WANI AURE CHAPTER 12

WANI AURE 

CHAPTER 12

Wani irin shock taji ajikinta ” lokacin da shaki mayataccen kamshi turarensa, take jikinta ya

dauki kirma.
Zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki wani lokacin kafin daga baya tacigaba da bugawa da
sauri da sauri “mamaki da fargaba ne suka taru suka lullube ta ,wai itace yau rungume
akirjin Yaya DEENI” abinda ta dade tana mafarkin samu kennan.
dan haka ta sake lafewa ajikinsa’ tare da kai hancinta tsaitin dayafi kamshi aijikinsa.
muryata a sanyaye tayi masa sannu da zuwa tare da lumshe idanunta.
, sake rungumeta yayi ajikinsa tsam tamkar wacce za’a kwace masa ita, sannan ya amsa da
yauwa tana makale a jikinsa ya kulle dakin.
Taba zaci zai amsa mata ba dan ta sake narke masa.
Ahankali yasoma takowa zuwa kan lullausar center rough dinsu.
ya zauna daita yana sauke ajiyar zuciya sosai take mamakin hali irin nashi
“tamkar ba shi ne wannan maseefaffen mutumin da kallo daya idan yayi maka” ya isa ya
tarwatsa zuciyar duk wanda akawa shi.
,hannushi duka yasa ya cire mayafin dake lullube da jikinta “tare da zuba mata sexy eyez
dinshi.
,kamshin jikinta da wanda ke gyaraye da dakin ke sake tsuma zuciyarsa.
,duk da bai tsananin sonta, Amman hakan bai hana shi jin mutuwar da ilahirin jikinsa yayi
ba.
gabadaya jikinsa bbu inda bai dauki sauyi na musamman ba.
A baki ya dinga bata kazar daya shigo daita tare da madarar holandia.
cike take da fargaba da tsoro Amman haka tayi ta sha har Sai da yaga kmr zatayi amai
,sannan ya dakata.
Yace kinkoshi ? A tsorace tace eh ..
sallah sukayi byn yagama ciyar daita , inda ya dafa kanta yayi mata addu’a ,bai bata lokaci
ba gurin aiwatar da ibadar aure
Narke mata yayi ajiki” wasu abubuwa yasoma yi mata tare da cire mata kayan jikinta,
gabadaya wasanninsa sunyi mata nauyi.
Atsorace tasoma rokonsa akan yayi hakuri ya barta “maimakon ya barta kmr yadda take
rokonsa Amman ina ji yayi tamkar wata sarewa take busa masa.
Cikin sanyi ya dauki hanyarsa,shi kansa bai yi mamakin jin kofarta a kulle ba” sakamakon
sanin da yayi ita din tarbiyar umminsa ce, sosai yake bi daita ta yadda yake so.
Bakaramin wahala tasha a daren farkonta ba. domin duk wata wahala da haushin
abubuwa da Ummi Ta dinga masa akanta lokacin ,dayace ita zai aura.
Say ,daya fanshe abinsa sannan ya dawo yana tausaya mata.
Dan shi kansa yasan bai saisaita kansa ba.
shi da kanshi ya taimaka mata ta gyara jikinta basu jima da kwanciya ba, suka ji kiran
sallah a masallaci dake cikin gidan.
, ya Mike sanye da jallabiya ya tafi masallaci ita km tayi tata sallar anan.
Taso ta kwanta kwarai tayi bacci Amman sanin halinsa yasa tashiga kitchen dan hada
masa breakfast.
Koda daya dawo ma tsammaninsa zai sameta kwance dan yasan ta ji jiki sosai
ahannunshi.
Amman Sai yaganta a itchen.
” tsaye yake a bakin kofar kitchen din hannuwanshi duka rungume a saman kirjinsa
kallonta hade da ganin jarumtarta dan bako wace macee zata iya aiwatar da wani abu a
yadda yabi daita.
zeenat taji motsin shigowar mutun ,hakan ya tabbatar mata da mijinta ne ya dawo.
gabadaya kamshinnsa ne ya gyaraye kitchen din .
karamin murmushi tayi wanda ita kanta batasan dalilin fitowarsa ba.
jin shr shr bai karaso ba har lokacin yasa taji kmr ta juyo dan tabbatar da yana tsaye ne ko
wuce daki
say day tana tsoro ta dago su hada ido.
dolenta ta hakura sbd yadda taji bugun zuciyar ya canza.
, har lokacin bayanta yake kallo ya tattara hankalinsa da idanunshi a kanta tsaye tana
kokarin hada musu breakfast.
lip’s dinshi na kasa yakamo

yana cizawa sannu sannu.

ajiyar zuciya yasaki sannan ahankali yafara takowa zuwa inda take yayinda still idanunshi
ke yawo akanta har yakaraso gareta.
Tana cikin tunanin taji ya rungumeta” ta bayanta tsam yana shinshina wuyanta.wani
irin faduwar gaba taji zuciyarta tasoma rawa hannunta yakamo cikin ya hade danashi
ahankali yasoma murzawa shi kansa bai san sanda ya dinga lumlumshe idanuwansa ba”
dan jin lallausan hannun dayake rike dashi.
,da sauri ya bude rikitattun idanunsa dan tabbatar da hannun yake rike dashi.
ganin da ya yi tabbas dat hannuta matarsa ne yasa yakai bakinsa cikin tsakiyar hannuta
ya sumbata .wani irin kamshin jikinta ne ya dinga kawowa hannninsa farmaki ya kasa
dauke bakinsa daga tsakiyar hannuta sbd yadda yake jin taushin hannu.
yayinda gabadaya jikin zeenat ke amsar sakon da Denni ke aiko mata domin kowace gaba
ta jikinta a mace take murus.
jikinta na rawa ta gaishe shi.
ya amsa kawai batare da Yace komai ba.
