WANI AURE
CHAPTER 14
A galabaice ta karas0 gidan hankalinta a tashi sbd wani irin azababen kinshin ruwa da ke
tasoma mata. gabadaya jikinta rawa yake.bata damu da yunwar dake Cinta ba ita dai
tasamu ruwa.
Da kyar tasamu ta rarrafa ta isa gurin Fridge ta bude Ta dauki ruwan faro mai maseefar
sanyi takai bakinta tasoma kwankwada .bata ajiye robar ba “Sai data sha Rabin ruwan
sannan ajiye tana sakin numfashi.
Ahankali taja jikinta tayi side dinta daidai bakin kofarta dakinta taji amai from no where
Ta zube gurin ta dinga kwara amai kmr ranta zai fita.
Numfashi kawai take fitarwa idanuna gabadaya sun gama juyewa.
” Sai narainarai take da idanu.
cikin haka Allah yataimaketa ya jiho mata Maryam.
Dauri Maryam takaraso gurin ganin halin datake ciki ya sake frigittata ta dinga jero mata
sannu.
takamata tashigarta daita daki ta gyara mata jiki ta kwantar daita sannan ta dawo ta gyra
inda ta bata.
Tare dasa hannu ta janyo karamar jakar zeenat din da take sautin karar waya ,daga cikinta
tana dubawa taga sunan my hrt na yawo akan screen din wayar hakan yasa tasan kowaye.
Batare da bata lokaci ba ta dauka da sallamarta jin ba murya matarsa bane yasa shi yin
jinmmmm kafin yayi wani hanzari yaji ance yaya lIna wuni ya amsa muryasa a dake.
Sannan yace Ina zeenat din take?
Tace Ga kwance Ina ganin kmr bata da lfy nima yanzu nashigo nasame shame shame cikin
amai
“ya Allah !labinda ya iya furtawa kennan akasan zuciyarta hankalinsa atashe yace ok bani
ita.
Ta Mikawa zeenat din wayar daga inda take zaune ta karba.
cikin wani irin salon shagwaba tace My hrt ya’akayi zeenat ya jikin naki?
tace da sauki yace Sosai ta runtse idanunta tace uhm yace ok bari nakira Fk yanzu akira
miki doctor tasa miki drip ta sake lumshe idanunta kmr yana kusa daita yayi hanging din
kiran.
Gabadaya Sai ta dinga Haushi da takaicinsa shi yana can wata uwa duniya ya kakaba mata
tayama zata iya jurar wannan maseefar.ahankali ta zame wayar daga kunneta.
Bacci bacci take ji dan haka taki bude idanunta.
Maryam ta Mike tashiga bayi ta dauro alwala dan bata bata gabatar da sallar la’asar ba.
Tana idar da sallar ” taga alamun zeenat tasoma bacci tashiga tashinta tana ke kasa sarkin
bacci tashi, zeenat ta bude idanunta tashiga juye juye kokarin Mike zaune Maryam ta
Zuba mata ido.
Tace uhmmmm nazo miki da balabri may dadi fa.
zeenat ta bude baki zatayi magana taji miyau yacika mata baki.
ta Mike da kyar tashiga bayi ta zubar da miyau ta wanke bakinta Ta dawo.
Maryam ya dinga binta da kallo kafin tace komai meyye haka km kmr mai ciki , kar dai
abinda ake fada da gaske ne.
Zeenat tace Me kennan?
Ciki mana wlh naji ance mukusan samun bby fa.
, zeenat ta tabe baki ke dan Allah bawani bby malaria ce ke damuna Maryam tace wannan
kyawin da kika yi yafi karfin ace materia ce damunki.idan tayi wari maje.
Zeenat tace ki rabani da maganar cikin wani labari kika zo min dashi?
” Maryam tace wlh daman Yaya kamil ne Yace yana sona km oready har mun daita kanmu
shine nace bari naxo insanar da aminiyarta kafin maganar taje gaba.
zeenat ta dan yatsuna fuskarta sannan tace kice kema kin kusan shiga daga ciki.
Dadin dake ciwonki bai hanaki yin motsi.
Sai Ga Yaya faruk da wata doctor yana shigowa parlour gidan ya hau kiran sunan Maryam ta
sauko kasa da sauri tana gaishe da shi.
Tare suka haura upstairs din yana tmbyrta jikin zeenat,
Doctor tashiga dudduba zeenat din da kyar tasamu tasha tea sannan tayi mata alurai
acikin drip ta daura mata.
Washegari zeenat ta dan samu saukin jikinta dan har ta samu tasanyawa cikinta wani
,ummi ma tazo dubata da wasu daga cikin dangi kowa yazo sai yace irin laulayin
mahaifiyarta ta dauko.
Ko mahaifinta dayasa labarin halin da take ciki Sai daya tausayawa diyartasa.
Gabadaya zeenat takosa jibi takai ” Allah Allah ta dinga yi jibi tayi kmr yadda Sumy tace
taje a cire cikin a wuce gurin.
Dan haka ranar Monday tun safe take shirin ta duk da bawani karfin jikinta take jiba hakan
bai hanata shiryawa da wuri ba dan har addu’a taje kar Allah ya aiko mata da wani bakon
da zai rusa mata shiri.
Aiko kmr Jira ciwa yake tagama addu’ar ta.
Tasoma jin ciwon kai can km cikinta yasoma kafin kace me ” laulayi ya dawo sabo ,dan har
wani irin juwa juya take ganin datayi yunkurin tashi juya ke maidaita.
Gabadaya komai ya sake da gule mata tarasa yadda zatayi da ranta kuka zatayi komai
tasoma rawar tsanyi .kusan hour 3 tana kwance.
Da kyar tasamu ta daina jin jirin, dan haka Mike tasoma bin bango .
ta sauka parlour’n kasa fda niyar zuwa gidansu sumy har tazo kafar fito ta tuna bata dauko
jakar kudin ,duk da tasan batada wasu kudi masu yawa kmr yadda Sumy tace.
Dan haka ta sake juyawa ta koma dakinta adaddafe
Sai dai tana shiga dakin ta sake jin wani sabon irin jiri ya kwasheta” ta tafi luuuuuuuu ta
zube kan bed dinta tana fidda numfashi.
‘Ahankali tasoma runtse idanunta da suke cike da bacci da rauni . Kwanciya tayi Sosai dan
gabadaya jikinta yayi week.
Cikin bacci ta dinga jiyo kamshin turare sama sama wanda ajikin mutun daya tasaba jin irin
wannan kalar kamshin.
km tun ba yau ba ajikinsa kawai take kamshin.
‘ahankali take furta sunanshi ya DEENI…ya DEENI.
Shi km deeni dake kokarin shigawa dakinta , Jin sautin kiran sunanshi datake yi.
yasa yakarasa shigowa dakin hanzarinsa.
kwance zeenat take idanunta a runtse Amman still sunanshi take sake maimaitawa ya
DEENI Sai km yaga tayi murmushi ta juyar da kanta ‘ahankali ya ajilye jakar hannushi yayi
kanta da sauri ya dawo kusa daita ya zauna tare da kura mata idanushi ‘ahankali ya kai
yatsansa shafa lip’s dinta.
yakira sunanta da wata irin murya may matukar sanyi da dadin sauraro. zeenat…Ta
amsa da Na’am my hrt .
Yayi murmushi tare daura mata light kis a lip’s dinta murmushi yaga tayi itama amman
still idanunshi nakanta yace sannu ya jikin naki .Shr tayi taki amsawa ganin wani ya jiki zai
mata ,byn shi ya hada da tashin hankali dake hanata tsukuni .
Ganin yanayinta yasan ba karamar wahala take sha ba tana jin jiki matuka. wani irin
maseefaffen laulayi take mai wahala da gangar jiki.
Sannu a hankali ya dinga jin tausayinta yana bin jikinsa tare da ratsa kowani gaba na
gangarjikinsa.
yaji takara samun wani matsayi na musamman a zuciyarsa.
ya runtse idanushi yana sake tausaya mata yayinda hannuta ke cikin nashi yana
yamutsawa hakika yana son bby ,km yana son yaga kyakkyawan bbyn da zata haifar masa
idan ma Allah yataimakeshi bbyn ya dauko facing dinsa bai san ma irin murna da zaiyi ba
. Shi kadai yasan kyautar dazai mata daga ita har bbyn.
dan murmushi gefen baki yasaki yana jin wani irin farinciki gyaraye da tsantsar kaunar
bby,n dazata haifa masa .
Yana rike da hannuta yaga ta Mike tsaye da sauri ya kamota ya zaunar daita kan cinyarsa
yaga tafara tutturesa zatayi hanyar bayi yaki sakinta yana faman tmbyrta menene zeenat?
Ko wani abu kike so,? Ta bude baki kennan da niyar fada masa yabata
Aiko tashiga kwara masa amai ajiki yana rike daita har tayi ta tagama.
Sai lokacin taji tsoron yima sama amai ajiki
Muryata a sanyaye taso kokarin bashi hakuri ya dakarta daita da hannushi tare da cewa
kingama ta daga masa kai ya dauketa yashiga bathroom daita.
“wanka yayi mata ya nadeta a towel ya fito daita ya zaunar daita akan stood tana rawar
sanyi ya canza wani bedsheet din ya kwantar daita.
Sannan ya kwashe bedsheet din databata da kayan jikinta ya watsa su cikin washing
machine sannan shima yaje ya gyara jikinsa dan duk ta bata masajiki .
ya fito kungunshi daure da towel, duk wata siffa ta kafi sun a bayyane aijikinsa.
gabadaya koina ajikinsa cike suke da yalwar gashim wanda har nipply dinsa dake tsaye
zagaye suke da gashi.
hatta yatsun hannushi kowanne kwance suke da gashi . kallo daya tayi masa ta dauke
idanunta dan bazata iya cigaba da kallonsa ba.
Wordrob dinta ya bude ya Ciro doguwar rigar jallabiya ya ziramata tare bata light kiss a
goshinta .
‘Ahankali ya dauki wayarsa dake ajiye akan mirrow dinta yayi dealing number fk.
” byn fkya dauki wayar da sallama suka gaisa yace dan Allah ka turomin likitar nan data
duba zeenat shekaranjiya.
Fk yace ka dawo ne?
yace uhmmmm ok kaban 3 minti .
Bai sake cewa komai ya dauki jakarsa ya nufi hanyar dakinsa.
Ba’a minti shabiyar Sai Ga doctor din ta iso.
Ta gaida DEENI cikin girmamawa yayi gaba tana biye dashi har dakin zeenat.
kwance take har lokacin ‘ahankali yakarasa kusa daita ya zauna ya kamo hannuta cikin
nashi yana murzawa.
, doctor ta ajiye jakarta aikinta agefe tashiga fidda kayan aiki.
‘Ahankali deeni ya dube doctor din da muryasa mai cike haiba yace akwai aluran da za’ki
iya mata wanda zai tsayar da Aman doctor tace eh.
Yace ok kiyi mata tace ok sir .
Doctor tayi mata duk abinda deeni ya umarce dayi ” byn deeni ya tilastawa zeenat din dole
ta shan tea sannan tayi musu sallama ta wuce.
Anyi mata injection din tsaida amai amman say da zeenat ta gwammaci daman bai bari
ayi mata ba dan gabadaya rasa inda zata sa kanta tayi Sai runtse ido kawai take tana juye
juye ya rungumota jikinsa cike da tausayinta,a han kali ya dinga yana lallabata dabata
baki har tayi bacci.
Ya lullube da bargo ganin ta kamkame jikinta guri sannan ya nufi gidan umminsa ,byn sun
gaisa ta tmbye shi mai kiji yace da sauki na barota tana bacci . Ummi tace dan Allah deeni
kakara hakuri da zeenat kaji .ni dan tafiya ta kamaka ka dinga kawo min ita nan inyaso idan
kadawo ka dauketa ku koma,yace to kawai.
Bai wani dadi ba sosai yayi mata sallama tabashi sobon data hada may dan tsami tsami
tace gashi yakai mata ya karba ya wuce
Gurin fk ya nufa shima bai wani dade ba koma gida.
Kamshin turarensa ya sa tagane yana hanyar shigowa dakinta ta Mike tun kafin yashigo
tayi hanyar bayijiri ya debeta da sauri yakaraso gareta yakamota ta fada kansa suka zube
kan bed yayi gefe ganin yadda take fidda numfashi ya dagota ya rungumrta tsam ajinsa
yana mata sannu.
,kukan wahala ta fashe masa dashi tana aiyana yadda zata raba kanta da wannan
jararlbabben cikin nasa.
,a zabure ya Mike ya zaune kmr yasan abinda take aiyanawa a ranta.
yace please zeenat ki dinga bi ‘ahankali km dan Allah kiyi hakuri da cikin nasan yadda yake
wahalar dake ,idan wani abu yasamu bbyn basan yadda zan ji dan wlh baki san yadda
nake jin cikin nan naki a zuciyata ba.
Yasa hannu yana dauke mata hawayen dake bin kuncinta, tare da sake rungumeta tsam
tsam ajikinsa.
kuka tashiga rera masa shi km Sai rarrashita yake yana bata hakuri ta jure ta haifa masa
bbyn
Kokarin raba jikinta take da nashi dan bataji zata iya wani hakurin haihuwa ba. wannan
cikin nasa dake neman kaita lahira ,shine yake wani bata hakurin cuta hannuta ‘ya rike
gam yana tmbyrta Ina zaki tace amai nake ji .
Ya Mike tare daita ajinsa har bathroom yaja ya tsaya yana jiranta.
Haka ta tsugunna tayi ta yunkurin amai amman bbu abinda ya fito ackinta byn miyo.
haka ta hakura ta Mike ya sake rikota ta kwanta tana fidda numfashi sama sama.
idanunsa ya zuba mata yana kallonta duk ta rame Sai dan wuya idanunta suka sake
shigewa ciki.
Yasa hannushi ya sake jawota jikinsa yana shafa kasan mararta . Yace me zaki ci?
ta girgiza masa kai bana son komai.
Yace ki taimakmin kici wani abu mana
kalli duk yadda kika rame jin haka yasa ta fashe da kuka tana kiran sunan ummi ..
Ya dan zuba mata rankwashi akai ,ki daina min kukan kmr wata bby. kema kina kuka haka
Ina Ga bby’n mu.
Kuka tacigaba dayi .
ita kadai tasan abinda take ji ajikinta .
Km tasan abinda kesata kuka gabadaya dawowarsa ya rusa mata budget dinta kuka take
sosai, ya ware idanushi kawai yana kallonta da mamaki. Ta dan ja baya kadan dan ta
tsorata da irin kallon dayake mata.
Kyacci yayi tare da jan kunneta yace kinci sa’ar bbyna dake jikinki wlh.. ajiyar zuciya ta
sauke jin ba wani abu zai mata ba. ‘Ahankali ya sake maida jikinsa ‘ahankali yasoma cire
mata doguwar rigar jikinta ya hade jikinshi dana nata yana goga mata gashin kirjinsa. wani
irin feeling yake ji yana taso masa cikin sanyi ya kai hannushi saman mararta yana shafa
‘ahankali ‘ahankali. Sakwanninsa masu frigitawa yashiga aika mata yakamo Brest dinta
yana mammatsawa ahankali itama tasoma maida masa da martani , cike da kwarewa ya
dinga romancing dinta, sosai ta sakar masa jikinta kmr ba jinjiki ba ,sai da komai lafa,km
zazzabi ya rufe ta.
Washegari yana fita aiki.
Ta lallaba tashige dakinsa ‘ahankali ta jawo dorowa tajita akulle ‘ahankali tace wayyo
nashiga uku ta Mike tafara kwalle kwalle a dakin cikin dakin kmr zata zubda hawaye toita
zata samun kudin zuwa asibitin gashi kudin hannuta basu kai sun kawo ba dorowa din
dakin ta dinga bubbudewa gabadaya ko zata ga kudi amman bbu .duk ta gaji sai haki take
ga tsoron kar tsautsayi yasa deeni dawo gidan ya isketa tana masa bincike.
tuni hawaye ya balle mata tana addu’ar Allah ya tainmaketa taga kudi ta bude waya dorowa
taga tarin takardu da filefiles taja tsaki ta mayar ta rufe da karfi ,kmr an tsinkireta ta Mike
cikin sauri Ta nufi wordrob din kayansa ta bude batasan sanda ta lumshe idanunta ba
sakamakon cinkaro da tayi da kudi bandir bandir jere da juna wani irin sanyi taji yana
nabin jinin jikinta hamdala ta shiga yi aranta.cikin sauri Ta dauki bandir daya ,dan tasan
zai isheta har ya rage ta zuba cikin hand bag dinta tsabar murna samun kudin datayi ta
nemi ciwon dake tattare daita tarasa.
Cikin sauri sauri Ta fito daga dakinsh ta nufi nata ta dauki mayafinta ta yafa ,biyu biyu ta
dinga saukowa daga step jikinta gabadaya Banda rawa bbu abinda yake .Ta nufi kofar fita.
Har zata fita taji makoshinta ya bushe ta dan dawo da baya da baya ta bude fridge ta dauki
sobon da ummi ta bayar akawo mata ta kafa kai tasha sosai tana sauke ajiye zuciya.
Cikin haka taji wayar ta dauki kara ‘ahankali ta zira hannuta cikin jakar dake makale da
kafadarta ,tasoma kokarin Ciro wayar ta duba tana sauke ajiyar zuciya.
Sunan wacce tagani yasa ta dauki wayar, da sauri .
Hello .Zeenat ya’ akayi najiki shr km?
jiya haka nayi ta zaman jiranki gashi yau ma haka ko kin fasane inji cewar sumy ?
“tayazan “fasa, irin wannan bakar wahalar danake sha.
wlh bbu abinda zan fasa jiya ma Sai dana gama shirina say Ga my hrt ya dawo ya rusa min
budget Amman karki damu Gani nan a kan hanya.
ok kiyi sauri Inajiranki kifa zo da enough
oney, zeenat tace karki damu kawas ganin nan
day zuwa ok Sai kin karaso .
Ta yi hanging din kiran tare da km jefa wayarta ta cikin jaka ta ajiye robar sobon hannuta
tun kafin da dago.
Assalamu alaikum taji anyo sallamar take ta Mike ta sankame a guri daya jikinta ya dauki
rawa waye ..waye..km zai sake shiga cikin lokacinta ?
Dafe kirjinta tayi wani frigice ya sake zuwa mata.
” bazata taba manta wannan muryar ba ko acikin mutane dubu ne ,cikin sanyi jiki takarasa
bakin kofar jin sallamar taki karewa.
Assalamu alaikum wai Ina masu gidan ne? Tabbas
inda ba gizo murya ke mata, wannan murya shemah ce. hannuta na rawa Ta daura akan
handle din kofar ta bude
,shemah tagani tsaye tana sarka mata dariya.
Ya haka kin bar mutun yana ta faman rafka sallama km kin kasa amsawa dan Allah ni ban
hanya na shiga ciki na kwaso gajiya.
kinbarni tsaye.
Sai lokacin zeenat ta farga tasan abinda yakamata tayi , ajiye zuciya ta sake saukewa tare
da sakin murmushin karfin hali uhmmmm Ina shirin amsawa kennan wlh sobon da nake
sha ne yasa kikaji banyi sauri amsawa ba.
,sannu da zuwa tabata hanya tana cewa daga Ina haka?
daga gida ,shemah data karasa shigowa tasoma kokarin kwanto danta dake goye
abayanta ta mikawa zeenat shi .
jiya mukayi ar’bain shine nace yau dai sai nazo na duba jikin guzuma.
dan naji ance bakida Ify sosai laulayin ciki yasaki gaba.
abu fa ya hade da son jiki.
jikin zeenat duk a sanyaye tace duk son jikina ban kai ki ba.
Aa wlh bazama a hada ni dake ba wlh.
Lokacin danake laulayina waya sani .
Amman ke bbu wanda baisani ba.
Shemah ta maida hankankalinta kan zeenat din sosai tana dubanta say naga kmr fita
zakiyi.
, zeenat ta sake yin murmushin fitar lIfy uhmmmm bbu inda zani”
ok wuni fa muka kawo miki dan say yamma zamu wuce gidan.
‘Ahankali zeenat tasamu gurin ta zauna kan kujera tana furta kalmar inna lillahi wa inna
ilaihi rajiun akasan zuciyarta.
Shemah tace yana Ga duk kinyi wani iri ko bakiji dadin zuwanmu bane?
, zeenat tayi saurin wayencewa tare ware idanunta tana murmushin karfin hali may kike
Gani.
naga jikinki duk yayi sanyi dana say yamma kmr baki so zuwanmu ba.
Zeenat ta girgiza kai uhm bbu komai wlh yanayin jikina ne yasa kika Ga haka kin san yanzu
say ‘ahankali
Shema tace Kuma kunkusan shiga samun manya.
suka sa dariya atare zeenat tace shemah dan dauko hollondia a store kisa a fridge ya dan
sanyi kafin ki tashi sha
,shemah ta Mike.
Zeenat naganin shigar shemah store tayi saurin Ciro wayarta tayi dealing number sumy.
Sumy na dauka zeenat tace ,kawas yau ma fa damata ta km subuce min Sai day km gode.
me ya faru km yau inji sumy wlh shemah ce takawo min wunin.
sumy tace shikennan kima kwantar da hankalinki karkisama kanki damuwa.
daga gidan nurse din dazamu gurinta nake yanzu
naje ban isketa ba wai tayi tafiya Sai zuwa Thursday zata dawo.
, zeenat dake zaune rike da bby bbu abinda jikinta keyi Sai rawa jin abinda sumy tace.
‘Ahankali ta furta shikennan,nashiga uku ni zeenat yanzu yaza,ayi kennan ?
hakura zamuyi yanzu say ta dawo , zeenat tace ke bakin wata dazata iya cire min.
uhmmmm gaskiya bansan kowa dake irin wannan aikin ba say ita.
kinsa fa bakowa ke irin wannan risking din ba .
itama a boye takeyi a wani small office dinta.
keday kiyi hakuri kawai mubari har ta dawo. Zeenat tace oh Sumy Ina cikin one chance.
Kede ki natsu fa dakyau ki rufamin asiri kar shemah ta dagoki fa.
Komai ya kwabe mana .
zata sake yin magana taji motsin shemah tana fitowa daga store zata shiga kitchen da sauri
tace shikennan Allah yakaimu Thursday din say muyi waya tayi saurin hanging din kiran.
Tana kokarin dawo da natsuwarta dan kar shemah ta dago logonta.
, amman sam hakan yagagara samuwa domin gabadaya hankalinta a tashe yake
Sannu ‘ahankali yanayinta ya fara canzawa daga shaukin farincikin da take ciki zuwa bakin
ciki da faduwar gaba.
Takasa fahimtar abinda ke shirin faruwa daita.
Farinciki ko akasin haka kullun da matsalar dake rusa mata budget.
‘Ahankali Nadama tasoma zuwa mata tanajin laifin da zata aikata shine mafi girman
zunubin dazata daukawar kanta.
ita kanta tana son ta haifawa deeni abinda ke cikinta ko dan samun cigaban farincikinsa.
amman tun kafin akai Ga haihuwa tasoma renan kanta.
Wata zuciyarta na kwabata akan tabar cikinta kmr yadda rukky taba shawara.
yayinda wani bangare na zuciyarta ke ingizata akan lallai ta cire kawai karta kuskura ta
yarda ta haihuwa.
Bbu komai a Haihuwa facce wahala.
sosai tayi zurfi acikin tunani har shemah ta karaso gareta ta zauna kusa daita zeenat na
can Ga duniyar tunanin yadda zatayi da cikin jikinta.
Ta hakura ta jure wahalar dake cikin rainon ciki da haihuwa ko km ta zubar ta hutawa ranta
Shemah ta dan tabata byn tayi ta kiran sunan taji shr.
a frigice zeenat ta kallo barayin da shemah ke zaune tana dan murmushi yake.
Shemah ta zuba mata ido kawai tana kallonta.
‘Ahankali ta sauke numfashi tace ,make damunki haka Zeenat?
Wannan wani irin tunanin ne haka kika jefa kan ciki?
tun dazu nake faman magana da kiran sunanki Amma duk bakisan inayi ba.
koma meke damunki, yakamata ki sausaitawa kanki kodan sbd yanayin da kike ciki.
,wannan tunanin da kikeyi zai iya shafar dan dake cikinki.
dan Allah kiyi hakuri kibar tunani irin haka kinji komai na duniya dan hakuri ne
STORY CONTINUES BELOw
Zeenat da jikinta yagamayin sanyi tace bbu komai fa , shemah tace Allah yasa nan suka
bar zance suka shiga hirar duniya.
Deeni dake zaune office yana saka da aikinsa ya dinga jin faduwar gaba ba kaukautawa.
,ahankali ya dinga karantu duk addu’ar da yasan zata kawo masa natsuwa da rage masa
jin abinda yake ji.
wani tunani yazo masa yasa hannu ya janyo wayar dake charge daga gefe yashiga neman
layin zeenat amman shr bata dauka ba.
hankalisa ya sake tashi,dan haka yashiga neman layin umminsa Kira daya cikin na biyu
ummi ta dauka da sallamarta.
ya amsa yana gaishe da umminsa.
tace ya aiki yace alhmd tare da cewa first lov dan Allah Ina son asamo min housrlegirl kmr
guda biyu.
ummi tayi shr har sai dayagama maganar sa tukun ta numfasa ,sannan tace kai ko
mezakayi da house girl har biyu ?
Ina ma laifin daya ,first lov saboda zeenat ne wlh kinsa yadda ciwon nan yasata gaba.
gabadaya idan bana nan hankali baya kwanciya,amman idan akasamu masu kular min
daita zanfi samun natsuwa.
Jin haka yasa ummi tace shikennan za’a nemo” ita km Allah raba da cikin Ily.
yace Ameen ,tare da cewa dan Allah first lov kisa a bincika daga yanzu zuwa anjima.
Ummi tayi murmushi tace to dan oya oya zan kira momy fervor yanzu naji ko za’a samu.
sukayi sallama.
still number zeenat din ya sake nema wannan karon tashiga shr yayi tare da kamo lip’s
dinshi kasa yana dan cizawa sannu sannu yana jiran ta dauka .
Ahankali ya sauke ajyar zuciya jin muryata.
Hello my hrt yace ya’akayi zeenat?
Ina kika shiga tun dazu Ina faman nemanki har Kinsa hankalina tashi ?
Tayi murmushin jin dadi ta marairaice murya sannan tace wayyo my hrt wlh na dan yi
busy ne shemah ce tazo .
yace ok kina day lfy ko tace uhmmmm yanzu ya jikin naki ta gyara zama tare da cewa da
sauki day
ki kara mana hakuri da bby’na nasan yana wahalar dake sorry.
ta sake yin murmushi bbynka ka kadai kennan ban dani ko?
Yace sorry Imean bby’nmu.
nasa ummi tasamo miki house girls dazadu dinga taimaka miki.
idan an samu zaki Ga an kawo.
ok Nagode my hrt yayi murmushi karki damu wai meyasa kika zabi kice min zuciyarki?
Sbd ina maka wani irin son da ni kaina ban iyakarsa ba “idan bbu kai acikin duniyata
zuciyata zata iya yin damage.
,Allah my zeenat ta girgiza masa kai tamkar yana kallonta.
nouking din office dinsa dayaji yasa shi cewa ki kularmin da kamki please zankiraki zuwa
anjima
Eyyyye. eyyye..
agabana yarinya kike irin wannan narkewar tamkar yana kusa dake ko kunyata ba kyau
,inji kunyarki tsoron ki ma nake inji cewar zeenat
Wunin ranar suna tare da shemah har karfe biyar sannan shemah tayi mata sallama ta
wuce.
byn tafiyarta shemah momy fervor takawo mata masu aiki guda.
Zeenat ta nuna nawa momy fervor wajen zama.
,tana murmushi ta zauna tace Nagode madam Ga masu aikin nan” hjy tace akawo zeenat
ta dubi gurin da masu aikin ke tsaye ” ta yatsuna fuska tace ok ,jikinsu na rawa suka dan
durkusa suna gaisheta ta amsa tana nuna musa wani daki dake manne da parlour’ nsu
tace su shiga su ajiye kayansu suzo.
,byn sun je sun ajiye jakar kayansu suka dawo suka sake tsayawa, zeenat ta dubi inda
momy fervor take zaune tace meyye sunansu?
Momy fervor ta kalli Yar gajeruwar ciki tace moris sannan wannan km rahma ,amman
dukkansu ba muslin bane christen.
, zeenat ta kada kai kawai tana duban su moris sannan ta sake maida gurin momy fervor
tace ayi komai a gabanki Tunda wuri ,idan aikin su zai yiwu agidana.
Bana bukatar asakamin Kanan kaya agida wandon jeans ko minti siket, anything
rofdress I don’t wont.
Momy fervor ta dube su da kyau tace kunday ji abinda madam tace ,suka sunji zasu kiyaye.
Zeenat ta bude jakarta ta Ciro en dubu dubu guda biyar ta mikowa momy fervor
Momy fervor tace Aa ai hjy tabani zeenat tace kar ki damu ki karba kawai ta amsa tana
risinawa da godiya. saannan ta sake cewa su moris dan Allah su maida hankali suyi duk
abinda yakawosu da duk abinda yakamata ta Mike tana yi musu sallah.
Say Washegari da safe deeni yaga masu aikin duk bawani kwanta masa sukayi ba ,dan haka
ya kira doctor din dake kula da lfyr zeenat.
yace tazo ta kai su moris a musu gwajin jinin sbd sanin cikakkiyar lfyrsu.
,hakance ta kasance anmusu gwajin komai normal zeenat tayi musu bayanin duk aikin
daza su dinga yi mata.
Ke moris girki zaki dinga yi ke km rahma gyaran sama da kasa ,suka amsa mata da to.
Zeenat makale da kudinrin tana Allah Allah taji kiran sumy dan sam bata zata iya hakura
da zaman cikin ba
Thursday kmr yadda Sumy ta shida mata dawowar nurse
Ta shirya suka je km sun sameta a gida,byn Sumy tayiwa nurse titi bayanin abinda ke tafe
dasu.
Nurse titi tace badamuwa su sameta a office hakance takasance.
byn sun sameta nurse titia office dibta ta dubi Sumy tace how many month cikin ,Sumy
tace going to 4 month
Nurse titi ta dubi zeenat tace ke meyasa zaki zubar da ciki? Sumy tayi saurin cewa wlh wani
saurayinta ne yayi mata cikin .so km karatu suke shiyasa take son zubawa .zeenat na
tana jin yadda sumy ke zuba karya ,wel ita dai ba wannan ne matsalar ta.
,Nurse titi tace ok yanzu abinda za’a yi duk cikin wata daya muna cireshi dubu goma
Kinga kudinta yakama 40k kennan.
kudi badamuwarmu bane mudai ayi komai agama Ify.
zeenat ta kirga 40k ta ajiyesu nan kan tablet din nurse.
Nurse titi ta Mike yasoma harhada aluran kala kala taja su a sirinji tare da nuna zeenat
wani guri dake kewaye da labule.
Zeenat ta Mike cikin sanyi jiki tashiga gurin nurse titi tayiwa mata injection guda biyu
“tare da bata tablet shima guda biyu tace idan taje gida tasha daya ta tura daya a gabanta
da kyau.
“Ta kwanta sbd maganin zaifi aiki sosai ajikinta.
Sannan km idan taga jini karta kuskura tasha ruwan sanyi sai hot water.
Da sauri suka Mike suka bar office din nurse titi saboda lokaci yasoma wucewa kai tsaye
inda sumy tayi parking din motarta suka nufa.
suka bude kowanne su yashiga ya zauna.
“sumy tayiwa motar key ta fige motar da gudu ta fita.
ko acikin motar ma sumy sake jaddawa zeenat take dan Allah kartayi kuskure da wani abu
zai faru ,dan duk abinda yaje ya dawo saya nemenita.
kinga Kinsani cikin bala’i.
Zeenat taja numfashi karki damu kawas bbu abinda zai faru say alkhari , addu’a ta a yanzu
naganni agida.
Daidai jakonde first get sumy ta sauketa tace to Allah yakiyaye say muyi waya takarasa
barin jection din da sauri dan gudun kar mugun ido yaganta.
Da kyar zeenat ke daga kafafunta har ta iso bakin get dinsu securities nata masa sannu da
zuwa ,bata tsaya tabi takansu ba.
Burinta bai wuce ta ganta a cikin part dinta ba.
Tana shiga part dinta ta dan tsaya a parlour’n kasa tana sanarwa moris abinda zata daura
dan kusan dowarta suke Jira.
Tana shiga dakinta bayi tashiga ta dauro alwala tazo tagabatar da sallar la’asar ta balli
table din da nurse titi Tasha sannan ta tura dayan akasanta kmr yadda Ta umarceta.sai da
tabbatar da ta tura tablet din akasanta da kyau sannan ta nemi guri ta Mike akan bed dinta
tana Jiran abinda zai faru
Kusan 2 hours ta dauka kwance Amman bata ji wani alamu ya canza ajikinta .dan haka ta
Mike tashiga bayi ta duba sam bbu wani abu datagani wanda ya danganci jini sai ainihin
ruwan jikinta.
Hankalinka ya tashi ta dauki waya ta Kira nurse titi tasanar mata.itafa bata Ga komai ba.
Tace kibari zuwa can dare mugani dan alluran dana miki duk masu karfi ne da wannan
table din nasan kafin safiya cikin zai yi kasa.
Deeni yana shigowa estate din ya dinga Gabansa na cigaba da faduwa da sauri, addu’a
yasoma karantowa.da haka ya dan samu natsuwa ,dan kwata kwata yarasa dalilin dayasa
yake jin haka da farko ya danganta hakan da rashin lafiyar zeenat byn yakira zeenat din ya
tabbatar da lfyrta km still yana jin gabansa na dokawa sam bay taba tsintar kanshi cikin
wannan yanayin masallaci cikin gidan ya nufa byn yayi magrib da isha’i yayi addu’a Sosai
akan duk ma abinda zai sameshi yazo masa da sauki.
Bai tsaya wani bata time ba ya fito shida fk suna gaisawa sama sama fk na kokarin kowa
masa wani zance yace sauri yake kasan madam dina sai a slow. Yayi gaba ya bar fk.
Fk ya dinga masa tsiya wai yanzu yazama mijin hjy sai rawa kai kake akanta ko juyowa
DEENI bai yi ba yacigaba da tafiyarsa tare da cewa kai ka sani dan sa ido kawai.
Kwance take akan gadonta ta bude idanunta byn taji shigowarsa ta Mike zaune tare da yaye
bargon data lullube jikinta dashi.
Idanunta tsaye akansa tana kallon fine man dinta, tamkar wanda ake sake canza masa
halitta da kara masa kyawu.
Kokarin tashi take amman ya dakatar daita da hannushi .yana may karasowa gareta.
Ahankali ya janyota jikinsa ya rungumeta tsam tsam yana shinshina wuyanta bby yajiki ta
narke masa ajiki.da sauki say day bb’ynka na ban wahala.
Sorry karki damu duk randa ya fito. zan zane miki shil promise tayi murmushi tana sake
shigewa jikinsa.
Cikinta ta dan ya murda mata ,tasa hannu ta dafe mararta tare yatsuna fuska ,ya kalleta
yace Ify ta girgiza masa kai kawai alamun bbu komai.
Yace bari naje showerl daman nazo naga ifyr bby’na ya kwantar daita tare da tmbyrta ko
tayi sallar isha’i tace eh sannan ya wuce dakinsa.
Wanka yayi ya dawo dakinta byn ya hadawa kanshi coffee yasha dan kwata kwata bazai iya
cin abinci masu aiki ba .
Zuwa lokacin ta kokarta ta Mike tayo wanka tare da sanya kayan bacci tayiwa kanta wanka
da turare dan tasan mijinta mayye kamshi ne.
A gaban mirrow ya isketa tsaye yakaraso gareta yazagaye hannushi a kungunta yana kaiwa
wuyanta sumba ya amshi kwalbar turaren ya ajiye.
Ya janyota hannuta muje kiji wani labari mai dadi duk ta dago abinda yake so tana
rungume ajikinsa har dakinsa.yajata suka zube kan bed yasoma aika mata da wasannisa
masu saurin dagulamata lisafi da birkita mata Brain.gabanta say faduwa yake ‘ahankali
yayi kololuwar tashi dan alokaci bbu abinda ta tsana kmr yace zai yi sex daita.
Romancing dinta yasha yi amman sam taki yarda ta mayar masa martani cikin sanyi
yadakata da abinda yake ya zuba mata idanushi,cikin kwayar idanunta yake hango wasu
abubuwa wanda yakasa fassara su ,tsawon lokaci ya dauka yana kallonta ganin haka yasa
ta wayance ta shige jikinsa tare kamo hannushi ta daura daidai kasan mararta my hrt cikina
ke ciwo.
A take ‘ya frigice cikinki ke ciwo shine baki sanar min ba say yanzu tashi tashi muje hospital
ta zaro idanu waje tana datasanin cewa haka.
Ta sake narke masa Ai naji sauki uhm ke dai kibari muje kawai banason sakaci fa shine first
ope dina idan wani abu ya sameshi zanji ba dadi l will blame my self tasa hannu ta dago
fuskarsa karka damu bbu abinda zai samu bbynmu ya lumshe idanushi tare da cewa
Ameen a zuciyata km tana canza mafar addurta datayi.
Kwantar daita yayi ya rungumeta tsam ya fasa yin abinda ke rashin dan gudun kar wani abu
ya samu bby’n.
Basu wani dade ba bacci yayi awon gaba dasu.
Cikin bacci ta dinga ji tamkar ana mintsininta can km taji wani azababen ciwon ciki
hannuta dafe da mararta tana murkususu taki tayardashi dan kar Yace suje hospital say
cizan lip’s dinta take tana yarfe hannu duk sanyi AC dakin hakan bai hana gumi tsatsafo
mata ba.
Ta Mike tana layi tayi cikin bathroom din dakinsa tasoma kokarin cire pent dinta abinda
tagani ne ya frigita..
Jini tagani har da gudaji gudaji a pent dinta. Wanda hakan yayi sanadin tsugunwarta kasa
da sauri.
tsugunwarta keda wuya taji tamkar ankara mata wani ciwon ne akan wanda take ji.
kmr Jira jini yake ta tsugunna yashiga zubowa
Ga wani irin azababen ciwon data ke jí a
kasan mararta kmr zata mutu.
murkususu take sosai tana yarfe hannu.
ta dinga nishi sama sama duk iya duriyar da take dan kar DEENIl ya farka ,bai hana Hawaye
silalowa daga idanunta ba.
Da azaba tayi azaba kawai say tasa kuka.
Cikin bacci deeni ya dinga jin sautin kukanta ‘ahankali ‘yashiga lalubar inda take kwance
da hannushi yayinda idanunshi ke rufe ,yaji baiji alamunta ba ya sake motsowa gaba still
bbu ita da sauri ya mike zaune yana bin takin da kallo” km har zuwa lokacin baidana jin
gujin kukanta ba.
Hankalinsa ya tashe ya zabura ya mike tsaye yayi hanyar bathroom din dan tanan
kunnenshi ke jiyomishi sautin kukanta .
say day yana daura hannushi akan handle din kofar yaji kofar gam a garkame.
ga km alamun Tana cikin bathroom din dan lokacin yana jiyo sautin kukanta Sosai.
A razane deeni ya hau buga fakor da karfi yana kiran sunanta zeenat… Zeenat.. amman
shr taki amsawa sai kuka take.
meke damunki zeenat ki taimaka bude min kofar please.. Duk yabi ya rude ya gigice
yacigaba da buga fakor yana kokarin ballata.
Ganin irin azabar da take sha wacce ita tajanyowa kanta gashi idanunta har sun somma
rufewa shi km yana cigaba da jijiga kofar hade da kiran sunanta yasa ta rarrafa da kyar ta
bude masa yana ganinta haka ya gigice ya shiga tmbyrta
Ita km tana murkususu dafe da mararta ‘ahankali ta dinga nuna masa kasa inda jinin ke
kwance dan gabadaya idanushin akanta suke shiyasa sam bai yi saurin gane abinda ke
wakana ba.
Kallan yadda jinin ke tsiyaya akasa ya kara tayar masa da hankali.
Sai murkususu take tana wayyo Allahna Yaya mutuwa zanyi dan Allah kayafe min abinda
nayi..na…
Na…say km tayi shr sakamakon wani yunkurin ciwo daya tasomata say Ga wani jini ya
sake ballewa.Ta Miko masa hannuta, kafin yakaraso gareta har ta suma.
A gigice yakaraso ya rungumota jikinsa.
Tare da kunnan popping yashiga shafa mata ruwa ajiki da fuskarta.
, ahankali yaga ta sauke ajiyar zuciya.
A rude yake cewa
Kingani ko zeenat.
kinga abinda kika jawo min ko.
shiya nace muje hospital duk yabi ya kidime ya gigice har yarasa me yakamata yayi ,bbu
komai kina sane kike kokarin jawo min asarar bby’na ko.
Amman
bbu komai.
Say kalmar bbu komai yake faman” maimaitawa .Bai yi aune ba yaji saukar hawaye a
fuskarsa.
Ganin jinin ma kmr sake zubowa yake, yasa ya mike da sauri bbu inda baya kirma jikinsa
yakoma daki.
Jikinsa na rawa ya zira jallabiya ajikinsa ya dawo ya dauketa ya fita daita yasata abayan
mota ya zagaya yashiga yatada motar da gudun bala’i.
tun daga nisa yake dannan hon kafin ya kawo get din estate din hon dinsa hon ya karade
koina. wanda hakan yasa gabadaya securities din wajen suka zabura suka Mike tsaye
hankalinsua tashe .
ganin motar oga deeni ce yasa mutun uku sukayi hanzarta bude get din a guje ya figi motar
ya fice daga gidan.
say addu’a wasu daga cikin securities din suke Allah yasa day lfy.
Dan basu taba ganin oga deeni ya fita haka, km acikin wannan lokacin ba.
Kai tsaye hospital dinsu doctor saira Jack ya nufa daita wanda tun kan yakaraso yayi mata
waya
“dan haka Komai yayi ready kafin isowarsu.
Yana shigowa hospital din gadon marasa Ify na ajiye agefe da sauri nurses suka kamota
suka daurata akan gadon marasa Ify ” cikin sauri sauri gudu gudu sukashiga turata deeni
nabiye dasu rike da hannuta har suka kawo kafar wani daki.
Dakatar dashi likitocin sukayi sannan suka shige daita.
Ciwo kmr Jira yake azo inda magani yake yace Bismillah cikin lokaci kadan zeenat tayi
mugun fita haiyacinta, dan kwata kwata batasan wanda ke kanta ba say aikin sunarn ummi
da ta dinga Kira.
har zuwa wayewar gari ranar bbu wani sauki.
Likitoci akanta suka kwana aiki.
Yayinda deeni yakasa tsaye yakasa zaune sai patrol yake yana safa da Marwa tare da
addu’a Allah yasan bbu abinda yasamu bby .
lya dakiya deeni yayi amman hakan bai hana Hawaye bin kuncinsa ba tamkar yaro. Tunda
yake bai taba kasa abu aranshi haka ba tamkar yadda yasa cikin zeenat.
Duk abinda ya dace likitoci sunyi gurin tsaida cikin amman Ina hakan batasamu ba dan
cikin day ya rigada ya zube.
jinin day ne day suke kokarin suga tsaya Duk wannan wahalar da zeenat ke sha sunan
ummi bai fita abakinta.
deeni yaki kiran ummi ne dan sanin say hankalinta yafi nashi tashi idan taga halin da
zeenat din ke ciki .
“gashi itama kusan tafi shi kwallafa rai da dokin zuwan bby’n.
Kana kallon deeni zaka gane irin kalar tashin hankali dayake ciki.
dan gabadaya ciwon tamkar ajin kinshi yake
Zeenat bata farka ba sai wuraren karfe goma da rabi na ranar ta bude idanunta ne fes
akan mutane masu mahimmanci a rayuwarta deeni dake zaune rike da hannuta ummi da
mahafinta say wasu daga cikin cikin en,uwa zagaye daita suna mata sannu.
kallon su take ‘ahankali tana mamakin ganin yanayin su, kwata kwata fuskarsu bata nuna
mata alamun sun san abinda ta aikata ba .
Dan haka ta lumshe idanunta tana jin daci daradadi hade da munin abinda ta aikawa
DEENI.
hakika tacika azaluma may cutar da yayan mutane wanda basu ji ba basu Gani ba ,domin
ta cutar da zuciyar da bata cancanci haka daga gareta ba.
,kara lumshe ido tayi Hawaye suka zubo mata zuciyarta sai bugawa take tamkar zata fasa
kirjinta,
Sannu zeenat Ummi ta fada hade da dafa goshinta tace mayye na kuka km?
“Allah daya baki wannan ya karba tun bai kai koina ba” shi zai sake baki wani inshallahu.
kiyi hakuri kukan yaisa haka kinji.
Deeni da mahaifin zeenat suka mike suka bar dakin sakamakon wata nurse datashigo ta
mikawa deeni wata white paper .shi km mahaifin zeenat amsa waya ya fita.
Zuciyar zeenat ta tsinke tashiga harbawa da sauri bbu abinda take ji da ganewa, tun fitar
deeni daga dakin .
Hakuri Sauran en,uwa suka dinga bata akan abinda tasan ita tayi sanadin fitarsa.
Ya ya deeni zaiji idan yasamu wannan labarin na zubar masa da ciki datayi ?
tasan kasheta ne kawai bazai yi ba dan takaicin abinda ta aika masa.
ita dai yanzu Duk jinsu kawai take honestly batasan ko a wani yanayi deeni yake ba .
It’s alright zeenat kukan yaisa haka inji Ummi.
jinjina kai kawai tayi yayinda Hawaye ke cigaba da bin kuncinta dan tasan kuka kam
yanzu ta farashi muddin DEENI yasan abinda tayi, gabadaya en’uwa hakuri suke bata tare
da rarrashita.
Kokarin tashi take Ummi takamata suka shiga toilet tayi brush suka fito Ummi ta hada
mata tea mai kwari ta bata.
rike take da cup din tea amman kwata kwata takasa kaiwa bakinta.
Doctor saira Jack ce tashigo dakin ta umarce mutane dakin da suyi excuse dinsu.
Byn dakin ya rage bbu kowa daga doctor say zeenat likitar ta dan duddubata.
Sannan tace ta sha tea ,sbd zata mata injection ne.
,take gaban zeenat yashiga faduwa ganin irin kallon da likitar ke binta dashi.
hakika tana jin mutuwarta ce ta kusanto ,tun kwananta bai kai ba.
murya likitar ce ta doki dodon kunneta madam drik ur tea.
jikinta na rawa takai cup din bakinta Ta dan sha kadan ta,ajiye.
Duk doctor saira na hankalce da yanayinta gabadaya atsorace take.
byn kmr 2 minti likitar na dubanta da wani yanayi. sannan ahankali tasoma magana cikin
harshen turanci madam meyasa kika aikata abinda kikayi ?
A frigice zeenat ta dago ta zubawa likitar ido tamkar bata gane abinda likitar ke nufi ba.
likitar tacigaba hakika kin aikata laifi Mafi muni da wulakanci,dan da hannuki kika kashe
bby’n ki.
,kinsha magani zubda ciki ta karfin tsiya dan ki zubar da ciki nan gashi kinyi nasara meyasa
uhmmmm?
Duk zeenat najinta amman tayi shr, gabadaya takasa furtawa doctor din daidai da kalma
daya.
jikinta ke rawa yayinda zuciyarta ke dokawa ,da sauri addu’a take kar Allah ya jiho deeni
dakin.
Likitar tacigaba kina jina kimin shr kin kyauta kennan ?
Gashi Kinsa mijinki cikin tashi hankali Duk da bay san actual abinda yasa cikin ya fita ba.
Jin haka yasa zeenat durowa daga kan bed din marasa Ify tamkar ba may jin jiki ba.
ta durkusa gaban doctor gwiwa biyubiyu tana zubda hawaye.
,cikin in inna da tsoro tace dan Allah doctor kiyi hakuri ki rufamin asiri l know that I made a
mistake but I promise to change
Doctor ta zuba mata idanu kawai.
tare da girgizawa zeenat kai alamun bazata iya abinda take rokonta akai ba.
gaskiya bazan iya boye miki ba kin cutar da mijiki kinsashi acikin damuwa.
,sanar masa kadai shi zai sa ya dauki mataki akan laifin zubda masa da ciki da kikayi da..
ai tun zeenat ta bingira kasa ta sume numfashinta ya dauke cak. Tun bataji karashen
maganar likitar ba.
da sauri doctor saira.
tashiga danna kararrawa dake manne da dakin dan neman agajin sauran likitoci ba’a fi5
minti ba say Ga wasu nurse sun shigo dakin da hanzarisu doctor saira tace su taimaka
mata.
suka daura zeenat akan bed suka shiga aikin akanta’ amman sam numfashinta yaki dawo
daidai.
say da suka manna mata oxygen.
Sannan da taimako Allah suka samu numfashinta ya dawo normal..
Some minti back
kuka take tare da kamkame doctor saira akan dan Allah karta gayawa mijita tana kuka
tana rokonta wlh muddin yasani kashe ni kawai zaiyi.
Doctor tace is alright ki samu natsuwa.
zeenat tace dan Allah bazaki gaya masa ba.
,kede ki samu natsuwa tukun haka doctor ta , Zauna ta dinga advice din zeenat akan
maganin data sha yana da matukar illla sosai.
dan misalin da zaki km sha maganin nan kmr sau biyu to wlh mahaifarki zatayi damage ta
tashi daga aiki.
dan haka ki kula da kyau tace naji doctor inshallahu bazan sake ba amman dan Allah ki
rufamin asiri karki bari mijina yasan da zancen nan.
Doctor tace taji badan tana da niyar zata rufa mata asiri ba.
Zaune yake agaban table din doctor saira Jack, ya zubawa doctor din idanunshi kawai.
ya dawo tamkar wani mutun mutumi ganin yake Tunda su sanar masa daya rasa abinda
ke cikin zeenat wani dogun long talk dinsu zai km zaman saurara.
ai Duk wani bayani dazasu sake masa bai da wani amfani agurinsa ahalin yanzu.
Shi Ifyr matarsa ne kawai yanzu agabansa bawani dogon turanci ba .
doctor saira ta xuba mishi ido itama tana jin tausayin man din har cikin ranta.
tana son sanar dashi abinda matarsa Tasha har yayi dalilin rasa cikin jikinta.
amman tana fargaban halin da mata da mijin zasu shiga “dan haka tayi decide kawai tabar
zance Tunda zeenat din tace bazata km ba. Can km wani tunani yazo mata.
Dan haka ta Kira sunanshi ‘ahankali Mraliyu …ya dago rikitattun idanushin yana kallonta
dashi batare da Yace mata komai ba.
tace gaskiya matarka ita tayi sakacin da kuka rasa bby,nku dan akwai maganin datasha
wanda sam bai kamata Tasha ba wanda yayi sanadin zubewar cikin amman in case of next
time yakamata kasanya ido akanta sosai .
DEENI dake zaune ya dan gyara zama tare da sake zubawa doctor saira rikitattun idanunsa
yana jin yadda kirjinsa ke masa zafi da radadin rasa bbyn shi.
gashi km doctor din na neman ambula masa wata gubar data fi ciwon rasa bbyn shi da
yayi
Say daya furzar da iska may zafi daga bakinsa tukun yace inda Ina son na fahimci zancenki
da kyau.
Kina nufin wife dina ta sha maganin zubar da ciki ba…
Doctor tayi saurin girgiza masa kanta
Tace ba haka nake nufi ba .
kasan akwai wasu magunguna da bai kamata masu ciki su yawanta shansu ba.
,dan wasu jininsu baida karfi ,to matarka Tasha something lay dat’ deeni ya sauke ajiyar
zuciya tare da mikewa tsaye yayi wa doctor godiya, ranshi a dagule ya bar office din doctor
saira yana tunanin wani irin magani zeenat Tasha haka.
Har ya shigo dakin
da aka kwantar da zeenat din tunani yake akan wani irin magani Tasha har tajayo masa
mumunar asara. kwance ya sameta idanunta sunyi jajur dasu alamun taci kuka.
‘ahankali ya maida kofar dakin ya rufe tare da janyo kujera ya zauna agabanta tare da
zuba mata rikitattun idanunsa kawai yana kallonta dasu.
“atsorace itama take kallonsa yayinda zuciyarta ke tsalle tamkar zata fasa kirjinta shi
kansa yana kallon yadda kirjinta ke sama da kasa ,muryasa a sarke yace zeenat wani irin
magani kika sha ?
Likita tace kinsha magani say day bata tabbatar min actual maganin dakika sha ba.
Ba Muryata kadai ke rawa ba har gangar jikinta kirma yake tsabar tsoron irin kallon
dayake jefo mata.
cikin in..inna tace daman sanda cikina ke min ciwo ne, shine nasha nasha felajin sai km
hawaye sharrrrrr.
Ya ciza lip’s dinshi da karfi sannan yace okey Allah ya bamu wasu amman na rokeki ,karki
sake min irin wannan gangancin ,da sauri Ta girgiza masa kai.
Byn kwanaki uku akayi discharge din zeenat daga hospital ta warke sumul tamkar batayi
ciwo da wani laulayina ba.
hankalinta ya sake kwantawa ta dawo daidai tamkar da , ganin deeni bai san komai game
da zubewar cikinta.
Musamman taje har hospital ta dinga godewa doctor saira akan yadda ta rufa mata asiri da
har mijinta bai sani ba
Doctor saira tace karta damu amman please karki km aikata laifi irin haka .
Naji doctor na gode.
Dazata dawo gida ne ta biya gidansu sumy ta fesa mata labarin halin datashiga,sumy ta
rudy tana addu’ar Allah ya taimake su ,dan da doctor din ta sanar dashi wlh nasan sojan
mijin nake say yasa bindigarsa yatashemu aiki ,suka sa dariya gabadaya.
Tsaye yake a gaban dress mirrow din dakinsa sanye da bathrobe hannushi rike da karamin
white towel yana goge sumar kansa da sansar jikinsa, da alamun fitowar shi daga wanka
kennan.
ahankali ya dauki bodylation ya shafe jikinshi da shi tare da saka uniform dinshi sannan ya
feshe ilahirin jikinsa da turaruka masu sanyi kamshi kokarin daukar briefcase dinsa yake.
Say gashi tashigo dakin tana rausaya sanye da wata haddadiyar doguwar riga har kasa
da’aka mata kwalliya da stone pink.
Rigar tayi matuka yin mata kyau ,abinka ga farar macce sai kamshi take zubawa.
inata sauri naxo nashiryaka shine kashirya ko?
Murmushi yayi har dimple dinsa yana lotsawa” tasa hannuta daidai ramin dimple dinsa Ina
son abin nan” yana kara maka kyau sosai “yace Allah ko tare janyota jikinsa yana kissing
din wuyanta ” sorry dear sauri nake ana jirana a office ne shiyasa.
ok muje kayi breakfast tasoma kokarin barin jikinsa ta dauki briefcase.
ahankali yake saukowa daga upstairs din wanda tuni kamshin turarensa ya mamaye
ilahirin parlour.
rahma dake kokarin kammalawa da aikinta ta dago idanuwa tana qare masa kallo tsab.
Ko kallon inda take baiyi ba ballanantana yasan mutun ce ko aljana.dan gabadaya
yasoma tsanar irin kallon da yarinyar ke masa.
cikin takunsa na isa da takama yakarasa saukowa wayarshi ya Ciro ya manna akunne cikin
natsuwa yake wayar har yakaraso deaning area yana zama ya hade rai yana jan tsaki.
zeenat ta dago ‘ahankali tana dubansa jin tsakin dayayi.
my hrt Ify zeenat ta tmbye shi tsaki ya sake ja yana dubanta wai ta Yaya bazaki dinga
gayawa masu aikin nan naki su dinga yin aikin akan lokaci ” ba say zanfita na nadinga cin
karo da fuskokinsu ba.
Tace ok kayi hakuri aza,a gyara inshallahu, better abinda ya iya cewa kennan.
bawani abincin kirki yace ba byn coffee dayasha yamike cikin sauri yana kissing din
goshinta.
sakamakon kiran da,ake ta masa daga office.
Har bakin compound din gidansu ta rakashi hannuta rike da jakarsa ta bude masa murfin
mota yashiga.
Tana tsaye har ya fice tana daga masa hannu .Bai mayar mata sbd yadda yake jin ranshi adagule.
Ahankali ta juyo tashiga gidan ta iske Morris na kwashe kayan breakfast akan deaning
yayinda rahma ke zaune a parlour tana kallo.
Wani irin frigitance tsawa ta dagawa rahma wanda yasa cikin rahma ya kada…ta
dirkusgewa akasa waje daya jikinta na rawa.
Zeenat tace ke dan ubanki bakya tashi yin aikinki na munafurci say kinga lokacin da mijina
Zay sauko ko?
Jikin rahma na rawa tace Allah madam ba haka bane.
zeenat ta sake daka mata tsawa rufen ba iska banza kawai. nima fa kwanan nan nafara
notice yadda kike bimin miji da kallo amman bari na sake kamaki kina karewa mijina kallo
ubanki,anki stupid
Wai Aiki yakawo ,gidana ko kallan min miji kikezo yi?
, rahma da jikinta Duk ya dauki rawa tace kiyi hakuri madam aiki nazo.
ok nakara ganin wannan shegiyar bakar fuskar taki akan mijina yana saukowa.
uhm tayi kyacci ,sannan ta juyo kan moris ke km gorilla may kama maseefa, haka ake
girki agidan ubanki, kullun abinci daga Magi yayi yawa sai yayi kadan.
idan Kinsa baki iya girki ba ki kama gabanki kafin nayi gaba dake .
dukkansu suka durkusa kasa suna bata hakuri ko kallonsu batayi ba,ta haye sama tana
juya musu mazaune.
Tana shiga dakinta ta dauko wayarta tashiga neman number nurse titi byn ta dauka suka
gaisa tace dan Allah magani nake so wanda ,zan dinga sha sbd karna sake daukar ciki.
Nurse titi tace ok kiban lokaci zanyi miki text dinsa yanzu.
Byn mintina kmr goma da ajiye wayarta taji sakon shigowar message ta Mike da sauriTa
dauka ta duba.
Ga abinda tagani a rubuce.
postornu 2,
You will take 2 after making sex or before
Ahankali ta saki numfashi dan gamsuwa da abinda nurse titi ta turo mara.
AHankali zeenat Mike tsaye tare da sake nufar dwanstars tun bata karaso kasa ba take
aikin kwallawa moris Kira …moris moris
,da sauri moris Ta fito daga dakinsu ta tsaya tamkar soja tana Jiran karasowa madam
dinta ‘ahankali zeenat ta Mikowa moris white pepper da kudi,
Tace ungo kiyi sauri kije ubolande ki tsiyo min wannan maganin.
Kiyi sauri kije ki dawo karki bata min lokaci km rike min magani da kyau.
moris takarba jikinta na rawa tabar gidan.
Bayan wani lokaci
Haka rayuwa tayi ta tafiya har lokacin suka ja sosai
zeenat bata km samun ciki ba sanadiyar maganin datake zubawa mahaifarta.
Wanda shi oga deeni kwata kwata bai san da haka ba.
Say ma wani irin kulawa da so dayake bawa zeenat din na musamman sbd yadda yake
samun hadin kanta dan tana kokarin wajen tumama masa bed shi da kyau .
DEENI irin mazan nan da ko Yaya suka ci abinci.
The next thing is sex kwata baya gajiya kullum cikin ruwa suke sai day idan yayi tafiya
amman muddin yana gida zeenat ce abincinsa ,ita km tana aikin turawa kanta maganin
rashin daukar ciki.
Wani lokacin ma idan maganin yakare a hannunta tashiga wasan boya dashi kennan da
karyar ciwo iri iri ,har sai ta nemo maganin tukun ake cigaba da gashi.
haka ce ta dinga kasancewa har zuwa yanzu da suke cikin shekararsu ta biyar da auri.
yayinda shemah keda yara biyu ga cikin na uku ajikinta.
,haka Maryam da rukky Duk suna sun yi aurensu tuni har da arkin bbyn .sumy km ana can
university a BUK ana karatu.
Bbu jike jiken da Ummi bata kawowa zeenat wanda itama kawayenta ke bata takawo
zeenat din.
Ahalin yanzu burin kowa bai wuce yaga zeenat ta haihu ba .sbd tausayinta da family din
keyi.
Cikin haka deeni ya km samun karin girman daga captain zuwa major lokacin idan kaga
zeenat ta sake gogewa da wayewa tazama cikakkiyar madam
kallo daya zaka mata kasan akwai jin dadi acikin rayuwar aurenta.
Uhmmmm 99 days is for the thief one day is for the owner ooo0000 ,I real pity you zeenat