ZEENAT YAR JARIDAH CHAPTER 15

ZEENAT YAR JARIDAH
CHAPTER 15
 Cikin dare ne bayan Yan matan amare sunyi bacci se zeenat kadai da asma’u Suna Hira Asma’u tace” Zee Ki godewa Allah kinyi Dace, Shekarun mu kusan 3 da Kabir Amma ban taba Jin labarin Ahmad nada budurwa ba, Zee tai smiling tace” ina godemai Kuma zan haka Zeenat tace” Ashe kun Dade da Kabir, Asmau tace” kedai ki bari, Allah dai yasa mu Dace, ba dadewan Soyayya bane aure, Da ace dadewan Soyayya ne aure da tuni munyi, Zeenat tace” hakane Nan suma suka juya sukai bacci 
,,,,,,
Washe Gari…. Yan uwan Zeenat sunzo Nan aka Kara gyara mata gidan kawaye kuwa kowa yai gidansu, daga ita sai asma‘u da wata sister dinta Maryam Nan dai suketa Hira Zeenat tace” nifa tsoro nakeji gaskiya, Asmau tace” tsoron me? Kima sake jikinki Saboda wannan Dole ne Nan ta fara uhm uhm Su asma’u sukace idan Ahmad ya kamaki Zakiyi Wanda ya fishi Nan sukai dariya Gaba dayansu At NIGHT misalin Karfe 9, Motoci sukaji sun shugo Harabar gidan, Nan Yan hanjin Zeenat ya kada, Ahmad ne da friends dinsu zunzo kawo Ango, Knocking kofar sukai Asmau ta je ta bude kofar dama tasan sune, Suna hada Ido da Kabir dinta ya wani kashe mata Ido Yace” I love you ahankali, Nan frnds din sukace a ah kaga masoya fa! 
Palour suka tsaya, ita dai Zeenat na room dinta Tanajinsu, Nan dai sukaita hirarsu Asmau da Maryam nasa musu Baki, frnds din na cewa gadai abokinsu Nan a bashi kulawa yanda ya kamata, Hira sukai sosai se wajen 11 sannan sukace Zasu tafi..Nan su Asmau suka bisu aka saukesu a gida 
Ango Ahmad Room din ya shiga tare da wani murmushi zuwa kusa day ita yai ya zauna Yace” _mine alone_ bude fuskar Mana in ganki,shiru tai kunya ya kamata Wai gata ga Ahmad zasuyi zaman aure Shuru tai da yaga alamun Bata da niyyar bude fuskar, hannu yasa ya yaye Dan gyalen Kunya taji tasa hannunta ta rufe Ido Zuwa yai ya tsugunna a gabanta ya cire hannunta a fuska ya hada da Nashi Yace” please Kar mu fara a haka ki tashi muje mui alwala muyi Sallah, Gaban Zeenat ne ya Fadi again tace” a zuciyarta saura kiris lol Kasa tashi tayi Dan kunyar da takeji shi Kuma Yace” bazai tafi ba sedai su shiga toilet din tare, yaga alamun Bata da niyya yai tafiyanshi dayan Dakin shi yai wanka yai alwala yasa jallabiya sannan ya dawo room dinta, Ganinta yai ta fito daga toilet murmushi yayi sannan sukai sallar kamar yanda addini ya koyar Mana 
Fresh milk da kaza ya Bata tun Tana nokewa har ta sake jikinta taci sosai dama yunwa takeji Dan rabonta dacin abinci tun tea da sukai breakfast Shima Dan Asmau ta sata taci Dole ne 
Bayan ya gama feeding dinta ne Yace” muyi bacci ko? Tai maza ta girgiza Kai Wai ita bata Jin bacci kallonta yai yai wani murmushi Yace” 0k Nidai na wuce good night, tace Sweet dreams Yace lol but I’ll miss you to night Uhm tace yai murmushi kawai ya fita Yana shiga Dakin laptop dinshi ta dakko Yana Dan duba wani Abu.. 
Ita Kuma Zeenat Yana fita daga room din key ta saka sannan tamaida wani numfashi Tazo ta zauna, Bacci ta fara ji Dan haka ta Mike ta rage kayan da kejikinta ta kwanta, Tana kwanciya bacci me dadi yai Gaba da ita 
Ahmad kuwa Bayan ya gama Yan dube dubenshi a cikin Laptop yaga kusan 2 na dare yasan by this time ai tai bacci Dan haka ya nufo Dakin Zeenat murda mubudin Dakin yayi Yaji a rufe, Nan hankalinshi ya bashi Ai key ta saka, Dakinshi ya koma dama yanada mukullan duka dakunan na cikin gidan, Key din yasa, Yana sakawa kawai yaga kofar ya bude, murmushi yayi Yace” ai duk wayon amarya sai ansha manta Key din ya mayar ya kulle kofar, Zuwa gabanta yai Yana kallonta bacci Takeyi hankalinta kwance, Kallonta sosai yakeyi yaga har kyalli fuskarta keyi, hannu yasa a fuskarta ya shafa yazo daidai lips dinta Shima yasa hannu Wow Yace 
Bin jikinta da kallo ya fara yi inda idonshi ya sauka akan boobs dinta ga hannu da kafarta sun Sha henna design, Alhamdulillah Yace” burinshi ya kusan cika 
Kallo yake mata kamar be taga ganinta ba, ita Kuma Zeenat cikin bacci Bata sani ba ta Kara gyara kwanciyarta da yasa boobs dinta ya Kara turowa, Ahmad na tsaye yaga bazai iya jurewaba, Kashe filitan Dakin yayi yahau gado yazo ta bayanta ya ziro Hannunshi ta wajen boobs dinta ya fara romancing dinta, cikin bacci Zeenat taji wani Abu tai firgigit ta tashi Tana subhanallah, Mudansir bazaka barni, Kai wani irin mutun ne Ita shap Tama manta tayi aure Dan mafarkin Mudansir din take Wai gashinan yazo Yana zare Mara Ido Tana matsawa Yana matsowa kusa da ita Bata gama cewa magana ba, Ahmad yakai bakinshi daidai nata Yace” it’s me your husby Wani nunfashi taja tai mamakin ya akai ya shugo Dakin Bayan tasa key Nan yaci Gaba da Dan Shafata Yana cewa should I continue ta Dan daga Kai alamun eh Sannan Yace” Wait me yasa kikace Mudansir ne? Nan ta fadamai mafarkin datai, Ya rungume ta Yace” you’re mine forever, I love you, I love you I love you Sannan yakai mata kiss Baki Kiss yake mata sannan Yana bin ko wani sassan jikinta da hot romance tsoron Kar ya zarce 
take Dan haka ta fara kukan shawagaba tace” please ka kyaleni haka na Gaji 
Cikin karfln Hali yace” kina irin wannan sexy voice ne zai sa na kyaleki bakisan muryanki kadai ma na iya haddasa komai ba Jin haka yasa taja bakinta tai shuru 
Ahmad kuwa ci Gaba da gashi yayi bashi ya barta ba seda ya tabbatar Gaba dayansu sun gamsu da romance din, sannan suka fara maida nunfashi…ya kalleta Yace” I love you…..! “Thanks all for your time‘ Wani sirri da zan baku wai sai kuga idan amarya tana aure duk tabi ta kasa cin abinci Wai tsoro ko fargaba ko Kuma dauki da zumudi ya hanaki cin abinci, ki sake jikinki ki ci abinci sosai balle ma irin kayan madaran, Kara Miki Ni”l’ma dajuriya Zaki a bed sannan Kuma za’ai Kara Miki lfy, and Please mu rage sa tsoro a first night Domin fargaba da tsoro nasa 
mutun ni’imarshi ta dauke nasan tsoro wajibine Amma mu rage mu bar mazajenmu Suma su more_ Ahaka sukai bacci har asuba tayi, Sannan ya tashi ya shiga toilet anan yai wanka sannan ya 
dauro alwala Yana fitowa jallabiya yasa ya nufa masjid Zeenat kuwa tanajin motsin ya fita itama da sauri ta shiga wanka tai alwala tazo tai Sallah Tana cikin addu‘a kenan segashi ya shugo,joining dinta yayi Shima ya daga hannu sukai addaun tare! 
Bacci suka koma Ba’ita ta tashi ba Sai around 10am, Tana farkawa taga alamun Ahmad bacci yakeyi janye jikinta tayi ta nufa kitchen taje ta fara hada musu breakfast Cikin mintuna kadan tagama hada musu, Tana gyara kitchen dinne Sai gashi Nan yai tsaye a kofar kitchen din yai folding hands dinshi Yana Binta da wani kallo Suna hada Ido wani murmushi ya sakar mata itama ta mayar Mai, Tace” har ka tashi kenan? Yace” yap ai da kin tashe ne da munyi aikin tare, Dariya tai Tace” ah haba dai, Bude Hannunshi yayi yai mata alamar da tazo, Hakanan ta tafi taje yai hugging dinta sannan yai mata kiss a goshi yace I love you my babe Itadai hmm tace” a mind dinta Ahmad nason rayuwa Wai zatai fama Kaman yasan Tana tinanin wani Abu ya kalleta Yace” what are you thinking about? Tace” nothing just muje muci abincine Karyai sanyi, 0k Yace” ya kama hannunta Sai dinning Nan sukaci sukasha suka Taba Hira kadan sannan suka gyara wajen tare har wanke wanke tare sukai Lol…nace love one tin tin 
,,,,,,,,,,, 
Bangaren Mahaifiyar Zeenat kuwa Alhamdulillah hankalinta kwance Dan anyi biki komai Baja Baja, Yan uwanta Sai murna suke Mata Wai ta sama siriki me kirki, Niko nace mahakurci mawadace 
Yan Unguwa kuwa, Kowa yayi mamaki sosai Yanda suke rayuwarsu su kadai abun tausayi, In suka tino Zeenat Wai haryar ga ruwa tayi Sai Abun ya Basu mamaki basuyi tinanin zata sama miji haka ba…Niko nace ai da Dan iliminta both boko da islamiya ga tarbiya kuwa 
Haka dai rayuwarsu taci Gaba gwanin sha’awa Soyayya ba’a cewa komai Yan 2days da sukai sun shaku sosai daya be iya zama idan daya be kusa dashi 
Bayan kwana Uku Around 11 Suka tashi ya shiga wanka ya flto ya kalle matarshi cikin so da kauna Yace” Sweet Zee zo kizaban mun kayan da zansa Ta kalleshi Tace” Ina zaka? Yace Zanje wajen frnds dinane in musu ya gajiya, Nan ta langwabe Kai Wai itama Dan Allah ya kaita gidan mamanta 
Yace Mata sorry ba yanzuba 3days fa kenan da auran mu Kar mutane su zata something is wrong, Tai kasa kasa da murya Tace” ok shikkenan to Nan ta fito Mai da kayan da zaisa wani Sky blue shadda ne Yaji design kamar yaune 
auransu, yamai matukar kyau ta ce gaskiya Habibi you look su muaahh Yace” Really? Tace yes dear Smiling yayi ya rungumeta dama itama taci kwalliya Tasha duguwar Riga Maroon colour sunyi matukar kyau perfect match kenan, Nan ya Ciro phone dinshi ya fara daukarsu Hutuna…sunyi kyau sosai Dakyar ta barshi ya fita Dan wani shagwaba da takemai, Wai ita tsoro takeji dariya yayi Yace” my princess ki Saba daga yau idan na koma aiki fa, Wasa da yatsunta ta fara Tace” 
uhm hakane but I’ll miss you please karka Dade! Yace” ok Sweet 
Har haraban gidan ta rakashi Yana shiga mota yabar gidan ita Kuma ta koma daki, duk tajita wani iri a ranta Tace rayuwa da mosoyi akwai dadi Tana Zaune a Palour Ta kunna TV taji Bata iya kallon Phone dinta ta dakko tai dialing number bestyn dinta asma’u Ringing biyu ta dauka Tace” Amarya Kinshaa kamshi Murmushi Zeenat tayi Tace” ya kike kwana biyu Asmau Tace” Alhamdulillah, Ya angonki ana tashan Soyayya ko? 
Zinatu Tace” uhm Kizo Dan Allah nikadai ne a gida, Asmau tace” ok ganinan zuwa 
,,,,,,,,
Ahmad na fita be wuce ko Ina ba se gidan frnd dinshi Kabir, Nan yake ta Mai tsiya Yan kwana biyun Nan da yai a hannun Zeenat har kiba yayi Kuma yayi fari sosai 
Murmushi yayi Yace” ai kasan ita Zeenat ta dabance, Kabir Yace” lol muma ai mun kusan Kai matsayinku, Ahmad Yace” Gaskiya aboki kayi kokari Dan aure da dadi yake balle in Kai dacen Mata!!! Kabir Yace” ah ah Su Ahmad kenan! Ahmad ya gyara murya Yace” nazone ka rakani gidna frnds daganan muje kasuwa zan siyo wani Abu, 0k kabirYace” sannan suka kama hanya 
Zeenat ne zaune a palour taji call din Asmau Dan haka ta tashi taje ta bude Mata gate suka shugo Samun waje sukai suka zauna Nan Zeenat ta kawo Mata drinks Tasha dasu cin cin, Asmau 
Tace” Kinga Yanda kika chanza kuwa? Yan kwana ukun Nan kinyi kyau sosai Kodai har kin samu ne? Zeenat ne ta zare Ido Dan tagane munufarta Tace” Wani samu? Ko kwanciyar aure bamu taba ba, Asmau ta Kara zare Ido Tace” me kuke jira? Zeenat tai murmushi tace” nifa tsoro 
nakeji ban yarda Ba Asamu Tace” hmm Zeenat kenan ki saki jikinki please kibar me gidanki ya more, Kar ki fara Mai haka tun wuri, 0k Zeenat tace Asmau Tace hope dai kinci gaba da using abubuwa da na baki? Zeenat Tace yah ai kullun se nasha 
Asmau Tace yauwa ga wannan ma ta Ciro wani ta Bata Tace da milk da Zaki dinga Sha Kuma, ko bakisha maganin ma kiyi make sure kinashan Madara akai akai Yana sa mutun juriya da Kara tastes sosai, Zeenat tai murmushi Tace” duk Ni kadai? Asmau ta harare ta Tace” aa duk mu biyun Dukansu suka kwashe da dariya 
Sannan asamu ta Kara da cewa Kuma ki Dena tsarki da ruwan Sanyi daskarar da ni’imar mace yake! Zeenat Tace” insha Allah Tace” Ina Kabir? Asmau Tace, on Friday ma za’azo maganar bikin namu, Zeenat tace Masha Allah Naji dai sosai 
Sun taba Hira sosai kamar Karsu rabu, Sai wajen 4 Asmau ta tafi Tace” ki tashi ki dafa ma mijinki abinci me dadi Zeenat Tace” yanzu kuwa, Asmau Tace” bari na tafi Kar na dameki, aci gaba da cin amarci 
lafiya, Allah ya Kara Dan Kwan Soyayya, Zeenat tai murmushi Tace” Ameen kawata, kema Allah ya kaimu naki mu kwaso shoki..Asmau tai dariya Tace” Amarya bakya laifi sannan ta wuce Tana fita ta kwashe kayan da asma’u takawo Mata takai daki Tasha wasu ta boye wasu 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *