga fushin maganganun da ta ya6a masa . Hakan yasata rugawa da gudu tana ficewa daga dakin hadi da shuga tata dakin tana rifo kofan hadi da sa key…a wurin ta zube tana sakin kukan azaba da wahala ga marin da tasha har shatin yatsun sa na hudowa a kumatun ta.
Wani irin cirr zamm zamm takeji daga vigina din ta ,nan take ta kai yatsunta ciki tana kuka hadi da tana caccakar kanta da kanta ,don azabtacciyar shaawan da
ta isota a haka tsawon lokaci sannan ya lafafa mata ,karke dai anan wurin bacci ya dauketa ,wanda a baccin ta babu abun da take gani sai gata da Anwar suna ma juna wani irin hot sex ,Allah ya kyauta ya shirya mana zuria baki daya ameen.
Bangaren kuwa Anwar da fitan ta ne ya koma yana kwanciya sama n bed yana matse da marar shi zuciyar shi a matikar kufule sai zafi yake masa ,ta6 di wannan yarinya yaushe ta raina ni haka… Mikewa yayi yana safa da marwa don a yanxu ba Ciwon ya dame shi ba aa mgn ganun data fadi masa koda ba wani girman Zabeena yayi can ba ,amma shi mutum ne da bayason raini sam . Hannun sa ya dunkula tana kaima bango naushi wanda karar bugun sai da sojojin gidan wasun su sukajiyo…hakan yasa su darewa suna guduwa don sun san halin Leutanant din nasu idan yana zuciye ko allurar tashi ta motso masa ,abun da zai rinkayi babu kyau kwarai….
Nikam nace wayyo Shattu hannun wannan mutunin zaki fada ,kuma gashi yayi maki tanadin azababa kala da iri ,mun shiga uku @team Shatu ,allah dai ya kare maku ita…!!
A haka yafi awa kamin ya zauna ,sai kuma kaman an tsikareshi ya mike yana nufan toilet hadi da watsa ruwa koyaji sanyi a zuciyar sa. Tsawon dare ya raba yana sallan nafila don dama wannan sababbiyar sace.
******
Rungume Ummien nata Diyana tayi tana kissing din kumcinta hadi da cewa”Ummi na na tafi sai na dawo! Daga mata hannu Ummi tayi tana rufe mata murfin moton da ta shiga hadi da mata a sauka lafiya…A haka suka rabu da Ummie Diyana tana daukar hanyar zuwa garin Bauchi… Wanda anan kam gida Bauchi Tuni Momyn Abbas ta shirya komai don taryar diyan nata ,ko nace yar kawarta aminiya da zata taho mata daga mai duguri wato Diyana .
Sanye yake cikin shigarsa ta suit wanda yayi matukar amsan jikin sa ,rungume momyn tashi yayi ta baya yana murmushi hadi da dora kansa bisa kafadan ta .
Juyowa tayi tana murmushi hadi da fadin Aa Abbas har ka shirya badai tafiyan ba…Gashi Diyana tana hanya ta kusa karakowa ,kuma naga yau fa tarewan matar Anwar ,a gani na da ka tsaya ka hakura xuwa gobe sai kaje ganin Yar fulanin .
Kallon Momyn nashi yayi kamin yayi dan murmushin saman la66a yana cewa “Aa Momy inaso naje yau din ,kinga diyana a gidanan zata sauka komun dare na dawo xan ganta haka Anwar kinga gasu Sadeeq can suna tare da sauran Abokai ,kuma fah Momy yace ba rugar dashi zaije idan an kawo matar maje mu ganta dashi duka ,kinga har naje na dawo sannan…
Saima na sauka garin Zaria kinga dama can zaa kai Amaryan tasa.
Nisawa Momyn tashi tayi kamin tace tom allah tsare kaji kayi driving da lura banason wannan gudun da kukeyi bakaiba ba Abokannaka ba .
Dariya yayi yana dan sosa kyeya kana yace tom Momy yana ficewa daga kitchen din da Momy kemawa Diyana diffrent dishes na saukan ta .
Tana aikin ne wata ma’aikaciyarta ta zo ta amsheta nan tayo waje hadi da zama a falon nata ,a hankali ta daga wayar ta tana karawa saman kunnen ta daalama kira takeyi.
Assalmu alaikum uwar ango lallai komai lokacine gashi tamu tazo ayirriiii….abunda Momyn Abbs tace kenan kamin taji amsa daga dayan bangaren .
Nisawa Hajiya Haula tayi tana sakim murmushin bakin ciki kamin tace ” aa ni ai har yanxu momyn Abbas ina a smatsayina na uwan Anwar ban ajiye suruka ba har yanxu kam don ban ga taba .
Nisawa momyn Abbas tayi kamin tace Hjy Haula hakuri zamuyi ,wlh matan wani bata auren mijin da bana ta ba ,bakisan zazzafan rabon dake a wannan auren nasu ba , Muyi hakuri mudai namu kawai muyi masu addu’ar zama lfy…
Nisawa Hjy Haula tayi kaman wata ta fadaku tana cewa” shikenan Hajiya yaushe zaki shigo ne??
