WANI AURE CHAPTER 6

  • WANI AURE






  • CHAPTER 6



  • Washegari bai tashi da wuri ba sai wajejen sha biyu na safe yatashi. Yashiga, bathroom byn ya f’lto ne yayi tsaye gaban mirrow yana kallon every part of him ,tsawon lokacin yana tsaye yana kallon kansa ta mirrow kafin daga baya ya janyo wata karamar stood dake gefe ya zauna. hannushi ya dora a saman fadaden kirjinsa yana shafa kwantaccen gashin kirjinsa hade da lumshe idanunsa “shi kansa yasan duk matar data mallakesa matsayin mijinta bakaramin Lucky Tayi ba.
  • cikin sanyi jiki tamkar macce yasoma shafejikinsa da body lotion ” DEENi na kashewa kanshi kudi fiyye da tunanin may karatu, mikewa yayi cikin tafiyarsa ta kasaita ya nufl cikin bedroom din shi dan saka kayan ” har ya nufi kofar dazata kaishi parlour” sai ya tuna ana jiransa dan haka yaja tsaki mtssss sannan ya nufe kofar bedroom dinshi byn yashige tare da cewa koma waye zai tafl idan yagaji da zama dan yanzu baida lokacin kowa .
  • Shiryawa yayi cikin wasu hadadun kananan kaya wando bluejeans da riga longslive“ wani irin kyau Allah yayi masa na daukar hankali” ya isa kan durowa ya kwashi wayoyinsa ya zuba cikin aljihun wandonsa “ya sanya takalmansa mai sawun ciki ya zura hannushi daya cikin dayan aljihun.
  • Shemah ce zaune a parlour DEENi take zaman jiransa “wacce tun karfe tara na safiyar ranar ta dako samamko son ganin DEENI din. da farko bedroom din ummi ta nufa , sanin datayi dole zai shigo gurin ummi ,ganin har ummi tagama abinda take tadawo main parlour dinta yasa itama tabiyo bayanta ,. Ganin tagaji da zama kusan 1 hour tana zaune zamanjiransa Amman bata ga alamun. fitowarsa ba yasa tacewa ummi dan Allah takira mata shi .
  • Ummi takirasa tasanar dashi bai ce da ummi komai ba dan kusan da haushi yatashi . lta Kuma ganin yayi shiru yasa tace mata taje part dinsa. Koda ya yafito falonsa yaga mutun zaune shi duk tunaninsa FK ne ko cikin abokan aikinsa
  • kallo daya Yayi mata ya dauke idanunsa daga kanta “yi yayi tamkar bai ganta ya nufi hanyar fita. ta taso da sauri tana kiran sunanshi ” cigaba yayi da taflyarsa danshi a ganinsa bai ga abinda zai sa ya tsaya ba ,. ganin saurin bazai mata ba , dan haka ta kara da dan gudu da sassarfa harta cimmasa ,a daidai cona da zata kai mutun main parlour din gidan tasha gabansa da sauri tana sauke
  • ajiyar zuciya hade da cewa dan Allah yaya katsaya magana nake son yi dakai .
  • dubanta yayi tamkar bazaiyi magana sai Kuma yace meyye matsalarki dani ? Dan ji Yayi kamar ya dauketa da mari ” Kalmar daya fada ne yasa taji zuciyarta ta tsinke ” Tayi wani irin tsalle kmr zata fasa kirjinta ,. Tayi shiru tana tattaro kalmar dazatayi amfani wajen fahimtar dashi abinda ke ranta. cikin sanyi murya yace ina zaton kin manta ko ni wanene shiyasa kika

    tareni , sai da ta saita kanta sosai, ta‘arojarumta takara akan wanda take da” sannan tasamu kwarin gwiwa. cikin marairaicewa murya irin ta masu neman taimako tace dan Allah yaya“ kadan

  • bani aron lokacin uziri ne dani. yamata wani irin duban dayasa yanhanji cikinta kadawa sannan yace uhmm inajinki kuma 
  • ki tabbatar da uzirinnaki mai ma’ana ne. 
  • “da idanunta ta amsa masa dan gabadaya ilahirin jikinta kirma yake tsabar rudewa datayi har wani gumi take fltarwa na wahala. tun ba yau ba DEENi yasan shemah nason furta wani abu gareshi Amman rashin ganin fuskarsa yasa taki tunkarsa shi bema san dalilinsa na tsayawa ba . 
  • Shi kansa yasan dole wannan ranarzata zo komai daren dadewa . ahankali take sauke ajiyar zuciya saboda fargaban da tashin hankalin , abinda zai biyo baya ” numfashi taja hade dayin kasa da kanta dan sam bazata iya kallon kwayar idanunshi a wannan lokacin ba Ahankali tasoma magana muryata kasa kasa cikin in…inna,tace daman ..daman..ina son sanar dakai ” ina..ina so ….. da hannushi ya
  •  dakatar daita” tun bata kai ga karasa maganarta yayi ba tare da buga mata wata irin razananniyar tsawa wanda yasa ba shemah ba ,har zeenat dake kokarin fitowa daga dakin ummi zuwa parlour “ta koma cikin daki da sauri ” ta manne da jikin kofar hade da cewa wayyo… Allahna me Kuma yasame sa haka cikin tashin hankali ta sake mannewa da jikin kofar. , hatta ummi dake zaune a falo say da taji amon muryarsa ,wani irin kallo yakejifarta dashi yace kina…. me uhmm repeat what u say , Iip’s dinshi cikin bakinsa yana cizawa sannna yace what ar u try to say ,ya sakejiho mata wata tambaya, still shr kakejin shemah ba bakin magana Amman gabadaya ilahirinjikinta ya dauki kerma . 
  • Cikin isa da takama yace u better keep what’ever you wan’t say before I sikater you now jikin shemah yacigaba rawa kafafuwanta suka Gaza daukarta dana sani kuwa tayishi yafi cikin buhu, ya tsareta da mayatattun idanunsa ” murya a kwasashe yace na sakejin kin Kina furtamin wannan banzar kalmar wlh azim zakiga yadda zanyi da namanki stupid girl kawai. 
  • yaja tsaki ya wuce abinsa ta tsaya nan tana bin bayansa da kallo ranta a bace batasan lokacin da Hawaye yasoma zubo mata tana tunanin yaushe ne zata daina kuka akan son DEENi mutumin da take matukar so tamkar ranta mutumin da mata ke rububin son shi mutumin dayakejama mata aji ga shegen kyau da kwarjini ” nan ta zube kasa tana risgar kuka ahankali hade da sa hunnta duka ta toshe bakinta dasu . “ Zeenat dake tsayejikin byn kofar dakin ,banda kerma bbu abindajikinta keyi , tsabar frigicejin abinda shemah ke kokarin yi’ domin taji duk abinda ya faru tsakanin yaya DEENi da shemah tsabar tsoro ne ya hanata fitowa ,wani irin kishi ne taji yana taso mata tun daga kan tsintsiyar kafarta yana bin ilahirin jikinta hade da kashe mata duk wani gabobin dake jikinta , taji a ranta da tana iya fitowa,. tabbas da ita kadai tasan yadda zatayi da shemah, tsinuwa kuwa iri iri bbu wanda zeenat bata aikawa shemah ba .  ahankali zeenat ta sulale kasa ta dora hannuwanta duka bisa kanta.cikin kuka take cewa Shikenan ummi tacuce ni zata kai ni tabaro “gashi taki yarda da aurena ,da yaya DEENi ga wasu can suna neman farautarsa. ,ba tasan tana shirinjefa diyarta cikin halaka bane akan tilon danta. dan ita yanzu ji take zata iya yin komai akan DEENI . Ahankali Tace ita yanzu yazatayi da ranta , idan Kuma yace ya hakura daita fa ? Taji gabanta fadi Da sauri tasoma girgiza kanta tace hakan ma bazai taba faruwa ba inshallahu sai ta aure yaya DEENi mijinta ne ita kadai , . dan ita yanzu wani irin son DEENi din ne yashigeta na farat daya ,kmr kartaji ya furta yana sonta …itama taji tana maseefar kaunarsa , lta taji ta Gani zata iya rayuwa dashi akowani irin hali. kawai,a hankali ta sake ta saki wani irin marayar kuka mai ban tausayi tana furta ummi karkimin haka dan Allah ..kar min haka ummi ke uwace gareni har da rabi . dan Allah karki rabani yaya DEENi wlh zan iya zama dashi a haka , duk munin halinsa ina son shi ” tunda harshi ne ya furta yana sona gabadaya ta rikece da wani sabon kuka tana sambatu . kuka tayi sosai har da shesheka ahankali ta sauko da hannuta bisa kirjinta” ta dafe kirjinta dataji yana mata wani irin ciwo zuciyarta na dokowa da sauri da sauri zeenat ta runtse idanunta dan ita kadai tasan yadda takeji ….. ta ciki dakin zeenat ke rizgar nata kukan ,yayinda shemah da ke waje durkushe ta nata . Taku yake cikin izza da jin kai da jin shi wani ne yake takunsa har yakaraso ya zauna kujerar da umminsa ke zaune ya dora kansa kan cinyarta “ita Kuma ta’ajiyejaridardake hannuta tun somajin amon muryasa ta daina karatu datake “ya sakar mata murmushi gafen baki tamkar bbu abinda ke damunsa ,yace gud morning my first lov ta daura hannuta bisa sumar kansa tare da fadin morning my son yakatashi Ify , ya dan tabe baki sannan yace nut bad tace ya’akayi ne son me kakeson cine akwai dinshi iri iri akan darning wanda orready zeenat tashirya komai . turo baki yayi cike shagwaba har zaiyi magana ” kome ya tuna sai Kuma ya fasa cewa komai ” ummi ta tsurawa fusharshi idanu tace kayi 5hr ya lumshe idanunsa muje kayi breakfast din ina lura da kai tunda kasoma zancen yarinyar nan bakason zama ma a gidan ballanantana Kaci abinci ahankali ya ware idanunshi akan umminsa sannan yace first lov na koshi flta ma zanyi yanzu angane nta za bakason cin abinci, ina zaka ma tukun danaji kace flta zakayi naga week end ce yau .ta hade fuska ta mau hade da zuba masa idanunta. Ya dan yi murmushi gefen baki har dimple dinsa ya lotsa“ kyaunsa ya sake bayyana” ya mike daga kan cinyarta ya zauna sosai shima yana kallon yanayin umminsa” yanajin yadda soyayyar Ummi nasa flyye da komai nasa “yana sonta baya son damuwarta itace duniyarsa sannan itace ke tattare da duk wani farincikinsa tana tsantsar ” son shi da nuna masa duk wata kulawar da uwa kadai zata iya yin haka . Hannuta yakamo duka cikin nasa ganin yadda ta damu muryasa a sanyaye kmr koda yaushe yace am so sorry my first lov muje zanci tayi murmushi tace kai ko hade da dan dungure masa kai “dan bazata iya fushi dashi “shi kadai Allah yabata ” batada. Kmr sa duk duniya .Cikin dan daga murya Ummi tayi kiran zeenat. DEENi ya yamutsa fuskar sannan ya langwabar da kai yace kibarta kawai “first lov. ki zuba min da kanki nafi son naci dagareki dan ma banson wahalardake ne ma da sabon girki zaki min yakarasa fadar maganar cike da shagwaba ” ummi ta dubesa ta sake yin dariya tace Allah yashirya min kai yace Ameen yana kashe mata idansa. byn yagama cin abinci duk da bawani abin kirki yaci ba “Amman hakan yatiwa ummi dadi ko bakomai ya dan saki ranshi ba kmr kwanaki ba” wayarsa ce ta sake karade parlour da kara wanda tun soma cin abincinsa yakejin kukanta “Amma ya” share. ahankali yasa hannu ya dauki wayar yana kallon screen din ” sunan FK yagani rubuce yana wayo “tabe baki Yayi kana ya manna wayar da kunnenshi , , FK najin alamun an daga wayaryace Yayi angon zeenat da girma “kujerarka . DEENi yaja tsaki yace ya’akayi ne” sarkin matsala. bangaren FK kuwa shekewa Yayi da dariya sannan yace ina waje inajiranka fa dan banson nashigo muyi westing time dan nasan halinka da sonjikin tsiya ” shima DEENi bay wani damu da shigorwasa ba dan baya son ummi tasan inda zashi , Umminsa yake kallo har sanda yagama” waya sannan yace mata shi zai fita sai ya dawo tayi masa a dawo lfy ” mikewa Yayi tsam cikin taflyarsa ta kaisata ya nufi hanyar kofar flta ya daura hannushi kan handle ummi takira sunansa yajuyo yana dubanta tace kar kade fa yayi murmushi yace love you mum ya murda kofar ya flce . Tsaye ya iske FK shi kadai jingine dajikin motar DEENI hannuwansa rungumeta da kirjinsa DEENi ya Mika masa suka gaisa sannan suka wuce kai tsaye gidan big dady. FK na gaba DEENi na biye dashi a baya har suka karasa cikin gidan suka nufin inda suka san zasu tarar da big dady. zaune suka hango tsohon mai tarin shekaru da dattako,sai dai” ya dan manyanta kadan domin shine “dan” Muhammad bello khaliyal na farko Kuma shi ke yanke hukunci ga duk abinda yataso dangane da komai” na cikin family . 
