WANI AURE
CHAPTER 16
Wlh wlh baki gayamin wanda yabaki magungunan zubar da ciki ba ,zan kasheki inga
uban da tsaya miki km zan Dan iskan da zai yi shari,a dani ya sake maimaitawa.
Jikinta na rawa tashiga girgiza masa kai hawaye nabin kuncinta gabadaya tagama fita
haiyacinta ta dawo wata kala daban fuskar nan tata ta can kammanin da kyar take matso
hawaye daga kumburarun idanunta.
yayinda moris tafi shiga tsaka mai wuya Dan bbu abinda jikinta ke Sai kirrrrma.
Ya shaketa da karfi idanunta sukayo waje cike da tsawa yace bazaki fadamin ba.
kai ni gurin ummi ,zan gaya maka,a gabanta yana shake daita ya zuba mata barin
makauniyya take hancinta da bakinta suka balle da jini .
A tsorace muryarta a shake Tace zan fada…Zan fada wlh zan fada ya sake zuba mata wani
marin uban me kike jira?
Ta fashe da wani gigitaccen kuka jinin ya sake ballewa ta baki ta hanci,w lh zan fada maka
gaskiya Dan Allah kayi hakuri karka kasheni.
Jin ta kiyin magana Sai zan fada take maimaitawa yasa ya damki makogoronta idanunta
suka kakkafe tana shirin sumewa yace bazaki fadi uban da yakai ki akabaki ganin zubar da
ci ba.
ahankali ta dinga daga masa kanta alamun zata fada sannan ya sausauta rikon da yayi
mata Amman say daya sake zuba mata wasu lafiyayyun maruka, hawaye masu dumi da
zafi gyaraye da jikin suka shiga ambaliya a kuncinta ta dinga jan zaninta tana fizgar gashin
kanta ,tana kuka ta dubi saitin da moris take tsugunne tana risgar kuka Dan say lokacin
tasan akan me ogan nasu ke dukan matarsa.
Yacd ok itace tabaki maganin ?
tashiga girgiza masa kai uhmmmm baita bace sumy ce takaini ,ita km ita nake aika siyo
min maganin tsorace moris tayo waje da idanu tare da dafe kirjinta.
yayinda jikinta yacigaba da kirma aranta tace yeeeeeee mo daron’ won madam Fe, pa
romomi,o emiko.
deeni ya saki Zeenat sulale kasa ya juyo tana kallon moris da tazama kalar mara gaskiya
duk ta rude Sai rawa bakinta yake takasa magana ganin yadda oga ke kallonta yasa ta
fashe da kuka tace wlh karya madam take min ni dai tana aikana siyo mata tablet Amman
kwata kwata bansan ko meye amfanin tablet din ba.
hawaye cike da idanunshi yace dake aka taru aka zubar min da cikina kennan?
wani kara yayi yakarasa kusa da moris kmr zaki ya’ damki wuyanta ita da rahma da basan
hawa ba ballanantana tasan asalin wainar da’ake toyawa ba sai yanzu,.
Hawaye cike da idanunshi yace daku aka samun damar zubar min da cikina ko.
me cikina yayi muku Bai jira mezasu ce ba yayi wani irin juyi tare buga kansu da bango ya
shakesu yana huci Sai Ga jini da iya karfinshi yake jibgarsu yana kwallo dasu jikin bango
dakin Sai daya musu dukan mutuwa ya tabbatar da ya sumar dasu sannan ya bar su
kwance agurin.
juyawa yayi Bai ga kyallin Zeenat ba.
Ita ko Zeenat tana fitowa daga dakinsu moris hanyar waje tayi da Dan sauran karfin Da
yayi saura.
gabadaya jikinta yayi week da kyar take iya jan kafarta tana isa gaf bakin get din gidanjiri
ya kwasheta ta zube kasa takasa tashi km daidai na n deeni ya fito daga cikin gidan
nemanta kmr an hankadoshi ,tana ganinsa tafasa gigitacciyar kara tana ihu tasoma kokarin
mikewa tsaye Amman takasa cikin kuka ta dinga cewa no… please wayyo Yaya
katausayamin ganin yayo kanta batare data shirya ba tace Dan Allah katausayamin zan
fadi gaskiya wlh ba moris bace sumy ce tafara kai ni inda ake zubar min da ciki ,ya sauke
da wani mahaukacin mari wanda yasa Zeenat tasoma ganin double Dan ko shi deeni tishi
tishi take ganinsa , tun yaushe kike shan maganin hana daukar ciki ni da ban sani ba.
Tun shekara biyar Tare da nuna masa yatsunta biyar Sai km ta sulale wajen sumammiya .
‘Ahankali ya zube gabanta tare sanya fuskarsa cikin tafukan hannushi yana kuka mai cin rai
tare dayasanin auren Zeenat dayayi
da kyar ya iya cire tafin hannushi yana kallonta hawaye kwance a fuskarsa ya dagota ya
rungumeta ajikinsa muryasa na rawa yace meyasa Zee..nat..?
Meyasa kika zabi kimin haka?
Why me cikina yayi miki dakika gwammaci ki zubar min dashi alhalin kinsan Ina son abuna
ganin har lokacin jini Bai tsaya ba yasan.
shikennan ya sake rasa abinda ke cikinta
ya sake jin haushinta yakamashi cike da tashi hankali yayi flinging daita tare da Mikewa
yayi cikin gidan.
Ruwa ya dauko may maseefar sanyi yashiga siyaya mata ajiki Amman sam bata motsa ba.
yadauke yayi dakinsa daita .
Yana shiga dakinsa ya kwantar daita akan gadonsa ya dauki waya yakira doctor saira
please doctor kizo yanzu gidana I need ur help tace ok am coming right now.
,sannan yakira faruk yace yazo yanzu yanzu gida yasame shi ,yayi hanging din kiran tare
da ajiye wayar ,km har lokacin Zeenat na kwance bata motsa ba.
Ko minti 20 ba’ayi ba Sai Ga doctor da faruk A tare suka shigo cikin compound din gidan
frigice suke kallon jinin tun daga compound din gidan har parlour,
kai tsaye faruk yashiga neman layin deeni HK ma doctor saira, kiran faruk ne yasoma
shiga.
deeni Gani a parlour,n kasa ka hawo sama kasameni a dakina kafin fk yakatse wayar
doctor jin da wanda yake wayar tace Dan Allah yace masa Ga doctor tazo fk yasanar masa
yace su shigo tare.
Bbu abinda ya daga musu hankali kmr yadda ko Ina kaca kaca da jini a gidan.
Kasa karasawa cikin dakin fk yayi byn ya bude kofar dakin Sai doctor ce tayi karfin hali
shiga km har lokacin Zeenat kwance bata farka ba.
Wani irin kallo fk ke bin deeni dashi Ga Zeenat kwance duk ilahirin jikinta jina jina da jini.
Da kyar faruk d doctor ke tmbyrsa abinda ya faru wanda oready tun kafin deeni yace komai
jikin doctor saira yagama bata ainihin abinda ya faru..
Deeni yakasa cewa komai Sai girgiza kai yake ” say lokacin fk yayi karfin ya karasa dakin
yana kallon Zeenat dake kwance rai hannun Allah.
zuciyar fkce ta buga sakamakon ganin yadda gabadaya Zeenat din Ta sauya kwararen
wanda yasanta ne kadai zai iya shedata.
Karo na biyu da fk ya sake tmbyr deeni yace Meka mata deeni?
da kyar ya iya bude baki yace abortion tayi fk Zeenat ta zubar min da cikin Ga maganin
hana daukar ciki datake ta faman dirkawa cikinta har tsawon shekara biyar hawaye yabiyo
byn yagama maganar tasa.
ita dai doctor tana tsaye tana kallon Zeenat dake kwance sai yadda Allah yaso daita km
tana sauraron duk abinda ke faruwa ,rashin ba’a bata damar taba Zeenat din bane yasa
tacigaba da tsayuwarta
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun fk ya dinga furtawa Hankalisa yayi matukar mugun tashi da
jin abinda deeni yace abortion…ya sake maimaitawa. Sannan yace mutuwa tayi kome?
deeni ya girgiza kai alamun Bai sani ba.
Fk ya dubi doctor dake tsaye har lokacin rungume da hannuwanta a kirji .
yace kin ja kin tsaya ,I think abinda yakawoki kennan?
eh dama nake jira aban. A zafafe fk yace to am baki please ki duba mana ita yanzu musan
halin da take ciki .
‘Ahankali doctor saira ta karasa gabanta sosai ta Dan tsugunna tare da daga hannuta tana
filli din numfashnta sannan ta fito da kayan aiki Cikin kwarewa da iyawa gurin aiki ta.
tasoma hada allurar dazata mata da kyar doctor saira tasomu jinin dake siyaya ajikin
Zeenat ya tsaya.
deeni da fk kallonta kawai suke suna daga zaune doctor ta mike tsaye tana duban deeni
tace Dan Allah ka gyara mata jiki zanje nazo da drip yanzu zan dawo.
kai kawai daga deeni ya daga mata ba wai Dan zai abinda ta umarcesa ba.
Sanin da fk yayi deeni bazai wani gyarawa Zeenat jiki ba.
yasa yakira wayar shemah tana dauka yace ta same shi agidan deeni yanzu yanzu afrigice
tace Ify yace da sauki kedai kizo yanzu.
Ko minti goma ba’a yi ba tashigo gidan ta sake kiransa ya leko dagon corridor din da zai kai
ka dakunan gida.
yashigo daita dakin deeni kwance taga Zeenat tamkar matacciya,fk Bai bata damar
tbmyrsa ba.deeni naganin shigowarta ya Mike yabar dakin.
fk yace ki gyarata mata jiki yanzu Ina zuwa a tsorace tace mutuwa Zeenat din tayi ne
naganta haka?
yace A’a bata da lfy ne ya wuce Dan bai son ta km masa wata tmbyr.
da kyar shemah ta iya gyara mata jiki Dan gabadaya a tsorace take da ganin yanayin Zeenat
din.
sannan tashiga dakin Zeenat Ta dauko mata wasu kaya ta sauya mata sannan tashiga aikin
goge jinin tagani gidan.
ahaka doctor saira ta dawo tasameta doctor tayi duk abinda yakamata tayiwa Zeenat.
, ahankali fk ke tmbyr deeni ma’aikata gidan?
deeni yace suna dakinsu suma na musu dukan kawo wuka ne.
a tsorace fk ke kallonsa su km me suka yi ko haukan ne yakare akansu.
ran deeni a sake bace yaji tamkar ya Mike yaje ya sake kara musu wani dukan .
Sai daya furzar da iska yace akwai daya da Zeenat ke aika siyan magani hana daukar ciki.
ita km dayar daman haushinta nake ji km karuwancinta ya isheni a cikin gidan nan.
Shiyasa duk na hadasu nayi musu walima.
abin ma har yaso yabawa fk dariya amman ya dai matse
daidai nan doctor saira ta sauko fk yace dan Allah tashiga ta duba masu aiki yana nuna
mai kofar mata dakin
Ita kanta doctor saira tayi matukar mamakin ganin irin dukan da deeni yayiwa masu aiki.
Ta dinga tunanin , su km me suka masa ,haka dai tabasu taimako suma sannan tattara tayi
musu sallama ta wuce.
Har dare Zeenat bata farka ba.
Su moris da rahma an farfado sai dai basuyi gigin fitowa ba ,jira kawai suke su samu hanyar
guduwa .suka dinga kuka acikin daki bakaramin fashewa kawunansu yayi ba
Doctor ta sake dawo gidan byn sallah magariba ta duba jikin Zeenat.
‘Ahankali Ta sauko kasa tana duban inda deeni ke zaune tace dole fa sai ankara mata jini
deeni Bai dago ya kalleta doctor din ba.
yace kina iya mata duk yadda yadda kikaga mada ciki ma har da barinta haka.
cikin Haka fk ya sake dawo duba Zeenat ya ji abinda deeni yace Dan haka yace shi suje a
dibi nashi asamata.
Deeni yakoma tamkar mara lfy Dan ya dade baiga mace may irin halin Zeenat ba .
Suka je asibiti aka gwada jinin fk km yayi daidai dana Zeenat din Dan haka aka diba .suka
dawo gidan doctor tasa mata jini
Fk ya bude dakin moris baigansu ba sai shirgin kayansu ,ya koma sama yana gayawa
deeni ko kallonsa baiyi ba ballanantana ya amsa masa.
Karfe daya na dare daidai Zeenat ta farka ganinta kwance a dakin deeni yasata fashewa da
wani matsanancin kuka tana kiran sunan ummi wayyo ummi ki taimakmin kizo Yaya deeni
zai kasheni.
cikin Haka tasoma jiyo motsin shi yana fitowa daga bayi take tayi mukut ta hadiye
kukanta.
tana ganinsa ta hau rokonsa Tana bashi hakuri Dan girman Allah Yaya kayi hakuri
karkamin komai .
Ko takanta Bai bi sai sautin muryasa tajiyo.
get out from my room.
Dirowa tayi tare yin Yar wuntsele daga gadon.
duk da jikinta bbu wani karfi hakan Bai hanata jan kafarta da sauri ta bar dakin sai da
tadan yi nisa da dakinsa tukun tasoma dingisa kafarta .
Washegari da safe
Washegari da safe
Zeenat kwance akan bed dinta tana tsaka da baccinta na gajiyar dukan jiya dataci a gurin
oga deeni wanda sanadiyyar haka yasa da kyar take iya motsa kasusuwan jikinta.
” takoina ta juya gabobbin jikinta” tsami suke mata, sosai take baccin hatta numfashi
ahankali take fitar dashi wanda dagani kasan na ragowar wahala ce
Kmra mafarki taji an ware mata kafafunta an watsa mata ruwan zafi
a gigice ta zabura ta Mike zaune ta kwallara kara wayyo cinyata kafin ta ankare ta soma jin
saukar belt takoina ajikinta tashiga kuka tana shafa duk inda taji saukar belt.
Maza ki Mike stupid kawai munafuka may kashe ya’yan mutane.
wayyo yaya Dan girman Allah kayi hakuri wlh nayi danasani da nadamar aikata maka
abinda nayi.
,bakiyi dakinsani da nadama ba sai ma nan gaba yarinya.
yana cigaba da zabga mata belt .
aurenki danayi shine babban kuskuren dana tafka a rayuwata.
Amman wlh kema say na gana miki azabar da har ki mutu bazaki manta dani ba .
, abinda zamiki nan gaba shi zai haddasa miki hawan jini.
,daga karshe zuciyarki ta buga ki mutu mu huta domin gubace ke acikin dangi.
Yana zaginta tare zabga mata belt” maza kije kitchen ki hada min breakfast stupid more
then donkey’s kawai.
da gudun bala’i tafito daga dakin biyu biyu ta dinga takasa steps, tayo kasa tana kuka tana
bashi hakuri.
Cikin takunsa na isa da kasaita yakaraso downstairs hannushi rike da belte ya daka mata
wata razananniyar tsawa data sake gigita zuciyar Zeenat.
” tsayuwar uwar me kikewa mutane da baza shiga kimin abinda nace ba.
ko say sake cin ubanki ,shegiya may idanun chainis.
Da sauri tashige kitchen.
shi km ya samu guri kan kujera ya zauna yana sauke numfashi tare daura kafarsa daya kan
daya yana jijigawa ran nan nashi a dagule cike da takaicin abinda Zeenat tayi masa.
Zan may dake wajen uwarki Amman sai na gama gana miki azaba wanda gaba ko rat akace
ki kashe bazaki iya kashewa ba. ballanantana Dan mutun Dan km na deeni, ya fadi haka a
kasan rashi.
Jollouf din taliya tayi masa shap shap Dan tasan Bai fiyye son cin Abinci mai nauyi ba
sannan ta hada masa coffee dinsa na gado.
ta hada komai akan Dan madaidaici tire.
jikinta na rawa tazo ta,ajiye masa agabansa tana Mikewa tsaye ya zuba mata mari Dan
ubanki anan zanci abinci?
idanunta da suka canza kala km suke a kumbure suka shiga zubar da ruwan hawaye kayi
hakuri Dan Allah jikinta na kirma tayi hanyar deaning.
Ya Mike da kyar tamkar jinin saurata yakarasa deaning area sai daya zageta tas sannan ya
zauna ya bude colar abinci yana yatsuna fuska yana gama ganin abinda ta dafa masa ya
antaya mata shi ajiki wani irin ihu tayi tasoma sotsa jikinta.
Dan ubanki da wannan abinci zanyi breakfast maza kije ki da fomin wani useless girl
kawai.
7:25 AM
OL *
s’95
Gabadaya tayi mugun tsorata da lamarin deeni Duk sanin da tayiwa yayan nata a da”
wannan karon ya sake zarce hakan ta dauki colar jikinta na rawa Ta sake komawa kitchen.
Tana shiga ta rushe da wani irin matsanancin kuka ita kwata kwata tsoronsa takeji.
tarasa takamaimai abinda zata girka masa dan tasan tujarata kawai yake son yi.
km duk abirnda zata girka masa baci zaiyi ba wahala kawai yake son sata.
,kawai ta fashe da wani sabon kukan wayyo Ummi kizo ki taimakeni ki tafi dani gurinki
mutuwa zanyi agidan nan wlh mutuwa zanyi.
tana kuka tana ambatar sunan Ummi.
‘,daga can parlour tajiyo sautin muryasa, kukan me kike anan bari inzo in zaki yin may
dalili yarinya
Jin haka yasa ta fito daga kitchen din a guje tana bashi hakuri tayi hanyar step Dan tasan
bakaramin aikinsa bane yashigo din ya jibgita kmr yadda yake nufi.
Da sauri shima ya Mike ya bi bayanta kafin takarasa kulle kofar ya afko ciki dakin tare
kamo hannuta ya murde da iya karfinsa ta saki kara wayyo ummina dan Allah kayi hakuri
a zafafe yace na sake jin kin Kira min sunan uwa saina ganawa arayuwarki azaba mai
radadi.
‘wayyo na daina wlh na daina bazan sake ki ran sunanta ba,kayiwa Allah ka sakemin
hannu..takarasa fadar haka tare da sakin matsanancin kuka mai ban tausayi ” yacigaba
da murda hannun har sai dayaga numfashinta na neman tsayawa sannan ya saketa ta
sulale kasa tana cigaba da rizgar kuka
Bai barta ba yashiga dukanta yana flinging daita baki da amfani Zeenat a gurina ” dama
haifar min bby kika yi ,kici darajarsu.
Amman dayake muguwace kika dinga zubar min da cikina.
kin gama cirewa zuciyata Dan burbudin kaunar danake miki.
,mutuwarki ta fiyye min komai ahalin yanzu.
muguwa azaluma may fuska biyu yadda kika dauki shekara biyar kina wulakanta jinina aa
rariya haka zan dauki shekara goma Ina cin ubanki da gana miki azaba .
Inga uban da zaiyi da zaiyi karata ko Shari,a dani .
Da muryarta data gama shakewa ta dinga bashi hakuri”
kayi hakuri Yaya wlh am ready to gave you any type of bby u won’t.
Nayi nadama kayi hakuri wlh bazan koma ba.
Mtssss yaja tsaki may zanyi da jininki Zeenat wlh wlh kinji na rantse bana sha’awar sake
zuba Spam din a cikin wannan jikin naki.
ke gubace yanzu a wajena babu wani amfani da zaki min ya sake yin ball daita ta bugi
bango dakin ta dawo kasa ta baje tana air..
Air.., Dan sautin kukanta ma kin fitowa yayi Dan azaba.
Kadan kika Gani sauran wancen useless din sumy ko take da suna.
yana gama fadar haka ya juya fuuuuuu a fusace yabar dakin ya nufi nashi.
, gabadaya komai ya taru ya cakudemasa waje daya ji yake tamkar duniya ta tsaya masa
cak ta daina jujuyawa masa yadda yake so..
jiya da yau duk sun zo masa da abubuwa masu muni da daci da bakanta zuciya .
Cike da bacin rai yasoma shirya jikinsa cikin kayan aikinsa.
Komai nashi ya sake canzawa ” hatta da kyakkyawar fuskarsa ta sake daukar sauyi daban
fiyye da shekaru 20 da suka wuce wato shekarun kuruciyarsa abubuwa daya suka dinga
zuwa masa akan matakin daya kamata ya dauka akan aurensa da Zeenat.
tunani iri iri ya dinga yi har yagama shirya kansa ya fito tsaf Sai kamshi yake zubawa
amman kyakkyawan fuskarsa a daureta take tamau ya kulle koina gidan sannan yakama
Gabansa.
Tafi 2hr kwance a gurin daya barta wanda da kyar take iya motsa gangar jikinta.
Tana nan kwance har ta soma jin Kira sallar la’asar daga masallacin dake cikin gidan.
da kyar da bin bango tasamu ta Mike tashiga bayi tana kuka tana girgiza kai shikennan
tarasa deeni tarasa cikin jikinta tarasa soyayyasa data kwallafawa rai shikennan tarasa
komai nata.
tasan ko Ummi taji abinda tayi zata tsaneta ta juya mata baya.
wayyo ni Zeenat na cuci kaina da kaina na cuci rayuwata wazan kama meye rudeni dayasa
nakasa fahimtar komai gashi yau ban kasance cikin jin dadi a gidan mijina ba…. sharrrrrr
hawaye yashigo ambaliya a kuncinta.
Kuka take sosai tana nadamar abinda tayiwa kanta.
“tare da addu’ar Allah huci zuciyar mijin nata ,ya sake sauto mata hankalinsa gareta,ruwa
zafi tasamu ta gasa gabobbin jikinta dashi.
Kusan 30 minti ta dauka tana treating din jikinta a bayi
Ba laifi ta Dan ji dama dama ta ragen jin zugin da jikinta ke mata.sai cinyarta inda deeni ya
watsa mata ruwan zafi waje yatashi yayi shashin baki baki.
” cikin sanyi jiki ta fito daga bathroom ta tsaya gaban mirrow tana karewa kanta kallon
yadda deeni yamaida mata halitar jikinta.
tamkar ba nata ba hawayen masu dumi da ciwo suka sake silalo mata , batayi kokarin
maidasu ba ta barsu suna cigaba da bin kuncinta.
ahankali tace Allah sarki sumy a she dai sai kinshiga matsala a sanadiyata duk da kin guji
abinda zai faru akaro na biyu ,amman duk da haka baki tsira ba Dan nasan deeni bazai
barki ba kema.
Doguwar rigar ta sanyawa jikinta tashiga neman wayarta a dakin Dan takira Ummi tazo ta
dauketa Amman sama ko kasa ta nema wayarta tarasa.
ta zauna jugun a gefen gadonta tare zuba uban tagumi tana tunanin shikennan ni km
kiyamata, ta tsaya kennan a gidan nan tunda har yanzu bbu wanda yasan halin danake ciki
a family.
gabadaya zaman gidan ya isheta ya gudireta tamkar tana gidan prison haka ta dinga ji
hanyar fita kawai take nema daga gidan domin ta tsira da rayuwata datayi mata saura
Amman bbu ta inda ,zata bi ta fice daga gidan.
10 shap yashigo gidan tana zaune cikin damuwa tajiyo motsin. shigowar motarsa ta Mike
tsaye ‘ahankali tana hangeshi ta Window dakinta hawayen son shi da tausanyi shi ne suka
shiga zubo mata.
ita kanta tasan bata kyauta masa ba.
Tasan ta cutar dashi km ta cancanci hukunci fiyye da haka daga gareshi. Har ya fito ya rufe
motarsa idanunta nakasan tana kallonsa tana jin yadda kaunarsa ke sake narkar mata da
zuciya tare da mamaye mata ruhi da gangar jikinta.
Ganin yasoma kokarin bude kofar shigowa cikin ainihin parlour,n gidan ne yasa tayi saurin
barin.jikin window take km jikinta ya dauki zafi da kirma dan sai lokacin taji wani mugun
tsoro ya shigeta.
kmr taje ta rufe kofarta taji amman sam tsoro da fargaban abinda zai faru ya hanata
motsawa daga inda take, tana nan tsaye har yashigo dakin nata.
Bakinta na rawa rawa da shakakkiyar muryata tashiga yi masa sannu da zuwa.
hood it..Ya katseta sannu da zuwan ubanki zaki min.
Wlh kika sake min magana wanda bani ne na bukaci hakan ba, say sabauta miki jiki
hariznablenimal kawai ,zo.. nan yana mata nuni da yatsansa.
taki motsawa sai ma cigaba da kirma da jikinta yake.
kunneki na ciwo ne baki abinda nace ba
…da kyar take iya daga kafafunta zuwa gareshi kafin ta takaraso ya fizgota da karfi ya
watsa mata wasu ta gwayen mari tayi kara amman bbbu murya jiyo sautinta.
Dan ubanki har wani wanka kika samu damar yi da canza kaya ubanwa yace kiyi wanka ya
shake mata wuya ,yanzu kam gabadaya muryarta tagama shekewa kwata kwata bbu bakin
da muryar bada hakuri sai daya gaji ya hantsilata kan bed sannan yayi kusa daita ya daura
kafarsa daya kan abin gadonta dayar kafar na kasa ya zuba mata rikitattun idanushin
kawai yana kallonta shi kansa yasan zuwa yanzu ta horo iya horowa amman zai barta ba
ko kaita gida ba tukun sai ya tabbatar daya gana mata azaba mafi radadi.
Yace ,oya gayamin full address din wacce Yar iskar abokiyar iskancinki .
Tasoma magana muryata bata fita ya daka mata tsawa ki bude baki kimin magana kafin na
kashekeki.
ta diro kasa da sauri ta bude doron din mirrow dinta ta dauki Biro da white paper da sauri
tashiga rubuta address din sumy ta miko masa.
a wulakance ya karba yana yatsuna fuska yana gama dubawa yayyaga paper ya
watsamata a fuska ya Ciro wayarta daga aljihun bayan wandonsa yashiga gallery inda yaga
hotuna wanda bana family dinsu bane.
yace ta nuna masa wace samy ta karbi wayar jikinta na rawa tare da fashewa da kuka
tashiga
ta dubo masa hoton tare da ta Mika masa wayar
ya masa yana duba pis din daman km ita din yafi zargi tsarki yaja sannan yabar dakin.
Yau kmrjiya tana kwance a dakinta tana bacci ta kamkame jikinta guri daya ” sbd tsoron
abinda zai faru.
taji an take mata kafafunta da karfi tsiya wani azababen zafi taji wanda yasa pent dinta ya
jike da danshin fitsari sannan ya watsa mata ruwa may mugun tsanyi a jikinta. Da sauri ta
mike zaune tana kukan azaba tare da rike masa kafafunsa yayinda hawayen tausayin
kanta, yacigaba da zuba daga idanunta, takasa ce masa komai ,sai kallonsa da ta dinga yi
da kumburarun idanunta dake cike da hawaye tunda ya hanata yimishi magana.
Kimin shr banason sake jin motsin kukanki waya baki damar yin bacci Ai kin gama bacci
acikin gidan tunda baki nemi zaman Ify dani ba.
kuka ta saki sosai tana girgiza masa kanta sai daya gaji dan kansa sannan ya daga mata
kafafunta wanda taji tamkar ammata garafa ne km kitashi kije ki hada min breakfast.
Sallah Ta fara yi sannan taje ta hada masa breakfast dan yanzu tsoransa ya sake nunkuwa a
zuciyarta fiyye da da.
Kwantar da hankalinta tayi ta shirya masa abinci a natse takai masa ,sai da taga yasoma ci
sannan ta samu natsuwa a zuciyarta.
Wasa wasa sai da deeni ya dauki sama da kwana biyar yana ganawa Zeenat azaba iri iri km
kullum da kalar azabar dayake tashinta dashi.
lya azabtuwa Zeenat ta shashi a gurin oga deeni dan kallo daya zaka mata taba mugun
tausayi tayi baki ta rame gabadaya tafita haiyacinta ko Matsin shi taji gabanta Yashiga
faduwa kennan har sai yazo ya gana mata azaba ,take samun natsuwa .ita kanta sai data
Rena kanta da irin muguwar ramar datayi ko kallon mirrow bata sonyi.
Deeni ya baza yaransa wanda suma sojoji ne wajen neman sumy km Allah ya basu sa’a
Dan basu sha wani wahala gurin kamota ba saboda pics dinta da oga yabasu
Dan suna shiga unguwar daita suka fara cin karo tayowa wata kawarta rakiya” gurin
dawowarta ne suka cafki shegiya suka danna a mota.
Kai tsaye inda oga deeni ya umarcesu dasu kaita sukayi.
“tun a cikin motar daya daga cikin yaran deeni may suna tope yakirasa a waya.
Byn Deeni ya daukar wayar ne ” tope yagaida shi wannan yace sir gatafa mun kamota.
Deeni dake zaune office Yace ok ku karasata kawai ganin nan zuwa anjima amman ku
soma ladabtar min daita kafin nazo tope ya amsa da ok sir angama.
Deeni dake zaune a office dinshi Yace ok ku karasa daita kawai Gani nan zuwa anjima
amman ku soma ladabtar min daita kafin nazo tope ya amsa da ok sir.
Rikecewa sumy tayi Hankalinta yayi matukar mugun tashi.
dajin wayar da wanda taji ankira da tope yayi.
Dan duk taji abinda Suka Tautauna a wayar.
Dan a handsfree tope ya sata “wanda tarasa kowaye wanda Yace a wuce daita gashi nan
zuwa.
Haka kawai taji gabanta ya daki uku uku ya fadi rassss.
jikinta yasoma rawa rawa lokaci daya wani irin matsanancin tsoro yashigeta.
” wanda tunda take iya tsawon rayuwarta bata taba tsintar kanta cikin yanayi tsoro haka
ba.
Sosai tasoma kuka tana tunanin laifinta Ga wa en nan bayin Allah.
Ade dake ta gefenta ya Ciro Yar karamar bindigarsa pistu ya mannata a daidai gefen cikinta
muryasa kwasashe Yace u better keep ur mouth short before I skater u into pieces.
Cak kukanta ya tsaya amman gabadaya jikinta bai daina kirma ba.
Har Suka kawo omole new side kuka take shape shape bbu sauti.
Daidai wani dankareren tsararen gida may matukar kyau da tsari wanda kallo daya zaka
masa kasan anyi barin kudi akansa, sukaja Suka tsaya tare da yin hon.
wani soja ne ya leko ta cikin wani Dan karamin huji ta jikin get din ya duba.
yana ganin kosu waye yayi sauri soma kokarin bude musu get.
‘Ahankali ade ya cilla hancin motarsu cikin compound din gidan yayi parking dinta.
tope ne yasoma bude kofar motar ya fito yana Mika sannan su ade Suka biyo bayansa tare
da damko bayan wuyan sumy data ci kukanta tagaji acikin mota.
Tirjewa tayi a gurin taki move ta sake gigicewa daganin inda suka kawo makeken gidan
mai cike da ban tsoro Dan Allah karku shiga dani cikin gidan nan ” ku barni na koma gida
kuyi hakuri idan wani abu nayi muku wlh gobe, zan koma school,zan rubuta final exam
dina.
please I beg you people’s should live me to go…wani irin razananniyar tsawa taji an buga
mata from no where” wanda ya dimautar da tunaninta bbu inda Bai shaking ajikinta
takasa jure tsayuwa tayi kasa jikinta na rawa Ade Yace u dis girl u ar very stupid common
get up.
Sumy taki motsawa sai kuka take tana basu hakuri.
haushin abinda tayi yasa ade sauke mata mari guda uku a jere tare da kamo kafarta daya
yasoma janta kiii ya wurgata cikin wani daki may shegen duhu.
Ta sake fashewa da wani razananniyar kara tana kuka tana basu hakuri.
,can km haske yagyaraye dakin taga sun soma cicire kayan jikinsu suna wurge dashi ,Suka
saura daga su sai white singlet da wando kakinsu na solider.
tsoro ne ya sake shigarta wayyo Dan Allah kuyi hakuri karkuyi reping dina please kuyi
hakuri idan wani abu nayiwa oganku Dan Allah na rokeku kuyi hakuri kubarni.
Ai Gani tayi suna kokarin sunce belts dinsu jikinsu hakan yasa ta kamkame jikinta guri
daya. Gadangadan Rotimi yakaraso kusa daita Yace ba mukawoki nan Dan kibamu hakuri
ba dauuuu taji Shima ya dauketa da wani mari ba tayi aune ba kawai taji yasoma daureta
da igiya duk yunkurin datayi gurin ganin ta kwace kanta amman takasa sai daya Suka
daureta tamau.
” sannan tasoma jin saukar belt takoina ajikita gashi tana daure bbu halin tajuya ko ta
matsa jikinta km duk ihun da take bbu may jinta tsabar girman gidan ballanantana azo
akawo mata dauki.
sai da Suka mata dukan kawo wuka sannan Suka barta nan batare da sun kwanceta ba.
Daman soja da mugunta ballanantarna oga da kansa yace ayi .
Daga office deeni gida ya wuce diret yana shigo cikin parlour ya hangi Zeenat na shirya
deaning kallo daya yayi mata ya ja tsaki tare da dauke idanunshi daga gareta ya hayewarsa
step.
Ita km tun shigowarsa gabanta ke faduwa jikinta ke rawa tasamu guri ta rakube tana jiran
taji yau km wacce irin kalar azabar deeni zai mata.
Wanka yashiga shap shap ya fito.
deeni dake tsaye gaban dress mirrow byn yagama goge jikinsa yana gyara sumar kansa
‘ahankali yaji an bude kofar dakinsa.
Ya juya cikin zafin rai tunaninsa ko Zeenat ce tazo masa da wani sabon salo ,amman sai
idanunshi sukaci karo da fk ..
Bata fuska yayi tare da juyawa fk baya
Dan tun kusan kwana uku kennan fk ke binshi yana bashi hakuri akan abinda Zeenat tayi
masa.
,shiyasa yau ma kwata kwata Bai dauki kiran da fk din yayi ta masa ba.
Murmushi faruk yayi tare da karasowa inda yake tsaye Wit full confidence.
Ya dafa kadar deeni major fushi kake dani shiyasa duk yau kaki daukar wata ko .
Kau da kai deeni yayi batare da Yace masa komai ba.
yayi wajen wordrob din kayansa fk ya sake yin smile tare da zama kan Yar karamar stood
din dake dakin.
Deeni yagama shirinsa tsab fuskasa a daure tamau tamkar Bai taba yin wani abu wai
murmushi a iya tsawon rayuwarsa ba.
ya dauki wayoyinsa da suke zube akan bedside.
zai fita fk ya riko mishi hannu haba deeni kasan gurinka nazo km shine kake kokarin barina
zaune.
“juyuwa deeni yayi ya watsawa masa harara please live me alone tare fixge hannushi zai
murda handle din kofa kennan.
fk Yace haba deeni meyasa kake daukar zafi akan komai ‘na baka hakuri akan abinda
Zeenat tayi maka.
yakamata ace zuwa yanzu ka hakura haka duk wani hukunci daya kamata kayiwa Zeenat
oready kayi.
indai ba kasheta kake son yi ba.
‘,harara ya sake zabga masa ,a zafafe Yace sakar min hannu cikin sanyi jiki fk ya sakar masa
hannun kmr yadda Yace sannan deeni ya juyo yana kallonsa ,kasan Allah bangama cin
ubanta ba ita da duk wanda keda hannu acikin tsiyayar min da wahalata a rariya.
Dan haka as for now zaka iya rike hakuri ka Dan bai da wani amfani a gurina.
Deeni ya juya ya km daura hannushi kan handle din kofar ya bude yasoma tafiya fk
nabinshi a baya yana sake bashi hakuri.
amman ko juyowa baiyi ba yacigaba da tafiyarsa yana jan tsarki har ya sauko downstairs
yaja ya tsaya yana kallon tsaitin da Zeenat ke rakube tunanin abinda yakamata yayiwa
Zeenat din kawai yake kafin yafita.
ganin haka yasa fk yashiga tsakaninsu yana cigaba da bashi hakuri.
Ya juya kawai ba Dan ya hakura ba sai Dan Bai son yawan damuwa.
Deeni Yace wa fk zaka iya fitowa yanzu Dan kulle gidana zanyi?
” fk yacika da mamakin zuciya irin ta deeni baya jin rarrashi kwata kwata ballanantana
hakuri har sai lokacin dayagamar saukowa da kanshi” korata kake a gidanka km yau inji
cewar fk.
deeni ya girgiza masa kai “ko daya kai dai muje na saukeka kawai .
haka fk yashiga motar deeni badan yaso ba ,sai Dan Bai zo datasa motar ba.
Shima deeni ya zagaya ya shiga yayiwa mata key ya bar gidan daidai kofar gidan fk deeni
yaja Dan tsaya fk ya fita.
Sannan shi km yaja motarsa yayi gaba.
fk ya dade tsaye a gurin yana kallon deeni da mamakinsa har ya bar hangosa sannan
tashiga gida.
Kai tsaye omale new side deeni yayi ,da sauri aka mai gadi ya bude masa get ya shigo ya
samu guri a parking lot ya parka motarsa.
tun Bai fito ba wayan nan sojojin Suka zagaye motar shi tare da kamewa guri daya suna
jiran fitowarsa.
Cikin isa da kasaita ya fito daga cikin motar.
take Suka shiga Sara masa suna masa sannu da zuwa ya daga musu hannu kawai batare
da ya amsa ba.sannan yayi gaba suka bishi abaya yana tmbyrsu suna bashi amsa cike
da respect har Suka shigo dakin da sumy ke zaune a daure guri guda.
duk jikinta kwance da shashin belt dinsu.
, gabanta yayi mugun faduwa taji zuciyarta na neman tarwatsewa sakamakon ganin
mutumin dayasa yasa aka kamota.
take hantar cikinta yashiga kadawa hawaye Suka shiga sintiri a kuncinta suna zuba.
Da sauri ade ya janyowa major kujera zama tare da cewa sir have a sit.
Deeni ya zauna tare da daura kafarsa daya kan daya yana jijigawa ‘ahankali ‘ahankali
yayinda idanunshi ke kan sumy yana mata kallon kaskanci da wulakanci
Sai daya dauki lokaci may tsawo sannan yayi bude bakinsa Yace kinsa abinda yasa aka
kawo ki nan?
ta girgiza masa kanta sannan tace no sir.
ok baki ma san abinda yasa aka kawoki nan ba?
ta sake cewa eh .
Yace ok tope u guys continue beating her ol till she explained wot she did by her self.
aiko tamkar jira su tope suke Suka.
shiga jibgarta takoina suna karawa basu ji basu Gani.
wayyo kubarni haka I wil…. I will explain please don’t kill me.
“sannan deeni ya dakatar dasu ta hanyar daga musu yatsunsa.
,Suka tsaya suna huci.
Bakaramin azaba zaki karawa kanki ba’ a gurin yiwa maaikaci kamar ni karya ba “Dan
haka Ina sauraraki inji cewar deeni.
Cike da kukan wahala tasoma masa bayani komai data sani daki daki tun daga kan farko
samun cikin Zeenat da yadda har tazo garesu neman solution ,da irin shawarar data bata.
Yace very gud, wai ke Yar iska ko?
..keda ko aure baki dashi tukun amman kinsa hanyar yadda ake yin abortion.
har kika bada shawarar zubar min da cikina tace Dan girma Allah kayi hakuri wlh nasan
nayi kuskure.
,bakiyi kuskure ba tukun sai kinga yadda zan mai dake ,ke kanki sai kiyi heating din kanki.
Cikin sanyi jiki ya mike tsaye Bai tsaya wata wata ba yasa kafarsa daya ya buga kanta da
bango ta fasa wata razananniyar kara sannan ta fashe da kuka.,
A zafafe Yakira sunan ade..
Ade ya kame tsaye sosai tare da Sara masa. kwanceta ka dubamin ita is she a Virgin.
Yana gama fadar haka ya juya musu baya yana maida hawayen takaicin abinda suka masa .
Tope da rotimi suka soma kwanceta tare da kwantar daita flat kasa kowannesu yasa kafa
ya take mata hannu tana ihu tana komai ade ya kamo kafafunta zare pant din dake jikinta
sannan ya ware kafafuwanta sosai ya zira fingers dinsa guda biyu acikin kasanta yaji sun
shige ya sake motsa fingers dinsa ciki sosai yaji yadda suke yawo agabanta.
ya tabbatar da ba virgin bace sannan ya mike cikin hanzari yayi inda deeni ke tsaye sarkafe
da hannuwanshi duka abaya.
Yace she is nut a virgin sir.
Ahankali deeni ya juyo yana watsa mata wani irin mugun kallo may hade tabe baki’
sannan Yace already kingama useless din kanki, to being a prostitu.
kinsa kan yadda ake abortion shiyasa kika bada gudumuwa gurin zubar min da cikina ko
tace Dan girma Allah kayi hakuri wlh bazan km ba.
‘Ahankali ya,juya yana facing din kofar fita yayi taku daya zuwa biyu sannan ya ja ya tsaya
batare da juyo ba you guys should rep her for me for gud two days and return her back sannan ya juya yabar dakin tare da barin gidan ma gabadaya.
A zabure sumy ta mike tsaye tana kuka tana basu hakuri amman Ina ko takanta basu bi bi ba.
,ade ne yasoma afka mata ,rotimi da tope suka ririketa yayinda hannuwasu nakan
nonuwanta suna matsawa da iya karfinsu. sai ihu take tana turje turje da neman dauki
amman Ina bbu mai taimakonta Dan bama gidan ba.
unguwar ma silent area ce.
Har zuwa washegari basu barta ba sai hakarta suke kmr sun same abinci sai da Suka mata
dalla dalla tukun dan kansu suka barta tare da sanya mata kayan jikinta suka maidaita har unguwar sukayi wurgi daita suka kama gabansu.