WULAKANCI DODO NE COMPLETE
Wata yarinya ce wacce bazata wuce 18 to 19 years of age ba zaune kusa da wani magidancin mutum, sai dariya yake ita kuma Tana magana cikin kasaita, spoon ta daga ta Kai fruit bakin mutum ya bude ya amsa yana lumshe idanuwa
“Baby wannan mixture is so sweet…bana gajiya da shanshi…” Mutumin ya fada cikin muryan yan Hutu, dariya yarinyan tayi tace
“It’s my pleasure daddy…” Wani spoon ta Kara kaiwa bakinshi ya bude yana sha, after like five minutes sukaji shewa daga bakin gate, mutumin ya daga Kai ya kalli masu shewan sai naga yanayin shi ya Chanza, kiss yarinyan tayi wa mutumin sannan ta ajiye cup din kan wani cristal table Tana cewa
“Daddy I have to go…” Fuskanshi daure yace
“Wai baby bakiji?… I have warned you ki rabu da wayan nan…because we live in USA does not make us Americans ….we are Africans and we will always be….” Ya fada mata yana kallonta, marairacewa tayi kaman zatayi kuka Tana cewa
“Daddy am sorry…there are my only friends daddy…”
“Dole Inyi wani Abu kan wannan…” Ya fada yana daukan bowl of fruit salad da kanshi do in sha,
“What did you say?..” Ta tambayeshi da alaman bata Jin hausan sosai, kauda kanshi yayi bai Kara ce mata komai ba, yarinyan fita yi cikin long fitted gown dake jikinta, kanta babu Dan kwali, gashintaya sha gyaran da babu bambaci Dana turawan dake jiranta wajen gate dinsu, bayanta dad dinta yabi da kallo abubuwan da yawa suna yawo cikin kanshi, he’s feeling he’s losing his only daughter ..only child dinshi, ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe eyes
“I have to do something…” Ya fadawa kanshi, ihun da aka karayi yasa ya kalli gate din, hugging dinta suke ta koina suna
” rosey, rosey, rosey, ” suke Chanting cikin ihu
“Stop…Dady is watching….” Ta fada masu, da sauri yan mata biyar din suka yi shuru amma still wearing a smile da alaman wacce suke tare daita is so special to them, mota Mara Kai suka shiga wasu suka zauna baya while wasu suna cikin motan, Dayan daga cikin baturiya taja motan with loud music suka bar gidan. Wanna mutumin ajiye cup din hannunshi yayi ya mike da hannunshi biyu cikin aljihunshi da gani he’s lost in thoughts, Dan ajiyan zuciya ya saki yana takawa ahankali, kallon makeken gidan yayi kaman Mai tunani sai ya girgiza Kai ya cigaba da taka grass carpet da ke koina da gidan Wanda fadin kyau da tsaruwanta daga waje is a waste of time,
“Ko kadan banason loosing dinki…I lost your mom and I don’t want to loose you…dole wannan rayuwan Wanda ba namu ba ki daina…Don harkoki ya kawo ni nan doesn’t mean Inyi loosing only child Dina to the westerns…no way…” Ya fadawa kanshi, Dan takawa ya din gayi yana tsayawa after like each 5 to 7 minutes.
“What am I going to do….” Ya sake tambayan kanshi sounding so restless.
“Should I take her to Nigeria?…” Ya tambayi kanshi da sauri kuma ya girgiza Kai
“Sam…hakan ba Mai yuwa bane…bank da kowa da zan bawa amanar yata guda daya tilo da Allah ya bani…” Ya fadawa kanshi again,
“I wish now Ina da good siblings..da wajensu zan Kai Maryam har ta koyi aladan mu har Allah ya kawo miji tayi aure sannan tayi taking over companies Dina….amma ko ganina basu sonyi…all because am rich…despite duk taimakon da nake masu ..amma am still the bad one…the greedy one…the stingy one…the selfish one…the arrogant one…oh Allah…” Ya fada sounding very bitter, gani nayi eyes dinshi sun Chanza kala kaman bashi ba, kaman he’s remembering something, something that makes him so sad,
“Wai mutum ke bawa kanshi arziki?… Then why is Mine different?… Me yasa nawa arzikin ya zama source of my sadness?… I don’t have love ones…no trusted friends…and now the only companion and friend I have is trying to go astray…” Ya fada yana tuna yanda yayanturawa basu respecting iyayensu, yana ganin cases din da yara ke Kai iyayensu court ko wani law enforcement organizations in har wani Abu na bacin rai ya shiga tsakanin su, Sam bayason only daughter dinshi ta koma haka, yana son ta zama shoulder that he can cry on, not the other way round.
“Ya Allah what am I going to do?..” Ya sake fada kaman Wanda ke Neman urgent solution to a horrible problem. Agogon hannunshi ya duba yaga 5pm. Hanyan Kofan dake nan waje yabi ya sadashi da main falo Wanda girma ta ya wuce misali,falon bai da tarkacen Kaya da yawa amma its so beautiful. Kan wani resting Chair ya kwanta tare da lumshe idanuwa kaman Mai bacci. Wannan shine alhaj Mahmoud owner often maryama group of companies. Babban business tycoon me Wanda he’s known all over the world, yana da companies a wurare daban2 Amman harkokin shi sun fi yawa a kasancen waje Wanda shiyasa yake zaune London. Alhaj Mahmoud is a nice person but a non nonsense person Don baya tolerating rubbish. He only tolerate his only daughter Don duk abinda ta gan dama takeyi duk da she don’t do something bad except yawo da friends dinta which he don’t like kuma daya yi kokarin gabanta dai tace she’s lonely and bored. Abinda ke tada mashi hankali most shine yanda yarinyan bata da wani behavior da zaisa a gane she’s from Nigeria , a nigeria maa arewa, komai nata kaman na turawan, alhaj Mahmoud na iya kokarin shi Don ta Dan gane aladansu amma its not working, kullum yana wishing he has good siblings da zai turata ta zauna wajensu a Nigeria Don ta koyi yanayin rayuwa amma ko kadan basu son ganinshi balle abinda ya Haifa Don last time da sukaje Nigeria saida suka kusa kasheta in the name of accident. Dan gyara kwanciyan shi yayi still with his eyes closed,
“Ya Allah….” Ya furta under his breath,saya daga cikin wayoyinshi yayi ringing, wani ya fito daga Dan corridor dake gefen inda alhaj Mahmoud ke zaune ya dauko wayan ya mika mashi, Dan murmushi ya saki gani Mai kiran, manager din company dinshi na Nigeria né, kuma ya fi ganin loyalty dinshi in sauran maaikantan shi. Picking yayi tare da sallama, daga chan bangaren aka amsa mashi, gaisawa sukayi cikin girma da arziki tare da tambayan family dinshi,
“Sir what’s wrong with you?..” Wanda ya Kira ya tambayi alhaj Mahmoud, Dan ajiyan zuciya yayi tare dacewa
“Nothing…” Daga chan bangaren mutumin ya sake cewa
“Sir you sound worried…pls confide in me…nasan da akwai abinda ke damunka…pls sir let me share your burden…” Mutumin ya fada mashi daga chan bangaren, idanuwa alhaj Mahmoud ya lumshe tare da sakin ajiyan zuciya yana tuna irin halin Wanda suke magana, yasan he’s a friend, his loyal, he’s nice and above all he’s among he’s best workers, a kullum alhaj Ismail yana daukan damuwan alhaj Mahmoud so personal saboda yasan yayi mashi halarci a rayuwa, ko kadan baya son abinda zai tab lafiyarshi dukda ba a kasa daya suke ba, kaman Yanzu da suke waya yasan something is wrong, Don he sound so dull,
“Pls sir tell me what’s is wrong…ka tuna problem shared is problem solved…” Alh Ismail ya sake fada mashi, wani ajiyan zuciyan alh Mahmoud ya saki before saying,
“It’s something personal…”
“Ok…. I understand…but pls if you need my assistance in anyway…am around…call me and I will be in London for you….”
“Nagode da kaunar ka agareni…” Alh Mahmoud ya fada mashi, sallama sukayi sanna kowa ya katse wayan. Tunani alh Mahmoud ya cigaba da yayi inda yake tunanin ko yayi involving alh Ismail ko he will give him a good advice since he’s older than him,
“How can I tell people I can’t control my own daughter…my only daughter…no way…” Ya fada yana mikewa.