Meyasa baka zo min a siffarka ta mijina ba ?
Meyasa baka Aureni ta hanyar da Allah ya halallata aure ba ?
Meyasa baka inganta rayuwata ba ?
Meyasa ummi ?
Meyasa kikayi hk wlh ban taba tunamin hk dagareki ba ummi ..ko numfashina zai dauke koda zan rasa komai da kowa arayuwata zan tafi zanbar gidan nan yau km a yanzu km wallahi bazaka taba mallakata ba deeni sbd hanyar da biyo gurin mallakata. kabiyo ta hanyar da bata dace ba sannan km ya’ya nakane gasu nan sannan km wannan cikin ko Zan mutu bazan haifeshi ba .deeni ya zabura ya matso gareta jikinsa na rawa zai tabata tayi karka taba mugu ME cin amanar ya’yan mutane ta juya da sauri tayi hanyar dakinta..
Yara gasu nan, dama sune burinka, to Allah ya cika maka, ka rik’e kayanka, Deeni yace ” pls Nablah you are my life, don’t live me, murmushi tayi cikin kuka tace ” ur life, kanka kawai ka sani, ta juya zata fita, da sauri yace ” a matsayi na mijinki ban baki izinin fita ba, juyowa tayi ta tako gaf dashi tace ” miji!!! , ta nuna shi tace ” wai kai kana tak’amar miji, gaya man meye miji meye aure?
Wani irin mahaucin kuka Zeenat ta saka tabar jikin Ummi tace ” Ummi kinga abinda kika jawo min ko? Ina zaman lafiya da miji na kin d’auko min bala’i tunda nake da Deeni bai taba’a furta kallar koda yana so na ba , balle yace he love me so much, Deeni bai tab’a gaya min kalaman soyayya ba, Ummi alhakin Nablah ne zai kamaki, shiyasa Allah ya jarrabi Deeni da sonta fiye dani, koma ince fiye da kowa harke tunda kema da kunnanki kinji abinda yake cewa akan ta, Ummi kinga yadda tunaninki ya cutarda mu, ta k’ara fashewa da wani mahaukacin kuka.
Shidai Big Dady kallan su kawai yake ya rasa abinyi, nablah tasoma daga kafafunta Deeni yace” pls ku taimka kuyi mata magana kusa baki karta tafi ta barni, wallahi ita ce rayuwa ta, kafin kowa yayi magana Nablah tace” wallahi ko mutuwa zakayi deeni sai na barka, kai koda gawarka kace a gaba na zan saka k’afa na tsallake ta, tasa hannu ta share hawayen dake zubo mata tace ” akan me zakayi *AUREN SIRRI* dani,.
shi ban kai maccen da za’ayi Auren bainar nasi dani bane komai?
Kai ya girgiza mata yana kuka kamar wani k’aramin yaro, tace” san kai ne yasa kayi min haka, ka aure ni, ban sani ba, ka rink’a kusantata ba tare dana sani ba , harka yi min ciki, ka k’ara lallab’owa ka d’irka min wani ciki, yanzu ma in banda Allah ya toni asirinka da sai dai kayi tayi man haka, ina haihuwa ka yanke min jin dadi kanannaye komai na rayuwata ta fashe da wani sabon kuka tace ” Allah ya isa Deeni, Ubangiji ya saka min, & I will never for gv u, ta jiya zata fice sosai Deeni ke kuka ya durk’usa gwiwa bibbiyu a gaban Nablah yana kuka wiwi yana rok’onta karta barshi.
Zeenat ma kukan bak’in ciki take, a gabanta mijinta yake durk’usawa agaban macen da bata kaita komai ba yake rok’onta ta so shi, zuciyar Ummi kuwa kamar zata tsage don bak’in ciki da takaici, ji take kamar ta d’ora hannu aka ta fasa ihu, ta gwammaci mutuwarta da ganin wannan rana, Deeninta …tilon danta mai kyau,da tarin ilimi,da aji, gata, ga naira, yau shine yake rusa kuka durkushe a gaban mace yana rok’on soyayyarta, a gabanta kuma ba Zeenat d’inta ba.
Meeting room
A babban falon Big Dady kowa ya hallara manya da yara, maza da mata, ciki kuwa harda FK, gefe ga Deeni sai Zeenat dake ta faman kuka, kusa da Ummi, Nablah ma har lokacin kukan take, yaranta na nanik’e da ita, Big Dady yayi gyaran murya, ya kalli Fk yace ” bud’e mana taro da addu’a, bayan an kammala ne Big Dady ya kalli Deeni yace ” maimaita abinda ya faru, ba tare da tsoro ko wani fargaba ba Deeni yashiga zayyana duk abinda ya faru tun daga farko har k’arshe, kmr yadda ya sanawar da big dady kowa a wajen ya hau kallon Ummi yana mamaki, had’i da yin sallallami, gyaran murya Big Dady ya kuma yi sannan ya kalli Ummi yace “
Kinga dai yadda ke da kanki kika had’a muku GADAR ZARE, keda ‘yar taki, kika yiwa ‘yarki kishiya abinda tafi tsana arayuwarta, kuma bata tashi sani ba sai da kishiyar ta zama dole k’anwar nak’i, dan ko ba’a zauna da ita ba dole a zauna da ‘ya’yanta tunda ga tanan nan ma wani tsohon cikin, kinga keda kanki kinyi mata illar da harta mutu bazata manta ba, wannan kad’ai ya isa kusan komai na Allah ne, shike yin abinda yaso akan wanda yaso, a kuma inda yaso, dan haka mutane mudaina gaggawa a rayuwar mu.
+
hk yagaji ya Hakura yabar gadan. Kai tsaye gidan big dady ya nufa ya duba yaransa ita kam nablah bai samu damar ganinta ba sbd taki yarda sukaga juna.
alhali nasan kina mugu mugun sona?
Zeenat zaki haihuwa Dani Jikina nabani zaki haihu Dani…
Kina son kibarni kiyi rayuwa da wani na alhalin ina Raye?
ya sake runtse idanunshi gam sbd radadin furucinta dan ya tsani jin kalmar bata sonshi daga bakinta .
niko me zai saka nacigaba da zaman aure dashi yaje can Allah yabasu zaman lfy da matarsa nima Allah yabani nawa mijin ummi ta goge hawayen dasuka zubomata a boye….
Wlh sai Allah ya saka min .
Bai sanda haushin kalmarta da ganin zeenat ta fice yasake yarfa mata wani Marin ba yana nunata da yatsansa Muryasa a matukar harzuke ya bude bakinsa ya Kira sunanta nabeelah….
wace irin halitar mutun ce ke da baki da tausayi ?
wacce irin zuciya gareki da babu imani cikinta ?
wace irin zuciya gareki da baki yafiya?
Lokacin da su deeni suka kusan kawowa ladipo oshodi ya sake kiran sule direbansa yace yashirya gashi nan karasowa .
to kuzo in muku me?
STORY CONTINUES BELOW
Dan girman Allah ka taimakeni karka min Allah ya isa kar ka Kai karata gurin mahalicina..
zeenat tayi shr tayi zugun azaune tana kallon ikon Allah yau ga talaka me zuciya tagani .
Ashe daman talauci bayasa mutun ya kaskanta da wulakanta yazamo Mara galihu?
A she daman talauci bayasa mutun ya daydayta yazamo abin tausayi ?
A she talauci bayasa mutun yazama me matacciyar zuciya km Mara zuciyar kanshi.
Jin motsin shigowar ummi da muryar anan yasa tai Yi saurin goge hawayen fuskasta tashige bathroom wanka tayi hade da dauro alwala gabadaya ta fito tana goge gashin kanta da gudu anan tazo ta rungumeta tana mata mgn cikin gwarancin mgnrsu ta yara aunty ina kika Shiga tun dazu?
Muryar a matukar sanyaye tace ummi sai nayi tunani tukun bazan koma inda baa san mutuncina da kimata ba. Sannan ta saba anan akafadarta suka Koma kan kujeru suna kallo…..
Daren ranar zuciyar deeni fessss yayi bacci sai dai cike da tunanin matansa yayinda ya dinga ganin kima da mutuncin abinda zeenat tayi masa agaban mahaifin nablah tana kulawarta gareshi duk da yasan zuciyarta cike da jin haushinsa. Yasan irin maccen datakasance agurinsa ba kmr kowace Mace bace Tana sonshi tana sadaukar da farincikinta gareshi sosai ya dinga tunaninta yana bata matsayi me girma acikin tsokar dake makale da zuciyarsa.