, tswon lokacin yana rike da hannuta yana cigaba da murzawa,jin baida niyyar sakar
mata hannu ga wani shauki dake seculating din jikinta.
cikin sanyi tasoma kokarin zame hannunta daga cikin nasa.
haka ne yayi sanadiyar juyo daita gareshi da yayi suna facing juna.,
tare dazagaye kugunta da hannushi duka.
cikin wata irin kasalliyar muryarsa may maseefar sanyi da dadin sauraron.
“Yace bacci yakamata ace kina yi.
“buy dis time ,ba wai abinci ba.
, hakan da yayi ne yasa ta zuba masa idanunta.sosai take kallon bahagon mijin nata” dan
ra,ayin.
wani irin kyau na musamman taga ya sake yi mata.
,azuciyarta ta dinga furta kalmar alhamdulillahi alhamdulillahi.
shima ita din yake kallo kwayar idanunsu cikin na juna suke kallon junansu .
Ahankali ta , lumshe idanunta tare da marairaice murya tace bbu komai” Ai zan iya. idan
ka fita say na kwanta .
Murmushin gefen baki yayi wanda dashi da bbu duk daya. Km hakan na sake fidda ainihin
kyaunsa, Hannushi ke yawo a kugunta yana mammatsa mata tsantsar jiki sannan “Yace
waya ce miki fita zanyi yau?
ahankali ta girgiza masa kai “
Yace ko so kike mamanki tace tun yanzu nasoma sakaci da diyarta, girgiza kai ta sakeyi
can km tayi sauri tace A’a Yace ok muje ki kwanta ki huta ” first lov zata aiko mana da
breakfast.
ita kanta tasan Ummi zata aiko musu ,gudun maseefarsa yasa tashiga kitchen din badan
taso ba.daman km dauriya ce kawai irin nata.
Tunanita sakinta zai yi ya wuce, Amman Sai taga ya juyar daita tsaitin kofa ,hannushi still
na kan kugunta yana cigaba da mammatsa mata gurin ,a haka suka shigo bedroom dinsa.
wani irin shock zuciyarta tayi kamshi ne ke tashi Tako ina.
Bin koina take da kallo .komai na cikin dakin green ne hatta setin gado da su mirrow duk
green ne.
bata taba gin dakin da yayi mata kyau ba kmr nashi.
Ahankali ya cire hannushi a kugunta ya maida su kan dukiyar fulaninta take zuciyar ta buga
, bbu inda bai dauki rawa ajikinta ba. Sakamakon tuno wahalar datashi a hannushi daren
jiya.
shi kansa yaji duk yadda jikinta ya dauki kirma .dan haka ahankali ya kwantar daita a kan
bed dinshi
sannan ya cire jallabiyar jikinsa ya hawo gadon ya rungume tsam ajikinsa yana saki
numfashi.
hannushi duka ya daura akan Brest dinta yana jin tudunsu lumshe idanushi yayi tare da
sake manneta.
Tun tana daurewa taji yana neman canza salo dan haka ta fashe da wani irin kuka tana
bashi hakuri
daidai kunneta yakai bakinshi shii..iya abinda ya iya cewa kennan yacigaba da
abinda yake ,kuka take sosai har shesheka Amman hakan baisa deeni ya fasa abinda yake
yi ba ,say ma wani karfe da ya dinga ji yana taso masa.
tana ji tana Gani deeni yarabata da rigar baccin jikinta.
Cikin sanyi yasoma romancing yana murza dukiyar fulanin.kafi daga baya yasoma sexy
daita gabadaya kukanta yakaru km hakan datake yi ke sake tuzirashi bugu da Kari gwara
ya soma nuna mata true colour dinsa tasan yanayinsa domin, tasaba da wuri. da kyar take
iya fidda numfashi gabadaya jikinta ya sake ashe jiya ba wahala tasha ba.
dan ko dan yatsanta kasa dagawa tayi.
Ahankali Ta dinga sakin kuka,kusan 3 hours ya dauka yana abu daya ,say da komai ya lafa
deeni mirgina gefe tare da rungumota jikinsa yana sakin numfashi.
Kasa cewa komai yayi ballanantana ya rarrashita .ita km say kuka take tana jan numfashi
idanunshi ya zuba mata take kukanta ya tsaya cak ya koma shesheka…
Wooooooo deeni kaji kunya lol
Idanunshi ya zuba mata take kukanta ya tsaya cak ya koma shesheka..
Wayarsa ce ta dauki kara,sauti may dadi ya karade dakin ya mika hannushi daya ya dauko
wayar yana dubawa ganin sunan dake yawo kan screen din wayar yasashi jan tsaki a fli
ya furta dan matsala kawai.
Sake rungumeta yayi tsam ajikinsa.
“sannan ya dauki wayar ya mannata a kunnenshi tare da yin shr.
dumin jikinta ke ratsa nashi runtse idanunshi yayi tare sausauta rungumar da yayi mata.
bangaren fk kuwa yanajin DEENI ya dauki wayar ya fashe da wata irin dariya.
ango yarinya kasha kamshi irin wannan silent haka.
“deeni ya furzar da iska tare da sake jan tsaki sannan Yace kai fa mugun dan matsala ne
wlh.
yanzu meyye damuwarka dazaka Kira mutun da sanyi asuba .
fk Yace lallai kace haka man byn kagama cika baki ,kai bazaka auri yarinya ba yanzu km an
jika shr.
,kama duba agogo kuwa dazakace akiraka da sanyi asuba.
Deeni yace yanzu dai mayye dalilin kiran dakayi ?
Nakira ne naji ko kashiga daga ciki dan da jin muryarka ,nasan kagama may gabadaya.
deeni ya waske Yace koma may gaba goma nashiga ina ruwanka.
Yace ok hadanni da zeenat din shemah ke son magana daita.
,deeni ya dan dubi fuskarta yace batada lokacin yin waya da kowa.
Fk Yace , dan Allah kabawa yarinya waya suyi mgn, kasan Allah wlh bazatayi magana da
wata shemah ba.
matar tawa ce wata ,deeni ya daga kafada tamkar fk din na kallonsa nan day suka shiga
yin hira sama sama.
Km duk lokacin Zeenat din na lefe ajikinsa. daman km abinda tafi so kennan tajita akan
fadadden kirjinsa may cike da yalwar gashi sallama sukayi yayainda fk yayi tsokanarsa .da
angon yarinya.
Ahankali ya maida idanunshi kanta gabadaya ya jikinta ya sake rikide ya dauki wani irin
zafi.
“wanda hatta hucinta zafi yake fitarwa.
suna hada idanu tayi saurin runtse idanunta gam dan tsoron kallon kyawar idanunshi take.
bazato ba tsammani taji ya dauke cak sai cikin bathroom dinsa ahankali ya direta cikin
bathtub
dan kansa yayi mata wanka tare nadeta cikin towel dinsa.
sake daukota yayi ya dawo daita daki.
“magunguna ya hada mata ta sha sbd yadda jikin nata ya karayin zafi ga rashin isashin
baccin da bata samu ba.
Doguwar rigar jallabiyar sa ya zira mata tare da rungume ta yana shafa sumar kanta tana
gama shan magani tayi bacci rungume ajikin deeni say faman yawo yake da hannunsa a
gashinta zuwa bayanta.
Kusan awa 3 ta dauka tana sharar baccin dan har sanda Ummi Ta aiko musu da breakfast
bacci take bata tashi ba.
Ummi takira wayar deeni byn ta tmby maryam ya zeenat din take .
tace ita sam bata ganta ba.
Kira biyu tayi cikin na uku deeni ya dauka da sallamarsa ,tare gaishe ta fisrt lov antashi lfy
tace lfy ya kuka tashi.
Yace Ify lau ina zeenat din take?
dip deeni ya dauke wuta kmr wutar NEPA dan bai zaci zata bmyeshi ita ba . say da ta sake
maimaita tmbyrta,muryasa a sanyaye yace lfy lau take first lov, wani abu ne ?
a zafafe tace bangane Ify lau take ba, dan Allah ni hadani da yarinyata naji muryarta.
yace bacci take wani irin bacci ne har buy this Tim take yinsa ,cikin haka Zeenat din ta
farka ta Mike zaune da sauri ya hawo gadon tare cewa yauwa gashin nan nan ma ta tashi.
ya Mikewa zeenat din waya ,shi km ya zauna kan stood din dakin ya zuba mata rikitattun
idanunsa.
hello Ummi ,Ummi ta sauke ajiye zuciya sakamakon jin muryar diyar garau.
Hello ummina ina kwana, Ummi tace kwana yanzu kin duba lokaci kuwa zeenat wani irin
bacci kike yi haka ,kafin tace wani abu tacigaba .
kina day tfy ko ?
,cikin sanyi murya tamkar ta may shirin zubda kwalla tace Ify lau nake .. Sai lokacin deeni
ya sauke numfashi bbu wani damuwa ko inji cewar Ummi?
Zeenat tace bbu komai.
to ayi ta hakuri kinji tace to Ummi.
tayi mata sallama.
tare da mikawa Yaya DEENI wayarsa.
ta sunkuyar da kanta kasa kawai .
amsa wayar yayi tare da hadawa da hannuta,ya janyota jikinsa ,ina ke miki ciwo yanzu ta
girgiza masa kanta kawai yace kinsa fa bana son kyaliya ,ki bude baki kimin magana tace
bbu inda kamin ciwo yace gud ,zaki iya tafiya yanzu tace eh ok to muje dakinki ki canza
kaya.
Tare suka shiga dakin tana manne ajikinsa ita sam abin nasa ya daina bata tsoro yadawo
bata mamaki kwata kwata tamkar ba Yaya DEENI din data sani ba gabadaya ya canza mata
Ya sauya hali say wani jiji daita yake.
Wajen wordrob dinta yakaita sannan ya dawo ya zauna zaman jiranta.
atamfa ta dauko dinkin Riga da sike ta sanyawa jikinta ,dinkin yayi matukar karbar jikinta
gabadaya ya fito da ainihin dirin jikinta,tayi kyau sosai.
Farinta har daukar ido yake
sai day bai ji kyawun nata ya ratsa shi ba ballanantana ta tsaya masa arai.
tabbas yasan yana jinta ajikinsa Amman ba zuciyarsa ba.
,Hannushi ya miko mata tasanya nata cikin nashi yamatse hannu gam tare zaunar daita
kan cinyarsa a zabura ,zata Mike ya maida ita.
yace zauna mana kmr ba cinyar mijikin ba.
Sai naga kmr wani dari dari kike.
Yace kinyi kyau fa da wannan kayan.
ta makale kanta cikin cinyoyinta sake mannota yayi da jikinsa sosai suke ji. Numfashi juna.
yace fada min gaskiya mayye ra,ayinki akai na tayi shr taki cewa komai yacigaba Ina
tunani kmr daman can kina sona?
Duk da halin da take ciki na faduwar gaba sbd yadda ya makaleta ajikinsa.
hakan bai sa ta fada masa gskyr daya ke son ji daga gareta.
aranta km cewa tayi wannan mutumin wayo kawai yake son yi min.
Ahankali ya dago fuskarta ya kalli cikin idanunta ki fada min, dan zan iya gane in kiyi karya
Kwayar idanuki kadai.
zasu nuna min.
Jin haka yasa batasani lokacin data furta daman can ina sonka ,kai fa kana sona..?
Cikin wata mayaudariyar murya tayi maganar.
kawai saijin lip’s dinshi tayi kan nata yana tsotsa.
yafi karfin minti goma ya tsotsa bakinta tsoronta daya kada ya gota daga hakan dan
gabadaya jikinta ciwo yake mata hatta cinyoyinta ciwo suke mata.
Cikin sanyi ya zare bakinsa daga nata sannan Yace kinsan wani abu har zata girgiza masa
kanta, sai km tayi saurin cewa tace A’a yace ina son mu fahimci juna.
A ranta tace abinda yakamata yazama farko shine ya zama karshe.
tamkar yashiga ranta yace zaki ga abun kmr bbu tsari ko?
Kafin tayi magana yacigaba
Ni irin nawa raayin kennan.
tace to.cikin sanyi muryrsa Yace kinsan da sanin bana son kazanta ,km har yanzu haka nake
ban canza ba.
Km bana son duk inda zan shiga a gidana na shaki wari km banason inganki bbu tsafta ko
in shaki wari daga jikinki ko na iske ki bbu kaya ajikinki “matsawar ba wanka zakiyi ba.
Nasan kin fi kowa sanin dokokina ciki har kuzarin jikinki saboda kin san ni dan oya oya
ne komai Ina son aminshi cikin hanzari.
To ta sake cewa.
yace ok ina sauraro naji naki cikin sanyi murya har da in inna..tace ni ni duka da zagi ne
kawai bana so say km tayi shr takasa cigaba.
Yace uhmmmm ina jinki tace uhm shikennan bbu komai yace A’a da komai da alamun
akwai sauran magana a bakinki.
tace uhmmmm barshi kawai yace Aa ki sanar dani kar na aikata miki cikin rashin sani,
fada min duk abinda ke zuciyarki.
Tace umm… amm… Dama har da kishiya bana so.
shi kansa shr yayi tare da zuba mata rikitattun idanunsa, lokacin daya ji karshen maganar.
Ita kanta tasan mamaki jin abinda tace ne.
Yasa shi yin shr.
itama shr tayi jikinta yasoma rawa dan a tunaninta ko ta bata masa rai ne.
Can km yace bazan miki alkwarin haka ba.ni mutun ne kmr kowa km basan may zai faru
daninrnba ba
dani a gaba ba.
Wata killa kara aure yana cikin kaddarata. duba da komai rubutaccen tun daga lauhin
mahafuz.
ki fahimce ni da kyau bazan miki karya dan kiji dadi ba .
shawara daya da zan iya baki kiyi kokarin ki tsare min duk wasu, hakokina da suka rataya
akanki.
killa idan kika kiyaye kika yi haka, bazaki rage gurbin wata diya macce ba. Km ba mamaki
bazan yi shaawar kara aure ba.
shr tayi taki cewa komai zuciyar ce ke tsalle tamkar zata fasa kirjinta. hakan yasa ta runtse
idanunta gam tare dafe cikinta ganin haka ya dauka ko yunwa take ji dan haka yajata suka
yi Denning area.
Tare suka karya lokacin biyu saura daidai agogon dake parlour ya buga.
dakinsa ya sake janta har cikin bathroom dinsa ya kwabe zigidir dashi da sauri tasa tafin
hannuta Ta rufe idanunta.
ya dan tabe baki ,sannan Yace dama kin cire kunyar nan’ dan mun rigada muzama daya
yanzu.
sannan yace tazo ta cuda masa jikinsa tun tana jin kunyasa har ta ware.
Tunda daga ranar komai zamo tare suke yi matsawar yana gida.
wata irin kulawa yake bata na musamman wanda har mamaki take idan yana wasu
abubuwa.
sai day tana gane kurenta gurin kwanciyar aure.
dan yi yake tamkar baisan daga inda tafito ba ballanantana ya tausaya mata.
domin kwana yake yana abu daya da asuba ma sai yayi sexy daita yake fita masjid.
abun duniya fa yasoma isarta abu kmr abinci safe rana dare, duk abu daya.
har daga office ma dawowa yake.
iya juriya tanayi dashi shi.
km yanaji daita kmr ya lasheta.
zuwa yanzu al’amarin deeni ya fara damunta dan gabadaya bata da wani hutu, ko motsi
taji sai gabanta ya yanke ya fadi.
Cikin kankanin lokaci ta zabge tasoma rama.
sai day ta kara haske tayi kyau jikinta ya goge.
Ummi tana ta dinga jin muryar diyar akai akai gashi bbu waya ahannu zeenat din .
dan haka takira deeni tace idan yataso aiki yazo tana son ganinshi.
Zaune yake a gaban umminsa ya tankwashe kafafunsa waje daya yana dubanta byn ya
gaisheta ta amsa.
itama idanu ta zuba masa ,tana kallon yadda Ta sake fari fiyye da da. yayi kyau sosai fatar
jikinsa ya sake gogewa.
, ahankali tace deeni kayi kyau sosai da fatar tawa Yar tayi fiyye da haka?
, murmushi yayi tare da dan soso keyarsa da key din motarsa, muryasa a shagwabe Yace
Ummi tayi kyau sosai har tafi ni. murmushi sukayi a tare say naganta zan tabbatar .
Shikennan nan tace sai km mgnr waya ko say an roka dan naga haryanzu kaki say mata
waya.
ko ma dinga gaisawa da ita akai akai, Tunda ka kulle min ita a gida .
Amman kai kullun kana kan hanyar zuwa.
murmushi ya sake yi Yace kmr kin shiga zuciyata wlh Ina da niyar sai mata Ai.
tace a hanzarta dan day yakamata.
,hira suka dan taba da umminsa sannan yayi mata sallama ya fice .
cikin sauri sauri gudu gudu ya fito daga part din Ummi.
Key din motarsa ya danna tun kafin yakaraso gareta,budewa yayi yashiga yatada motar.
dayake gidansu”
da dan tazara kadan dan ummi .
Tana tsaye byn tayi sallar isha’i ,da shafa’i da wutiri.
Tasan duk inda akayi may gidanta na kan hanyar dawowa.
, Dan haka tashige bathroom ta sake yin wani wanka.
kwalliya tayi sosai duk da cewa tana cike da fargaba dawowar mijin nata amman hakan bai
hanata cakarewa cikin wasu matsatsun kananan kaya iya cinyarta
Tana jin karar bell din tayi sauri ta dauki turare kan mirrow ta feshi ilahirin jikinta dashi.
kafin takaraso har an fara nouking din kofar gidansu.
da sauri karasa taje ta bude.
Tsaye taganshi cikin kakinsa na solider hannushi rike da jaka.
fuskarta dauke da murmushin karfin hali ta amshi jaka da lailon din hannunsa tare da yi
masa sannu da zuwa,
Ya amsa tare rungumota ajikinsa.
,fargabanta ta sake nukuwa fiye da wace take ciki.
tana rungume ajikinsa ya rufe kofar.
bakinsa ya hada da nata yana mata wani irin hot kiss datake jinsa har cikin brain dinta har
ta nemin fargabanta tarasa.
Har suka iso cikin bedroom dinsa bay barta tayi nisa dashi ba.
Ya manneta a jikinsa tsam.
“say nanukarta jikinta yake tare da taba duk inda hannushi yaci karo dashi a jikinta.
musamman ma dukiyar fulaninta. Ahankali ta zame jikinta daga nashi.
Kwantawa yayi flat tare fizgota, Ta fado saman kirjinsa ” tana sakin numfashi.
Amman fa duk tsorace take dashi.
Cikin sanyi jiki tasoma balle masa Maballin rigar white single dinsa fara qal ta bayyana.
ta zubawa kirjinsa ido tana kallonsa duk da bata hango kwantaccen gashin kirjinsa ba.
taga hango kan nipplys dinsa.
Shima ita yake kallo.shr kusan minti biyar batayi magana ba “say shi
muryasa a raunane Yace kinyi kyau fa matars kwaliyarki tamin kyau sosai.
tayi murmushi tare dacewa Nagode.
har mamaki yake bata wani lokaci idan yana wani abu. Ta dinga tunanin
Ina girman kai ?
Ina nuna isa da ji da kai ?
Ashe dai mace itace rayuwar namiji.
Idan ba mace a rayuwar namiji “jin dadinsu ragagine.
Ahankali taji yasoma kokarin zare mata rigar jikinta,kafin ta ankare har ya cire tare yin
flinging daita ‘sannan ya damki dauki fulaninta.
Gabanta taji ya tsananta faduwa da sauri.
tana jin yadda hannushi ke yawo a kirjinta tasan yanzu labari zai canza salo.
kmr an sinkureta ta zabura zata Mike hakan yasa ya sake maidaita jikinsa ya sake kai
hannushi kan kirjinta dayake cike bam yasoma murzasu wani irin tsanyi da faduwar gaba
ta dinga ji yana bin jikinta.
,tana matukar kaunar son kasancewa tare da mijinta Amman tarasa dalilin dayasa duk
sanda zai zo mata da bukatarsa gabanta ya dinga faduwa kennan dan gaskiya takasa
sabawa da jarabarsa.
Haka kawai taji hawaye na shirin zubo mata dan haka ta fashe da wani irin kuka ” yayainda
kirjinta ke bugawa sosai kmr zai tsage, gabadaya hucin numfashinta da kamshi turarenta
yacika masa hanci.
jin kukanta yasa ya hade bakinsu waje daya tare da kefe hannushi daya kan nipply dinta
yana murzawa ahankali.
tsoro da fargaba suka hannata kasa maida masa martani kmr yadda ta tasaba,
Jin taki yin shr ,da bashi hadin kai yasa ya tunzura a zafafe ya bude rikitattun idanunsa ya
zuba mata batare da Yace mata komai ba.
Sakinta yayi tare da ware hannuwansa akan bed ,stillita din yake kallo mamakinsa yake
karewa akanta.
cikin tawa irin rikitatacciyar murya.
wani irin iskanci ne haka?
wani abu na miki ,kikewa mutane kuka?
jikinta na rawa tasoma girgiza tana bashi hakuri.
Wani kallo ya watsa mata alamun bar jikinsa.
a hankali tayi karfin zame jikinta daga gareshi.
Tsaki yaja tare da mikewa iskanci banza kawai ,sannan yashige bathroom ya barta nan
tsaye da dan guntun kukanta.
ita km daman abinda take so kennan yayi zuciya yabar yau daya dai ta samu huta.
kullu abu daya babu hutu
dan haka bata tsaya wani jiran fitowarsa ba takara gaba tayi dakinta har da sawa kofarta
key.
Washegari da safe tashigo dakinsa da sallamarta.
ciki ciki ya amsa mata fuskarsa murtuk dan ko amsa gaisuwar data yi masa baiyi ba.
Ganinta da cup a hannu ya tuzirashi,dan haka, ya sake daure fuska tamau Yace Ify ?
cikin wani irin sautinsa na sali wanda tasan shi dashi.
Jikinta na rawa tace dama..dama….coffee ne ..tun kafin takarasa Yace fita dashi ina azumi
tsoronta da fargabanta suka Karu tace dan Allah Yaya kayi hakuri wlh jiya banida L…
Ke ya katseta fita nace kafin na takaki.
da sauri Ta fita tana goge kwallar data zubo mata.
Wunin ranar a sukwane tayi shi ,tana mamakin yadda lokaci daya yake canza launi tamkar hawainiya.
hawainiya.
Kimanin kwanaki uku kennan yayi mata dip.
ko gaishe shi tayi baya amsawa say yagadama haka ma ko abinci takawo mishi Sai Yace
yana azumi.
Abin duniya fa yasoma damun zeenat hankalinta ya tashi matuka .
ita ba waya a hannu ba ballanantana ta Kira Ummi ko tadan rage jimami abinda ke
damunta.
komai ya taru ya tsaya mata.
Gashi dai kullun sai sun hadu kafin ya fice haka ma idan ya dawo Amman kwata kwata ya
daina shiga harkarta.
Ya shareta,shaanin gabansa kawai yake.
Misalin karfe hudu taji karar bell ,taje ta bude da sauri dan tasan shine sai day tayi
mamakin dawowar sa gida da wuri.
Gefenta yabi ya wuce batare daya kalleta ballanantana ya amsa sannu da zuwan datayi
masa.
Kai tsaye kitchen Yashiga ya bude Frij ya dauko ruwa may tsanyi.
ya balle murfen bottle din tare kafa bakinsa .Bai dauke ba,
Say daya sha rabi tukun ko minti biyar bai yi ba.
Ya fito tare da riko sauran ruwan ahannunshi ya sake wuce ta a parlour ya tana sake mishi
sannu da zuwa.
Harara ya watsa mata take ta dauke idanunta akansa kau dansa yayi ya shige bedroom.
Yana shiga ya fada akan makeken royal bed dinshi batare da ya cire kakinsa ba idanushi a
runtse gam .yana jin yadda zuciyarsa ke tafasa wato ita tafi karfin tayi masa laifi tabashi
hakuri ko.
Kyacci yayi.
Ahankali tashigo dakin.
Yana kwance ta iso gurinsa gabanta na dokawa da sauri .
Amman bata fasa abinda tayi Niyya ba.
,duk da tana zaton da zarar takaraso gareshi zai daka mata tsawa tare da korarta.
Har Gabansa taje ta tsugunna tasoma kwance mishi takalmi kafarsa.
ta ajiye a gefe sannan ta kwashe kafafunsa ta maidasu kan bed har lokacin idanunshi biyu
amman suna lumshe km yaji shigowar sarai da duk abinda take.
Kusan minti goma tana tsugunne ahankali taga ya Mike zaune , batare da kalli idanunta ba.
yasoma kici kicin cire rigarsa ta Mike da sauri tasoma balle masa boturan gaban rigarsa
sannan ya cire rigar ya saura daga shi say farar singlet ita Yakama ya cire.
Ta zubawa surar jikinsa ido , kwantaccen gashim kirjinsa yasoma tsumata dan itama zuwa
yanzu tasoma jin bukatar mijinta.
ahankali ta dauke idanunta ya cire wandonsa Sai gajeren wando boxe ,ta tattara takai
ma,ajinsu ,ta dawo kusa dashi Ta zauna cike da fargaba.
,Shr dataji yayi mata ya nuna alamun ya sauko ba kmr shekaranjiya daya dau zafi daita ba.
Koma yayi ya kwanta ya runtse idanunshi tare dayin pillow da hannuwanshi.
hannuta na rawa Ta daura saman kirjinsa tasoma shshafa kwantaccen gashim kirjinsa.
shr yayi mata yana jinta ya shareta hakan yasa taji karfin cigaba har da kai hannuta kan
nipply dinsa.
ganin hankalinsa yasoma tashi yasa ya rike hannuta cak , atsorace take kallosa
yayainda jikinta ya dauki kirma, ahankali ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata ,
tsawon lokaci yana kallonta sannan ya Mike tare da nuna mata kofa da yatsansa out .
before Ifinishe you now zatayi magana ya katseta bason jin komai daga wannan stupid
mouth dinki.
ki fita kawai deeni bai da bukatar ki.
ke har kin isa kimin wulakancin akan halalina.
,Allah Yaya ba haka bane kaki ka fahimce ni ne.
, a zafafe Yace baza’a fahimceki ba.
kifita tun raina bai gama baci ba.
badai takama zakimin akan abinda yazama nawa ba ya nuna kirjinsa ya yatsansa.
Kinsa Allah ni km wlh bazan taba baki hakuri ba akan hakina ba .
gashi nan na bar miki abinki kije kijika ki sha.
, tasoma kuka tana rokonsa yayiwa Allah yayi hakuri wlh bazata sake ba ,kima sake say
kinga an damu da jikinki naki ba tukun zaki kawo wa mutune rainin wayo.
,Kuka take sosai tana bashi hakuri ok ba zaki fita ba kennan.
ganin yana shirin saukowa daga kan gado.
yasa tabawa kafarta iska tun bay sabauta mata jiki ba.
Haka tayi ta kuka tana datasanin abinda tayi ta sake zabgewa ta rame tamkar ba sabon
aure ba.
Anyi haka da kwana biyu ya isketa zaune akan Denning tana yin breakfast.
Shi km yana sanye cikin kakinsa ,ta gaishe shi yana ciccin magani ya amsa mata ba yabo
ba fallasa.
,sannan Yace ni zanyi tafiya ki duba abinda bbu a gidan.
Ta sauke ajiye zuciya tare da zuba masa ido tace akwai komai ya ajiye mata kudi masu
yawa ya wuce batare da sanar mata inda zashi ba.
Byn tafiyarsa da kwana biyu Maryam takawo mata ziyara cike da farincikin ta tarbeta suka
rungume juna.
suna murnar famin junansu .
taje takawo mata snacks da drinks suka zauna anan parlour suna ta hirar yaushe gamo,
Maryam ta dubeta da kyau tace zeenat Sai naga kmr kin rame.
Zeenat tayi murmushi Yace Allah kawa Maryam tace wlh kin rame sosai ko ciki ne dake
Zeenat tace wlh bbu ko daya zazzabi nayi kwana biyu shiyasa kika ganni haka.
amman na samu sauki yanzu ,Maryam tace Allah ya sauwake.
su Sumy da rukky ma sun so zuwa gurinki wlh amman suna tsoro wannan budadden mijin
naki,nima dan nasan yana aiki shiyasa nace bari lallabo nazo naganki Sai da Ga numbers
dinsu sunce na baki.
Zeenat ta karba numbers din dake rubuce a Yar karamar white paper tana murmushi haba
Ai da kinsani kinbari kunzo tare.
dan baya ma nan yayi tafiya.
,Maryam tayi tsalle ta dire kan kujera tace kice nasha shaani yau
Allah na dauka yanan ne shiyasa kikaga na natsu kar bafa bansani ba ,suka kwashewa
dariya,
Kusan nan maryam ta wuni har yamma suka shiga kitchen suka yvi girki tare.
byn sun ci ta zubawa Ummi itama tace dan idan zata wuce ta Mika mata say datayi sallar
magrib sannan ta wuce.
Sai yakasance kusan kullun Sai Maryam tazo mata hira hakan ya dan sa hankalin zeenat din
ya kwanta.
Wata sakaliyar rana sai gashi ya dawo fuskasa a sake sosai ba kmr lokacin da zaiyi tafiya ba
ta amshi jakar hannushi bai hanata ba, takai masa dakinsa ta ajiye takama gabanta,
washagari gidansu ya cika da mutune makil wai ashe Karin girma yasoma agurin aiki .
amman yakasa sanar mata.
,taji ciwon abun aranta sosai.
amman hakan bai hanata zuwa har dakinsa tayi masa murna.
yawancin yan estate din sunzo yayi shi murnar karin girman dauasamu.
Amman banda Ummi.
gabadaya yanzu dokin ganin Ummi take.
kusan wata hudu kennan rabanta daita duk dare say tayi kuka tare datasanin auren deeni
Allah Ummi kin gargade ni amman,nayi patali da maganarki,
Wani dare ne tayi tunanin gara taje ta nemi sulhu dashi ,da zaman kuramen ya isheta zata
sake gwada kai masa kanta gareshi.
,bai kamata dan shi yayi fushi daita.
itama tayi dan haka tashirya tsab cikin wata yololuwur rigar bacci wacce bata wuce iya
gwiwarta ba rigar bacci may sharasharace sosai da wandonta wanda kasanta kawai ya
rufe amman bayanta ana hango bombom dinta.
bbu abinda rigar bacci takare ajikinta ana ganin komai miraransa Sai kamshi ne ke tashi
ajikinta.
,zuciyarta a dake ta nufi dakinsa,
A kwance ta iske shi daga shi Sai towel daure a kungunsa ,wanda ya nuna alamun daga
wanka ya fito.
kallo daya yayi mata dauke kansa tare runtse idanunshi gam.sakamakon wani shock daya
ji ajikinsa tamkar an jona masa wutar lantarki.
Tana karasawa kusa dashi bata tsaya wata wata baTa fada saman fadadden jikinsa tare da
hade bakinsu waje daya tana mishi irin sumba dayake jinsa har cikin kwallwarsa.
ahankali ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata idanunta a runtse take cigaba da
tsotsan bakinsa.
kasa yunkurin hanata yayi dan shima a bukace yake daita, dauriyace kawai da girman irin
nasa yanashi nemanta.
hannunshi dukka yasa ya zagaye kugunta dashi tare birkitota ta koma kasa ,shi km
yakoma samanta still bakinsu na hade taki sakar masa.
,hannushi yakai kan kirjinta yasoma murzasu brest dinta yana lumshe ido.
wani irin dadi tadinga ji yana bin jijiyoyon jikinta tare da bata wani irin murza take brest
din tare da bata romantic kiss.
gabadayansu sun fita haiyacinsu basa ji basa Gani.
Sai daukin juna suke dan ita kam harda sambatu take zubawa,dan Allah Yaya..kayi hakuri
kar kara irin wannan fushin dani .mutuwa zanyi uhmmmm wayo dadi haka tayi tayi yasa
hannunshi ya toshe mata baki yacigaba da aiki km yasamu baza Sai hakarta yake bashi
yabarta ba Sai wuraren karfe uku na dare tukun ya saura da mata shima bawai dan yagaji
ba Sai dayaga numfashinta na neman tsaya dan har kuka ta dinga yi ahankali ya cire
hannushi daya rufe mata baki dashj ya kalli cikinkwayar idanunta da suke a lumshe tabbas
yasan tajijiki dan haka ya Mike tare da shigewa bathroom.
