ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 1

ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 1

Yaran makaranta ne zaune a katafarun kujerun da aka ware musamman saboda su, Sanye da Graduation gown a jikin su. Kallo daya za ka ma fuskokin su ka tabbatar cewa kowannen su na cikin da tsantsar farin ciki, gabadaya hankalin su ya karkata ne wurin bayanin da principal in na su ke faman yi yayin da wasun su ke ta faman ware ido su ga ta ina iyayen su za su shigo cikin hall in.
“This is your final day in this school, i hope you will maintain the good morals, character and learning you get from this school, am very proud of your succesful SSCE results and i will tell you today you are one of the best students we feel pleasure to have in this school. With this i want to wish everyone of you a succesful life ahead, i will miss you all my children”
Da karfi dukkan su suka hada baki wurin fadin “we will miss you too sir” Emotional ones daga cikin su kam har sun fara zubda hawaye, ranar ta kasance ma dayawa daga cikin su tamkar mafarki ne, a!er six years wai sune zaune a hall in makarantan a matsayin graduating students, the thing is just Unbelievable.
Sannu a hankali juniors in su daga JSS1 zuwa SS2 ke fitowa performing akan stage. wanda duk saboda su ake yi. Abun na matukar kayatar dasu, yayin da jikin wasu ya riga da yayi sanyi barin ma da aka zo wurin da Yan SS2 ke performing spoken poetry, duk dai kalaman sallama ne da suke musu kunshe a cikin shi. Aka ce wai sabo turken wawa, sai dai a ranar yau da yawa daga cikin su sun aminci zuciyoyin su ya kasance wawan zuciyan saboda yanayin da su ka tsinci kansu a ciki, kaman ba sune su ke cikin tsantsar farin cikin zuwa ranar graduation in nasu ba.
Daga nan su aka kira su ka fito, inda su ka fara performing cool music in da su kayi choosing musamman saboda wannan lokacin, dukkan su rike da mic, yayin da su ke ta faman rairo wakan cikin zazzakan muryoyi. Juyin da su ke ba wani sosai bane. Fuskokin su kuma ga dai shi kana ganin kasan suna cikin murna ne amma kuma duk da haka bai boye jimamin rabuwan da ke kwance kan fuskokin su ba duk a lokaci daya. Dai dai lokacin da aka saki fire works su ka buga tsale wurin cilla graduation caps in su sama. This is a very nice view musamman ma wurin photographers in da aka kira specifically saboda wannan ranar, sun yi kokarin ganin sun yi capturing duk wani feelings da ke fuskokin daliban, wanda ya bayyana farin ciki, shakuwa da kuma tsantsar kewa da zasu yi ma juna, it the best moment ever.
Gi! presentation aka fara yi daga nan, makarantan bai da wani yawan dalibai hakan ya sa kalilan daga cikin su ne kawai ba su wani karba kyauta na musamman ba. Headboy in aka kira ya fito ya musu his well written farewell speech cikin gwanacce wan turancin da ke bakin shi, nan ma sai da aka samu dayawa daga cikin su da su ka zubda kwalla, barin ma irin girma na daban da su ke bawa headboy in, yaron ne wanda ya matukar sanin mai yake yi ga ilimi wadatacce Allah ya bashi, dadin dadawa shi in mai adalci ne sosai.
Next headgirl ince ta fito, ita ma cikin shigan ta na kamala, da dukkan natsuwa ta ke tafiyan ta har zuwa lokacin da ta fara karanto nata speech in. “I love and hold each every one of you so close to my heart, i can’t believe we are parting today, i hope too see you soon not here but somewhere better in life” daga hakan ta kare maganan ta, ita kanta jikin ta yayi la’asar idanuwan ta taf da kwalla a cikin su ta ke kallon mate in nata yayin da su ke ta faman tafa mata.
MC in da ke wurin ne ya amshi mike in, wani joke ya danyi saboda ganin yanda duk jikin daliban yayi. “Now i will call on a very special student for a parting speech/poem to the whole school and then we will conclude today’s program with closing prayers” shiru yayi yana kallon fuskokin student insu, su kan sun kosa su ji wa za a kira saboda dai basu da wani idea akan wannan performance in gabadaya. “In person of Nabeela Mainasara” Duka kallon mamaki su ka juya suna bin Nabeelan dashi. Murmushi kawai ta musu sannan ta mike ta karasa kan stage in ta amshi mic in hannun MC.
Sai da ta gyara tsayuwan ta, ta tattaro duk natsuwan ta wuri daya sannan ta fara magana cikin karfin guiwa “i want to perform a poetry, actually it has no title, here it goes” with a very audible voice ta fara karanta poem in da ke cikin kanta.
The long path of life,
we began the journey the day we stepped our legs into this school. That very day, we le! our home, family, and our whole to a strange environment.
With no acquatained nor anyone to hold on.
That very day, life was on hold.
Everything felt so numb, until it takes a turn.
The need to survive thrash those sorrows
Gradually, that strange environment becomes the new us, the home that provide an acquired serenity.
A place we grow to love, endure, scarifice and survive.
We become the place, for we describe it best.
And today, what a day to be alive?
The thorns, the flaws and hurdles we become to love is about ending.
Here’s to the memories
To the togetherness we shared
Cikin gwanace wa ta ke karanto poem in ta yanda sautin muryan ta ke sauka cikin zuciyoyin duk wani mai sauraron ta. Dai dai sanda ta zo inda ta ke cewa
Here’s to the lovely teachers
The guiders
Who devoted their time to us
And stuck with us through it all
They taught us and give us a helping hand
Juyawa tayi tana kallon su, ba ko dar ta cigaba da karanta poem, jin yanda ta ke kwararo musu kalaman yabo yasa farin ciku mara misaltuwa bayyana a fuskan ta, barin ma da ta idanu da cooper Abubakar. Wanda shi ya bata duk wani karfin guiwan abinda ta ke yi a yanzu, jinjina mata kai yayi alamun yana matukar alfahari da ita. Sai da ta dan lumshe idanun ta sannan ta juya bangaren iyayen da su ka hallara cikin hall in, idanuwan ta cikin na Mamin ta take fadin
“Here’s to my parents
The guardians, mothers and fathers
Ever so supportive and ever so loving
How can i repay them I’m yet to decipher School is such a chore
School is such a bore
We’d always said.
Without hesitation parents say “School’s great”
Cracking muryan ta keyi ganin yanda su ke binta da wani kallon kin samu alfahari da ba ta juya a lokacin ba abunda zai hana ta zubewa a wurin.
“Here’s to my juniors” side in da juniors inta ke ta juya yanzu, su kam ba karamin burge su tayi ba barin ma ganin yanda sautin muryan ta ke cigaba da fitowa ba wani gargada.
Who shall pick up the mantle Remember never to give up
And strive to do what’s right
The journey is full of hurdles
But the destination is worth the trouble. Here’s to home away from home
And family away from family
Here’s to my friends and accomplices. Such mischief we managed
Such joy we did shared.
History will live to remember.
We su”ered many thorns on the path,
fulls of obstacles,
we became aggresive to each other at the end,
we created barriers among ourselves,
we fought to survive,
we cried cause we lost our loved one dear to us,
we changed the old ones,
eyes shed tears,
nose keep running,
the ears listen to words said.
the mind becomes depressed, everybody emotionally exhausted.
Nan kam duk yanda ta so boye hawayen da ke idanuwan ta kasawa tayi, fitowa su ke sharara ba kaukauta wa, sai dai ba wai ita kadai ke kukan ba, dayawan su sun kasa iya daurewa
But what?
Some were lucky they survived, they made big mistakes and corrected them,
they apologized,
they struggled together,
they acheived sucess,
they created memories.
Some were lucky some were not. And now the journey is over,
we all survived it.
Some were injured and some were not.
No matter what, it was all the lesson of life and we all learn from it.
Here’s to an end.
Or maybe to a new beginning.
Here’s to new experiences

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *