Idanunsa ya tsura mata yana kallon cikin kwayar idanunta dake walanniya suna aikin jujjuyawa, sosai ya tsura mata idanushi kawai Tana aikin kallonta hk kawai ya tsinci kanshi da kasa ce mata komai sai ma Kai hannuwanshi da Yayi yakamota ya mannota da kirjinsa yana sakin naunauyen ajiyar zuciya .kana yakai bakinsa daidai shashin wuyanta yana shinshinawa da sumbatar duk inda bskinsa yaci karo dashi , hade da goggomata gashin dake kwance a fuskarsa .
Wayyo NASU…RUL..DEENI zan suuuume ..me .. maka fa …
yace a Ina kika San sunana hk ?
Tayi shr tana tunanin inda taji sunan yayinda gabadaya zuciyarta ta cika da frigici da tsoron tmbyr da Yayi mata idanunta suka soma ccikowa da wasu Hawayen.
Muryarsa a kasalance yace ba kuka nace ki min ba ,amsa kawai zaki bani . Ina kike San complete name din na ?
Muryarta cike da in ..inna tace uhm ammm daman ajikin hotonka dake manne a dakin sama nagani .
Ya lumshe rikitattun idanunshi yana cigaba yawo da hannuwanshi ajikinta yace Kinsa kuwa kin fi kowa iya sarrafa harshen gurin iya Kiran sunana ….yakarasa fadar hk yana bude rikitattun idanunsa masu kashewa Mata sansar jiki.
Ta tsurawa kwayar idanushi ,idanunta itama kawai Tana kallon yadda Ya dawo mata tamkar wani karamin yaron goye sannan ta bude bakinta da kyar .
,kowa fa kace ?
Ya kashe mata idonsa daya alamun hk abun yake “abinda ke sake narka da zuciyar nablah kennan har ta manta da Wanda take tare ,ta dinga jinsa ajikinta tamkar shi din nata ne na har abada.
Ta runtse idanunta Tana jin yadda bugun zuciyarta ke sake karuwa kirjinta Na mata wani irin zafi da radadi Wanda tarasa name ne ?
Ok bazaki iya karasawa ba ,sbd kin fara son mijinta ko ?
Unexpected taji ya jiho mata tmbyr tun bata gama jimamin wancen ba ..
Ya gyara tsayuwarsa da kyau yana rungumeta ajikinshi muryarsa can kasa kasa cike shaukin feelings yace ok gaya min abinda yasaka ki kuka yanzu …?
Ni km idan kika gaya min wlh na miki alkwarin bazan sake aikata miki shi ba , ballanantana har yasa kiyi asarar hawayenki akanshi ..ta girgirza masa kanta kawai tare raba jikinta dana shi tana fezgo numfashi ..kana muryarta a shagwabe tace Ni muje yunwa nake ji…
Byn kmr minti shabiyar sai Ga wayar sule direbansa, yace gasu sun karaso, muryarsa a dake yace ok ,ya dan juyo yana kallon inda nablah ke zaune ta zuba masa shanyayyun idanunta ,ki tashi ki koma daki abinda ya iya ce mata Keenan .
Kina ji ko.. ki dinga bin jikinki ahankali please… so that maganin da kike Sha zaifi saurin yin aiki ajikinki ,ta yadda komai zaizo mana ‘cikin sauki Amman idan kina zabura irin hk fa akwai matsala .
,taji dadin abinda yace sosai har haushinsa dataji, azuciyarta ya ragu ,ko bbu komai tana matukar jin dadin yadda yake nuna kulawarsa akanta shiyasa wani lokacin take manta kanta da mijin wacce take rayuwa har ta dinga jinsa ‘cikin ranta, sbd Yadda yake tsananin yin kafa kafa da ‘cikin jikinta , muryarta a sarke tace Nagode sosai da kulawarka gareni km inshallahu zan dinga yi ahankali ..
Byn kmr minti goma ya Mike tsaye da kyar yaje ya bude glass door din yana me baiwa Dr saira hanyar shigowa ciki waw tun bata karasa shigowa ba sbd Yadda tsarin gidan yayi matukar birketa .
Tashigo ahankali har da sule Wanda ya dawo shima tamkar wani bagidajen dan bakauye dashi tsabar kallon tsarin gidan ,duk da yasan sanda aka fara ginin gidan.da sanda aka ganashi Amman Bai dauka tsarin gidan zai kasance irin tamkar akasar turai ba . ahankali yashiga furta Masha Allah lakuwata illa billah +
ta zauna tana gaishe shi tare da tmbyr me jiki ,yace taji sauki sosai.. sule ya juyo da sauri tare da cewa , boss waye km bashi da lfy ?
Sule yace sorry boss baza a sake ba da izinin Allah Amman fa gidan ya kero iya keruwa Allah sanya alkhari da zuria masu albarka.
Sule ya washe bakinsa yana dry jin dadi abinda boss dinsa yace .
tace garin Yaya hk ta faru Mr deeni ?
Ahankali ta furta oh! Allah Ni nablah meke shirin faruwa dani ne akan wannan bawa naka ?
Ko dai abinda yake yawan fada kullun akansa ne ke shirin faruwa dani ?
Kar dai Na fada tafkin soyayyarsa da gaske batare dana sani ba ?
Tayi saurin girgirza kanta tare da cewa hkn ma bazai taba faruwa ba domin nidashi bamu dace ba sannan zamu taba son junanmu ba .
Ta dade tsaye agurin tana saka da tunanin iri iri akansa ,kafin daga karshe taje ta zube akan bed ta kwanta tana sakin naunauyen ajiyar zuciya da karfi hade da runtse idanunta badan tana jin baccin ba sai dan umarnin daya bata ..
A rakube yaganta bakin gadon dakin tallabe da fuskarta da duka hannayenta wanda take jikinsa yabashi cewar tunaninsa take yakaraso Inda take ahankali yana dingisa kafarsa daya , Murmushin da bayi zato ba ne ya samu nasarar kufce masa, rungumeta yayi tsab ajikinsa yana cewa tunaninnawa km Na me ne ?
,ta kalloshi a frigice tana shagwabe fuska tare da cewa why deeni ka tsorota Ni fa sosai ..Ya narke mata ajiki shima yana shagwabe mata tare da cewa am very sorry dear ..Amman please ki dan rage tunani sbd condition din da kike ciki ,jin abinda yace yasaka jan tsaki ,tana tmbyr kafarsa ya lumshe mata rikitattun idanunshi batare da yace komai .. Akwana a tashi ‘bbu wuya gurin Allah km sannu ahankali cikin hukuncin Allah deeni ya warke sumul yasamu saukin kafarsa sosai har yana tafiyarsa yadda yakamata tamkar da. +
Wata sabuwa inji Yan caca ….. wata uku Na cika ba sai ciwon kirji ya sarface nablah ba .
Bashiri ta tada balli ita fa tarasa gane kan komai yace da rarar ciki yakai wata bakwai zasuje a saka inji ya markade Amman gashi har ‘cikin Na neman haurawa Amman yayi mata shr .
Yanzu me kike so nayi yanzu ?
Ni dai ka ajiye komai ka taimakamin ka bari arabani dashi please tana me hade hannuwanta dukka tana kuka tana rokonsa ..Ya sake shr yana tunanin yadda zai biyo mata .duk ta inda ya biyo mata sai goce masa ..
Kuka take sosai Akan a zubar da cikin domin zuwa lokacin cikinta yakai watan ‘ bakwai cif kennan dan har cikinta ya dan dago kadan ‘tamkar an kifa mata kwarya akan cikin nata.
Muryarsa a kasance sannan cike da rarrashi ya maidota jikinsa ya rungumeta tsam ajikinshi yana shafa bayanta ahankali ahankali tare da cewa am sorry bazan sake yi miki ihu ba .
Yanzu ki natsu Ga shawara me sauki idan tayi miki sai mubi .
Ya rungumeta tsam ajikinshi yana tura hannushi ‘cikin jikinta sosai yana shafa cikinta tare da cewa ki bar kukan nan hk waye yace miki zaki haifi ‘cikin jikinki bbu uba ?
Ni zaman me nike kennan ?
ai Ni ne uban ‘cikin jikinki yanzu tunda yazama nawa yakarasa fadar hk yana kashe mata idonsa daya yana cigaba da murmushin farinciki .
Sake bata rai tayi sosai tare da turo masa dan tsukaken bakinta gaba tana kukan shagwaba. ajiyar zuciya ya sauke .
Gashi nayi ciki batare datasan wanda ya shammace ya dirka min ba ,yabarni da mikin da har duniya ta nade bazansan ranar warkewarsa ba .
kin yi shr kina ta aikin tunani da kallona ..wani irin yanayi na daban ta tsinci kanta ciki duk da ba yau ne karo na farko da jikinsu ya hade da juna ba.
Please nabeelah tunanin nan ya isa Hk ,ba dan komai sai Dan lafiyarki data bby Nah .
jikinsa a mace Ya dage mata girasa daya ,yana me tamke fuskarshi sosai tare da hawayen dake zuba yayi daga idanunta ganin taki tsaida ruwan hawaye yasa harshsa yashiga lashe hawayen dake silalowa ..
Tafiya suke tamkar wasu kurame yayinda kowannesu ,zuciyarsa da abinda take tsaka masa a game da Dan,uwansa , ganin yadda yayi mata shr yaki ce mata komai yasa tacika fam tamkar zata fashe ta janyo tissue dake ajiye acikin motar ta goge face dinta dashi Tana sakin ajiyar zuciya tare da maida kanta gefe daya tana mamakin miskilancinsa .. yayinda shi km haushin kukan datake yi ne yasa ya gabadaya ya shareta ya maida hankalinsa kan tukinsa …
A ‘bakin wani babban mall yayi parking ya fito ya kulleta yashiga ciki Bai jima ba ya fito hannushi rike da leda mai dan girma byn ya zauna ya dan kalleta fuskarta a hade ya ajiye mata ledar saman cinyarta batare da Yayi mata mgn ya hau kwalta da kallo take binsa dashi cike da bacin rai amman Hk kawai tasamu kanta da kasa sauke masa kwadon maseefar datayi Niyya sakamakon hango fuskarshi datayi tamkar anyi gobara komawa tayi ta lafe ‘cikin seat ta daga kanta sama , idanunta a lumshe tamkar me bacci ..Ta bayan harabar ma’aikatar Nasu yayi parking ya kashe matarsa ya juyo da dubansa gareta tare da tsira mata rikitattun idanunshi , ahankali yake dubanta yaga har face dinta yatasa saman fatar idanunta sun Kumbura , amman duk da hk sai yaga tayi masa kyau sosai , lumshe rikitattun idanunsa Yayi ya cije lips dinsa yana me sakin murmushi tare da tura yatsunsa ‘cikin sumar kanshi yana aiyana yadda zai samu kyawawan bbys daga gareta .. +
Tar ta bude eyes dinta dan daman duk abinda yakeyi tana kallonsa kawai pretending tayi kmr me bacci .
Yana gaba tana biye dashi abaya duk inda suka wuce sai taji ana gaishe dashi ‘cikin girmamawa har itama ta samu nata tsarabar gaisuwar . Kai tsaye gurin special hanyar shi yabi ya tsaya gurin lift itama ya tsaya tana jira daga gareshi tana kallo ya daddana kofar lift din ta bude ‘ya janyo hannuta suka shiga atare, wani irin abu taji ajikinta me kama da vibrating ya kamata ,ta kamkame jikinta ‘cikin wani irin tsoro daman kmr yasan zatayi irin wannan kauyancin zatayi shiyasa ya sanyata ‘cikin jikinshi muryarsa a sarke yace mlm ki natsu karkiyiwa mutane shirme anan ‘cikin minti biyu sai Gasu a flour 7 inda office din deeni yake, kofar ta sake budewa suka fito ..
Suna shiga office dinsa ya nuna mata gurin zama ta zauna a direrece tana karewa office din kallo tashiga yi komai naciki office din tsaf tsaf abin birgewa da sha’awa tamkar yadda yake me tsananin tsafta ajikinshi hk komai nashi yake . Yadda take kallon office din hk take kallonsa tamkar wani sabon halita agurinta, ko ma irin yau din nan tasoma ganinsa.
wannan kallon hk fa ? Yanzu nace kin fada tarkon soyyayata kice karya ne , alhalin Ga zahirin gsky nan ina kallo acikin kwayar idanunki .. +
Murmushi tayi me gyaraye da bacin rai da takaici mgnr dayake yawon yi mata akan tana son shi …
Ya hadeta da kirjinshi yana fidda numfashi me gyaraye da bacin rai yana jiwo tudun nonuwanta da ‘cikin jikinta ya sake ya sake busa mata hucin numfashinsa sannan muryarsa a hargitse yace Ni kike dagawa sautin murya nabeelah.?
Yanzu har munzo wannan stage din ?
kinsa Allah kina sona nabeelah tamkar kiyi hauka amman dakinkancinki yasa kika kasa ganewa ..
Oho.. shima dakiki ai yasan kanshi amman wlh ni ba dakiki ba.. ya hade fuskokinsu guri daya yana busa mata hucin numfashinsa me gyaraye da zafin shauki uhm abinda Ni dake bamusaniba wani bakin almari Na shirin faruwa da zuciyoyinmu wanda bamu san ko meyee ba ..
kana ya kamo hannuta duka ya rike Yana mata massaging wani irin abu taji Yana shocking din jikinta yayinda gabadaya tsigar jikinta suka Mike tsaye ..
Bangare ummi kuwa bayan tilon dan nata ya dauka suka gaisa da tmbyr nablah yace tana lfy first love alhamdulilllahi daman nace Na sheda maka yanzu jirginmu zai tashi inshallahu ya lumshe idanunsa yana sake shafo tudun ‘cikin jikin nablah tare da cewa Ok first love Allah yakawo Ku lfy tace Ameen ya ‘cikin jikin nablah Yayi girma sosai ne ?
Ta tabe bakinta kawai tana gyada masa kai .
Da maseefa ya isa bakin get da sauri Yana Kiran eze… me gadi da karfi muryasa tamkar zata tar watse da gudun bala’i eze yakaraso daga inda yake zaune yana aikin gadi yace sir am here ..ka budewa wata yarinya get ?
Eze yace sir Yan mata dana budewa get yau suna dayawa bazangane ko wacce yarinya daga ciki kake nufi ba .
deeni ya dauke shi da wani mahaukacin mari guda biyu ajere you are very stupid eze …wata yarinya me sanye da hijab har kasa ta rufe idanunta da wani ‘bakin abu …
Ubawan yace ka bude mata get nace ?
Meye ya hadaka dashi ? +
securities din ‘bakin get da escort dinsa kafin kace me tunin sun iso gareshi Suma hankalinsu atashe domin yadda yanayin boss dinsa ya sauya, sun San babu lfy .. umarni yashiga basu da kwantancen nablah da irin yanayin shigarta dake jikinta.
can km ya tuna da CCTV camera din dake zagaye da ma’aikatan ya juya da mugun sauri yakoma office din da securities masu kula da gurin suke tamkar zai tashi sama.
‘Cikin sauri suka soma yin rewaning CCTV camera yana tsaye jikin bango rungume da hannuwanshi duka a saman fadadden kirjinsa sai dai gabadaya hankalinsa da idanunsa sun tattara ne akan CCTV shi kadai yasan irin halin tashin hankali dayake ciki ahankali aka fara tariyo masa tundaga shige da ficen mutane dake ‘cikin company har zuwa sanda yashigo tare daita da fitarta da hanyar da tabi ai bai San sanda ya fito a gigice ba fk Na kokarin janyoshi da tmbyrsa wace yarinya wannan ya tada hankalinsa akan Amman Ina kwata kwata hankalinsa Bai jikinsa ballanantana ya tsaya sauraronsa a ‘bakin titi yake yana wage wage ta inda zai ganta amman Ina bbu ita bbu alamunta securities da escort dinsa kuwa tuni sun bazu gurin nemanta ..Wani irin kallo Fk yake yi masa na mamaki, mai d’auke da alamomin tambaya iri iri ,acikin ransa yake ayyana abubuwa da dama, shi dai yasan ko akan Zeenart matarsa bazaiyi wannan haukan haka ba, kuma a iya saninsa da tunaninsa bai san shi da wata mace ba byn matarsa zeenat, kuma gashi ya gani da idonsa a CCTV tare suka shigo, to wacece wannan yarinyar? tambayar da yayiwa kanshi kennan ganin bamai bashi amsa idan ba Oga Deeni ba, yasa shi nufar shi gadan-gadan.
+
Wata muguwar shaƙa Deeni yayiwa Fk, a fusace yace ” don’t, don’t ever try to call her fool again, da ganin yadda yake maganar kasan kwata-kwata baya cikin hayyacinsa, ƙura masa ido Fk yayi a matuƙar galabaice, sannan km da kyar maganar ke fita Daga bakinsa yace ” ni Deeni?
Deeni ni kakeyiwa haka akan mace?
, dan in tabbatar maka da hakan shiyasa nayi maka haka, ka dainayi min gori kullun akan ina sanka deeni.. ka kuma daina yi min maganar akai-akai, ka daina damun kanka akan maganar ina son ka, dan babu kowa acikin zuciyar Nablah ta faɗa hkn tana nuna masa saitin zuciyar ta da yatsan hannuta .
Muryata a matukar sanyaye sannan a hankali tace ” ka yarda kana so na ko?
ka yarda kaine ke sona bani ce ke sanka ba ko?
” Deeni kana so na?
Kada ka sake jin komai akaina deeni sbd ni bakowa bace a gurinka facce mai aikinka ..
duk wani motsinta na ranar saita tuna yadda Dan karamin bakinsa ke gindaya mata sharadi da yadda taganshi ‘cikin tashin hankali sbd fitar datayi .wani lokacin tayi dry wani lokacin tayi murmushi har sanda bacci yasoma fizgarta akan doguwar kujerar dake office din batare data cire takalmin kafafunta ba …
Yana shigowa ganin irin kwanciyar datayi ne wanda kadan yarage ta fado kasa ,yasa shi saurin karasowa inda take kwance ya gyarata yayinda zuciyarsa ta tabbatar masa da bakaramin gajiya tayi ba gurin sauka daxu, har hkn yasata yin irin wannan baccin wahala.
tsawon lokaci ya dauka yana kallonta yana jin yadda maganadisun kaunarta ke sake huda kahon zuciyarsa da bin kiwane part na jikinshi. bakinsa ya Kai kan lip’s dinta yabata light kiss kana ya janyo kujera ya zauna yana jiran sanda zata farka ..
Ba ita ta farka ba sai wuraren biyar saura ..kawai taganshi a Gabanta yana kallonta tare da murza tafin hannunta ‘cikin nashi . yatsina fuska tayi tana kokarin mikewa yayi saurin taimaka mata ta tashi Amman still fuskarshi a daure take har lokacin ya zaunar daita ya kawo mata ruwa mara tsanyi ..ta karba Tasha tana bata fuska .ganin yadda Yayi da fuskarshi yasa taji bbu dadi a zuciyarta
Tarasa fushin nashi Na menene yake ?
Gabadaya Yanayin fuskarshi yasanyata jin faduwar gaba ta Mike da kyar tare da bude bakinta fitsari zanyi …Ya nuna mata kofar toilet batare da tace masa komai tashiga shi km yasoma harhada abubuwansa ..tana fitowa .
, a mota ya kira sule direbansa yace yagayawa laraba tashiga ta gyaran koina a gidan har ɗakin Nablah ta gyara, ya amsa masa da toh, boss .
+
wannan muguwar matar tasa me shegen kishin maseefa ai sai ta kashe ni, to wai ma ni da nake wannan haukar tunanin cewa akayi yana sona?
, ko zai aure ni,?