Byn ya fito ne Yace ta tashi taje tayi wanka
ta watsa masa kanunun idanunta tace nagaji Yaya say anjima zanyi bai sake cewa daita
komai.
ganin haka yasa ta Mike taje tayo wanka ta dawo tashige jikinsa tana sake yamutsa shi,
bai hanata ba say ,ma kara manneta dayayi.
Sun koma sun shirya kmr tamkar babu abinda yataba shiga tsakaninsu duk abinda tasan
zata masa yaji dadi shi takeyi shima yana ji daita yadda Yakama.
har waya ya say mata kirar aitel may finger print.
km har yau bai barta taje ganin Ummi ba.
Ranar da tacika wata shida daidai Sai ga Ummi tazo.
,Ummi nason ganin diyarta, kwaici kawai take yi.
amman ganin deeni bai san tanayi ba yasa tazo kai gara tazo.
Duk inda zeenat tayi idanun Ummi na kanta ta kawo mata ruwa da abin ,tabawa ,tazo ta
zauna kusa daita tarasa inda zata sakata taji dadi har kuka tayi dan murna tace Ummina
nayi kewarki ,Ummi tace mamana kewa Ai ba’a magana.
,shine km zakiyi kuka ,kuna dai zaune Ify.
Zeenat tace Ify Ummi ina samun kulawa sosai a gurin Yaya.
amman shine naga duk kin rame kina cin abinci ma kuwa ,ina ci Ummi zazzabi dare nakeyi
shiyasa ,duk dare Sai nayi zazzabi.
kunje hospital?
tana shirin bawa Ummi amsa taji karar bell ,Ummi ina zuwa ga ma Yaya nan ya dawo da
sauri taje ta bude ya rungumota ajikinsa yana kis din wuyanta tare da sakin ajiye zuciya
ahankali tace Ummi fa tazo ,tana ina ?
Tana parlour a zatonta zai saketa ne Sai ma taga ya sake manneta da barin jikinsa har
parlon suka shiga ahaka.
ya zauna tana jikinsa ahankali ta zame jikinta ta koma kusa da Ummi dan su gaisa sosai.
Takawo masa abinci Yace shi a koshe yake nazo na duba ki ne kawai dan nakira wayarki
batashiga.
tace km a kunne take fa Killa dai matsalar network ne.
Ummi ta zuba mishi ido da kyau yayi kiba sosai .
,ahankali takira sunanshi taredace ,yana naga kai kayi kima sosai ,ita ko diyartawa duk ta
zuke ta rame.
ya dube inda zeenat din take ashe bani kadai nake ganin haka ba.
,Ummi tace to kunje hospital ne ?
Yace A’a to kuje a dubata karkabarni magani tukun asan abinda ke damunta dan ramarta
tayi yawa.
.a tunanin Ummi ko ciki ne da zeenat din shiyasa tace kar,abata magani.
Zeenat tace Ummi ni fa bbu inda kemin ciwo lfy lau Ummi tace duk da haka gara kuje
aduba lafiyar ki.
tare da sake maimaita kuna dai zaune Ify ko.Yace haba dai Ai diyartaki tana da biyayya
sosai Ummi tayi murmushi tare godewa Allah sannan Tace Allah yayi muku albarka yabaku
Yaya na gari.
deeni ya amsa yana may kashewa zeenat din ido .
,Ummi ta sake yin murmushi to bari na wuce zeenat tace haba Ummi daga zuwanki har zaki
wuce na dauka wuni zakimin.
ina kika taba ganin uwar dake kawo diyarta wuni gidanta ?
, zeenat ta shagwabe fuska tare cewa to a fara a kaina ,Ummi tace uhm tafiya zanyi, to
kibari zuwa anjima Sai ki wuce a fakaice deeni ya zabga mata harara ke zaki mata aikinta ?
Zeenat Ta sake shagwabe fuska dan Ummi ki zauna banason ki tafi yanzu.
deeni ya kawo hannushi ya mintsine gefen cikinta har yasa ta danyi tsalle.
,Ummi ta nufi hanyar fita tana fadin mamana kina in zauna shi km deeni korata ma yake da
sauri km cikin murmushi Yace haba first lov ni na isa taya ma zan koreki byn nima yanzu
zan koma nazo dubata ne kawai.
Dawo kuyi zamanku.
,duk suka sa dariya ita , zeenat tagane sarai abinda ya maidoshi gida .. shiyasa batason
tafiyar Ummi.
Ummi ta bude kofar ta fita,deeni ya bita yayi mata rakiya..
Byn ya dawo daga yiwa Ummi rakiya ne ya sameta tana dan gaggyara waje.
ya dauke cak Sai bedroom dinsa ya direta akan gadonsa.
Ya jawota jikinsa tare da dago fuskarta kinsa sarai abinda ya kawoni shine dan iyayi kike
rokon first lov ta zauna ko?
Gabanta yashiga faduwa amman Sai ta daure tayi murmushin yake.
tare da cewa Allah ba haka bane nayi missing dinta dayawa ne shiyasa banason ta tafi.
gabanta yacigaba da dokawa ko shi kesata rama batasani ba ,duk wanda yaganta Sai yayi
maganar ramarta.
Cikin wani irin salo deeni yasoma romancing dinta haka ta dinga daurewa tana bashi
hadin kai banda ranta taso ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *