Y’AR MAULAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY
Www.bankinhausanovels.com.ng
Bismillahir rahmanur rahim
“Oummah Don Allah ki ajiye wannan sandar kijirani daga nan,ni da kaina naje barar maulan sai na dawo,kinga kin gaji,tun safe muke yawo”.
Lalubar sandar Hannun ta ta farayi Yar dattijiwar tana fadin” Safiyyatu kina Ina?. Cikin sauri Wanda aka Kira da Safiyyatu ta matsa kusa da Datijjiwar tana fadin gani Oumma”.
“Yowa,nema mana inuwa Mu zauna,sai Mu duba Nawa ne muka samu a maular”. Tom”. Safiyyatu tace,hadi da Kama hannun Oumman Nata tana nufar wani karkashin Rumfar bishiyan dake gyefen titi”. A kasan nan suka Zauna,yyn da Safiyya ta fiddo da jakar ledan maular tasu, hadi da Kallon Oumma,cike da Karaya tace” Oummah duka Naira #30 ne aka samu”. Ta fadi maganar kaman zata sa kuka,cike da Tausayin Kanta da Oumman Nata Makauniya”.
Shiru Oummah tayi kan tace”Tom Safiyyatu Allah ya samawa wanda muka samu Albarka”. Maza gifta ki tsallaka bakin hanya Kisamo mana koda Ruwa ne musha”. Kwallah ne ya ciko Idon Safiyya don sarai tasan rabon Oumman ta da Abinci yau kwana biyu kenan,tun daran shekaran jiya”. Hawayen ta tashare a fakaice,duban da Tasan Oumman Nata makauniya ce, bata ganin ta,sannan ta mike tana fadin tom Oumma”, ki jirani yanxu xan dawo”. Tana fadin hakan ta juya a fusace don sauri hadi da mufan titin gadan² .
KO Gaban ta bata gani saboda jirin dake dibar ta ga Damuwa”. Tsakiyar Kwalta ta hau wanda Allah ne ya Taimaketa ta tsalleka wannan babban titi,saura kirin mai Acha6a ya Kwasheta”.
Nufan Wurin Wata mai sayar da Gasassan masara tayi,gadi da mika mata Ashirin tana cewa”Don Allah ki taimaka mun da Masarar ta Ashirin 20.
Kallon ta matan tayi,hadi da binta da kallon uku saura kwata,kan tace” Kee ni bana sai dawa,In banda iskanci a wannan tsadar Rayuwar ne Zaki taho kina maganar asaida maki da Masarar Ashirin??? Tom tafi bani dashi”. Ta fadi tana gallah mawa Safiyyatu Wani Matsiyancin Harara”.
Narai² tayi da ido Hawaye na ciko mata kwarmin ido, kaman daga sama taji muryan wani mutumi yana cewa”Haba mama ataimaka mata,Yar makauniya Ce,kuma maula sukeyi”.
Yana maganar ne hadi da mika mata nera Dari sannan yace” Abata na hakan”. Tuni mai masara ta Fara washe baki tana cewa” Tom Rabo yaushe kafara Alheri,bai bata amsa ba ya juya da zimmar tafiya ya bar gurun”.
Cikin Sauri ta Fara masa Godiya,Wanda a haka mai Masaran ta mikomata tayi saurin Amsah domun jikin ta har rawa yakeyi sabd yunwa”.
Wani shago ta nufah hadi da sayan Ruwa sannan ta juyo da gudu,don nufan inda Oumman ta take,don tayi gaggawar Kai mata masarar”.
A tsakiyar titi ne wata moto baka wanda Glass din ta tintide ne….ya gogeta don a tsiyace yazo,jah baya tayi hadi da fadi Da6as akan kwaltar…
Ganin masarar da Ruwar sun watse akan kwaltar ne yasa Safiyyatu saurin mikewa tana karkade jikin ta tayi saurin bin inda masarar ta nufah tasaka hannun ta kwasa,sannan ta juya ga Ruwar ledarn da Guda daya har ya fashe”.
Juyowan da Zatayi ne taga mutane har sun taro sunyi cirko² suna kallon ta”.
Barayi guda kuma na moton ne sai a sannan taga murfin moton ya bude, Santalelen kafanta ta sauko dashi wanda yake glowing kumbanta kam sunsha ficxing,yayin da kafanta ke a cikin wani irin hill half cover,mai tudun gaske”.
Matashiya ce wanda a shekaru bazata haura 30 ba a Duniya”. Sanye take cikin shigarta ta Alfarma gami da yagewar ido, Doguwar rigar Abaya ne jikin ta mai tambarin flowers jah shikuma rigar baki,Kyewaye fuskan ta tayi da Bakar Glass da ya rufe fuskan Nata kusan Rabi”.
Tsayawa tayi tana Huro hanci hadi dabin kowa na Wurin da ya tsine”. Kan cike da Tsawa tace”Keeehhhh xonan!!!.
Jiikin Safiyyatu ne ya hau Rawar Dari,yana wani iron makyarkyata”.
Baki na rawa hadi da jiki ta matsa ga wannan Hajiya,bakin ta na fadi”. Hajiya don Allah kiyi Hakuri!!!”. Kan ta rufe baki ne taji saukar Mari tasss,nan ta kuma kara Wanketa da Wani a gigice ganin ta Ya dauke”.
Yayin da wata Dattijiwa da’alah Mai kulawa da lamuran ta ne ta taho tana goge hannun Hajiyan’. Jiki na rawa matan tace” Hajiya Lailah girmanki da matsayin ki yafi ga kisaka taffan Hannun ki ka Taba kaskantaccen fuskan wannan talakan”. Ta fadi tana goge mata hannun ta da hankie fari karr…
Ya tsina baki Wanda aka Kira da Hjy. Layla tayi wanda kan tace”Wani Abu ne sai ga Oumman Safiyyatu ta taho da sandar ta tana lalubar kan Titin,tana fadin Safiyyatu”… Safiyyatu”.
Na’am Oumma ta fadi hadi da shere hawayen dake bin kubcinta don tuni yatsun Hjy. Laylah ya Bayyana saman fuskanta”.
Cikkin sauri ta nufeta tana Kama sandar da cewa”Oumma na muje na siyo mana Abun da Zamuci”.
Dogon tsaki Laylah tayi hadi da cewa”Ashe Yar Maula ce,Yar Makauniya mtsswwww” . dole Ina loma gida naga an dirjemun hannun na Kaman za’a fitar mun da fatan,don Kyeman Hannun ma nakeyi”.
Tana maganar hadi da yarfe hannun kaman zata cire yabar Hannun ta”. Talaka ko gayyayar fitina,balle kuma irin wa’annan naakassasu”.
Maryam!!!. Ta fadi a gadarance”.
Na’am Hajiya ta”.
Fatan kinji mai nace maki???
Ehhh Hajiya,an gama Ranki ya Dade”.
Ba tare da ta bata amsa ba ta juya hadi da nufan Moton cikin sauri maryama ta bude mata moton,wanda a wani mugun gudu suka figi moton fiiiii!!!”.
Saurin rakubewa nayi Ina Kama hannun Oumma na,muka tsallah ka gyefen Titi muka nufi farfajiyar kasar bishiyar”.
Zama mukayi na tasa mawa Oumma na Masarar a gaba”. Ina rafka tagumi”.
Oumma ga masarar kisha,ki zauna daga nan Yanxun xanje nayi maulah nasamo kiniji Oumma na!!!.
Murmushi Oumma tayi kan ta kai hannun ta tana shafan gyefen fiskata dake xuba da Ruwar hawaye”. Safiyyatu Matar manyah kuka ne kkyi??”.
Kaman tana gani na nayi saurin girgixah mata kaina ina fadin” A’a Oummah”.
Hmm kawai Oumma na tace” kan tace” Komai tsanani Safiyyatu yana tare sa Sauki,Safiyyatu ko bayan Raina ina maki Addu’ar Allah ya tallafi Rayuwar ki,Safiyyatu bazaki ta6e inshaallhu har Abada!!! Ko bayan rai….”. Sau saka hannu. Nayi ina Rufe bakin ta kan nace” a’a Oumma wlh bakomai,don Allah ki daina mun mgnan mutuwa,zamu rayu tare inshaaallhu”.
Mirmushi tayi mawa Diyar tata,hadi da kara nana sunan ta da cewa” Safiyyatu”.
Mika mata masarar da ruwa tayi hadi da mikewa,Safiyyatu wannan basai ki Ciba”.
Tom” sannan nasa hannu na amsa,ina cewa”Oumma sai na dawo…sannan na nufi cikin gari don nayo maula na dawo mukoma mahallinmu”.
Tafe nake ina waiwayon Oummana,tare da bin ta da Addu’ar Allah yasa na dawo na sameta a inda na barta,sai mu koma gidan Baba na”.
Kwance yake yana faman fitar da wani irun numfashi kaman wanda ran nashi ne gaba ki daya Zai fice yabar gangar jikin sa”. Da kyar yake iyah mgn da cewa” My Laylah,plz just ki bani dama najini a ciki sau daya,baxan iyah samun sukuni ba,indai ban jini a cikin jikin ki ba”.
Yana Fadin maganan ne yayi da Joystick nasa kya a tsaye kam”. Haj. Layla kam can kuryan lafiyayyen gadon ta,babu Abun da takeyi sai muxurai da cewa”Nifah A’a Omar”. Wlh bazan yarda ba,don ni a gsky ban shirya mawa Haihuwa ba yanxu”.
Cikin wata irin murya ya kara nufota amma sai ta kara wantsalawa tana kokarin kara guduwa daganan inda take”. Layla nifah mijin ki ne,ba wani na dabam ba”. Ki sani duk wani Abu da mukayi Bakomai bane illah Sunnar,kuma duk macen da ta kaurace mawa shimfidar mijin ta,Allah yana da mala’ikun Rahama na fushi da itah tun daga wannan daren,har wayewan gari!!!.
Hmmm”,Habawa Omar’. Wannan wa’azi sai kace wani malam ko ala ramma,ai ban san ka iyah shi ba,da sai na kai ka Wancan Masallacin ka ringa Masu na Magriba zuwa Ishahhh”. Ta fadi cike da Wawantarwa da Rainin Hankali”.
Abun ka ga Omar da Zuciya tuni Ranshi ya soma baci,Ganin Rainin Wayon da matar nasa ke masa ne yasa shi,ba tayi tsammani ba kawai tagan shi gaban ta ya nufo ta hadi da cimmata”.
Yaloluwar rigar nata ya fara kiciniyar Cirewa ta hanyar rabashi daga jikin ta”. Wanda duk wani kokarin ta na hanakan,Tuni ya Kyeta rigar gida Biyu,Komai nata Ya bayyana,Haushi ne ya kamasa,a ransa yana tunanin ace mutum da matarsa Amma kullum idan wani Abu zai hadasu sai dai ya zama kaman wani Ba maharramin ta ba”. Hadeta tayi da jikin gadon nata”. Yana aikin ya mutsata da gangar,don yasan Abun da bataso kenan,Nonuwan ta kaman da suke har ciki,duk kudi bata,gyara su,gashi ba shayarwa ne ta ta6a,amma duk sun wulakance,sam bai san lokacin da ya kai hannun sa yana Jagwalgwalasu ba,yana ya mutsata da ko inah na jikin ta yana bin da Wani irin salo,mao kashe jiki”.
Tun tana matso matso har ta daina tayi lufff don sakon nashi na kaimata har tsakiyar kwakwalwa”. Tafiyar tsutsa yafara binta dashi,tun daga saman wuyan ta har bayanta,wanda sai da yakai kasanta sannan ya Yo kasa hadi da fara wasa da Ramin cibiyar ta,yana sama har xuwa saman breast dinta”. Wani Kama da yayi masu yana Squezing nasu,sam batasan lokacin da tafara Nushin dadii ba”. Tana faman Mammatse jiki,bai lafafa ba,sai da yaji ya cafki jijiyar wirin da xai kara rikita tan,kawai sai ta fara Sumbatu tana Fadin” Waiiiyyooo Omar ka iyah”. Washh,oushhh Daddi”. Tana yi tana fidda wani irin nushin Daddi da son a cigaba’. Ganin haka yasashi cike da Mayar mata da Martani,ya rabata da jikin sa,yana mikewa hadi da nufar Wadrop babu kaya jikin sa,har a lokacin,Towel ya dora a saman kugunsa,wanda cike da,Rashin fahimta da Jin Wani mugun sha’awar mijin nata,ta fara yo kirar sunan sa”. Wayyo Omar,plz kar ka hukuntani ta wannan hanyar,baxan iyah jurarsa ba”. Washhh..hmmm Juyi take tana matse kafa,wanda ganin ko ta kanta baiyi ba kuma sanin halin,zuciyar sa da bakin miskilancin sa yasa ta”. Kawai Bude kafanta tayi hanhai dashi,iskah na shigewa,tana jin wani irin Kaikayi da Feeling na Addabar ta”.
Shikam Ogan ko takan ta baiyi ba ya nufi toilet,don ya tsarkake jikin sa”. Sai da ya dauki kusan Miniti talatin sannan ya fito”. Wanda a wannan lokacin Kuka Layla takeyi tana fadin Sunan tana kirawowa”. A jikin mirrow ya tsaya yana shirya kansa,hadi da goge sumar kansa da ya tsuma da Ruwa”. Ihu take mai hade da gwarnani,wanda ganun tana shirin tara masa Ma’aikatan gidan nasa,ya sashi daka mata wata ubar tsawa,da saida hantar ciikin ta ya kada”. Yimun shiru,wlh ko da maiye zakiji baxan kara ta6a koda samab fatan jikin ki ba,gwamma kiyi mun shiru ma zaifi maki”.
Yana maganar ne a fusace,wanda don dole yasa Layla shiru,kaawai sai ta juya tana aikin xubar da Kwallahn Azaba”. Hadi da mukewa tana zama dirshaan saman gadon,tana kai hannun ta hadi da Tura yatsunta tana lumtsumasu ciiki,tana kwakulah hadi da kuka tabayi tana karawa”.
Tausayin ta yaso ya kamashi,amma,tuno da Abun da ta zaunamawa akai na Ita sam bata shirya mawa haihuwa ba yasa shi shiryawa Abinshi tsaf cikin shigar sa ta suit yayi waje Abinsa ya barta nan tana aikin kukan ta da ko a jikin sa”.
A harabar gidan nasane tuni Ma’aikatan sa suka fara Zubewa suna gaisar dashi,amma miskilanci ya hanasa basu amsah,Nufar Parking space yayi da Moto cin da sun Waura,mawa Goma suke a wurun ko wanne Abun ka kallah ka karane sabd kyaun ta”.
Binsa da kallo nayi ina mai kuma kare masa,wanda anan ne naga Tsayayyar matashi maiji da aji da hutu ga,kuma kudi da Wadata,Wato Alh. Omar Sulayman Maccido”. Wanda yafi sanuwa da Alh. Omar Maccido”. Kare masa kallo nayi sosai wanda tabbas Omar namiiji ne dako ba’a fadeka ba kasan baya da wasa,a shekaru kam bazai Haura Talatin da Hudu ba a duniya”. Kyakkyawa ne ajin karshe,don dan Asalin garin Bauchi ne”. Iyayen sa da kowa nasa anan suke Rayuwar su”. A takaice dai Omar irin wa’annan maxab ne da’ake kira da Segxy guy,ingarman namiji…wanda kowata mace ta ganshi sai tayi fatan ta mallakesa”. Amma sai dai kash babu fuskan raini da hakan,domun shu irin mutanan nan ne marasa Harka,miskilini ne wanda magana ma dukiya ce a tare dashi”. Fari ne tass don hasken nasa har sheki yake,Wanda gyefen fuskan sa kwantaccen sajene luffff wanda yakara masa Haiba da cikkar kamala”.
Kanan kayane jikkn sa,wanda da,kaganshi kasan kaga Turai ne da kafarta,dan boko maji da ilimi na bugawa a mujalllah”.
Nufan moton daya daga nasa yayi wanda cikin sauri Drivern sa ya nufosa yana bude masa moton”.
***************
Itakam Safiyyatu sai da ta gama Xagaye ko inah da Nufin Ta samo Wani Abun da zasu samu ko na Dare ne suci a,wurin Maulahn,amma a haka tayi ta kammalah bata samu ba,Har Magriba ta karato bata komaba”. Hadarin ruwa ne da ya taso kaaancewar tasan Mahaigiyar tata Makauniya ce yasata saurin azamar nufar inda ta barta don ta dauketa sukoma mahallin su”.
A inda ta bar Oumman Nata ta ganta,saurin nufan ta tayi,hadi da daukar Sandar Ta tana fadin,Oumma na dawo ga sandar”. Yowa Safiyyatu mu tafi gida ko?. Ehh Oumma,tace hadi da Shiga gaban ta Oumman ta Dafata suka Fara nufar Hanyar gidan su”. Tafiya ce mikakkiya kunsan dai idan sun tafi yawon Maulan su,sai inda Allah yakai su,kuma a haka da kafaffun su suke dawo wa, duk kuwa nisar Inda suke Da Zama”. A dai dai wani gidan Jarkasa naga sun tsaya,hadi da kutsa Kai suna shiga daga ciki,Zauren kam Na gab da Fadowa,Wannan nace inda lokacin damuna ne ,da kam tuni ya Dade da Rushewa”. Bin gidan nake da kallo,wanda gidan dukan sa Ginin Yammine,Babu siminti bare kuma dabe”. Ba wani girma ne dashi ba,don Daku na guda biyu ne a cikin gidan,sai kuma bayi da madafi”. A tsakar gidan Oumma ta Zauna a kan tuebayan,tana Fadin Safiyyatu Kafin na shiga daga ciki,bani buta na Fara Alola,sannan sai na shiga gaba daya”. Tom Oumma”. Ta fadi hadi da kitsa,kan ta cikin kunta taccen Dakin,da ko inah Tsummoki ne,kulle,sai Wata Yar filangyen tabar mansu guda biyu,da suke kwana a Kai”. A bayan kofan Langa² ta dauko butan hadi da fitowa tana baimawa Oumma. Dafata Oumman tayi hadi da nufan bandaki don tayi tsarki”. Da takaita ne ta fito,bayan ta gama ta kuma kirar ta sannan ta Shiga hadi da dafota sukayo waje.sai da Oumma ta kammala Alwalan sannan ta kamata tana lalubar sandar ta sukayi cikoin soron ta”. Da ta tayarda da Sallan ne,Safiyyatu ta fito hadi da Dauro Nata Alwalan ta nufo Dakin”. Idarwan Su ba wuya suna zaune suna Laximi ne,sukajiyo muryan Malam Jume”. Nan take kirjin Safiyyatu ya buga,Jikkn ta sai Rawa yakeyi,banjo labulan Dakin yayi,yana kirar sunan da Cewa” Safiyyatu…”Safiyyatu”. Na’am Baba!!”. Maza mikomun kudin Maulan naku nan,nima nasamu na cin Abinci”. Shiru tayi tana Rarraba idanuwa cike da Tsoro da Zullumin koyaya zai fahimci Zan can Nata”. Wani irin tsawa ya Daka mata”. Kan yace” Ba mgn nake dake ba??!. Ehh..ehh Baba”. Iskan ci ne da Rani yasako mun shiru kenan?!. A’ah kayi hakuri Baba!!”. Munafuka!!! Mai taushi da lafaxin karya,A gida kiringayin kaman bai war Allah,nasan ma tayaya Akya samo kudin Maulan!!?. Maza bani nan na fice kan nayi kasa-kasa dake”. Cike dajin dacin maganganun sa ga Diyar Nata,Oumma tace” Ai Malam ba kullum ne akye kwana a gado ba,mun Saba yo Maula mu kawo maka,tom kasan da yake Allah ne mai bayarwa,yau bamu samu ba’. Cike da Hayaniya da Hargogowa Yafara cewa” Ehhh Ramatu Dama nasan kece kk Hana yarinyan tayimun Alheri,kifah sani badon makantanki ne yasa ake baki Sadakar Maulahn nan ba,A’a Saboda wannan Yarinyan ne Safiyyatu’. Tom malam,na gode ma a hakan,nasan haihuwa tayimun Rana!!!”. Tayi maki Rana,ko tayimun Rana!!. Ai da ninake jidali dake da lallurar ki,yanxu ne Allah yakawomun sauki,da har yanxu nine me dawainiyya dake”. Yana kananun maganganu ya Saki labulan ya juya”. Itakam Safiyyatu banda share Hawaye babu Abun da takeyi,ace kullum mahaifin ta tsakanin ta dashi,sai zagi kyara hantara,yayi ta zagin Oummanta,yana mawa Allah galatsi da makantan ta”. Kuka takeyi sosai,a ranta tana kuma cewa” Shi a,kulum baida aiki daga ya zauna karkashin wannan bishi yayi bacci,sai in yagiji ya koma wata yasha Inuwa”. Sune in sun nemo a wurin Maulan suke cida Kansu da Shi ma,ranar da basu samu ba,yy masifah yacimasu mutunci yayi ficewar sa”. “Safiyyatu kuka kkyi ne??. Cikin Sauri cike da son Ta daidaita natsuwarta kar ta daga mawa Oumman Nata hankali ta yi saurin saka taffan hannun ta tana goge hawayen fuskar ta da cewa” A’a Oumma ba kuka nakeyi ba”. Sai kawai Oumman tayi murmushi hadi da cewa” Safiyyatu Uwar Yan Amana,Safiyyatu har ilah yau ina Kara baki hakuri,kiyi hakuri da dik yanda Rayuwa take dake,wata Rana sai Labari….” Hmmm Oumma kibar wannan Maganar,wlh bakomai fa’. Murmushi oumman tayi bata ce mata komai ba ta cigabada da Zan caxbihan ta,tana mawa Kansu Addu’a”.
*******************
ADAMAWA
Gidan Alh. Abubakar barau ne,wanda Akafi sanin sa kuma ake kiransa da (Alh. Habu Maloniya….)tun daga farkon sa har karshen sa mutane yayyame,yan Uwa da Abokan Arxiki duka Ana cikin farin cikin Dawowar Alh. Abubakar maloniyan,bisa ga jinyan da yayi na tsawon shekaru uku baya…..wanda alhmdllh a wannan Rana ne jirgin sa zai sauka gida Nigeria. Kowa a familyn farin ciki yake matuka da Dawo wans,wannan shahararran Attajirin,da duk fadin Nageria babu wanda baisan shi ba”. Ko inah ne ya rikece,don har Hutu aka Saka,na babu aiki A gaba daya kasar,na jimamin ranar da Diyar sa ta mutu tsawon shekaru uku Baya,wanda wannan shine musabbabin kamuwar sa da ciwon Zuciya,da yadade yana jinya,a kasar China”. Wannan kuma Rana shine ranar da ta zagayo shekaru uku kenan da mutuwar diyar tasa”. Gaba daya fannin sadarwa ko inah amsa kuwa yake na Kara dadin ta’aziyar Yarinyan tasa Daya tilo da yayi,da kuma farin cikin samuwar lafiyan sa”. Duk girman gidan nasa,sai da ya kasance babu masaka tsinke. Manyan mutane kusoshin gomnati da yan kasuwa,kowa Ya halitta gidan Alh. Maloniya don Tarbansa,banda Wanda Suke a Airport suna Zaman jiran saukan sa”. Omar” Omar”…. Cikin dajin Ba dadi da kuma fara fusata Omar din ya kalli Safwan da cewa” Ehemm Oga Inajinka”. Safwan ne ya sunkuyar da kansa kasa”. Kawai sai Hawaye ya Fara bin kun cinsa,wanda cikin sauri Omar yafara masa magana cike da Taushin murya da cewa” Haba Safwan,yaushe ne kuma a watta rana,zakayi hakuri ka rungumi kaddara na Rashin Bul-bul a Rayuwar ka??!. Tsawon shekaru uku ya kamata ka sani kayi hakuri kuma ka mance dakomai,Addu’a Zakayi mata”. Kai Hannun sa Safwan yayi gami da daukar Hankie yana Goge hawayen kan fuskan sa,cikin Dauriya yace,Omar na dade da hakurin Rashin Little bul-bul,Amma Zuciyata takasa Juremawa Rashin Ta kusa Dani”. Da soyayyar Ta na taso,kuma na girma,kuma dashi Zan mutu”. Maryam da Sakkowanta kenan daga Step tana karakowa duk maganar Sa ya sauka a kunnen ta,cike da Dauriya ta nufesa tana cewa” Yah Safwan na Tafi”. Kasa bata amsa yayi kawai sai dai daga mata kai”. Omar ne yayi saurin cewa” Okay Maryam sai mun karaso”. Tom Allah ya kawoku lfy!!”. Kan ya bata amsa tayi saurin ficewa daga Dakin,Tana jin babu dad I,don tuni idon ta ya kawo ruwa”. A cewanta itah da mijin ta,baya Nuna mata kulawa da kauna,sai dai Kanwar sa matansa ta baya,wanda ta Dade da isah gidan Gsky??!. Tuni hawaye ya jika fuskar ta,da Sauri ta shiga moto yayi da Driver ya rufo ta yana zagayawa yana Jan ta don nufar gidan Alh. Abubakar Maloniya”. Da fitan ta ne Omar ya kalli Safwan yana cewa” Haba Safwan kayi hakuri ka ringa daure mawa Rashin bul-bul kodon matarka,mata fa da kishi a kasansu,bazata ringa jin dadI ba”. Nisawa Safwan yayi gami da tabe baki,cike da Nuna ko ajikin sa,don shi a ko inah zai Nuna soyayyar Bul-bul,don baiki ya rabu da kowa a kan ta ba,duk da ta Mutun,cike dajin ma zafin maganar Aminin nashi yace”Bai dameni ba,Tun Kaminn na Auri Maryam,na fadeta cewa” Bazan sota kaman Nanah ba”. Kuma bazan hada soyayyar wata ya mace da itah ba,wannan alkawari ne nayi mata tun tana a Raye”. Baki sake Omar yake bin sa da kallo,Har Ya mike yana mayarda hularsa da cewa” Zamu iyah tafiya don yanxu Daddy ya Sauka suna airport”. Hmm babu magana Oamar ya mike hadi da ficewa kowannen su moton sa ya hau hadi da nufan gidan Alh. maloniya”. Zaune take Tasha Ado na mata masuji da Aji,cikakkiyar mace wanda a shekaru zata kai Arba’in da biyar”. Matace dattijuwa maiji da Karfin dukiya ga Hutu,Wanda sanye take cikin Dinkin Shadda Yar galila mai kyaun gaske”. Wanda yake dauke da Launin Coffee brown”. Hannun ta kam Tasha Jan lallae wanda yake dauke da Awarwaron Gold. Fuskan nan babu wani make Powder sai lipglow tasaka….amma abun ka ga farar fata tuni ta haskaka,hadi da haskaka Wurin”. Daurin Ture kaga tsiya tayi,yyn da tayi parking din kwantaccen Gashun ta mai tsantsi da sulbi ta kasa,daurin yayo sama. Saman wuyan ta kam ta Zuma masa sarkar zinare,da sai walwali takeyi”. Hajiya Latifah kenan,mata kuma Uwar gida ta Wurin Alh. Abubakar Maloniya”. Sunan mutanen ta na kyewaye da itah ne,amma hankalin ta na kan Hoton diyar tata,da ta mutu shekaru uku baya,yarinya mai shiga rai,wanda kallo daya nayi mata na fahimci baxata haura shekara Sha Bakwai a shekarun ta na haihuwa ba”.
Tom fah!!!!
Chakwakiyar nannadaddiya kenan..