WANNAN RAYUWAR CHAPTER 12
Karfe uku da Rabi an gamai Mata kwalliya amarya tayi kyau cikin peach kala material Wanda akai wa Dinkin doguwar riga sai mayafin kayan da aka dauro Mata a ka aka makele shi. Shigar Tai Mata kyau Kuma Bata nuna tsiraicin ta ba Dan dogon hannu ne Kuma ta bude. Su kansu masu makeup din Basu ta kwalliyar da ta burge su kamar ta Ummu ba. Tayi kyau har ba a magana.+
Sallah tayi tana zaune aka ce anzo daukar ta lokacin hudu da kwata. Mai makeup din da kanta ta rakata har bakin wajen. Wata sabuwar mota ta gani fara tas a wajen tsayawa sukai zata Kira number ya bude motar ya fito.
Sanye yake cikin milk din shadda wacce take kyalli ta Masa kyau ya sa bakin takalmi sau ciki ya daura hula Mai kyau da tsada a Kansa. Hannun sa daure da agogon azurfa sai zuba Kamshin yake.
Tin da ta daga Kai ta kalle shi Bata Kara dagowa ba Dan yai Mata kyau ba kadan ba. A hankali ya karaso ya kamo hannun ta. Suka wuce wajen mota.
Shiga tayi Shima ya shiga sai ya tsaya kallon ta.
“Baby Mie Kinga yadda kikai kyau kuwa!”
“Ka fini kyau Yaa Muhammad!”
“Wa ya fada miki ban taba ganin make up din da Tai kyau kamar Taki ba. Komai naki da ban ne Habibty nah.”
Murmushi tayi yazaro waya yai musu picture ya nuna Mata yace
“Kinga fa?”
Amsa tayi tana kallon yadda sukai kyau suka Dace da juna. Mika masa tayi yace
“Ibrahim Kai mu Ai Mana pictures kan mu karasa wajen!”
“To Yaya!”
Yace
“Ina yini Anty?”
“Lafiya Lou! Ya kake?”
“Alhamdulillah!”
“Masha Allah!”
Ya tada motar suka bar wajen. Gun hoto ya kai su mai kyau da tsari nan akai musu wajen kala goma aka turo masa sannan aka basu copy din suka fita.
*
Karfe biyar suna compound din wajen har an fara lectures. Anty Zainab ce ta karaso itama taci kwalliya cikin wani rantsatsen less tayi kyau sosai. Motar ta leka tana ganin Ummu ta saki mutmushi tana godiya ga Allhah.
Fitowa sukai akai musu jagora zuwa wajen da aka tanadarwa amarya da ango zama sukai aka daura faga inda aka tsaya a lecture din. Lecture ake mai ratsa zuciyar mai sauraro akan aure da biyayya ga miji. Kowa yai shiru yana sauraron lecture din.
Gefe na kalla naga tawagar su Mamah ce da su Rukayya da Sailuba sun ci kwalliya sun cakare ba laifi sai buda hanci suke gaban su plate ne na abinci sai bowl na pepper soup dayan kuma snack ne da lemo da ruwa an ajiye musu kowa abinda ke gaban sa kenan.
Can kuma su Umma ne da wasu daga kawayen ta suma sun ci kwalliya mai kyau kowa da mayafin sa akai. Sai gefe kuma dagin Abba da Umma ne sai wasu daga kawayen Ummu tin na isilammiyya har da wanda sukai university ma. Daya bangaren kuma dangin Hajiyar Muhammad ne da abokan sa daga can gefe. Kuma kowa an ajiye masa abincin sa a gaba.
Sannu a hankali kuma aka fara rabon kayan da Anty zainab ta bayar ayi. Shima dai lemo da ruwa ne a jakar sai cake da springroll da donot sai memo da aka rubuta suna su da kur’ani da jaka. Kowa haka aka dinga bashi.
STORY CONTINUES BELOW
Daga wannan malamar ko malamin ya gama wani zai amsa yayi kuma sosai aka karu dan sun kawo hadisai da ayoyi na hujja ga abinda suke fada. Karfe shida da arbain aka tashi saboda ana kiran magariba. Karasawa sukai Ummu ta gaida Hajiyar Muhammad sannan suka je aka gaisar da Ummah.
Wajen Mamah suka karasa Rukayya na ganin sunyo wajen ta mike ta bar wajen zuciyar ya na bugawa dan tinda taga Muhammad taga ya canja ya kara kyau da girma sai zuciyar ta ta karye. Gaisawa sukai suka bar wajen ya nufi masallaci itama masallacin mata taje tayi sallah. Sai da suka idar sannan ya kira ta dan zai mai da ta gida kan azo kai amarya.
Karfe takwas suka karasa gida ta bude mota zata fita yace
“Baby!”
Juyowa tayi yai mata murmushi itama murmushin tai masa ta fita ta shige gida. Tana shiga ta tadda Anty Zainab a dakin su. Tana hada mata ruwan wanka. Tana fitowa tace
“Yauwah shiga kiyi wanka dare nayi Ummu!”
Kayan ta ta cire ta shiga tai wanka ta fito ta shafa mai. Hoda kawai Anty Zainab ta shafa mata sai magic lipstick wanda in an saka yake canja kala sai kwalli. Tai mata turaren wuta na musamman sannan ta bata kayan ta wata atampa ce Red wacce akaiwa adon red da blue. Ta saka ta dauko mata laffaya blue kala itama ta saka. Ta dauki flat shoe blue ta saka tai mata wanka da turaruka kala kala sannan ta hade mata kaya ta tas. Sallah isha’i tayi sannan ta kama hannun ta suka nufi dakin Mamah.
Mamah na zaune da su Rukayya suka shigo. Zainab tace
“mama tazo miki sallama”
“To Allah kiyayye!”
“Amin!”
Ta kamo hannun ta suka fita. A dakin Abban suka samu Umma. Zama sukai Abbah yana kallon Ummu fuskar sa dauke da farin ciki yana fadin
“Alhamdulillah!”
Gaishe shi sukai ya amsa sannan yace
“Yanzu nake magana naga har takwas da rabi ba akai ta ba.”
“Wallahi Abbah yanzu muka dawo ne amman ai an gama sai tafiya motoci ma suna waje.”
“Masha Allah!”
“Ummu duk abinda zan gaya miki na riga na fada miki su a bayabsai dai kawai in kara fada miki kalmar da zaki rike ta a rayuwar ki wato Hakuri mai hakuri shike da riba a komai. Ki zama mai hakuri da biyayya ga mijin ki ina alfahari dake kuma zan ta alfahari dake. Allah ya baku zaman lafiya yayi miku albarka Allah kema ya baki masu miki biyayya”
“Amin !”
Suka amsa sannan Umma tace
“Allah ya kai ki lafiya ya bada zaman lafiya Ummu!”
Rumgumr Umma tayi tana fadin
“Umma ki yafe min!”
“Baki min komai ba Ummu Allah miki albarka.”
Gaban Abbah ta karasa zata durkusa ya dago ta ya rumgume tana fadin
“baki min komai ba Ummu Allah miki albarka.”
“Amin!”
Ya kamo ta a haka suka fita ya saka ta a motar da za’a dauki amarya. A motar Daga kanwar Umma sai ta Abbah. Anty Zainab kuma a gaba haka suka tafi Ummu sai kuka take suna ta lallashin. Ta.
Duk wanda yaje yaga gidan sai dai kaji yana sa albarka da addu’ar Allah bada zaman lafiya. Haka aka kai ta dakin ta akavzaunar sukai mata nasiha sannan suka taho.
Kasancewar ba wasu kawaye ne da ita ba ya rage Anty Zianab ce kadai. Gyara gidan ta kara ta sakabturaren wuta sannan ta kira Muhammad yace gashi nan yana hanua. Mikewa tayi tace
“To Ummu ni zan tafi.”
Da sauri Ummu ta mike ta rumgume Anty tana kuka tana fadin
“Anty kinyafe min ina bata miki.”
“Baki min komai ba Ummu ina alfahari dake Allah yai miki albarka ya baki zaman lafiya.”
“Amin.”
Ta jata ta zaunar akan gado ta fadin
“Kiyi biyayya sannan kiyi duk abinda na saka kaki kinji. Allah bada zaman lafiya.”
Ta mike zata tafi tace
“Anty ki tsaya ya shigo.”
“A’ah Ummu ai yana hanya yanzu zao karaso kinji.”
STORY CONTINUES BELOW
Kai ta gyada ta mike tace
“Na tafi.”
Ta fita kuka Ummu take tna addu’a a cikin ranta kawai.
*
**
***
****
*****
******
*******
Ranar walima.
Karfe biyu su Khaleel da Sakina suka zo. Da aka shiga da ita wajen su Hafsa ta ganta sai kanta ya kulle. Basu jima da zuwa ba Ahmad ya dire duk suna tare da Muhammad a sashen sa.
Kan lokacin walima yayi. akai mata makeup mai kyau. Amarya ta saka ash kalar less mai ado da maroon kalar zare ta saka alkebba tai kyau. Wajen da aka tanada dan ita aka kai ta aka zaunar.
Muhammad ma yasha shadda Ash kala sai kyalli yake gefen maza ya zauna. A haka aka yi taro mayan malamai sukai wa’azi sosai jikin kowa yai sanyi na wajen.
Sai gab da magatiba aka tashi anci an sha an raba gift da duk wanda yazo. Kowa ya tafi dan yin sallah. Fauziyya na idarwa kanwar Ummi ta shigo ta sa tayi wanka. Wasu sabbin kaya aka kawo mata ta saka farar atamfa ce mai adon golding. Haka alkebbar ta ma fara ce da adon golding tai kyau. Aka dauke ta aka tafi da ita wajen Ummi da Abbi. Nasiha sukai mata sannan aka shige da ita sashen su.
Ginin kadai abin kalla ne dan ya tsaru kuma an zuba komai mai kyau da tsada. Dakin ta aka kai ta aka zaunar sannan suka tafi suka barta. Sai Sakina da Hafsa a wajen ta.
Karfe tara ango da abokan sa da Khaleel da Ahmad suka shigo. Nan aka danyi barkwanci akai addu’a sannan sukaiwa Amarya da ango fatan alheri suka tafi tare da Sakina da Hafsa.
A kofar part din Ummi suka tsaya suka sha hirar su. Sai goma sukai sallama kowa ya tafi dan kwanciyya.
*
Muhammad na rufe kofa ya juyo ya dawo. Dago Fauziyya yayi ya yaye mata mayafin yace
“Su Ummi duk sun mai da min mata sabuwar amarya ni dai kada kiji kunya ta kada ki manta munyi watanni da tarewa.”
Ya fada yana rumgume ta.
Kai ta make tace
“Ai kuwa dole duk abinda ake a ranar amarcin mutum a sake min.”
“Ke kici tudu biyu kenan.”
Kai ta gyada. Daukar ta yayi yace
“Baki da matsala muje muyi sallah mu sake godiya gareshi sai kuma na ciyar dake daga nan sai kuma!”
Ya kanne mata ido daya. Ta shafa kansa suka shiga alwala tayi suka fito sukai sallah suna idarwa ya dauko naman da suka shigo dashi a baki ya bata hayan sun gama ya shiga suka wanke bakin su. Sannan ta fito ta canja kayan baccin ta.
Shima bayan ya saka ya hau gadon. Ta juyo tana kallon sa yace
“Kashe mana fitilar.”
Kashewa tayi ta nufi gadon ta haye kan sa. Rumgume ta yayi yana kissing goshin ta. Yace
“I love you Baby!”
“I love you more.”
“I need you.”
Shiru tayi sai tace
“Nima.”
“Da gaske?”
Kai ta gyada yace
“Baby wallahi ina bukatar ki.”
Kansa ta kama tace
“Ai ni taka ce!”
“Da gaske?”
Kai ta gyada. Nan ya hade bakin su. Daga haka ya fara romancing nata tana maida masa da martani. A haka har ya raba ta da komai na jikin ta shima haka. Tin daga yaddavtaji yana aika mata sakonnin da bata taba jin irin su ba jikin ta ya fara sanyi. Dan ta yadda yana matukar bukatar ta bama yadda taga yana ta rawar jiki ido kawai ta lumshe wani ta taya shi wani kuma ta share. Lokacin da taji yana laluben inda zai shiga sai da abun ya bata mamaki domin ta yadda da gaske Muhammad bai san taya ake abun ba amman cikin hikima da ilimi ya nemi hanyar sai da ya gane sannan ya fara addu’ar saduwa da iyali.
Ido kawai ta runtse dan tana tuna ranar da Kamal ya fara raba ta da mutumcin ta lokacin bata san ma yanayi ba saboda maganin da ya saka mata. Wasu hawaye ne suka zubo mata. Jin yana kokarin shiga wajen bai bashi dama ba yana ta kara dannawa sai ya bata tausayi. A haka da kyar ya samu ya danna wanda daga ita har shi sai da suka saki wani ihu ita na azaba shi kuma da dadi.
Yana shigar ta ya saki wata ajiyar zuciya nan ya fara having sex da ita. Yi yake yana jin sa a wata duniya ta daban da bai taba shigar ta ba. Dan ya kasa jin ya hakura da ita. Sai da ya dauke wajen awa uku yana abu daya da kyar ya samu ya zare jikin sa ya rumgume Fauziyya wacce take kuka. Shima kukan ya sakar mata domin abun da yaji ya matukar kashe masa jiki domin bai taba zaton samun abunda ya samu ba. Sai kuma ya hau tambayar kansa anya da gaske Fauziyya ta taba bin maza kuwa domin shi a yau ji yayi kamar a leda ya bare ta bama da yadda ya shige ta.
Fauziyya ganin yana kuka sai ya kara karya mata zuciya kila yana kukan bata kawo masa budurci bane dan haka sai ta kara sakin wani kuka. Cikin tashin hankali ya matso yana fadin
“Innalillahi wainna illahir rajiun Baby menene kike kuka ko ban miki bane? Ko ban kai yadda kike so bane?”
Kai ta hau girgizawa ya dago ta ya rumgume yana fadin
“Fada min kukan me kike?”
“Muhammad ina kuka akan dalilai da yawa na farko kai kukan me kake?”
“Kukan farin ciki na samu abunda ban taba zaro ba dan Allah Baby ke ba virgin bace? Ni dai wallahi ji nake a budurwa na sameki.”
Sai ta kara fashewa da kuka. Hankalin sa ne ya tashi yace
“Menene Baby me kuma nayi ya saki kuka?”
Kai ta girgiza tace
“Ina kuka na yau zakayi danasin aure nane.”
Hannu ya daura a bakin ta yana fadin
“Ba zan taba danasani ba. Fatana ki zama uwar ya’ya na har abada mu hadu a aljanna cikin gida daya.”
“Ina son ka My Honey love.”
“Nima ina son ko Baby.”
“Yau naji abunda ban taba ji ba. Having sex with you once yasa na samu nustuwar da ban taba samu ba yasa naji dadin da ban taba ba. Dan Allah kada ka barni dan Allah kada ka guje ni.”
“Ba zan taba ba Baby ki kwantar da hankalin ki kuma ni ji na nake na sameki a budurwa dan Allah ki daina tuno da abin baya.”
Sai kawai ya fara kissing nata ta ko ina itama nan ta fara mada masa da martani. Nan suka kara komawa ruwa. Kiran sallah shi yasa suka tsagaita ba dan sun gaji ko sun koshi ba.
Daukar ta yayi sukai bandakin su wanka sukai sannan ya fito sukai sallah dan har an idar da sallar. Suna idarwa suka koma gado.