YARO DA KUDI COMPLETE
Wani matashin yaro ne zaune cikin Wani
haddaden falo dashi da Abokanshi sun
kaceme sai har gowa suke gefe guda kuma
Abinci ne da Abinsa birjiki gasunan anci an
barsu !Yana zaune kan kujera cikin wasu
kananun kaya da sukayi masa bala’in kyau
kafarshi daya kan daya kamar wani mace
Hannusa riqe da Sigari yana busawa da
kangashi Kaga Dan duniya domin ida
nunshi a Bude suke dudu shekarunsa baza
su haura 24 ba!
Yanada kudi sosai domin kafatanin
danginshi basusan wani Abu ba waishi
talauci “yan boko ne taimi dukkanisu duk
Wanda ya kwana yatashi A family nasu sai
yayi kararun boko basu damu da yin kara
tun Addini ba sosai qalilan daga cikinsu ne
suke mai da hankali suyi!!
To Shima NASIR AL’HUSEN yana cikin
jerin waddanda basu damu da karatunAddini ba yafi mai da hankali a boko
domin tun yana shekara Sha shida yake
can America cikin turawa karatun boko ya
samu shekara takwas a can Dan haka duk
wasu munanan dabi’u a can ya dauko
Abinshi. Idonshi idon Mata ne mutukar ya
kyalla ido yaga mace mai kyau nan da nan
zai rude zai iya kashe ko nawa ne a kanta
domin samun biyan bukatarsa
Yana ta6a shaye shaye Amma baita
shangiya ba har yanzu suma kayan mayen
sai sun fita yawace yawacensu da Abokai
yakesha ko in zai nemi matanshi baya ta6a
yadda yasha wacce zata bugar dashi
dayawa masu tsada yake Amfani dasu
Yana 6oyewa iyayenshi duk a zatonsa
basu gane ba tuntuni dadyn dinshi ya
fahimce shi shi dai kwai yana masa Addu’a Mom d’inshi kuwa Sam bata Fuskanci
komai ba dake macece mai son yara kwata
kwata batason laifinsa duk Abinda yayi dai
dai ne!
Shiyasa suke dasawa dashi. Dan yana
sakewa da ita sosai bakamar dady nashi
ba!!Mom’ dinshi ma’ai kaciyar Lafiya ce a
sibiti” da kowane lokaci tana zuwa Aiki
‘sabe rana dare shiyasa duk sanda zata je
Aikin kwana yake tsula tsiyarshi a gidan.
Dan mata yake kawo wa suyi Abinda suka
ga dama dashi da Abonkanshi gashi
yanada wata baiwa da Allah yayi masa na
farin jini! Babu maza babu mata babu yara
kanana babu manya kowa yasan Nasir
sabida yawan kyautarshi da wasa da dariya domin mutum ne shi mai yawan
fara’a yana sakewa da kowa a family nasa
sosai In kacire dady n shi gaisuwa ce kawai
a tsakaninsu domin ko taro a ke irin na
family bai zuwa sabida dandy dinshi ne
shugaban taro to duk sanda yake
gabatarwa a gurin a taron Sai yayiwa
Nasir shagu6e A kan Yasan ya San Abinda
yake Ai katawa a bayan fage shine
dalilinda duk ranar daza a gabatar da
taron yake kirkirar wani Abu domin yaki
zuwa”
A kwai “yan mata Biyu Hasina da Mubina
da suke mutuwar sonsa a family din Dan
har fada suke da juna gami da gaba duk a
kansa gashi sunayi shi Sam bai Sani ba su
suke wahalar da Kansu domin shi a halin