  • Zaune yake idanunshi manner da medical glass “da Gani kasan nakara laflyar ido ne. suka karaso inda yake da sallarmasu ,da fararsa yake dubansu. ya ajiye jaridar daily trust din dake hannushi gefe cikin sakin” fuskarsa dauke da murmushi ya amsa sallamar sannan suka gaidashi ya amsa yana tambaye aikinsu” suka ce alhmd . 
  • shryabiyo baya tsawon lokacin kafln da tsohon ya dago ya sake dubansu. da fk, suka hada ido dan DEENi tun byn gaisuwar da Yayi masa Yayi kasa da kansa yana kallon yatsun kafarsa” tsai Yayi yana nazarinsu duka sannan yace lfy dai naganku haka duk da yana ganlnsu koda yaushe “amman wannan zuwan nasu da dan banbancn “sal daya sake maimaitawa. tambayarsa sannan fk Yayi gyaran murya yasoma yi masa bayanin abinda ke tafl dasu. Sannan yakara danashi maganartsakaninsa shemah . big dady yaji dadi Sosai matuka da jin haka duk da yasan kusan irin aure da akeyi kennan a family din. Amman duk da haka yaji dadi Hyye da kowani aure da’akeyi family din. Yana murmushi yace har kun daidaitajunan ku kennan? kaayi tsuru tsuru yana kallon big dady” yayinda shi DEENi harzuwa yanzu kansa na soke a kasa” yanajin duk abinda big dady ke cewa. take yaji karfln gwiwarsa tayi kasa big dady yace uhmm kun gama daidaita kanku ? still fk ne ya sake bashi amsa yace A‘a sai dai shi DEENi ya sanarwa umminsa” amman bata amince da abun ba. big dady ya kira sunansu daya byn daya, a tare suka dago, suka zubawa masa ido. big dady yace kuje ku nemi amincewarsu ku daidaita tsakaninku inyaso sai asan abin yi a 
  • DEENi zaunetamkar an dasa shiji yayi kmr kasa ya tsage ya shige ciki haka yaji ” dan wani irin kunya yaji tamasa rubdugu dan haka da kyar yasamu ya iya Mikewa tsaye suka bar part din jikisu duk a sanyaye barin ma fk da bai taba tunanin haka ba . 
  • Suna fItowa daga part din big dady” DEENi yasoma zagin fk yana bude masa wuta , yace daman ka kawo ne a sake nuna min iyakata ? ,fk yace haba DEENi ka natsu mana musan abinyi “wlh ko ni kaina bansa haka zata faru ba dan Allah kayi hakuri ka sausauta wlh na dauka komai zai 10 da sauki shiya gaji nace muje .wani irin duba DEENi kejifansa dashi ” DEENI yace ok wani sabon rainin wayon zaka sake kawo min . 
  • gabadaya fk yakasa cigaba da magana illa idanu daya zubawa DEENi yanzu yace son 
  • zeenat yake” yace masa sam ba haka ba . 
  • DEENi ya tsaya sosai suna kallon juna shi da kf . a fusace yace kasan AlIah kasan yadda zakayi da haukar, damuwar da kaman nami dan ban ai keka kabani irin wannan gurbataccen shawar ba. Gabada ka rusa min komai , fk dayaga hassala shima jin zantuttukan da DEENi ke furtawa. A harzuke yace ai bani nace kazo min da shawarar taka ba ” iya abinda naga zan iyayi ne“ na sanar maka. Kai tsaye ka flto kace daman can kana son yarinyar” bancin haka daga baka shawarar , meye naka na damuwa daita. DEENi bai san sanda ya dunkule hannushi” zai kaiwa fk naushi a baki ba. Take fk ya goce yana kallonsa gabadaya yanayinsa yagama canzawa sai huci yake kmr mayuncin zaki . 
  • Fk yace wal meke samunka ne ? kodai kasha wani abu ne yau , a fusace DEENi yace wuta nasha ba wani abu. Sai daya furzar da huci mai 2% sannan yace kasan Allah sai dai kasan yadda zakayi da tashin hankali dakajefani ciki . fk yace idan ba haka ba Kuma fa “DEENi Yayi kyacci yace I will finish you…. ya wuce fuuuuuu kmr wani zaki .fk yabi bayansa da sauri yana kiran sunanshi yayi banza dashi yacigaba da tafiyarsa da sassarfa haryacimasa ya ruko hannushi “da sauri DEENi yajuyo, ya bige masa hannu ” fk yace haba DEENi meyasa kake daukar komai da zafi ? DEENi yace da fetir ne kasan Allah idan har kana son zaman lafiyarka dani ” wlh ka nemo solution ya wuce nan yabashi. Cikin tsanyi jiki zeenat ta mike tsaye byn taci kukanta ta koshi . bathroom tashiga ta wanke fuskarta tukun sannan ta flto‘ ta murda handle din kofar’ daidai lokacin da shemah ta mike tsaye itama ” tasa byn hannuta tana goge fuskarta ” yayinda wasu ke sake silalowa” wani irin kallon zeenat ke binta dashi ,kmr takasheta haka takeji wanda kallo daya shemah tayi mata “tarasa dalilin dayasa zeenat ke mata irin wannan kallon haka . Zeenat tace munafuka ashe zuwan dakike mana gidan” ba dan Allah kikeyi ba. Shemah tace lfyr kuwa , bangane nufmki ha. a zeenat tace zaki gane manufakar banza kawai daga karki sake shigo mana gida tunda kinada manufarki ta zuwa. jin haka yayi mugun hassala shemah, gashi daman tana tare da haushin abinda DEENi Yayi mata , hannuta tacire ta dauke zeenat da wani mari wanda ya frigita zeenat . ai kafin ta sauke hannun zeenat bata tsaya wata wata ba” ta damki makonshi shemah tace ni kika mara.. kika mareni daga bazaki sake marin wata ba ,wani irin nishi shemah ke fltarwa tana mutsu mutsun kwatar kanta har hawayen wahala take fitarwa ,zeenat tace ba kukan soyayya kikeyi ba zan aikaki abarzahu inyaso kyaji dadi yin kukan da tushe. Km still tana damke da makoshinta ” tace nufinki kice kina son yaya DEENi ko. 
  • Wlh yarinya karyar tasha karya ” da kyar shemah tasamu tasa iya karfinta ta kwace kanta daga rikon da zeenat ta mata. Take suka suma kwokuwa dajuna gabadaya hayaniryasu ta cika gidan ,a tsorace ummi takaraso gurinsu ta shiga tsakanin” zeenat da shemah wacce har shedewa take saboda kukan dayaci karflnta gabadayansu fuskarsu tayijazir,. zeenat na kuka shemah na kuka cikin fushi da bacin rai ummi ke tambayar su abinda ya hadasu fada amman cikin bbu wanda yabata amsa har sanda ” DEENi yashigo gidan ya samesu tsaye cirko cirko , yaja ya tsaya yana jan tsaki dan tun shigowarsa yakejin hayaniryasu yanzu ma ganin ummi ne yasa ya tsaya , da kallo yabisu dashi ” ummi na ganinsa tace yauwa gara ma daka shigo , ta sanar masa abinda faru ummi nagama fada masa takama gabanta . ai yana gamajin abinda umminsa tace ya fara dauke zeenat da wani mahaukacin ,mari dayasa taji dan guntun fitsarin dake makale da mararta zubowa , itama shemah bata nata sannan ya gwara kansu gabadaya waje dayajikake gum ……. Bbu wacce tayi kokarin yin kuka cikinsu dan sunan halinsa sarai bakaramin aikinsa bane ya hada musu da punishment. tsawa ya daka musu yace kowace ta takama gabanta tun bai sabauta musu jiki ba , hade da cewa yan iskan yaran kawai . 
  • Dakinsa ya wuce yasoma zariya daga farkon daki zuwa karshe hannuwansa duka yasa Dakinsa ya wuce yasoma zariya daga iarkon daki zuwa karshe hannuwansa duka yasa yana balbale botura rigarsa” wani irin zafi yakeji a zuciyarsa tamkar ana zuba masa barkono , gumi ke tsatsafo masa takoina kmr ba dazu yayi wanka ba ” sai daya balle botura rigar ya cire yayijifa daita ya fada kan bed idanunshi na kallon sama cellingdakin ahankali . Ahankali yasoma runtse idanunshi harya rufesu ruf gabadaya tunani mafuta kawai yake tabbas indai sai ya tunkari yarinyar nan da sunan yana sonta to wlh ya hakura daita har abada kai auran rna yafasa gabadaya . 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *