Zaune a office dinsa yake amman gabadaya zuciyarsa cike take tap da tunanin zeenat da mamakinta iya gaskiyarta fa yake hangowa acikin kwayar idanunta tabbas zeenat tazabi rabuwa dashi ta aure waninsa zeenat me sonshi da nuna masa kulawa ada ta daina sonshi zeenat wacce ki fargaba da tsoron gaya masa mgn ada Amman yanzu gabadaya babu wannan tsoron shi kuwa ko sama da kasa zata hade bazai taba sakinta ba… Jikinsa a sanyaye yasamu ya dinga cike file files din dake zube bisa makaken table din dake zagaye dashi yayinda lokaci zuwa lokaci yana dago idanunshi yana kallon agogon dake manne a jikin bangon office din wani time km ya dauki wayar ya tura mata text ahaka dai har yasamu ya kammala tarin ayyukan dake gabansa daga office kai tsaye gidansu nablah ya nufa…
ya nufi dakinsa ya kwanta sai dai kwana yayi yana juye juye agado hannushi dafe da mara yayinda bukatarshi takai kolowa gurin bukatuwa ya matse pillow a kirjinshi gam yana cicciza lips dinsa ya dinga watsawa kanshi ruwa kiran sallahr farko ya zabura mike ya sake sakawar kanshi ruwa sannan ya nufi masjid .
tun daga wanna ranar zeenat ta sake nisanta kanta da deeeni duk abinda zai hadata dashi guje masa take yayinda abun ke bakanta ranshi cikin wannan lokaci zeenat tasoma zazzbin dare da amai Amman babu wanda yasani tunda abatajin komai da rana sai idan dare yayi kwana zaune take har sai goshin asuba tayi take samun daman runtsawa tayi fari sosai ta rame ta daina cin abinci sosai idan kaga tana cin Abu to Abu ne me tsami kmr lemun tsami .
STORY CONTINUES BELOW
Sosai deeni ke nuna xumudinsa akan dawowar nablah wanda yasa har ummi ta Lura da hkn Amman tashareshi ta xuba masa ido batare data tmbyeshi ba .
uhm First love ….
ya amsa yana lumshe ido tmkr tana ganinsa kana ya Tmbyr kukan me bbys keyi?
ME Kake bukata daga gareni yakai mijina?
kai tsaye gidan ummi aka nufa daita bisa ga umarnin deeni……..