Inshaallh zuwa la’asar ina nan shigowa naji ance bakiyi taro ba ,kuma Zanyi bakuwa sai karfe 4pm zan shigo inshaallh.
Tom allah y kaimu lfy..
A haka sukayi sallama kamin Hjy Haula ta aika wata maaikaciyarta ta sanar ma security tahowan Momyn Abbas su barta ta shigo ,don kowa a dangin Alh jalingo yazo sawa take a koresu ta hanyar cewa ta hana kowa ya shigo baxatayi taro ba .
Hakan yasa Duk dangi aka nufi Gidan Grndma wato hjy Yalwa mahaifiyar Alh jalingo da ita kam yar tsohuwa farin ciki a wurin ta bai misaltuwa a yau da ranta wai zataga Auren Jikan nata mafi soyuwa a ranta . Hakan yasa gidan Hjy Yalwa y cika da dangi da yan uwa har da bare ma…domun ko biki ne akeyi kaman a yau aka daura auren Anwar da Shatu….Duk girman harabar gidannan babu masaka tsinke yayan Hjy Yalwa na kasashe da garuruwa duk sun hallara .
Don dole Anwar ya taho Bauchi badon yaso ba don damun hjy Yalwa da iyayen nahi da suka taho….su Sadeeq kam baki yaki rufuwa yau suke ango…Sam Anwar yaki yarda yaje rugar Surbajo acewan shi shufa batason karnin nono ne ,hakan yasa manyan shakikan Abokan sa tafiya dan dauko Amarya Shatu ,haka wasu daga cikin dangi ciki har da Mama Rahamatu duk sun nufi rugar Surbajo dauko amarya ,wasu kuma sun nufi Gidan Anwar na na barikin sojoji inda xaaa sauke amaryan…
Tun da Su Hameeda suka isa barikin sojojin da shigar su gidan Anwar sukayi arba da Zabeena dama kam ba shiri ne suke ba ,sosai Hameeda ta tsani Zabeena tun da tana zuwa gidan Hjy Haula badon kowa ba sai don Anwar da nasu yazo daya ,ita kuma Hameeda yarinyar Hajiya Rukayya ne ,wato kanwar mahaifin Anwar .
Harara suka hau aika mawa juna kamin su saki buda don suk cikar su kusan su bakwai yammata ne ,su suka fara isowa barack din ,suna shewa hadi da fadin yau leutanant Anwar lokaci yayi yau muke ango cewan Hameeda tana kara kama hamci hadi da rangada buda… Sauran masuka hau shewa maasu budan nayi don sun fahimci Hameeda habaici takeyi .
Sum_sum cike da tukuki Zabeena ta wuce dakin da ta banbake ,niko maman teddy nace zan gani ko zata fita takoma gidan uban ta yau ,don amarya dai ta zo gidan mijin ta sai ta bata sararari su gurji amarci …don na kosa naga yanda zaman tasu zai kaya tsakanin shatu da Anwar .
Ganin ta shige daki yasa hameeda bin kowani daki tana shiga hadi da fitowa … Wani kayataccen daki ta gani da yafi kowanne kyau komai nashi golden da milk har funitures din bedroom din haka yake…
Don dama ta amshe keys din dakunan a hannun Anwar tun kamin su taho…ganin kayan sa tayi a dakin ,aiko nan ta kwashe su tass tana sakawa a dakin da yace mata na shatun ne ,Kayan shatun kuma tana dawo dasu dakin anwar din .
*******
Bangaren Teemah kuwa tunda lbrn Auren Anwar yazo kunnen ta ta kwanta ciwo ,wanda batayi karfi da jikin ta ba sai da tajiyo yai ne tarewan sa da matar sa ,da kuma jin ashe yar kauyen bafullatana ya aura ,hakan ya sanyaya zuciyar ta ,tana cewa tabbas yanxu ne xasu fara takun saka tsakanin ta da wannan gajar bafullatanan ,don ta lashi takobin auren Anwar koda da boka ne da malam . Tirkashi…!!!
Bangaren kuwa Amarya shatu ,koda su Mama Rahamatu sukaje rugar sam basu hanasu yin al’adar su ba ,komai nata har kwallaiya ta fulanin su sukayi mata cikin blue din saki ,mai ado da jan zare …sun rufa mata mayafin jikin sakin….sosai Shatu tayi kyau na kurewa ,dangi kam su Mama rahamatu komai za ayi tana tare da Amarya a buka ,har aka kammala komai ,iyaye sukayi mata nasiha sosaoi. A wannamn lokacin ne zuciyar umman shatun ya karye sai da ta zubda kwallah sosao sannan tayi mata nasiha ,hadi da amsan lil Zahra da cewa sai ta kwana biyu a dakin mijin ta zaa’a kawo mata .
Anan ne Shatu ta hau kuka badon komai ba don rabuwa da lil zahra koba komai tasaba da yar nata sosai…duk da dama va ita take shayar da ita ba.
Umman ne mai kulawa da ita dama .
A hakan ne bakiya da masoya kowa na tafo albarkatun bakin sa ,aka shiga da amarya moto wanda tun da take a tarihin rayuwar ta bata ta6a shiga ba ,taso tayi kauyanci amma babu bakin yi don
tana cikin damuwa..
A hakq moton su tafara tafiya don barin kauyen….koda akazo wuce rugar su Hardo hawayen ta ne ya karu don sai da ta hango shi ya zabga tagumi da alama shima dana sani yakeyi…
Tana wannan tunanin ne taji an daki moton su da sanda fadi yake munafukai ina zaku kaimun mata ku fito mun da shatu na…!!!
Allah da ikon sa a cikin moto cin har na angwayen babu wanda ya tsaya ,kuma abunka ga wayayyun mutane koda suka fice daga rugar babu wanda yayi mgnan ko tambyar waye wannan din?.
Itakam Shattu kuka takeyi sosai Hjy rahamatu tana rarrashin ta ,don duk maganan da hardo yakeyi da fulatancu ta jiyo shi . Cewa yake bazai rabu da shatu ba ko ina taje sai ya biyota…Zai iya komai akan Matar shi shifa bai saki Shatu ba hushin zuciya ce ta debeshi …..
Nikam nace aikin gama ai ya riga da yagama yanxu kam shatu ta jarumin sojan mu Anwar ne ko ya kuke ce mosoyan shatu…?
******
Kamin bakwai na dare kowa ya watse yabar gidan Amaryan mu shatu sai Zabeena kadai da ta kulle dakin ta ba asan ma da ita ciki ba.
Tana zaune tana tunanin abubuwan da zata dauka akan shatum ne tsawon lokaci har 9pm sai taji motsin shigowar angwaye….
Mikewa tayi tana la6ewa don jin komai na abun da zasuce ,amma sai muryar Anwar taji a miskilance yana fadin ,tom nagode zaku iya tafiya”.
Hhhh kujimun dan rainin hankali ,bamuga amaryar bane kake sa ran tafiyaru ko yaya kai muke jira ka fito mana da amarya mu ganta ! Cewan Ibrahim wanda sauran nan suka amsa da kwarai kuwa ciki harda Sadeeq .
To kujira na fito maku da ita ,ni kunga ma tafiyata bedroom dina nayi ,yana fadin haka ya nufi hanyar da zai sada shi da bedroom din shi kai tsaye…
Lallai wannan dan rainin hankali ne ma ,kazo ka amsa kazan amarcin cewan Sadeeq yana dariya…banza ya musu yana shigewa ,yyn da Sadeeq din yace gashinan mun ajiye maka a gaida amarya aji mana da ita sosao plz..dariya duka suka saka kamin su juya suna ficewa daga falon .
Shikam Anwar Ranshi duk wani irin yakejin zuciyar shi ,yarasa meke damun shi ,a hankali yafara tunano da sinfurin kalolun azabtarwan da yace zaiyi akan wannan yarinya yana cije la66an sa hadi da lasansu yana girgixa kai…
Babban rigar sa yafara cirewa na danyar gexna milk kamin ya fara cire wristwatch na hannun shi a saman mirrow ,mmki ne ya kamashi dago idon sa da yayi kwatsam yaga Shatu a saman gadon shi an rufe mata fuska da mayafi da kayan ta na fulani…Bude idon shi yakara yana mutsikasu yana mai fadin No ba itace ba ,kodai tunanin Azaban da zai mata ne yasa shi saboda kosawa yake ganin hazo hazon ta haka … Cike da rashin tsoro ya sauke hularsa yana nufar gadon da cewa indai ko itace aka ajiyemun ita a bed sai naaaaaaaaa………………..
Topah dama hausawa na cewa laifin dadi karewa gashi a yanxu labarin take yanxu xamu fara…
Anan na kawo karshen free page na wannan littafi ,idan kin ga wani page na yawo bayan wannan tom na sata ne kar ki karanta kawai rintse idon ki ki wuce ,kar kuci hakki,babu abu mafi muni da yakai mutum yaci hakkin da banasa ba…
_*Idan kina bukatar karanta cigaban labarin nan zaki iya mgn ta wannan number 08081202932….ta hanyar turo da kudin ki kaman haka Vip payment 500….Normal payment 200…Special payment 1k ,iya kudin ka iya shagalinka💃💃…zaku iya turo da katin MTN ko kuma ku tura ta wannan account din Farida Hashim Stanbic bank 0028799846….sai ki turo mun da shaidar biyanki ta wannan number 08081202932….yan niger zaku biya 500f ne kacal katin airtel zaku na iya tuntu6an wannan number mutanen niger +22797780373*_
_Share and share and share fisabillah_
*Mmn teddy🧸*